Sashe 13
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*********
Bayan ankai Amarya"Haris ya kirawo"Kaltum ta zauna tana faman gimtse fuska kamar zatayi kuka.
Yayi gyaran Murya yace"Kaltum kece Uwargida don haka Inason insan kwana nawa zaku dingayi Atsakaninku.
"Kaltum tayi shiru tana wuci'Surayya kuwa tana cikin mayafinta mai d'an duhune Wata iriyar murna yau takeji tahad'u da masoyinta na Asali,don Haris yana sonta so Matuk'a gefe d'aya kuma wani i'rin k'amshi takeyi kamar Gidan turaren Aka bulbulemata Tasha gyara i'ya gyara.
Don bak'aramin gyaran jiki ciki da waje" Akayiwa Surayya babu irin gyaran da abayi mata ba.
kuma duk lokacin dazatayi tare sukeyi da"Dijer Don Dijer yanzun tazama "Don" Wajen had'a magunguna na gyaran jikin mata kalakala shiyyasa"Bashir yakeyin Nan nan da'ita kamar gwal.
"Haris yace kinyi shuru_Kaltum taja numfashi kamar wacce tayi gudu tace Kwana biyu ai yayi.
" Haris yace to shikkenan nan yatambayi"Surayya tace duk yadda"Aunty Kaltum tace shi za'ayi.
"Haris yaji dad'in hakan nan yashiga yi musu Nasiha na zaman lafiya.
" Kaltum kuwa ta tashi harda karkad'e siket d'inta tace toni natafi saida safe.
"Haria yace to ki kularmun da Babyna" Kaltum don haushi ko Amsawa batayi ba tatafi tana wuce kamar zakanya.
tana fita ta rufo kwafar da k'arfin gaske.
Bayan sunyi sallah Yakama goshinta yayi mata Addu'ah.
Sannan ya tambayeta wasu tambayoyi na mslnci kamarsu farillan Alwala Sunnuninta da sauransu.
Bayan sungama"Haris yace Surayya kice mayafin mana"Surayya tak'i cirewa"Haris baiyi wata wata ba yasoma cire mata mayafin.
Wani K'amshine yake tashi ajikin"Surayya kafun kace me"Haris yafara fita daga hayyacinsa.
"Surayya kuwa a tuntana nok'ewa tuni i'tama jikinta yafara Sanyi taji wani irin dad'in da bata tab'a jibi i'tama tafara tura mishi nata sak'on tafara yimishi wasu zafafan kiss.
A'i Haris yakusa haukacewa daman haka Auren yake baisaniba sai yanzun...
*K'ALU BALEN Ku MATA*
Gaskiya nifa Wasu matan suna bani mamaki Sai kiga mace tazauna akan bed bata iya komai ba kullum kwanciya d'aya kamar wata bagidajiya" D'an kiss dinnanma baki iya ba.
to wallahi gwara tun kuna ku biyu keda Mijinki ki gyara tun kafun wata ta shigo rayuwarshi ya Aureta yace shifa baisan menene Auren ba kamat"Haris da Kaltum..
"Haris kuwa godiya kawai yakewa Allah tareda tasbihi don'ya kwashi dad'i ba kad'an ba a take yaji son yarinyar matuk'a.
I'takuwa" Surayya babu bakin magana sai kuka Don tasha wahala Amman ba sosaiba tunda yabita asannu sannu.
*******
Washe gari da safe"Haris da kanshi ya had'a musu kayan breakfast sai Nan_Nan yakeyi da"Surayya.
Duk abunda yakeyi"Kaltum na kallonsa Hankalinta yayi Matuk'ar tashi.
tayi saurin d'auko wayarta takirawo zee ashana tana kuka tana fad'a Mata...
*Daga Alk'amin✍️{Ummu Maher}*
*Vote*
*Share*
&
*Comment*
[04/11 13:22] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*NA*
Rabee'atu.B.Abdullahi
(Ummu Maher)🍇
~~~~~~~~~~~~~
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION..*📚🖊️
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
_K'ungiyar da ta kasance ta Marubuta Masu fasaha da Sanin Yakamata ta Arewa_ ❇️♻️
~~~~~~~~~~~~
*Page🟣71&72*
Zee 🔥ashana tace A'i wallahi akwai matsala babba wallahi zanzo zamu samu fita Ai babu abunda yaga garemu.
"Haris fa ya gigicewa" Surayya koda sukayi breakfast abu d'aya sukeyi tun tana jin zafi har ta mik'a kai samata Albarka babu wanda baiyi mata ba.
"Suka shirya tare suka fito,Suna fitowa saiga Zee ashana🔥ta galla musu harara ta wuce harda tsakinta.
Wayyo zee Ashana ta manta wanene" Haris Tamanta cewa sojane.
Surayya kuwa tsorone ya kamata sosai gashi yau jikinta zafi yakeyi mata sosai don bak'armin jin jiki tayiba awajen"Haris.
"Haris ya kalli" Surayya yace lafiya kike my Surry,tayi dariyar yak'e tace "Am" babu komai.
yagane komenene yasaka ta jij tsoro.
"Haris yace D'an kwanta nan bari inje indawo tace to.
Cen'Saigashi yadawo ranshi ab'ace" Surayya tace Sojana yana ganka ranka ab'ace cikin kissa da kisisina tana wani magana tana lankwashe muryarta.
"Ai Haris tuni yamanta dawani bak'inciki yasungumi matarsa yaci gaba da shan dad'inshi.
**********
Bayan wata shida" Kaltum na zaune da k'aton cikinta Alokacin kuma"Surayya cikinta nada wata Hud'u.
"Surayya taci kwalliyarta cikin Doguwar rigar yadin nan da akecewa rariya gwanin sha'awa, da yake ba'ason Maiciki taringa saka Matsatstsen kaya.
" Kaltum naganinsu ta gimtse fuska tareda gallawa Haris harara.
Shikuwa"Haris inda sabo yasaba don haka baya kulata i'dan yaga tana abunta banza yakeyi da'ita.
"Surayya taraka" Mijinta ta dawo"Tace Aunty inawuni"Ko kallonta'Kaltum batayi ba tajuya tana cewa ke kinga bansan munafuncifa'Inbanda munafunci bayanxun kika wuceniba kin kalleni balle gaisuwa.
to don haka kitashi kibani waje banza munafuka.
"Surayya ta girgiza kai tatashi i'dan da sabo ta saba,don kusan kullum ne sai anyi.
" Ga kaltum da tara k'awayen banza sucika gida ayita zagin"Surayya.
********
Dijer na hango tayi kyaunta cikin kayanta Na Alfarma.
Wani dakakken les ne Fari da bak'i yayi kyau sosai anyi mata Riga da zani Rigar,Har guiwa D'inkin bumba.tayi d'aurin ture kaga tsiya yayi kyau sosai.
"Ga twins d'inta sunyi k'ibarsu' sosai sungirma abun sha'awa.
Cikin" Kaltum yakai Haihuwa"Surayya kuma da saura.
"Dijer tayi Sallama aparlon"Kaltum tana ta faman nishi kamar numfashinta zai d'auke.
" Dijer ta i'sa wajenta da sauri,tana cewa sannu"Kaltum yajikin naki daman bakida lafiya.
"Tayi sauri ta kirawo'Surayya awaya ta fito daga sashenta'Dayake i'dan"tashigo part d'in" Kaltum take fara shiga don kwatanta adalci.
"Surayya cikin k'ank'anin lokaci sai gata'Muka tafi kaita hospital,Muna kaita Asibiti aka shiga da'ita d'akin haihuwa.
" Kaltum tazama abun tausayi kamar kayi mata kuka.
*Daga Alk'alamin Ummu Maher*
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[04/11 13:23] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu.B.Abdullahi
(Ummu Maher)🍇🍇🍇
~~~~~~~~~~~~~~~~
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
*⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION..📚🖊️*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
★(A.Y.T.W.A.)★📖
_K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin yakamata ta Arewa__ ❇️♻️
~~~~~~~~~~~~~~
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
*Page 73&74*
"Likitoci suka duk'ufa akan" Kaltum suna aikinsu.
"Sunyi iya bakin k'ok'arinsu akan" Kaltum Amman shiru bata haihu ba gashi ta zubar da jini.
"Kaltum tasaka aka kirawo mata" Haris bayan yazo shima ya gigita da ganin"Kaltum yadda ta koma lokaci kad'an.
"Kaltum tace'Haris kayafemun abunda duk nayi maka nasani baka sona Amman dole ka Aureni ka zauna dani.
duk da k'inda nakeyiwa Mahaifiyarka Amman bai hana kazauna dani ba,Don Allah kayafemun abunda nayi maka.
"Haris yace na yafemiki" Kaltum Allah ya yafemana baki d'aya.
"Ta juya b'angaren" Surayya tace kiyafemun"Surayya hak'ik'a abunda naso yi akanki Allah yanunamun.
"Zee Ashana🔥ce ta zugani akan za'a rufe bakin mahaifarki I'dan kin tashi Haihuwa bakin mmahaifarki ya rufe k'arshe ki mutu.
Duk wajen babu wanda jikinshi baiyi sanyi ba" Dija tace"Kaltum Allah ya k'addara daman haka zata faru duk da son zuciyarki.
"Kaltum ta fashe da kuka tace'Surayya don Allah kiyafeni.
"Haris yace" Kaltum kincuceni kincuci kanki'Yanzu garin son zuciyarki waye aciki yanzun'Daman hausawa sunce k'aik'ayi koma kan mashek'iya.
"Yanzu kinga saiki zauna A'haka tunda kece kika janyowa kanki.
" Surayya ta matso ta kama hannun"Kaltum tace na yafemiki duniya da lahira.
Kuma"Insha'Allah"Kaltum baza ki mutuba zaki rayu'Dai dai nan"Kaltum ta fara wani i'rin numfashi ga jini yana fita daga jikinta"Surayya da"Dija sai kuka sukeyi.
"Dijer ta bugawa" Bashir i'rin halin da suke ciki.
Cikin k'ank'anin lokaci sai gashi yazo.
"Surayya kuwa kuka kawai takeyi tana rik'eda hannun" Kaltum.
"Bashir yana zuwa'Yafara Aikin da kanshi sai dai Duk yadda yayi ya kasa shawo kan matsalar.
" Surayya tace akawo mata ruwa,Aka kawo mata ruwa ta tofa wasu ayoyi Aka kaiwa"Kaltum.
"Ana bata baifi mintina ba ta haifi y'arta kyakkyawa mai kamada" Haris babu abunda ya banbantasu.
Nanfa wuri ya kaure da murna,Suna godewa Allah da "Surayya Da ta bawa" Kaltum wannan tofin tasha kowa sai tambayarta yakeyi wasu ayoyine.
"I'ta kuwa dariya kawai takeyi nanfa ta fara zayyano musu,Addu'ar.
gata kamar haka,I'dan mace maiciki tana nak'uda za'ah i'ya karanta wannan Add'ar.
" YA HAYYU YA K'AYYUM BI_RAHMATIKA ASTAGISU_ASLIHNI SHA'ANI KULLAH_WALA_TAKILNI_ILA_NAFSI_D'ARFATA'AYNI.
Wannan i'tace Addu'ar.🙏🙏
Bayan likitan yafito yace sai an k'ara Mata jini.
"Surayya tace ad'ebi Nata i'dan zaiyi daidai.
" Haris yace A'ah agwada nashi"Dijaa da"Bashir ma sukace agwada Ana gwadawa yayi dai dai Dana"Surayya dakyer"Haris ya Bari aka d'ibi Nata.
*******
Ayanzu"Kaltum tayi ras kamar ba'ita ce Tasha wahalaba.
"Ta kalli" Surayya tace agaskiya"Surayya kinceci rayuwata da'ana Samun kushiyoyi i'rinki da Anji dad'i babu abunda zance miki saidai ince Allah ya biyaki da gidan Aljanna Allah ya saukeki lafiya.
"Surayya tace Amin,Ai yiwa Kaine i'dan nayi miki kamar nayiwa Kai nane.
" Don' haka kidaina gudemun ki godewa Allah,Nanfa"Surayya da"Kaltum suka zamo kamar y'an uwan juna.
Ranar Suna aka sakawa"Yarinya suna"Surayya Ana cemata'Inaayatullahi,Wato kyautar Allah.
"Anyu suna ansha budiri sosai" Inda Surayya tayi rawar gani sosai.
"Su Dijer Ansha anko anata budiri I'ri d'aya sukayi da mejego da" Surayya.
"Saiga Bashir ya shigo wai"Dija tazo sutafi gida,Nanfa wata y'ar gidan K'anin babansu" Haris ta shiga yimai tsiya tana cewa"Oh ni"Hajara wannan yaron KO namamajo haka jiyama muna cikin Aiki yazo wai sai Su tafi gida.
Yace 'eh nidai nace tataho mutafi.
Nanfa akayita dariya,Suna zuwa gida tunda"Dijaa taga I'donshi tasan yau masifar ta motsa tayi dariya ta wuce d'akinta tasaka tawul tayi wankanta.
tasaka sleeping dress'Daman su twins suna wajen"Hajiyarsu Haris tunda tafara laulayi aka kaisu.
"Shakararsu D'aya kenan Amman KO i'nasuna yawo gasu da wayonsu b'ul_B'ul dasu.
" Tana cikin saka kaya taji mutum abayanta"Bashir yace A'ah abani nasaka da kaina Dijaa ta shiga yimai dariya.
"Surayya ma ta haihu d'a Namiji,Mai kamada"Haris.
"Ansaka mishi suna"Bashir Anacemai" Amir.
"Surayya tana cikin bawa" Amir Nono taji'Sallamar"Haris ya zauna"Kaltum ma tafito.
"Yace Zasuje gaida" Hajiya sukace to, yanxun i'dan kaga"Kaltum da"Surayya sai kayi sha'awarsu sun had'a kawunansu.
"Haris yake basu labarin mutuwar zee ashana sanadiyyar had'arin Mota.
Sunyi jimami sosai sukayi Mata fatan Alheri yasa tahuta.
************
Dijer na hango Tasha kayanta na likita ta gaji sosai,Wanda Ayanzu tanada Asibitinta Na kanta.
Yaranta suka taho suna yimata sannu da zuwa kyawawa su biyar Uku maza biyu mata.
"Bashir Yau yanata murna zaiga Dijernshi,Watanshi biyu da lafiya America.
"Su'Dijer anyi gyara sosai ciki da waje Ana jiran oga" Bashir.
"Dijer da yaranta sukaje taro" Bashir yayi kyau cikin farin boyel."Dijer kuwa tayi kyau cikin Doguwar rigarta ta shadda.
"Bashir yana zuwa ya rungumi" Matarshi da yaranshi yana maijin dad'i har ranshi da ganin"Masoyiyarshi"Dijer Rigima.
"Imran ne yataho da gudu yana kuka,Yabiyo k'anwarshi "Munubiya Wacce akecewa Aisha.
" Yana zuwa yace"Dady wallahi kayiwa"Munubiya magana wallahi zan zaneta dana ajje book d'ina saita yagamun.
"Dijer ta kallesu'Azahiri dai I'ta munubiya halin" Dijer tayi"shikuma"Imran halin Babanshi zafin rai tayi dariya,Nandai"Bashir yayi musu sulhu,Aka cigaba da hira har dare yayi.
"Dijer taci kwalliyarta da wata doguwar riga Mai kyau ta bacci sai k'amshi ke tashi ajikinta.
Tana zuwa parlon taga" Bashir yana binta da wani shu'umin kallo,tana ganin haka taje takwantar da y'ay'anta tadawo tana zuwa taja hannunshi sai babban d'aki..Dijer fa ranar taji sambatu awajen"Bashir tare da saka mata Albarka kala kala.
Sukayi baccinsu cikin Annushuwa.
*************
Su Malam yanzu anhuta" Dijer tayi kud'i Ta bashi jari mai kyau"Haris da Bashir kuwa Wajen Sana'ah suka bud'e mai Wanda akasaka"Dijer Store.
*Tammat_Bi Hamdullah*
Ina godiya da masoyana ako I'na nagode Allah yabar k'auna Amin.
Sai mun Had'u asabon littafina maisuna.
*🟠K'addarar Rayuwace🟠*
Kubiyoni donjin wannan littafi.
*By Ummu Maher*
*Share*
&
*Comments*✍🏻