Sashe 8
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bayan sunzauna na gaishesu don yanzu na'iya gaisuwarsu, Na Fara d'iban ruwan shayi kenan zansha kawai sainaga " Bashir ya tofar da ruwan shayin da ya guntsa ya zubo minshi gaba d'aya ajikina na firgice saboda tsabar gigita A'i sulalewa nayi k'asa abun tausayi Ina wani irin kuka mai ban tausayi.
"Bashir kuwa tsayawa yayi kaina ya d'ora dacewa Keh don bakida hankali shine zaki zuba mana gishiri amadadin suger kaiconki Wallahi i'dan na kalleki wani i'rin bak'inciki nakeji,da nayi Auren wuri tsab Zan haifo kamar ki.
" Zahrah kuwa abun har tsoro yabata daman haka "Bashir yake da zuciyarshi kamar ta zaki ta ruk'o hannunshi tana bashi hak'uri kamar wani tsohon zaki yana wuci suka shige d'akin su.
" Dejer kuwa baiwar Allah harta Fara fita hayyacinta gaba d'aya Jikinta zafi yakeyi Mata saboda ruwan zafinda Bashir ya watsa Mata.
*Gaskiya fans Na Auren dole bakwa kyautawa gaba d'aya bakuyin comment duk yawanku.gaskiya daga wannan ne last inbabu Yawan comment Zan yi shara in zuba masu comments*
❤️🧡💛💚
*Ummu Maher ce* ✍️
💙💜🖤🤍🤎
*vote*
*Share*
and
*comment*✍️
[11/10 11:48] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰
*Written By*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
*[Ummu Maher]*🍇🍇🍇🍇💋💋💋
{Y'ar mutan Nigeria}🇳🇬🇳🇬🇳🇬
💚🤍💚
*Page⬜37&38*
______🖊️"Dijer kuwa azaba ta isheta ta tashi tana bin bango harta fad'a d'akinta tafad'a kan gadonta,tana wani irin kuka mai cin rai.
"Daman haka Auren dole yake ayau ta yadda idan mutun yace baya sonka to tabbas baya sonka'ayau ta tabbatar da cewa wannan bayanin haka yake ta yadda da tsanar da " Bashir ya ke Mata lallai duk Wanda yasamu masoyi ya godewa Allah ta d'aga hannunta sama tana kuka tana son taji muryar "Malam don tasan yana tsanin jin muryar ta kamar yadda ta keson jin tashi.
" Washe gari da safe Dana tashi naji banajin komai ajikina gajiyar ma babu,Na tashi nayi wanka nayi brush Nayi Sallah Sannan na dauko Alqur'ani mai girma na karanta'ina tsoron fita inyi girki saboda Ina tsoron Abinda yafaru Ada yafaru yanxu.
"Dijer ta kalli wani waje adakinta lungune Ashe tasaman d'akin Nata benene'don haka tabi hanyar ba tare'da wani tunani ba'tana hawa benen taga yadda ya tsaru ta hau cen k'arshe tana wai waye'Sai naga benen d'an karami mai kyau gashi an k'awatashi sosai yayi kyau Na zauna akujerun dake wajen har da gado awajen yayi kyau sosai na koma gadon na kwanta Ina jin dad'i na lumshe idanuna Ina shak'ar sanyin wajen.
" Cen na hango wani gida mai kyau kusa da namu na Dan tsugunna a hankali'Sai na hango wata kyakyawar budurwa mai kyau koda zata girmeni bai wuce da kad'an ba,zata shiga motar tana shagwaba cikin Hausa tana cewa"Haba Aunty kullum sai kinci wannan abun Kuma likita yahanaki saboda D'an cikin ki kada yayi girma'Auntyn tata tace haba"Surayya Tunda i'nason asiyomin mana sai ahanani Abinda nakeso.
"Surayya tace Allah Aunty sai naga yawa" Yaya Farouk Tunda an hanaki"Auntyn tace to kifada mana kuma dole asiyomun KO cikin ya b'are'Sai naga Surayya tace'Lah Aunty da wasa nakeyi Bari driver yakaini in siyo miki ya hakuri kinji'Aunty kidaina cewa cikin nan zai zube bana jin dadi'Aunty Mahaifiyarmu mu biyu ta Haifa daga ni sai"Yaya Farouk Sannan kuma ta rasu sanadiyyar Haihuwa"Haba Aunty Kinga A'i dole naso naga Dan yayana.
Sai naga"Surayya ta tsugunna ta sumbaci cikin Nata Sannan ta shiga motar ta shiga.Ni kuwa Ina inda na lab'e na gwale muryata yadda zasuji nace musu sannunku bayin Allah hard a "Surayya da ta shiga cikin motar sai da ta fito ta cire glashin da ta kalleni sosai.
" Tace yauwa sannu fa Nace Mata Zan i'ya zuwa mu gaisa tace eh kibiyo ta main nace Ina kenan tace ta baya mana ta nunamun Ashe wata koface idan kanason kashiga gidan makwabcinka sai ka biyo don haka ban Ankara ba sai gani agidan su.
"Ina zuwa ta mika min hannu muka gaisa take tambayata ni kanwar " Bashir ce nace Mata A'ah Matar sace.
*Idan kun Fara comment fans na Auren dole ma cigaba*
*Ummu Maher ce*
*Share*
and
*Comment*
[11/10 11:49] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*_AUREN'DOLE_*
👰👰👰👰👰👰
*_Written_ by*
*Rabee'atu.B. Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇💋💋💋
Y'ar mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Page🟧39&40*
_____🖊️"Surayya'Tace 'what'matar Bashir ce ke daman,Amman nayi mamaki suka jani ciki tafiyar da "Surayya ba tayi ba kenan ta dawo ciki muka yita hira tsaf nabasu labarin Aurena da" Yaya Bashir,Surayya da Aunty suka rik'e baki suna tayani bak'inciki.
"Aunty Sadiya tace Kai Amman Bashir bai kyauta ba don mutu min kirkine yana shigowa da maigidana muna gaisawa,Amman yabani mamaki gaskiya,Nanfa suka ringa bani shawara,Surayya tace Aunty Sadiya natafi siyo miki'Har zata fita,Tace Khadija natafi nayi dariya Nace to saikin dawo ,Surayya tana fita'Aunty Sadiya tace Khadija idan kika d'auki shawarata komai zai dawo kamar ba'ayiba kinji Sannan akwai wasu abubuwa da Zan baki Wanda zai k'ara miki kusanci dashi kinji Nace to inata ta Mata godiya.
" Ina shigowa gida na dinga sand'a sand'a na koma d'akina nayi Wanka nayi sallah,na d'auko doguwar Riga Ta atamfa nasaka nayi simple make_up Na saka lipstick nasaka kwalli nayi d'aurin Zahrah Buhari,nayi kyau sosai gwanin sha'awa na d'auko turarenda"Hajiya ta bani nasak sosai ajikina,na zauna na dauko Alqur'ani Ina karanta wa tuni naji zuciyata tayimun sanyi cikin jindad'i izuciyata tayi fes kamar babu wani Abu acikin raina.
"Bashir kuwa yana dawowa daga Aiki lokacin 'Zahrah bata dawo ba daga Aiki,ya gaji sosai'Kai tsaye cikin d'akin shi ya shiga,ya Fara rage kayan jikinshi bayan yayi wanka,ya fito ya koma parlo Kai tsaye dining Area yayi Amman babu komai awajen abun ya bashi mamaki sosai,me yarinyar nan take nufine yau girkinma baza tayiba kome,cikin k'asaita yayi hanyar d'akin,Dijer ya tura k'ofar nandanan k'ofar ta bud'e ta manta bata rufeba don tsoron" Bashir takeji sosai.
"Yana bud'ewa ya tsinkayo zazzak'ar muryarta tana karatu mai dad'in ji da sauraro,ga wani k'amshi mai sanyi da dad'i yashak'i k'amshin yana jin dad'i ya hangota akan gado tayi ras da i'ta gwanin sha'awa,Amman sai ya maze yace keh'Najiyo cikin tsoro,Yace ubanwa kika ajje da zaiyi miki girki da kika shigo d'aki kika zauna,cikin in Ina nace kayi hak'uri yace oya fito ki soyamin Banana pancake ki had'a min coffie sauran ki yimun k'azanta ya wuce gaba abunshi.
" Na tashi Ina hawaye na shiga kitchen na d'oramai'nan danan nafara na.
*Y'ar uwa ga yadda zakiyi Banana pancakes*🍌🥞
_Ayaba nunanniya
_Flour
_Madara
_suger
_Milted butter
_Vanilla
_Nutmeg
_Kwai
feraye ayaba na nik'a ta ablenda na fito da ita,na dauko filawata na zuba cikin markad'ad'd'iyar ayabata na zuba milted butter,sugar,kwai,madara,vanilla,nutmeg,dika na zuba aciki na zuba ruwa acikin blender Sannan na markad'a suka had'e jikinsu,yadda zakiyi kamar zakiyi Wainar filawa haka zaki zuba ruwan YAFI na waina kauri.
"Saiki juye a kwano,ki d'auko prain pan kisaka mai kad'an kifara soyawa,kamar Wainar filawa,bayan kingama saiki samu 🍓 strawberry kiyankashi gida uku ki zuba agefe kamar kwalliya,idan za'ah ci sai aringa had'awa Ana ci.
***********
Bayan nahad'amai komai na kawomai Sannan na d'auki nawa na koma d'aki,Yanaci yana santi Kai wannan yarinya ta i'ya girki.sosai Amman saiya maze yana cewa aranshi Kai kuwa wannan ficiciyar yarinyar kake yabawa girki'Saiya ture ya ajje sauran ya haye sama,yana zuwa yaga kiran" Hajiyarsu ya d'aga yana gaisheta'Yajiyo Hajiyarsu nacewa yauwa"Bashir Ya Matan naka,saida yayi Jim Sannan yace "Oh duk suna lafiya,tace to madalla,Dijer bata kusa ne " Yace eh sunfita Unguwa da"Zahrah Hajiya tace oky to agaisheta sosai,Yace to zataji"Hajiya.
"Washe gari Tunda safe na tashi nayi wanka nayi sallah na fito parlo na d'ora girki,bayan nagama na jera a dining Ina cikin jerawa"suka fito na gaishesu da yaren'french ta amsa tace na zauna muyi tare,bayan mungama na kwashesu na wanke,inajin fitarsu wajen Aiki,da sauri na fito na shiga gidansu" Surayya.
*Yawan comment*
*Yawan tyiping*
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*share*
And

*💋 _AUREN'DOLE_ 💋*
👰👰👰👰👰👰
*_Written_ by*✍️
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Mahe)🍇🍇🍇💋💋💋💋
Y'ar Mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Page🟨40&41*
_____"Ina shiga gidan'Muka gaisa da Mijin Aunty Sadiya'Na zauna muna ta hira da Surayya'Tace kinsan Allah"Dijer gaskiya baki da wayo idan kinason kija hankalin mijinki ya soki'yaji dake to ga wata hanyar da Zan lissafomiki matuk'ar kina haka to Wallahi kin gama dashi.
1_Na farko iya magana
2_Shagwab'a
3_Biyayya
4_Iya girki
5_Tsafta
6_Kula dakai'dashi kanshi mijin da kula da danginshi da dukiyarshi.
7_Hak'uri
8_Juriya
9_kula da addini
10_Kwalliya
"Surayya tace kinga wad'annan abubuwan su " Aunty Sadiya ta ke fad'amun don haka saiki dage wajen kwato naki mijin'Harme akayi wata farar fatar,Banza dame sukafi mu Hausa Fulani'To idan zaki farka ki farka'Naji Ana fad'in hakan abayana"Aunty Sadiya ce abayana tsaye da k'aton cikinta kamar zai fashe'Bansan sanda na k'el k'ele da dariya ba'Tace ke kinji mun wulak'anci"Dijer ni kikewa dariya ko'to ai dad'in abun kowa ma zaiyi sai muga yadda mutun zaiyi idan yagani ajikinshi"Ta rankwashi 'Surayya tace har ke munafuka da kika k'i futo da Mijin Aure'kinganta nan kullum'sai tsirfa sai Iyayi'Wallahi ki cigaba'AUREN'DOLE'Zan miki.
"Surayya tace haba Aunty nace miki fa ni duk basuyimunba harda fa'Wannan baturen fuska kamar ta kwai,Ni duk basuyimun ba'Tace mun Allah" Dijer wannan Hafiz'd'in da na gaya miki,Komai d'inshi yayi Amman d'an isakane lamba d'aya'Da yazo fa sai kiji yana cemun wai irinmune matan da akeso'yan duma_duma,sai kiga ya hau tab'amun hannu na ni kuma nan zankarta mai rashin mutunci murabu baran baran.
"Aunty Sadiya tace to Allah ya kawo Nagari, muka amsa da Amin muka cigaba da hirarmu,Cen Nace Aunty Sadiya bari intafi'Yaya Bashir sun kusa da wowa Tace to Ina zuwa.
Ta shiga d'akinta ta debomin wasu sleeping dress'Y'an ubansu da wasu skin tight,Sunyi kyau sai Body hok,Da har da Hularsu sunkai guda biyar kowanne da Hularsu'Kafin Inyi Magana'Surayya ma ta ajjemun irinsu masu kyau matuk'a da turaruka masu dad'i.
Na kalli " Aunty Sadiya,da "Surayya Nayi musu godiya suka bani shawarwari,Kala Kala Kama daga yadda Zan sanya kaya da yadda'idan naga" Bashir zanyi kwarkwasa da kissa da yadda zanyi da jikina inyi ta juyashi kamar maci jiya.
Ina zuwa gida na baje su akan gadona insaka wannan insaka wannan,daga k'arshe dai duk na linkesu kamar yadda suke na fito don d'ora girki,Abun yana bani mamaki wani lokacin sai nayi kwanaki bangs"Zahra ba sannan sai'inga kuma ta dawo,Abun yana bani mamaki Matuk'a.