Sashe 4
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Duk Wannan abinda Suke babu sanin Amarya da Ango.Don" Malam yace yajawa Matanshi Kunne karwanda yagaya "Dijaa Rigima don yanzu " Dijaa tana shan gata Awaken Mahaifiyarta"Indo.to Wannan kenan.
*** *** ***
Shikuwa "Bashir ayanzu Anyi maganar Aure da iyayen " Zahrah yasamu Abokanshi sunje don nemar mishi Auren Masoyiyarshi"Zahrah inda suka bada "Kud'i mai kauri donyin Al'adarsu ta k'asar" Inda aka d'aura Auren"Doctor Bashir Da Amaryarsa Doctor Zahrah Abinda yayi Sosai Sai wanda yagani.Ya sanar da iyayen "Zahrah zai tafi ganin gida da" Matarsa "Zahrah inda suka Aminta don sun San Halin " Bashir ba Mayaudari bane ga Hankali.Gashi sunga y'arsu kamar zata mutu akan haukar sonshi don su huta kafin takashe kanta.don kawai wata k'awar "Zahrah da akayi Mata Auren dole kashe kanta tayi.
" Yau take kuma Ranar d'aurin Auren" Amarya Dijaa da Doctor Bashir. hmm nace wai Akwai Rigima Tab'.
Inda Bayan And'aura Auren"Haris ya dawo daga tafiyar da yayi wani d'an yak'i Wanda saida sukayi wata uku cur.Don KO waya ba'abari su d'auka sai yak'i ake gabzawa.Adai dai lokacinda"Dadynsu suka dawo daga d'aurin Auren tareda k'annan Dadynsu da Abokanshi.Inda kusan sukayi parking Alokaci d'aya suka fito fuskokinsu d'auke da murmushi.
"Haris kuwa yayi wani Rama da d'an bak'i,Dady yasha babbar Riga Fara tas.Dady kuwa tana hango d'an nashi yasaki Murmushi'Yace Our wlcme My son saukar yaushe'Haris ma dariyar yakeyi dajin dad'in ganin Dadyn ,Saidai yaji jikinshi yayi sanyi Kamar zai Rasa wani babban Abu Arayuwarshi.Jikinshi Asanyaye Suka gaisa da" Dadynsu da k'annan Mahaifinshi da Abokan shi.
"Haris Kuwa yakasa tambayar" Dadynsu abinda yake faruwa,Saidai tasan"Dadynsu kawai hidima yanzu haka yace maka wani ya d'aurawa Aure shine waliyyin Ango.Dan KO a Unguwarsu yasha d'aurawa mutane Aure,Masu kud'i da talakawa to Wannan kenan.
"A daya b'angaren kuwa" Hajiyarsu 'Haris ta Tara jama'ah k'awayenta da y'an uwa Wanda Sukazo daga yola.Hajiyarsu Haris ce Zaune akan stool tana shek'a kwalliya da wata At and a Super'Dank'areriya maikyau Blue Mail Ratsin Brown colour&Red tayi kyau cikin shigarta mekyau.Inda tad'auko wayarta takirawo"Malam inda adai dai wannan lokacin Anfad'awa "Dijaa cewa an d'aura mata Aure'Wai zokaga Rigima duk da batasan Aurenba Amma taga k'awayenta in sun haihu babu dad'ewa idan takai musu ziyara sai tagansu da wani tulelen Abu kamar tulu suna Nishi su zauna dakyar kaga duk sunyi muni sosai.Sai kuna kaga sun haihu.To ita "Dijaa ba komai take tunawa A'auren ba sai wannan k'aton abun kuna suna gayamata Kuna idan akakaisu gidan Auren suna gayamata Angon zaiyi wa Amaryarshi sabuwar kaciya." Dijaa kuwa idan tatuno sai ta Rushe da kuka harda Shure Shure tana tuna azaba.Don ita "Dijaa batason taga KO kwaro yazu jikinta don kada yatab'a Mata lafiyar jikinta To Wannan kenan.KO cinnaka idan yacije ta to ranar babu bacci taringa ihu kenan har safiya.
" Hajiya suna wata da 'Malam Take tambayarshi ya Amarya kuwa .Malam yace lafiyarta klau Amma gata Ku gaisa Baysn ta amsa cikin shesheshek'ar kuna take cewa "Mamana wai gidanki za'ah kawoni KO " Tace eh bakison kizone tace in a so mana idan nazo zaki ringa kaini gidan"Barkindo tace'rh mana har kayan kwalliya Zan siya mini.Tace to zaki runga kawoni wajen"Malam'Tace eh "Dijaa Zan rings kawoki kinji," Dijaa ta share hawayenta"Hajiya tace keda zankawoki birni insiya miki waya KO bakiso" Tashare hawayenta tana dariya tace zanzo."Babu fake gefanta tayi mishi gwalo tace kaga nima za'ah bani waya "Habu Tayi dariya harda rik'e cikinshi yace yarinta dake wazai Baki waya.tasa ke yimai gwalo tace oho?Nandai" Hajiya ta Rarrasheta akan gobe zasuzo su d'auketa da D'anta Ango dayake sunyi waya"Da Bashir yace yau zaidawo. sukayi sallama da"Dijaa 'Hajiya ta'ajje wayr tanayiwa"Allah godiya.
"Turo k'ofar d'akinta yaji anyi tawai waya taga waye.Ai tashi tayi dasauri kamar zata fad'i k'asa tana cewa oyoyo my son saukar yaushe " soja"Yace wallahi 'Momi yanzu nasauka'Hajiya Tace shine baka Fara biyawa gidankaba "Haris munanan kullum munata Addu'ah Allah ya amsa yadawo min dakai lafiya.Saura" Bashir ango Dam gaban"Haris yaji mummunar fad'uwa "Yace Hajiya Ango kuma yaushe Tayi Aure bansaniba,Tace Bayan tafiyarkane son" Malam Abubakar ma tana ta tambayarka.Koda mujaje Kai kud'in y'arshi"Dijaa Amaryar "Bashir saida akayi hirarka my son kai naji kewarka my son sosai.
Ai " Haris baisan sanda yafara fad'in *Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un* Tim yafad'i k'asa A Sume.
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
🔴🟠🟡🟣⚪
*Ummu Maher ce.*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
🟤🟣🔵🟢⚫
*Vote*.
*Share*.
And
*Comment*🗳️
[10/10 22:41] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*AUREN DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
_______,,,,,
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
___*((A.Y.T.W.A.))*🖊️🔍📖
*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da Sanin ya kamata.*
______,,,,,
*😄🥰 Wannan ma shafin na kune Reals*😘
(Nabeeha Aminu)🧕🏻
&
(Nabeela Dikko)🧕🏻
*Allah ya bar zumunci Amin*
______,,,,,
*__Bismillahir_Rahmanir_ _Raheem*
_______________
*Page🟧18&⬜19&🟩20*
*** *** ***
"Hajiyarsu Haris kuwa a hargitse tayo kan d'an Nata tana kiran sunanshi tana girgizashi da k'arfi,Amma abinda tagani ne ya sata yin wani ihu tareda salati da k'arfi jinine ke zuba ta hancin " Haris da bakinshi da gudu ta fito parlonta tana Neman taimakon gaggawa,Dadynsu Haris ta hango da K'anninshi suna hira, ta nufo inda suke a hargitse tana nuna musu d'akin da hannunta bakinta yana kakkarwa idonta na zubar da hawaye mai zafi.Da gudu suka isa d'akin don ganin menene ai suma tuni hankulansu suka tashi sukayi gaggawar d'agashi suka fito dashi daga d'akin"Dadynsu Haris kuwa yana ta kwala wa mai gadi kira yana cemishi ya bud'e musu gate.
"Sun iso hospital d'in su K'anninshi" Bashir inda adaidai Alokacin"Bashir yadawo da Matarsa "Zahrah Saidai ya ajiyeta a hotel d'in da suka sauka kafin yazo ya gabatar musu da matar tashi Uwargidanshi.motarsu Dady na sauka shima ya shigo asibitin dayake ya Dade baishigo asibitin tunda suka mayar dasu Kaduna.
" Dady kuwa da k'anninshi da sauri suka fito da"Haris Wanda a yanzu baisan inda kansa yakeba saboda halin da yake ciki,"Bashir kuwa bai hangosu ba daga farko saida ya fito daga cikin motar sannan ya hangosu da gudu ya iso inda suke rik'e da"Haris suna kiciniyar fito da shi daga cikin motar yana zuwa yace Dady lafiya mai yafaru da "Haris lafiya shima hankalinshi ya tashi sosai da ganin d'an uwan nashi " Dady yace wa Bashir ba lokacin tambaya bane kaidai yi sauri mu shigar dashi, Da sauri suka kamashi suka shiga dashi"Bashir ya kirawo likitocin Abokanshi da saurin suka d'auko gadon marasa lafiya suka shiga dashi aka rufo k'ofar"Inda su Dady suka tsaya abakin k'ofar d'akin suna kukan zuci.
"Dady da k'anninshi kuwa sai kallon " Hajiyarsu Haris sukeyi cike da tausayinta don sunsan duk cikin y'ay'anta tafi son "Haris shiyyasa sukejin tausayinta sosai fiye da Kansu.
" Likitoci kuwa sun duk'ufa wajen bawa"Haris taimako inda yanzu sun gano matsalarshi kuma numfashinsa yadawo normal.Saida sukayi awa d'aya sannan suka fito hard a "Bashir Wanda yayi mamakin abinda ke damun d'an uwan nashi wayo cutar tunani. suna fitowa su Dady sukayo wajensu " Bashir suna tambayarshi'Yace wa
su Dady su ta ho office.sukayi yadda yace Bayan sun shiga suka zauna har Hajiyarsu "Haris yace daman abinda yasa nace muzo nan don infad'a muku abinda yake damun d'an uwa nane,Ba komaine yake damunshiba sai cutar tunani akwai abinda yake damunshi Wanda yazama dole abashi shi sabida azauna lafiya Wanda anayimai abinda yake damunshi zaizama tarihi.Dadynsu Haris da Hajiya bak'aramin Mamaki abin yabasu ba tome yake damunshi sukayi ta tunani a zuciyoyinsu.Nasamar d'annasu abinda yake so har yajazamai wannan matsala.
" Bayan sunfito daga Office d'in "Hajiyarsu Haris ta kirawo Wayar" Kaltume don tasanar da'ita halinda mijinta yake ciki.itama "Kaltume bak'aramin tashin hankali tashigaba don tana matuk'ar son Mijin Nata sosai." Bashir yace musu nanda awa d'aya zai farka suka ce toh cike da alhinin abin don sunasan Sanin abinda yake damun d'an nasu.
*** *** ***
Bayan awa d'aya "Haris yatashi yaji jikinshi yayi mai nauyi sosai,yana tashi Kaltume yafara gani kusa dashi yabita da kallo ya kalli inda Hajiyarsu take tana sallah,ya hango Dadynsu da k'aninshi 'Kaltume tacewa su Dady yatashi suka matso sunayimai Sannu.Hajiya ma ta idar da sallah tataso tana yimai Sannu.Dady yace ak'irawo likita Momi tafita don kirawo likitan.
" Bashir kuwa ya na Office da abokinshi ' doctor Faisal yana ce mishi Faisal kaga ga d'an uwana babu lafiya yanzu Yaya zanyi gashi nataho da Zahrah and'auramana Aure da ita,Gashi Hajiya tayimin AUREN DOLE, Yanzu Yaya zanyi Faisal ni narasa ma yadda zanyi wallahi abin yayiwa kwakwalwata yawa.
"Faisal yafashi Yace kayi Hak'uri abokina su " Hajiya zasu fahimceka.Bashir ya juya zai d'auki lapcort d'inshi idonshi yashiga cikin Na "Hajiyarsu cikin tsananin firgici,Ya Fara fad'in Allahumma Ajirni fi musibati Wa aklufni Khairan minha.
*Kuyi hak'uri Nayi tyiping kad'an Ina busyne*🙏🏻
*Ummu Maher ce*.✍️
*Vote*
*Share*
and
*Comments*

*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇____,,,,,
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION🖊️⚔️*📚📖
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
____*((A.Y.T.W.A))*🖊️🔍📖
*_K'ungiyar_ _da_ ta _kasance_ _ta_ _Marubuta_ _Masu_ _fasaha_ _da_ _Sanin_ _ya_ _kamata_*.
______,,,,,
*__Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*_
_______________
*Page🟧21&⬜22*
**** ***** ***
"Hajiyarsu Haris ta k'araso cikin office d'in ta kalli " Doctor Faisal tace Haris d'in ya tashi yace oky "Hajiya Bari inje Inga jikin nashi ya fice da sauri ya bar " Hajiya da Doctor 'Bashir "Hajiya ta kalleshi sosai tace " Bashir meyasa kayi min haka duk naji abinda ka fad'i sabida Kai kanka ya waye da Mata karasa wadda zaka Auro mana sai baturiya daman yawan da kake zuwa kenan to yau Allah ya kamaka sakarai kawai mara tunani taja tsaki mai k'arfi zata fita "Bashir Ya tsugunna gwuiwarsa biyu a k'asa yace " Hajiya kiyafemin matuk'ar biki yafeminba bazan tab'a samun sauk'iba a rayuwata "Hajiya ki tausayamin Ina cikin matsala wallahi,,,,,tunkafin ya k'arasa maganar tashi tace Kai ni zakamayar k'aramar yarinyar KO.Tace kabud'e kunnuwanka dakyau kajini KO kamayarda waccen kafirar k'asarta KO imyafewa duniya Kai sakarai kawai Mara tunani ta fita fuuuu abinta.