Sashe 2
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mahaifiyar Haris kuma Yar Asalin Garin Yolace Yar sarauta CE.Wacce Akasamata Suna Khadijatul Kubrah,Wacce Ake CE Mata Gimbiya.Ta Aureshine Don ganin dataimai Agarinsu
" Yola Bayan Yaje Wani Aiki Agarin Yaga Ddduniya Ba Wanda Ya Isa yahanashi Aurenta.Ita ma Kuma Tace Shi Takeso.
*Cigaban Labari*
******************""
"Haris Bayan Yakaro so gidanshi Yana shiga Sojoji Suka Fara Kamewa Suna Sara Masa Don Suna Girmama Ogan nasu,Don Yanada Kirki Da Sosai.
" Ola Lekon Yayi Saurin Fitowa Daga Motar Ya bude Mai Yafito,"Haris Saurayine Mai Kyau Da Haiba,Gashi Fari Dogo Kakkaura.Mai saje Da ya Kwanta Luf-luf. Kai sai ka ganshi,Don Ni Ummu Maher Nasan Shi.
"Kaltume Kuwa Ta Hango Mijin nata ta Window Ta bene.
" Ta Kara Fesa Tu rare Da Wani Sirri Na Mata.
"Kaltume Yar duniyace Sosai,Gata Lukuta ce Sosai Gata Farace Sosai Farinta Harya na wani Dau.
" Gata Gaje riya,idonta kuwa Kamar Na Chinese, Ga shinnan yasha Atarchment,
"Yashigo gidan nasa Yawuce Bangaren shi,Don shi Tsarin Shi Baya Neman Mace Saidai Ita Ta nemeshi......
Kuyi Hakuri banida charge nayi tyiping Kada.🙏🏻
*Share&Comment*
Ummu Maher CE
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
_______________
[10/10 16:12] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*NA*
___
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
_________________
*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*
_____*(A.Y.T.W.A)*____________
'Kungiyar Da ta Kasance Ta Maru buta Masu Fasaha.Da sanin Ya kamata.
*Bismillahir__Rahmanir__Rahim*
___________________
*Page🟨6*
"Kaltume Koda Taji Shiru Tasan halin mutumin nata ,Atsahon Shekara Biyar din dasu kayi Bai taba Nemantaba Saidai Ita Tanemeshi.Saboda "Haris Wani irin mutum ne da bashi Da wata sha,awa sosai mafi akasari idan" Kaltume ta nemeshi Wataran ma cewa yakeyi Ta fita Ta bashi wuri.
"Jan kunne gareku Matan Aure da wadanda Suka Kusa Shiga Da ga ciki.Zakiga Mace Har Mace Amma bata San yadda Zata Tada Mai Sha,awaba saidai Kiga "Yan mata awaje suna tada musu.Sabida Shigar Banza Da sukeyi.Kema Zai Hana Kiyi Mishi Dafatan kunji Fada Karwa ta.
" Ta tashi Ta bi shi Sa shen shi.Alokacin Ya fito daga Wanka ne Da ta wul Daure Aku gunshi,Sannan Akwai Wani awuyanshi ya goge sumar kanshi datayi Luf_luf, Bai Kalli Inda Take ba Yaci Gaba Da Abun Da Ya Keyi.
"Kaltume Ta Matso Ta Karbi Tawul Din Taci Gaba Da Go ge Mai.Sai Asanan Ya Kalle ta" Ta ce Yallabai Sannu Da Zuwa "Yace Yawwa Sannu,Nan fa Ta fara Yimai Kissa Irin Tamu Ta Mata Ayi wannan ayi wancen Nandai Shima Yabiye Mata.Ta tashi tabi Bayan sa Da tawul a k'ugunshi.
*Wacece Kaltum*
_________________
" Asalin Sunan Tane Kaltume,Yar Garin Minna ce, Mahaifin ta Sunanshi,
"General Umar .A.Yaro.
Duk Yan Asalin Garin Minna ne Wato Niger.Mahai finta Sha ha Rarren Mai Kudine Ita Kadai Ya Haifa,Da Mahaifiyar Hajiya Maryam Wadda Akece Mata "Ya wusa.
" Ta taso Cikin Gata Daso Da Kuna.Asangarce Ta taso.
"Mahaifinta Abokin Baban "Haris Ne Kusan Za,a iya cewa ma Amininsa Ta Fannin Aikinsu Na Soja.
" Wata rana Haris Da Mahaifinshi Sunje Minna Gidan General Umar,Anan suka Hadu Da "Kaltume Ta dawo Daga Ameri ca daga Karatu Nanfa Tayi Tsalle Tace Shi Takeso, Mahaifinta Ya biye mata Ya Tambayarwa Yarsa Dan Amininsa Ya yadda Har Yagayawa Mahaifiyar" Haris Da shi Kanshi Uban Gayyar Kuma"Yace Nanba Da dewaba Za,ayi.
"Shi kuwa Harga Allah Baya Sonta,Hasalima Shifa Baisan Wani So ba.
"Mahaifin shi yace Ko zaiyi Hauka Sai Ya Aureta.Haka Kuwa Akayi Donshi" Haris Yana Son Iyayen shi Kuma Yana Yi musu Biyayya Sosai.Shiyyasa Suma Suke sonshi.
*Cigaban Labari*
"Dije Kuwa Tana zuwa Gida Taringa Tuje Tuje,Babu Wanda Yayi Mata Magana.Can Sai ga Malam " Abubakar Yana Shigowa Yari ko Hannunta Yakira Jamilu Ya Ringa Zuba Mai Ruwan Bala'i Waizai Kashe Mai Uwa.Nan dai "Jamilu Ya bawa Malam Hakuri,Malam Ranar Har Chemist Yakai " Dije Wai An Yima Dukan Kawo Wuka Ita Kuwa "Dije Sai Wani Makale Kai Take yar Karamarta Da'ita Ta iya Kissaaa.
*Share&Comment*
Ummu Maher CE
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
______________
[10/10 16:13] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
AUREN DOLE
👰👰👰👰👰👰
*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher*🍇🍇🍇🍇🍇________________
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊📚️*
__*((A.Y.T.W.A.))*__
'K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin yaka Mata.
________________
*Bismillahir_ Rahmanir_Rahim*
______________
*Page🟧7&8*
Bayan "Malam Abubakar yadawo daga Kai "Dija chemist yana cikin bata magani wani yaro yashigo d'aya daga cikin Almajiran "Yaron Yace wai ana sallama da Malam." Dije ce ta hau shure shure wai ita saidai yatafi da'ita "Yace to taso muje yar'gidan Malam.
" Malam yana fita ya hango "Haris Sanye da wani farin boyel fari tas ga hularshi ya kafa mai kyau da tsari.
Ai"Dije na hangoshi ta fanno da gudun gaske "Tana cewa lah'ga d'an bature ga d'an bature." Malam ne yayi saurin zuwa don yasan halin"Dije yadda yasha farin yadin nan yanzu zata b'ata mai.
"Malam Abubakar yana zuwa ya mik'owa " Haris hannu 'Yace sannu dazuwa"Haris yanzu kake tafe "Haris Yace eh Malam yanzu na'iso.Yace to shigo daga ciki.
Bayan yashigo ya shinfid'a mai tabarma,Yana ciki shimfid'a mai" Dije ta shigo "Tace Malam nima zan zauna" Yace A'ah "Dija bak'o nasawa yayan ki" Haris Tace A'ah Niba yayana bane'Su Jamilu ne yaya na wannan mai kamada Aljanun shine yayana.
"Haris kuwa bud'e baki yayi yana kallon ikon Allah Wannan Wacce irin yarin yace mai shegiyar tsiwa.Don shi Arayuwarshi ya tsani Mara tarbiyya wannan yarinyar daba zata wuce 12years ba Amma ta'iya tsara magana haka.
" Malam kuwa Yace"Mamana tashi kishiga gida don shima yafara gajiya da iskancin "Dija Tace A'ah bazan tafi ba sai ka goyani" Haris bud'e baki Yayi Yana mamakin wannan shegiyar yarinyar mai d'an banzan surutu da tsiwa.Ai baiyi aune ba sai yaga "Malam ya sunkuya " Dija ta d'ane Bayan"Malam Bayan yakaita yadawo ne "Yace Haris don Allah kayi hak'uri yaran nan nazamani sai da kula." Haris Yace babu komai Malam, Shikuwa "Haris shi kad'ai yasan tuk'uk'in da zuciyarshi takemasa Saboda abin yabashi mamaki Matuk'a." Malam ne yadawo mai da tunaninshi dai dai.Yace "Haris ya aiki kuwa dafatan komai lafiya.
"Haris Yace Malam komai Lafiya daman rubutun Nan ne nakeson asake banishi naji dad'inshi." Malam Yace babu komai Nasan daman za,ayi haka.
Bayan yahad'omai Rubutun Yad'aukomai yabashi.Nan "Haris yasaka hannu acikin aljihunshi yaciro kud'i masu yawa yabawa " Malam Abubakar Amma fir yak'i amsa.K'arshe dai "Haris ya ajewa " Malam kud'in yafita, Malam yayi godiya Sannan Malam ya rakashi Har mota.
"Hajiya ce zaune a taf keken fallonta na alfarma wato Mahaifiyar " Haris sai K'anwarshi wacce keda shekara sha hud'u cif_cif."Haris yana k'arasawa yabi tabayan "Hajiya yayi Mata kiss tabayanta." Tace our welcome son.I miss u,Shima yace I miss u2.
"K'anwarsa tagaisheshi Saboda shi idan ba Hajiyaba babu maiganin fara'arshi ko gidanshi zaishiga a sojanshi ya ke shiga.Bayan sungaisa " Hajiya ke tambayarshi Ina"Kaltume matarshi"yace tanan Hajiya"Tace gaskiya my son baida ce abinda kukeyi kaida kaltume ba.Ace Yanzu shekarar Kaltume d'aya da rabi kenan rabonta dazuwa gidannan hakan ai baida ceba. KO ba komai aimu surukanta ne KO."Haris Yace Hajiya Wallahi Ni nayi Iya yina batason zuwa baisan me take nufiba.Shi kuma "Hajiya Tace Dady d'inku babu damar mutun yafad'i laifinta sai yahau fad'a Yace Wai idan kaji shiru lafiya ce Haba.
"Haris ya Lallab'a Hajiyarshi don gudun b'acin ranta.
" Haris kuwa Bayan yadawo gida ya'isketa afallow Ana ta faman yimata gyaran jiki."Sai wuce Tace sannu dazuwa general 'Barkan da shigowa "Yace yauwa yawuce abinshi.
" Sakina kuwa maiyi Mata gyaran jiki Tace Tab,Wai haka mijin nan naki yake Yayi tashan k'amshi ke kuma kika K'yaleshi kina kallonshi Yadda Yake kamar baturen nan Amma kika barshi haka.
"Kaltum Tace to mezan mai" Sakinat Tace aikuwa zauna kiga yadda ake kallo. taringa ziga"Kaltum harta zugu.Don dama ita "Kaltume akwaita da tarkacen k'awaye barkatai.
" Nan tasameshi ad'aki yana cire kayanshi,Nanfa kaltum ta ringa yimai kissa DA kisisina.
Harta samu kanshi,Wayarsa ce ta hau ringing yad'aka.
"Bashir yagani kan screen d'in wayarshi,Wato d'an uwanshi likita." Yad'uka Yace "Bashir ya kake ya'paris " Yace normal Yakuke kaima.Haris Yace fine'Ya aikin naku "Bashir Yace Lafiya klau.Yace General nasamo Mata a France.Y'ar asalin k'asar ce Abokiyar aikina.
*Share&Comment*
*Ummu Maher ce*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu Ummu Maher.🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*Page🟧9&10*
"Haris yayi shiru Yace to Allah yasanya Alkhairi sukayi Sallama,Kaltum kuwa cewa tayi hmm" Bashir yayimun daidai Wallahi haka yafimai Wallahi.
KO kallonta"Haris baiyiba yayi fitarshi waje.
Yadad'e yanajin wani Abu agameda "Dijer Sosai don zaman hak'uri kawai yakeyi da" Kaltume i'ta gaba d'aya ma bata iya magana ba"Gashi babu jituwa"Tsakaninta da Mahaifiyarshi.
to meye amfanin zamada Irin wannan matar kwata kwata daman bason"Kaltum yakeyi ba "AUREN'DOLE akayi mishi,donshi Haris mutunne mai zurfin ciki,sab'anin k'aninshi" Bashir Akwai shi da fad'a saikace ma shine Sojan don shi"Shikuma Haris likita.
*******
yanason"Dijer sosai saidai yarasa yadda zaiyi da rayuwarshi na farko dai yarinyar k'arama ce bata wani da shekaru sosai balle harya furta Mata Kalmar so.
Gefe d'aya na azuciyarshi Yace kawai kafad'awa mahaifinta"Kada aje Amata Aure don yasan su"Fulani Akwai yiwa y'ay'ansu Aure da wuri.
Bayan"Haris yadawo daga Aiki ne yawuce wajen Mahaifansa don kullum yadawo daga Aiki sai yabiya Wajen iyayenshi Ya gaishesu.
Hajiya tace"Haris inason karakani Adamawa wajen Malamin nan naka inason amsar maganine.
Haris yace to"Hajiya yaushe zamuje'Hajiya tace kamar Ranar da baka da Aiki dayawa KO,KO kuma Weekend,"Haris yace to shikkenan babu matsala Allah yakaimu Hajiya ta amsa da Amin.
******
Ranar asabar kuwa da Auri"Hajiya ta shirya"Haris yazo suka tafi da wuri suka isa tunda jirgi suka hau.
Suna zuwa Suka Nufi hanyar gidan Malam Abubakar"yafito daga Sallah kenan Suka fito daga Mota.
Dijer kuwa tana ganin bak'i ta washe bakinta kamar gonar Auduga"Koda ta fuskanci"Malam baigansu ta k'arasa Ta kirawo"Malam Alokacin yana fitowa daga Masallaci tanunomai bak'in dasauri yak'araso Suka Fara gaisawa.
Dijer kuwa tagaida Hajiya ta amsa cikin fara'ah tagaida"Haris ma Ya amsa yana mai k'are Mata kallo,Gaskiya Dijer tayimai yarinta A soyayya Amman yazaiyi tunda yana sonta.
Hajiya kuwa sai kallon"Dijer takeyi yarinyar ta shiga ranta sosai,Hajiya tace Yaya "Tace Dijer Hajiya kuwa i'ta tasan abinda ta Ajje azuciyarta a game da" Dijer yarinyar tayi Mata gashi"Haris yana bata labarin Mahaifinta mutimin kirkine,Allah na taimakon"Haris Amman Malam yana taima kamishi da Addu'o'i da tofi da turare duka.
Haris kuwa sai satar kallon"Dijer yakeyi yana murmushi bak'in shi kamar gonar Auduga,Dijer ta zauna Rana shan Lemon b'awo kusada Malam.
*Ummu Maher ce*
*Share&Comment*✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻💖✍🏻
[10/10 16:14] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇
________________
✍✍✍✍✍✍✍