Sashe 6
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani i'rin ciwon Kaine ya Kama"Haris bayan ya koma gidansa'Baisan i'rin son da yakeyiwa"Dijaa yayi yawa ba sai yau ko tabi kan "Kaltume baiyiba ya shige d'akinshi i'ta kuwa anshige d'aki anyi kwalliya Ana jiran oga shiru.
" Hajiyarsu Haris kuwa Ta cika su Malam da shatara ta Arzik'i kaya i'ri i'ri,y'an uwansu "Dijaa kuwa kowa acikinsu akwai abinda Hajiya ta bashi'Nan fa suka shiga fad'in i'rin kirkin " Hajiya sosai.Su Malam sukayi shirin komawa nanda"Dijaa ta ringa tuje tuje tana jaraba yadda kasan ance Mata Mahaifiyarta ta mutu KO ubanta Malam.
"Dak'yar aka b'anb'areta ajikin Malam tana ta rafsa kuka sosai.Malam ma saida yayi kukan rabuwa da y'arsa abin sonshi" Dijaa Rigima."Bashir kuwa yana hangota yana dariyar mugunta shi kad'ai yasan abinyi'don"Dijaa da kanta zata gudu garinsu saboda wahala"Yayi wani tsaki mai k'arfi ya fad'a azuciyarshi meza'ayi da"AUREN DOLE"Mutun da girmansa anyi mishi dole.Bayan sundawo cikin gidanne "Hajiya ta cigaba da rarrashin" Dijaa da k'yar tayi shiru.
**** **** ****
To zaman"Dijaa agidan "Hajiyarsu Haris yayi Mata dad'i don gaskiya " Hajiya tana sonta sosai da sosai"Bashir kuwa kota amsa baya yimata magana sam'Wani lokacinma i'dan tana kan hanya yazo wuce har bigeta yakeyi tsabar muguntarsa.
"A yanzu Hajiya ta Fara shiga kitchen da" Dijaa tareda Baby k'anwarsu Haris'tana son "Dijaa sosai komai ta gani 'Aunty Dijaa sai suka zama
kamar twince.Hajiya haryau ba ta cewa Bashir komai ba a game da" Dijaa ba abinda ta fahimta shine baya ra'ayinta saidai "Hajiya ta k'udurawa kanta baza ta Bari " Dijaa ta ga "Bashir ba sai ta k'ara kwari sosai don tana tausayinta don a'ayanzu bata San komai ba A'game da Aureba'abinda yasa " Hajiya ta had'a wannan Aure da wuri ba komai bane illa tasan mutanansu na Fulani da wuri sukeyiwa y'ay'ansu Aure shiyyasa tayi magana da wuri,Sannan Allah ya d'ora Mata son "Dijaa sosai gata tanada Addini sosai don duk abinda" Dijaa bata wasa da Addininta Sam shiyyasa ta ke k'ara sonta sosai.
**** **** ****
A'yanzu shekar "Dijaa d'aya agidansu" Bashir,I'nda duk sanda "Haris ya ganta sai gabanshi yafad'i,Kuma shi haryanzu bai daina Son" Dijaa A"yanzu ma son Nata k'aruwa ya keyi a cikin zuciyarsa I'nda "Kaltume takasa gane kan Mijin Nata sam.Saidai gaskiya abun ya i'sheta dolene ta nemowa kanta mafita Saboda KO mu'amalarsu ta " Aure ta canza Mata Amman dolene ta nemowa kanta mafita'Don Dan tafara yadda da mugayen k'awayenta akan tayiwa"Haris asiri a game da wulakan tata da yakeyi Adalilin rash in sonta da yakeyi haryanzu"Na AUREN DOLE da akayi musu.
"Haris ya kalli Hajiyarsu Yace Mata "Hajiya tunda dai " Bashir ya zama marajin magana i'na ganin kici gaba da yimishi Addu'ah akan ya kula da Matarshi yadawo gida yaje ya tare a k'asar da ba tashiba.A'kai "Dijaa makarantar" Boarding ta yi karatu sosai don i'tama ta amfana da bokonnan,Tunda shi Bashir ya fison wacce tayi Makaranta.Hajiya tayi na'am da maganarsa don daman tana son"Dijaa tayi makaranta.Shi kuwa "Haris da manufa biyu yace akai " Dijaa makaranta.
Na farko saboda yadaina ganinta sosai don i'ndai ya ganta sai gabanshi yafad'i,
Na biyu saboda tayi karatu saboda yana son yaga"Dijaa tayi karatu sosai.
" Hajiya ta kirawo "Dijaa alokacin i'ta da Baby harsunyi shirin kwanciya sleeping dress ce a jikinta mai k'aramin hannun i'ya guiwa pink ce tayiwa" Dijaa matuk'ar kyau sosai don haka ta d'auki k'aton hijab d'inta har k'asa ta saka Sannan ta fito.Baby nayi Mata dariya tana cewa "oh" Aunty Dijaa wannan i'rin k'aton hijabb haka saikace zaki tafi i'slamiiyya"Dijaa ta murgud'a bakinta Tace eh i'na ruwanki"Baby tayi shiru da bakinta don tasan halin mutuniyar tata a kwai saurin fushi.
"Hajiya ta cewa " Dijaa i'nason ki tashi ki gayawa "Baby ta had'o miki kayanki ke kuma ki boyoni d'akina kinajina'Dijaa ta ce toh bayan ta dawone ta tsugunna tacewa " Momi na fad'a Mata tace toh "Dijaa ta ta rik'o hannun " Dijaa ta ce kinsan meyasa na kiraki? tace A'ah Hajiya.
Hajiya tace "Dijaa duk da yarintarki nasan kinsan meye Aure KO " Dijaa ta sunkuyar dakai don kunyar"Hajiya ta keyi Sosai. Tace toh"Dijaa i'nason kiyi karatunki na boko Sannan Ki koma I'slamiyya don k'aro karatunki "Dijaa tayi murna sosai don dama tana son tayi karatu sosai ta zama likita.
*Ummu Maher ce*✍️🙏🏻🥰
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[10/10 22:42] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*NA*
*RABI'ATU BASHIR (Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇,,,,
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
*((A.Y.T.W.A)*🖊️🔍📖
*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata*.
_____
*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*
*Page🟧27&🟦28*
"Hajiyarsu Haris kuwa ta saka " Haris ya kirawo Mata"Bashir Amman sai yace Kawai akaita makarantar daman ai'gwara asakata amakaranta yadda ta ke y'ar k'yauye,Hajiya taji haushi Amman sai tace wani"Bashir yaushe zaka dawone KO badanni ba Kai bakasan matsayin Aurenda ke kankaba"Ehe'Kuma Kai ya kamata kazo ka kaita makaranta Amman bani ba.
"Bashir ya ce toh Hajiya Amman ransa baiso ba sam.
*Bayan kwana biyu*
" Dijaa na zaune a garding suna wasan b'oya da "Baby ta ci karo da wani Abu sai tayi saurin bud'e i'donta waza tagani " Bashir ne tsaye yana nufowa i'nda ta ke ya k'ara fari yayi kyau sosai shidaman gashi fari tas,Saidai shi Kuma"Haris Bak'ine Amman kyakkyawan gaskene. A'i saita juya zata Ara Ana kare ya fizgota ya had'ata da bango ya shak'e Mata wuya yana haki ya ce ke kin i'sa in biyo hanya ki Kama k'azamar k'afarki kice zaki gudu banza k'azama Kucaka kwaila kawai,In banda "Hajiya ma mezanyi da ke A haihuwar kare ma na haifeki banza kawai muddin kikaci gaba da zama dani saina kasheki i'nkashe banza ya jefar da'ita gefe yabi ta kan hannunta ya murza ya wuce.
" Dijaa tayi wata k'ara saidai babu damar A jita Tunda gidan ba k'arami bane gidane na masu gari.
"Hajiya na zaune tana waya taji shigowar" Bashir ya ce Hajiya sannu da hutawa "Hajiya ta kalleshi Sannan ta juya ta ce yauwa taci gaba da wayar da ta keyi.
" Dai dai nan"Dady ya saiko daga saman benan da ke manne a d'akin.Ya sauko da fara'arshi yana cewa oyoyo my son"Bashir ya k'araso ya gaida"Dady yana tambayarshi I'na Haris"Dady ya ce mai"Haris yayi tafiya zuwa'Cameroon wani A'ikine.Nandai sukayi ta hira tsakanin d'a da Uba.
"Hajiya kuwa k'arshe tashi tayi ta basu waje don haushinsa ta keji sosai akan halin KO i'n kula da yakewa" Matarsa Dijaa"Bashir kuwa bin"Hajiyarsu yayi da kallo Sam baiji dad'in abinda'Mahaifiyar tashi tayi mishi ba.Nan ta ke ya k'ara tsanar"Dijaa sosai.Don yasan bazai wuce tana jin haushin sha re waccen kwailar yarinyar da yayi bane.kawai yana zaune da matarsa wayayyayi Gata tana biyamai buk'atunshi kawai sai ace ya zauna da wannan kwailar,Kawai kamar shi ayimai Auren dole.
"Ya tashi zaibi Hajiyar tashi don ya bata Hak'uri'Dadynsu yace mai kakira womin Hajiyar kaji" Bashir yace to Dady.
Bashir yana shiga yaganta tayi shiru tana Jan charbinta sabo sai kyelli ya keyi.Ya matsa i'nda ta ke Yace Hajiya Dan Allah kiyi hak'uri kidaina fushi Dani.Hajiya ta jiyo ta kalleshi tace Kai kafita i'dona i'nrufe Kai kad'ai akayiwa AUREN'DOLE,Naga yayanka"Haris Wanda akayi mishi ma yafi naka zafi,yarinyar da ba tarbiyyace da'ita ba Sam Sai sangarci kawai ta i'ya.
KO donshi'Haris bai magana nane KO me KO ance maka bana sonshine'Kuma a haka yake zaune da'ita haryanzu shekarunsa da Aure sunfi biyar'To Kaine d'an zamani kenan ko.Saikai da nayi maka Auren gata kawai nace maka ga Mata na Aura maka sai ka maidani banza KO.
"Dai dai nan Dady ya turo k'ofar ya shigo Saboda yana sauri ya fita.Yana da meeting,Yasamu Hajiya tana ta faman fad'a,Ya k'ara d'akin yace yau Kuma me ya tab'a gimbiyata ne'Ya kalli Bashir Yace gaskiya Son baka kyautaba abinda kayi.Ka duba fa kaga d'an uwanka shida yake soja baik'i yimin biyayyaba saikai likita mai tausayi haba Son.
" Dady yace Hajiya na yanke hukunci Kuma i'dan na yanke bansan jin wata magana don shine dai dai.Ya ce Bashir i'dan zaka koma da matarka zaka koma cen France d'in.
*Ummu Maher ce❤️*
🧡💛💚💙💜🖤🤍🤎🤎
No Comments no tyiping
[11/10 11:47] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*NA*
*Rabee'atu Bashir Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
_My_ *_Whattpad_* *_Rabi'atu222s_*
*Page🟠29&30*
"Bashir fa hankalinshi yatashi akan maganar " Dady tayaya zaitafi da wancen kwailar matar yahadata da matarshi abar sonshi "Zarah kawai sai ace ya hadata da" i'ta wayayyiya ba wannan parrot d'in ba y'ar kauye'Yana cikin wannan tunaninne "Dady yace 'Bashir dakaifa nake'Yace " Dady babu komai Nagode yayi saurin fita waje don haushi'don idan yazauna awajen zai iyayin kuka.
"Yana tashi " Hajiya tace Amman Dady kana ganin hakan shine daidai wannan yarinyarfa yarinya ce karama dudu shekarta sha ta hudu ta ke fa kana ganin hakan zai yiyu ni da abarta ta k'ara kwari mana.Dady yace A'ah A'i matarshi babu komai hakan shine daidai A'i yanzu gobe zai koma ko ki gaya Mata ta shirya'Tace toh jikinta a sanyaye tana tausayawa"Dijaa yarinya karama.
tana tashi ta shiga d'akin "Dijaa tana shirin kwanciya barci tace" Dijaa kwanciya za'ayine"Tace eh wallahi"Hajiya tace toh daman i'nason yin magana dake y'ata "Dijaa ta Kara kallon Hajiya Tace toh inajinki" Hajiya Nanfa"Hajiya ta gayawa"Dijaa komai akan tafiyarsu"Dijaa tayi murna sosai don zataje garin turawa'Saidai batason rabuwa da"Hajiya tana sonta sosai'Kawai sai ta fashe da kuka mai k'arfi ta rungume'Hajiya tana cewa yanzu shikkenan zanbi wannan mai cin zalina Gaskiya "Hajiya Ina tsoron shi" Hajiya tace Kinga"Dijaa banason duk abunda Mjinki yayi miki kiringa gayawa kowa'kinji kidaina'Nanfa Hajiya taringa yimata nasiha akan Aure'Saida ta tabbatar'Ta ganar da'ita Sannan tafito daga d'akin.
*Washe gari*
'Tunda wuri"Baby ta hadawa'Dijaa kayanta acikin wata akwati mai kyau tayiwa"Dijaa kwalliya mai kyau kamar zataje party.
"Dijaa na sanye cikin wata arabian gown dark blue tayi kyau takalminta 'toms' fari tarik'e y'ar fos d'intama Fara tayi kyau, d'an kunnenta ma fari gashinnan yasha gyara'kai abundai sai Wanda yagani.
" Suna fitowa "Hajiya tace Masha" Allah'Dijaa kinganki kuwa Dan Allah kiringa kwalliya kinji A'i kwalliya i'tace mace.
"Bashir yana ta faman Dan Danna wayarshi KO kallon" Inda suke baiyiba yanata faman Danna wayarshi daga karshe ma yatashi ya fita.