Sashe 10
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni kuma cike da kishi na juya baya na nafara Sallah Ina maicikeda Kishin Mijina,Kai kunjifa Dijer har Anfara kishin miji Y'ar gutsila da'ita.😂
**********
Ya Fara yimana shirye shiryen tafiya Nigeria🇳🇬 K'asarmu ta gado,Nafad'awa Su Surayya suka bani Number dinsu,Sai Aunty Sadiya ta haihu Sannan zasu dawo'Nigeria da zama Suka bani shatara ta Arzik'i nayi musu godiya sosai.
**********
Nayi Shirina Ina cikin Shirin nawa na kalli cikina da naga kullum k'ara fitowa yakeyi har yayi tudu,Ya d'an fito'Ko da nasanarwa dasu Aunty Sadiya Surayya ta dubani da yake likita ce Da kyer ta gano cikine Dani kuma Wata Biyar.
Ba k'aramin girgiza nayi ba dajin hakan don KO jiya "Yaya Bashir dayaga yadda cikina har yafara fitowa Ga tauri da cikin yayi" Ga wata k'iba danayi kamar anhurani Hips d'ina yacika sosai,Mamana kuwa da na bawani dad'ewa sukayi da Fara fitowa ba Sunyi Lumtsun lumtsun kamar balan balan gashi nayi fari fat Nayi wani irin kyau naban mamaki nazama lukuta Dani,Shi kanshi"Yaya Bashir Abun mamaki yake bashi duk da yana likita yasandai yawan mu'amala da yakeyi Da"Matartashi yasan Shine yake sakata wannan k'ibar Kuma yasan Maganin da yake bata yasan bazai Bari tasamu cikiba,Don ba komaine yasa yake bata magani ba Saidon yana ganin yarintarta a haihuwa Shekara Sha biyar bama ta k'arasa hakan ba.
*Kunga kun rage Comment fa Allah inbakwaso sai indaina tunda daman ni nafara karatun makaranta,Don Wallahi kada nayi ta k'arshen aji A Jami'ah akoroni,Don haka yasin inbakuyin Comment shiru zanyi.😂😂😂😂😂
*Ummu Maher ce*✍🏻
*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍🏻
[11/10 12:10] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu.B.Abdullahi.
(Ummu Maher)Y'ar mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Page 46&47*
Bashir"yashigo alokacin nasaka doguwar Riga,Bak'a mai d'an fad'i hannunta dogone Ga stone ajikinta da
adon ja da fari.
Ya rik'e k'uguna ya juyo Dani muna fuskantar juna yace"Dijer gaskiya wani irin kyau kikeyi Nace Allah yace Wallahi.
Nace Yaya nagama had'a kayan yace to yad'agani sama yana juyi Dani yace kinsan me"Dijer nace A'ah Yace da munkoma zamu koma sabon gidanmu"Nace Allah Yaya Bashir yace kwarai kuwa.
Bayan munfito mukayi sallama da Aunty Zahra"ta d'auko wani gift ta bani Nayi Mata godiya"Yaya Bashir ya ruk'o hannun Zahra suka fito ya mannamata kiss agoshinta.
Nikuwa don haushi sainayi tafiyata Ina mai Kishin Bashir,Shi kuwa yana kallona ta gefen I donshi cikin kunshe dariyar shi,I'ta Dijer batasaniba idan tana waje baya kallon KO wacce Mace sai i'ta itakadaice acikin azuciyarshi domin i'ta ta dabance acikin Azuciyarshi.
Yana fitowa ya bud'e k'ofar motar yashiga"Dijer kuwa ta k'ame abakin motar tak'i shiga.
Bashir yafito yana dariya"Yace to yau kuma gimbiyata laifi nayine tace eh yace wani laifi kuma"Nace oho".
Ya lakuci hancina"Yana dariya yace "Dijer kishi'Nandai yaringa rarrashina" Har Hankalina ya kwanta"Muka tafi sai filin jirgi"Muna zuwa jirgi ya tashi Sai Nigeria🇳🇬K'asarmu ta gado.
Muna fitowa daga jirgi najingina da Faffad'an kirjin Mijina Ina zuba shagwab'a shi kuwa sai biyemun yakeyi.
Hajiya kuwa cikin farinciki ta ke da ganin y'ay'an Nata cikin Aminci da k'aunar junansu.
Haris kuwa koda ya hangosu"Wani tukuki yaji har cikin ranshi saidai yazama dole yacireta aranshi tareda addu'oin kariya da Kai.
Suna zuwa"Dijer ta tsugunna ta gaida Hajiya da"Haris suka amsa cikin fara'ah.
Haris da Bashir suma suka rungume junansu suna maicikeda farinciki,Yau rabonda su"Had'u.
********
Munje wajensu Malam"Inda naga kannena yanbiyu yara kyawawa"Bashir kuwa yabada masu gyran gida kudi nandanan aka gyara gida aka Dora bene,aka saka kayan alatu iri iri gida yayi kyau"Kamar wani gidan minister"Nadingayiwa Bashir godiya sosai,Abunda babu muka shiga kasuwa nida"Indo mahaifiyata nasiyo Mata kayayyaki Kala Kala itadasu "Inna uwargida da haula.
komai iri d'aya nasiya musu sunata godiya,Saida nayi wata daya Sannan nafara shirin tafiya" Naga gata wajen iyayena"Naga gatan Mahaifiyata Domin gara ta had'amun tanunawa ajarida Kayan soye soye kuwa"hardasu,Diblan,Alkaki,Kantu,Da sauran abubuwa masu yawa,Malam kuwa Buhunan shinkafa"Sunkai guda Ishirin dakuma kayan masarufi.
Nadinga yi musu godiya,Sosai
Na zagaya danginsu"Hajiya gidan sarauta Nanma naga gaya"Suka had'oni da shatara ta Arzik'i,Naje gidan kakana Malam Abubakar shima nan naga gata,Suka had oni da shatara ta Arzik'i,Na basu tsarabarsu dangin"Hajiya ma Nabasu sukayi ta godiya dasaka Albarka.
Bashir yazo d'aukata Nanma yakara yi musu goma ta Arzik'i sunata yi,Shima yayi musu godiya agameda a ububuwan Alkhairi dasu ka yimana mishi godiya muka tafi"Munata hira maidadi har mukazo,Muna zuwa"Hajiya taga kayanda Iyayena suka hadomin ta bugawasu Malam tana ta yimusu godiya.
********
Bayan mundawo da kwana biyu Nanfa naringa zazzab'i da ciwonkai"Alokacin"Bashir sunfita da"Haris zuwa gidan Baba kabiru kanin"Mahaifinsune yana Sheka zooroad tareda iyalansa Maza da Mata.
Kuma zai Aurar da y'ay'ansa Maza da Mata su Hud'u zai Aurar..
Hajiya ta kirawo likita gwajin farko bai bada cikiba saida yakara yi ya tabbatar Inada ciki na tsawon"wata biyar.
Zo kaga murna"Wajen Hajiya kamar zata maidani ciki,Nikuwa nayi shiru inajin kunya gefe d'aya tsoron haihuwa nakeji.
Bayan su"Bashir sundawo"Hajiya ta tabbatar musu Inada ciki har na wata biyar"Haris cikin murna yafara Tasbihi tareda godiya da Allah.
Bashir fa ransa ya b'aci matuk'a Ashe"Dijer muna funtarsa takeyi baisaniba,Ya natura k'ofar d'akin ya isketa tana baccin Wahala yanufo yadamketa tabude idonta sai taga"Bashir ya makureta yana cewa.
Haba"Dijer me yasa kika yimun haka kinason cutar da Kankine nawa kike daza ki Haihu"Duk irin kwayoyin danake baki don karda kisamu ciki Ashe bakyasha.
Jiyayi andank'o anshara mishi mari harguda biyu kyawawa"Wazai gani"Hajiyarsu ce tana nunasa da yatsa,da alama ranta yabaci matuk'a.
Ummu Maher ce.
*Share*
and
*Comment*

Written by
Rabee'atu(Ummu Maher Y'ar mutan Nigeria)🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Page 48&49*
Hajiya kuwa cikin fushi tafara Cewa"Bashir yanzu daman kwaya kake bawa yarinyarnan saboda karta haihu to ta Allah bata kaba ga cikinan harna wata biyar" Saikayi yadda zakayi dashi tunda dai kana jayayya da ubangiji.
Kuma sai Allah yasaka mata Azzalumi"Haris ya Dora da cewa a gaskiya "Bashir kayi rashin hankali dalili dame zaka ringa bawa matarka kwaya don kada tasamu ciki.
Bashir yace" Yaya Haris kaimafa bafa haka kake zaune ba kaima kana bawa matar.......
jiyayi antsinka mishi sabon Mari jikake tass Tass.
Hajiya ce Again takara kafamai mari"Tanunamai hanyar fita tace fita anan banason ganinka kuma kasani sai Allah yasakawa"Dijer.
Bashir kuwa dasauri yafice don bayason ganin bacinran mahaifiyarsu Kiri_kiri.
Yana fitowa yaje yayi"Bizza ya koma France cikeda Maraicin"Dijer gefe d'aya na zuciyarshi yana tuna yadda"Dijer ta Minafunceshi"shifa bawai"Bayason Dijer ta haihu bane"Shi kawai yanason "Dijer bayason abunda zai tab'a lafiyarta ne shiyyasa yake haka yafison ta k'ara kwari.
**********
Dijer kuwa kullum tunanin Bashir ya addabeta,Ga cikinta harya shiga wata na " Gashi tun yanzu cikin wani irin girmane dashi ga nauyi kamar dutse.
Baby tadawo daga hutun Makaranta k'anwarsu"Bashir.
Dijer kuwa ta bata labarin komai da komai"Baby ma har kuka tayiwa"Dijer yanzu da yasaka tayi B'arifa akananan shekarunta da Meza ice.
Nandai taringa rarrashina da ban baki,Gefe d'aya kuma na cikin zuciyata kishi da kuma k'aunar Mijinane araina yanzu yanacen tare da wata.
*********
Cikina yanzu yakai wata takwas da watanni"idan kagannin na zama wata rusheshiya gakaton ciki agaba kamar zaifashe.
Ina zaune" Hajiya tana matsemun ruwan lemo daye shine abunda nafiso tun cikina yana k'arami.
Hajiya tace"Dijer yaushe zamu koma asibitine nace"Gobene Hajiya"Tace to Allah ya kaimu.
Nace"Hajiya alale nakesonci,Baby ta kalleni cikeda zolaya tace"Hmm Allah_Hajiya Aunty"Dijer kullum katashi sai tasakaka Aiki"Daga tace wannan sai tace wannan.
Na harareta"Nace oho dai ke kikasani dole kuma adafamun"Hajiya tace kyeleta "Dijer inma bata dafa miki ba" Ai dole ni indafa miki.
Baby tatashi"Dasauri tace oh ni"Baby gwara nadafa Mata kada Adakeni"Dukkaninmu muka saka dariya.
Daidainan naji wayata na ruri"Wazan gani"Surayya naga ansaka'Nayi murna nadauka Nanfa take shedamun"Suna Nigeria"daman su y'an Bauchine.
Nace yaushe zakuzo"tace kibani address Gobe zamuzo"Aunty sadiya ta haihu watanta hudu da haihu.
So saida yaran sukayi wayo Sannan Mukazo.
Munsha hira kafun nan muka yi sallama.
Nake sahaidawa Hajiya makotanmune a France mutanen kirki.
*******
Tunda daddare nakejin ciwo nayi shiru da bakina"Nanfa ciwo yakaru inata salati "Ciwonda tunda nake bantabajin irinshiba"Cen naji wani Abu kamar zai fito,Baby kuwa dasauri ta tashi cikin bacci take jiyo nishina
dagudu taje ta kirawo" Hajiya ta tsayarda"Baby abakin kofa Sannan tashiga.
Tana shiga kand'a nafito"Hajiya tana zuwa tafarayiwa"Dijer sannu ga tausayinta yacika zuciyarta"Gefe d'aya kuma haushin "Bashir takeji matuk'a don Wallahi koyau yadawo" Saita wanashi sosai don yasan"Dijer tana da Gatanta.
Nanfa nahaifi yarona"Namiji nasakeyin sabuwar nakuda na haifi santalelen yarona Namiji.
Hajiya kuwa cikin murna tafara gyarani da yarana kyawawa.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
and
*Comment*✍🏻💌
[11/10 12:11] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*
🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Page 50&51*
Aka kirawo likita ya dubani"Yace komai Normal yarana ma Normal.
Nanfa gida ya kaure da samun labarin haihuwata,"Haris kuwa yana mak'ale da Yara yana godiya ga Allah"Koda baiga Nashi ba tunda yaga na d'an Broz d'inshi.
"Baby fa tayi saurin d'aukar wayarta ta turawa" Bashir hotunan yaranshi sunyi kyau sosai ahoton.
"Bashir yana cikin" Aiki A'office"Gaba d'aya tunaninshi yana kan"Dijer ne yau yagaji dolene yakirawo matarshi"Dijer abarsonshi koma me"Hajiya zatace saidai tace.
Gashi kuma wani irin son cikin"Dijer yakeyi ayanzun.
Ya shirya komawa gida don ya had'u da masoyiyarshi"Abarsonshi"Dijer.
Yana cikin wannan tunaninne yaji shigowar sak'o ta whatsapp yana dubawa"Yaga Sunan Baby"Ya ambata afili my sister.
Yaga ta Dora hotunan wasu yara kyawawa masu Kama dashi akan dp,Jikinshi yana rawa yafara dubawa.
_SLM_
My Broz ayau Allah yasauki"Aunty Dijer lafiya ta Haifi twin's.
Ai dasauri ya kalli hotunan yaran cikin murna sosai atake yafara hawayen murna yanzu da yayi Sanadiyyar yaranshifa da me zaicewa Allah lallai lamarin Allah da girma yake.
Yakai kusan awa d'aya Yana kallon hotunan yaran cikin happy tare da yimusu kiss.
Yazama dole yaje ga y'ay'anshi da Matarshi.
Zahrah tadad'e atsaye tana mamakin"Me Bashir yake Kalla haka daya d'auke Mishi hankali haka take wani kishi ya turniketa kardai wata yake kalla ta matso sosai don taga abunda yake kalla ya shagala haka.
tana zuwa"Tace wow"Gaskiya twince d'innan sunyimunfa sosai"Sai asananne yadago ya kalleta yaci gaba da kallon yaran.
Tace yaran waye wannan haka masu kyau"Kai tsaye yace yara nane
idan kundad'a Comment Na k'ara yawan Tyiping.

*Y'ar mutun Nigeria*
🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*52&53*
Zahra tayi saurin tashi tace"A'ah y'ay'an waye kace Yayanka.?tana mai zaro mishi kwalan kwalan idanuwanta.