Sashe 11
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace to bankai yin y'ay'an bane kome"Dijer da tazo ta zauna dake itace matata kuma kina gidan akayi cikin.
Don haka kada kibatawa kanki lokaci"inbazaki tayani murnaba to ki wuce kibani Waje.
Don Duk Wanda yace bayason Yayanka to tabbas kaima bayasonka.
Itakuwa "Zahra tagama zuciya don haka ta d'aga hannuwanta zata mareshi.
Shi kuwa yayi kukan kura ya hankad'eta" Domin adokar k'asar matuk'ar ka daki Mace ko ka mareta to saikayi zaman yari Shekaru aru Aru.
Ni Ummu Maher nace kai😊😄Ina mune Nigeria ake haka"Yasin da Maza masu dukan matansu da annema an rasa.
Ta taso da saurin gaske ta rik'e wuyanshi"Tace daman Kai macucine Azzalumi,Har kayi Aure bansaniba"To kasani Al'adarmu bama zama da kishiya.
Don haka kazab'a koni KO i'ta"Bashir yace ke"Zahra bafa ragon Namijineni ba don haka banga Macen dazata Mareni ban kakkar
yataba indai ba"Dijer ba.
Kuma maganar inzab'a KO ke KO i'ta nazab'i"Dijer da dai in zauna dake kinji ya girgiza dan yatsanshi alamun kashedi.
Ya d'auko biro da takkada ya rubutamata ta kaddar Saki Sannan yaja hannunta zuwa ofishin masuyin Saki Nanma yayi Mata"Saki suka shaida kuma suka tabbatar Saki yasaku.
Zahara kuwa ta Rushe da wani matsanancin kuka Mai cin Rai"Don tasan tayi asarar"Miji acikin Maza tasan Cewa Bashir yanada Zuciya Amman harta d'aga hannunta da sunan Zata mareshi.
Shi kuwa"Bashir Yana komawa gida ya had'a kayan shi Sarai cikin trolly"Yayi wanka yayi shiryawarshi Yahau Motarshi"Sai Airport yagama komai Sai Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Cikeda jin dadi zaiga"Dijernsa da yaranshi koyaya"Hajiyarlrsu zatayi Idan taganshi....
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[11/10 12:11] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Dedicated to my Nabeeha Aminu*💋
*Page 54&55*
Ana kiran Sallar"La'asar"Bashir yasauka A'airport yakirawo"Haris yana shaida mishi yadawo yana Airport.
Haris kuwa cikin Jindad'i da begen d'an uwanshi Yayi saurin tashi"Da man yanagidan Hajiya. Yace Mata zaije d'auko "Bashir Hajiya kuwa ta juya kyeyarta" Tareda D'aukar Jikanta tana jijjigashi"Alokacin"Dijer tana bacci.
"Su Surayya da Aunty Sadiya motarsu ta kunno Kai"Shikuma Haris Alokacin Zai hau Motarshi.
" Surayya ce tafara fitowa'Daga Motar Tasha wankanta da atamfa Riga da siket"Tayi daurin Zahra Buhari tayafa mayafinta pink daman Atamfar fink ce da Fari.
Tasha takalminta high hill"Shima fink tareda Saka suwagarta i'tama pink Kai hatta Gidan wayarta pink ne"Haris fa tsayawa yayi kawai yana kallonta"Saida yaji Muryarsu suna cewa"Ina wuni.
Sukuma su Surayya sun dauka"Bashir ne"Dai dainan"Bashir yakara kiranshi yayi saurin amsa wayar.
Alokacin da ya juyo harsun shiga"Gidan Kai hatta ma takunta Mai kyau ne anutse gwanin sha"awa Ya lumshe idanunshi Sannan ya Sosa kyeyarshi yatafi"Cikeda Tunanin wannan yarinyar"Da ace Dijer ya Aura koda yaga wacce tafi kowa kyau bazai kalletaba don yasan"Dijer ta dabance Amman yasan dole ya hak'ura.
*******
Yana zuwa filin jirgi suka Rungume junansu Suna gaisawa"Har suka shiga Mota"Haris ya kalli"Bashir yace gaskiya bross munyi fushi Wallahi ace mutun bazai zo yaga y'ay'anshiba sai yau"Koda yake babu komai Susha kuruminsu ga Babansu agsbansu yanuna kansa.
Bashir ya kalli d'an Uwanshi Haris mutunne Mai mutunci da karamci"Ga hak'uri babu ruwanshi.
Bashir yaji dama shine Amman yazama Dole yakoyi irin dabi'ar yayanshi ta hak'uri kodon yaji dad'in duniya.
Suna isowa"Gidan gaban"Bashir Yafad'i"Ya kalli Haris Yace kasan Allah tsoron haduwa nakeyi da"Hajiya Amman yazama dole inje Inga"Dijer ta Abarsona.
Haris yace to Ai dole daman tasan zaka dawo don haka mushiga daga ciki.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍🏻💌
[04/11 13:20] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu (Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
Dedicated to My FAN'S"Inasonku Sosai wannan Shafin Nakune Masoya.💋💋💋💋
*Page 56&57*
Suna Shigowa"Hajiya tafito Daga d'aki tana Waya tana Waya d'aya Ahannunta d'aya abaya tagoyashi tana jijjigashi"Tace to Malam Allah yakawoku lafiya.
Tana Ajje wayar tahango"Bashir tayi kamar bata ganshiba"Yace Hajiya Ina wuni"Taci gaba da harkarta.
"Daidainan Hajiya tatashi tabasu waje gaba d'aya" Haris ya kalli D'an uwanshi cikin Tausayi yace kayi hak'uri zata sauko"Naga ma'Dijer kamar tayi bak'i D'azu.
Daidai nan"Dijer da"Surayya Aunty Sadiya sukafito"Daga D'akin'Sanye take Cikin Doguwar Riga Arabian gown tayi simple make_Up Tayi kyau sosai tacika b'am kamar ba"Dijer kwaila Ba.
Tayi fari sosai tayi mul mul gwanin sha'awa Tayi k'iba sosai,Tazama Y'ar lukuta Hips d'innan sai juyi yake"Ya juya kallon Nashanunta nanmadai Kamar anhura balo.
Wow Bashir yace abayyane"Duk suka Juyo"Har Haris da yashagala"Da kallon Surayya.
"Dijer kuwa mamakine sosai afuskarta'Zuciyarta taji wani dadi ganin Mijinta dayayi" Saidai gabaki d'aya Haushinshi takeji inda yayi buris da'ita waidon tasamu ciki.
"Bashir kuwa Yana zuwa ya kalli" Dijer kamar zai shige jikinta tanane Ajikin bango"Tana harararshi"Shikuwa yaja hannunta sai d'aki.
Tana tuje_tuje Dariyace ta kufcewa"Su Surayya da Aunty'Sadiya"Haris kuwa Yace sannunku dai"Surayya tace yauwa Suka zauna kafun kace me harsunfara hira sosai,Kamar sunsan juna.
"Dijer fa ta cukule fuskarta'Tamau" Bashir abun dariya yabashi'Ya tsugunna ya kamo hannunta ta fizge'Yace Dijer bansan da bakin da Zan baki hak'uri ba.
Ni me laifine'Don Allah kiyi hak'uri "My Dijer.
"Don Allah kiyi hak'uri nagane'Kuskurena akan abunda nayi miki Dana kasa'gane cewa Duk abunda Allah ya hukunta Ba yadda zakayi.
kiyi hak'uri Wallahi tallahi duk yadda zakiyi Dani" Dijer kiyi don na b'aranki sosai kiyi hak'uri.
Dijer tayi shiru harga Allah ta yadda Da'Bashir 100%100.
Ta tsinkayo muryarshi"yana cewa"Dijer ba komaine yasaka nayi hakaba saboda Inasonki Ina tausayinki inaganin kamar kinyi yarinyata da d'aukar ciki shiyyasa Amman kiyi hak'uri don Allah.
Yashafi kumatuna"Yace Ina yarana suke"Nacemai suna wajen'Hajiya baigama rufe bakinshiba"Saiga Hajiya tashigo d'akin .
Harara"Hajiya ta gallamai yataso dasauri ya amshesu'Yana cewa tubarkallah Masha'Allah,Hajiya kuwa don takaici,Fita tayi daga d'akin tana ganin wautar "Dijer na yadda Da Namiji.
*******
to su" Malam sunzo Inda nayi ta murna daganinsu"Harda Mahafiyata tadada kyau kamarme'Ga k'annena twins sunk'ara kyau sosai da girma da wayo Suna tafiya harda gudu sosai.
"Hidima akeyi sosai ta tako'ina su Malam suma sunzo da abubuwan Arzik'i Sosai.
" Uban gayya Bashir da"Haris kaya suke jidowa Sosai abun Har mamaki yake bani".
Inazaune bayan Nayi wanka"Hajiya tayi musu wanka"Tafita Saiga"Bashir,Yazauna kusa dani'Yana shafamun man muna hirarmu"Yace Dijer Na shigo dakaya suna d'akin Hajiya.
"Nace Kai Yaya" Bashir d'azunfa saida kashigo dakaya sosai yanzunma shine kasiyo "Yaya Kayan sunyi yawafa yace babu komai"Dijer ai Yayane" Babu komai.
Hajiya ce taturo k'ofar d'akin tace waini"Bashir Kai wani irin Mayene"Yarinya tana jego ka'nanik'emata sabida Allah ka kyeleta mana ta huta'Kai KO kunyama bakaji duk irin abunda kayimata .
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
and
*Comment*
[04/11 13:20] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*Written by*📝
Rabee'atu.B.Abdullahi
(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria🇳🇬💚🤍💚*
*Page🟩58&🟧59*
"Bashir yatashi sum_sum yafita yana mai jinkunyar" Hajiyarsu,tabishi da harara"Takalli Dijer tace ke kuma kiyita biyemai k'arshe kezai cuta,baza kitsaya ki kwatowa kanki y'anciba'Nayi shiru Ina tunanin maganganun"Hajiya kuma gaskiyane.
******
Yau take suna anyi hidima Kala Kala sosai"Nayi kyau cikin wani boyel mai tsadar gaske,Fari k'al,Shima Bashir yasaka irin nawa"Duk kayanda zancanza tare muke saka shi"Yana manne Dani duk yadda"Hajiya take harararshi"Nikuwa kunyama nakeji sosai.
Surayya ma Tasha wankanta"Da lesi mai kyau tare sukayi anko"Da Aunty sadiya Da"Baby iri daya sukayi sai y'ay'an Kanin"Mahaifinsu"Bashir suma Y'an matane duk yawansu suma sunyi ankon gwanin sha'awa.
Kaltum ma tazo inda i'tama takawowa yara abubuwa Kala_Kala.
Yara sunci"Sunan Malam"Da Babansu Haris"Imran'da Imam"Yara kyawawa masu Kama da Babansu.
Haris fa yadage akan"Surayya Inda ayanzu Har iyaye sun shiga ciki ankai kud'i da sarana wata biyar"Kaltum kuwa batasan Abunda yake faruwaba tana ta shagalinta.
Bashir kuwa yananik'emun sosai"Inda Hajiya take ta huremun kunne akan kan inyarda dashi Saiyayi"Nadama,Haka kuwa akayi kullum idan yazo yanason,Ganina Amman babu dama saidai tatashi ta d'auko mishi y'ay'an shi"Amman babu damar ganina.
Bashir ya kalli" Hajiya Yace don Allah Hajiya kiyi hak'uri"Abunda nayi kiyafemun"Hajiya tace don Allah dakata"Malam dakai sanda kayi abun Ina hankalinka yake da zaka dunga Abu babu hankali.
toga y'ayannan tahaifa kakashesu kaji"Kallonka kawai nakeyi Wai Kai me Y'ay'a,Kana wani rawar k'afa KO.
Gafili Nan kakoma wajen waccen Banasariyar matartaka"Wai Kai memata baturiya KO gata gaka,Katafi ga hanyanan"Dijer kuwa takardarta zaka bata Munafiki Wanda baya amfani da hankalinshi.
"Bashir yace Haba Hajiya tayaya" Zakice inrabu da matata bayan'Inasonta Haba Hajiya kiduba mana don Allah kiyi hak'uri Wanda nayi ma abaya kuskurene Ayi hak'uri.
Kuma zancen"Zahra munrabu da'ita aranar da"Dijer ta haihu"Hajiya nayi danasanin b'ata muku danayi nayi Aure batare dasaka Albarkarku ba atare dani".
Shiyyasa Matuk'ar ka batawa iyayenka bazaka tab'a ganin daidaiba arayuwarka"Amman don Allah kiyi hak'uri yafara zubda kwalla.
Hajiya tace nayafe maka Allah yayafemana baki d'aya Amin"Amman KO roki matarka afuwa.
itakuma meyahadaku kasaketa alhalin zab'inkace"ehe.
"Bashir yafadawa Hajiya duk abunda yahadasu'Da Zahra.
Hajiya tace to Allah kasa mudace Bashir yace Amin.
Cikin zumud'i yatashi yayi hanyar d'akin" Dijer Alokacin tana waya da"Surayya tana bata labarin soyayyarsu da Haris"Nace nifa surraya inajin tsoron matarshi"Surayya tace'Dijer ni Allah kawai nake tsoro"Kuma matarshi babu ruwana da ita nidai nasan zan girmamata muzauna lafiya batare da munyi fad'aba.
Kuma da zuciya d'aya Zan Auri mijinta"Nidai inafatan Allah yahad'a kawunanmu Amin.
Bashir"nagani tsaye akaina yana dariya.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[04/11 13:21] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*Written by📝*
Rabee'atu.B.Abdullahi (Ummu Maher)
*Y'ar mutanen Nigeria🇳🇬💚🤍💚*
*Page🟪60&🟦61*
_Slm_ _dafatan_ _kowa_ _yana_ _lafiya_ _kamar_ _yadda_ _nake_ __kada _kuga kwana biyu bana turo Auren'dole so Zan tsaya dashi ne zuwa wani lokaci_Coz saboda Wasu abubuwa'Bani da_ _kuma kwarin_ _guiwa_ .
__Na rashin comment dinku Aduka litattafaina.
Masuyin comment Ina godiya tnx so much' .
___Tnx u for supporting me.👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻sai watarana.
By ummu maher
[04/11 13:21] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: ✍✍✍✍✍✍
*⚔️Alk'alami yafi Takobi writer's Association...*
(A.Y.T.W.A.)📚🖌️
✍✍✍✍✍✍
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
Written by🖌️
Rabee'atu (Ummu Maher)
*Y'ar mutan kanawan Nigeria🇳🇬💚🤍💚*
*Page🟨62&⬜63*
"Kaltum tana d'aukar wayarta takirawo"Mamanta tafashe da kuka tana cewa" Mama nashiga uku kishiya za'ayimun.
"Mamanta tace ke'Kaltum to menene zaki d'aga hankalinki akan kishiya Har kina kuka haba" Kaltum.
"Kaltum kuwa ta k'ara b'are bakinta kamar k'aramar yarinya taci gaba da kukanta'tana cewa'haba Mama tunda kike" Da Dadyna yatab'a cewa zaiyi Aure ballantana har yayi miki kishiya.
Mamantata tayi "Dariyarta mai ciwo tace'Kaltum ke yarinyace bakisan cewa Hana miji yakara Aure don son kanki yana janyowa mijinki bin matan banza awaje ba.
kuma" Wallahi Kaltum Karuwa da kike ganinta kamar banza"Idan ta Kama miki Mijinki saidai wata bakeba"Saboda saita kanainaye miki shi sosai ta yadda zaki kasa gane kanshi Sam.
Mahaifiyar"Kaltum ta k'ara da cewa kuma kinsan Allah,Haris yarone d'an kirki don Wallahi Anayawan kawomun Maganarsa akan cewa shi gashi 'Soja'amman babu ruwanshi da Mata Sam to ki godewa Allah.