← Book details Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 13

Sashe 1

Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[10/10 16:10] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER"S ASSOCIATION🖊️⚔*
*(A.Y.T.W.A)*

'Kungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata.

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*

*Page🟨1*

"Dasauri ta fanno da gudu ta nufi Rumfar Malam,Yana ganinta Yana ganinta yace kinyi tsi yar gidan Malam bakyajin magana.

" Tace Malam cu habu ne yake dukana Waina fita babu ando,kunsan dai maganar yara bakinsu Akwai tsami Kuma wai 'Nashiga dakinsu Nadauki wayanshi Nayi Game shine yabugeni.
"Ai Malam idan akwai abinda yatsana bai Wuce Adaki Dijaba Acewarshi baisaka Sunan 'Uwarshi don adaketaba.

" Yariko Hannunta yace zo mushiga Yau sauna bigeshi Kar ku dauka dukan wasa dukan Kato.

"Yana shigowa Yasamu Inna Uwargida Yacimata Mutunci Kuma Yace taja wa danta kunne kada yakara dukar Masa Uwa.Shiru Inna Uwargida tayi Tana mamakin Hali irin na Malam indai kana son kaga bacinran Malam kadaki Dije'Ta tabe baki tawuce tana gunguni tana cewa Yarinya daga ita har Uwarta basa laifi Mtse tayi tsaki Tashige dakinta.

**********
" Wa cece Dije,Sunan yadauko Asaline daga Sunan Mahaifiyar Malam,Malam Yanada Yaya goma sha shidda,Wanda Duk Mazane 'Dije ce kawai Mace Wacce Amaryar shi Aishatu Wadda Suke kira Da Indo, Kuma'Dije ce kadai Yarta, Ayanzu "Dije tanada shekara Goma Aduniya Wanda ko kai Idan Kaga tabarar datakeyi saika Rike Baki.
" Sannan Tanada Wata Halitta Mai Kyau Da tsari,'Dije dai farace tas Ga dogon hanci siriri gabakinta Dan karamai ga ta da gashi Irin na fulanin Asali.gata yar duma duma komai cas cas kamar andasa mata Sannan duk yawan gashinta sai Malam yazauna Akeyinshi.

"Sannan yana matukar Son mahaifiyar Wanda son dayakeyiwa Mahaifiyarta ne yadawo kanta.'Saidai duk son dayakeyiwa Indo ita ko kadan bata Sonshi,Tunda Aka haifi Indo Kulawar 'Dije tadawo Hannun Malam Don cewa tayi bazata shayar da itaba,Haka Malam Ya tattara Indo takoma Dakin Inna Uwargida Mata mai hakuri Da juriya duk suru tunda Malam Zaiyi badai Tadaga ido ta kalleshiba Saboda Hakurinta Da juriya,
'Ita Inna Uwargida tanada Yaya Tara Duk Maza Sai Haule Mai 'Yaya Shidda Itace Ta tsakiyar,Sai Indo Amarya Ita Kuma daya, Itace " Dije Uwar Yan Rigima,

"Malam Mahaifin Dije Asalinshi Ba fullatanine Dan Asalin Jihar Adamawa,Anan Aka Haifeshi Yagirma Wanda tun Yana karami Mahaifansa Suka mutu.sai Rokonshi Yadawo Hannun Mahaifin Indo Mahaifiyar Dija.Mahaifin Indo Aminin Mahaifin Malam ne.

Kibuyoni donjin cigaban Labarin✍🏻
[10/10 16:10] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
_______________

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION🖊️⚔️*
____*(A.Y.T.W.A)*__

'Kungiyar da ta kasance ta Marubuta Masu Fasaha Da Sanin Ya kamata.

*Bismillahir-Rahmanir- Rahim*
_________________

*Page🟨2*

'Malam Hamisu Dan Borno Shine Cikakken Sunan Mahaifin 'Indo.Mahaifin "Indo Matanshi Hudu' Uwargida Itace Surbajo Mahaifiyar Indo, Tanada Yaya Goma "Indo ce Kawai Mace,Sai Falmata Itace Ta biyu Ita Yar 'Uwar Malam Hamisu ce Sunkasance 'Yan Maiduguri Borno State.

"Sai Habiba Ita Yar Adamawace Yayanta Tara,Duk Mata "Sai Halima Mai "Yaya Shidda Ita Ma yar Adamawa ce.

" Malam Hamisu Mahaifin Indo Shine Ya karbi Abubakar Alokacinda Mahaifinshi Yarasu.Wanda Yakasance Amininshi Sosai.Abubakar tunda Yataso Saida Yayi Shekara Goma Sha Biyar Sannan Aka Haifi 'Indo Yanansonta Tun tana Karama,Alokacin Kuma Yayi Saukar Alqur'Ani Mai girma.

"Sanda Yakai Shekara Ashirin'Alokacin Indo Shekararta Biyar Kuma 'Alokacin Wani Abokin "Malam Harisu Maisuna Jabbama Yayi Sha'awar Hada Yarsa Da Abubakar.

" Malam Hamisu Yasan Asalin Jabbama Mutunne Mai Hakuri Da dattaku Sosai.Gashi Da Kyauta 'Shiyyasa Ma Da Ya Tuntubi "Malam Harisu Da Maganar Ya Yadda Akancewa Zai Kebe Da Abubakar Din Yaji Ta Bakishi.Haka Kuwa Akayi Sanda Ya nemeshi Da Maganar Ya Amince Batareda Yace Komai Ba Saboda Yanajin Kunyar Malam, Dan ko Kashi Yau Malam Yace Zai Hadashi Dashi Baijin Komai Don 'Yafi Karfin Haka Awajenshi.Babu Bata lokaci akayi Aure.Ta tare.

" Malam Abubakar Shima Yazama Babban Mutun 'Inda Haryanzu "Indo Tana cikin Ranshi. Ya Kara Aure Don Uwargidanshi Tazo Masa Da Cewa Kawarta Hadiza Batada Miji Kuma Dan Allah Ya Aureta. Ta Nada kirki Don Alokacinda Tahaifi "Mustafa Shine Danta Nafari.Ita ke zuwa ta taya ta Aiki da komai.Shiyyasa Take Ganin Mutuncinta'Malam Da farko Bai Aminceba Daga Baya "Ya Saboda Ya Matar Tashi Ta shiga Damuwa.Bayan Anyi Aurensu Ta Haifi Danta Namiji Hakilu,Nanfa Hadiza Tazage Tana Yiwa Kawar Tata Rashin Mutunci Tawa Uwa Da Uba.

" Ita Kuwa duk Abinda Zatayi Mata Bata Taba Kallonta Da Abinba.Hasalima Saidai Tayi Murmushi'Ana Hakane "Indo Ta Zama Budurwa Ayanzu Tanada Shekara Shadaya Daidai. "Malam Kuwa Yana ta Jiran "Indo Tagirma Dan Yanzu Har mafarkinta Yakeyi. Yana Sunbatu Uwargidanshi Kuwa Kuwa Kullum Yakanyi Mafarkinta Adakinta,Yanacewa Wayyo "Indo Kisoni Inbaki Soniba Zan mutu Abindai Yakai Malam Kamar Zaiyi Hauka.Hadiza Kuwa " Tace Saidai Yamutu don Wallahi Babu Abinda Yashafeni.Uwargida Kuwa Hankalinta Yatashi Sosai Matuka,Babu Bata Lokaci Tafadawa "Malam Hamisu halinda Mijinta Yake ciki.Babu Bata lokaci yazo don ganin jikin Nashi Yadda Yake.Ko da yazo Kuwa Alokacin Yana sunbatu 'Yana cewa Wayyo Allah Na "Indo ina sonki kisoni Dan Allah,Malam Cikin Dattaku "Yace Abubakar Meyayi Zafi hakane Malam Ya tsugunna Yaringa Yimishi Addu'O'i Amma kamar Ana turaashi.
" Malam zuwa Yanzu Yagane me "Abubakar Yake nufi Wato Yada de Yana son " Indo Yarshi Ya jin jina kai Bayan yaga yadda Abubakar yasamu bacci.
'Bayan ya Isa Gida yasamu Surbajo Uwargidanshi Da maganar,Surbajo Tayi Murna Sosai "Ta kai Amma fa Naji Dadi Yaro Mai Hankali Gashi Yakama Sa na'arsa Mai Kyau Ga Almajiranshi Yanzufa Malam Haryafika Almajirai Malam "Yace To Yanzu Dai Kinga "Indo shekararta Sha dayane da Rabi,Amma za,a iya Auren Daga baya Saita Tare Alokacin Tamara Kwari.

" Malam Hamisu Kuwa Yasamu "Indo Da maganar Nanfa "Indo Babu ko Kunya Ta Fulani Tace Bata sonshi Ita "Sani takeso almajirin Malam.

Share&Comment
Ummu Maher
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[10/10 16:10] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
______________

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊*
____*(A.Y.T.W.A)*__

'Kungiyar da ta kasance Ta Maru buta Masu Fasaha Da Sanin Yaka mata.

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_________________

*Page🟨3*

"Indo ta ciga ba da magana Wallahi Malam Har 'Barkindo Muke Zuwa dashi.
" Abinda Ake nufi Da Barkindo Shine gidan sarkin Garin Adamawa ne,"Malam Hamisu 'Yace Ke tashi kibani Waje Sakarya.Shi Sani Din ko sana,ar kansa bashi Da'ita Saikice Wai Shi kike son Aura Shasha Kawai.

"Malam Hamisu Kuwa Har ya Gayawa Abubakar Basai Yayi Komai ba Kawai Ya kawo Sadaki,Abashi Matar shi'Abubakar Baiso Hakaba Yaso Ace Sungana Da " Indo ko da sau Daya ne,Amma babu komai hakan ma yayi mai.

"An kawo Kudin Sadaki Malam kuwa yasaka Aka Daura Auren " Indo Da Abubakar.
"Surbajo Ce tashigo Dakin" Mahaifiyar " Indo, Kenan ta hangota Tana ta kuka,Mahaifiyar ta ta Surbajo Ta matso Inda "Indo ta ke matso wa Ta yi ta dagota " Tace haba "Indo Meye zakizo Kisaka kanki Acikin Daki Kina kuka.
" Indo kuwa ta bare baki ta ringa sakin kuka Har dai 'Mahaifiyar ta ta taga ji tafita tana sababi.

"Aka Kai 'Indo gidan Mijinta Tana kuka Tana Tubu rewa Harda Suma Akan hanya.Kakar ta Sare tace Wallahi ko zaki Mutu ki far fado sai munkaiki Banza Kawai.

" Ko da suka kaita Suka taho Kuka ta ringa yi harda majina.Uwargida tagaji da lallashi har ta Hakuri Zata fita Saiga Ango Yashi go Bakinshi Har Kunne Yayi Kyau Cikin Shadda Fara Tas har tana wani sheki.

"Uwargida Tafita Ta kyaleta Hadiza Kuwa Cewa tayi Babu inda zatazo.Ko da ango ya shigo ya matsa kusa da Amaryarsa Ai " Indo Ta wafto Wani Kwano Nakusa Da'ita Ta buga mai Nan fa jini Yafara Tsartuwa,Yabata Mai Farar Shaddar sa.

"Uwargi dansa Taji Sanda Abu Ya fadi Kasa Saida ta tsorata Tafito Dayake Dakin farin labu lene saida ya Tasarto jinin Ai Kawai saita Shigo Dakin Yadda taga " Malam ta tsorata Yace Lauratu Kaini Asibiti.Ta jashi Ta kaishi Chemist.
"Ire- iren wadannan Abubuwan Sunsha faruwa Amma baita ba gigin Gayawa Malam Hamisu ba,Saboda kada Akwace mai " Indo Aishan shi.
'Ana wannan Rikicinne Harya kai shekara Daya Da Auren su Amma Bata Yadda Yata Ba mata Ko Da Hannunta ba.
"Har Allah Yasa Rannan Yazu ba mata Maganin Bacci Acikin Abinci Tasha.Kuma Aranar Ne Harta Samu Cikin Khadija Wacce Ake kira Dija Ko Dije,

" Da kyar Wannan Cikin Allah Yaraya shi Harta Haihu, Saida aka kaita gida Da Cikin Nata Ya tsufa.Saboda Zata iya Yiwa Kanta Lahani 'Alokacin Laure Yayan ta Shidda Takwas Saboda Tanada Saurin Haihuwa.Ita kuma Haule wadda suke kira Hadiza Yayanta biyar,"Hadiza sunanda babarta tasaka matane Shikuma Mahaifinta yasaka mata Haule Saboda shi Yace ga sunan da yakeso Harsuka Rabu Da Mahaifinta Sana diyyar Haka Hadiza Ta taso Cikin Bakar Rayuwa.

****************
Cigaban Labari
"Dije ce ta shigo gidan da gudu," Malam kuma Yafito Daga Bandaki da buta ahannunshi "Tace Malam Dan bature yazo Wadda Yake Zuwa Wajen Malam Duk Bayan Karshen Wata.

" Malam Ya fito Da saurinsa Ya hangoshi Yana Jikin Motarshi Da Kakinshi Ajikinshi,Fatar nan tasa Lallausa Takara Yin Laushi Da Sheki."Dije ce Tafito Daga gida taje Tana Taba Motarshi Aikuwa Tasamu Dotse Ji Kake Kiiiiiiii.

*Share&Comment*
Ummu Maher
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[10/10 16:11] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

*AUREN DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
________________

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*
___*(A.Y.T.W.A)*_____

'Kungiyar da ta kasance Ta Maru buta Masu Fasaha,Da sanin Ya kamata.

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
________________

*Page🟨4&5*

"Dije kuwa bayan tayi wannan tasa asar ta debu Ruwan kwata ta zuba ajikin motar.
" Jamilu Dan Hadiza Kuwa Baiyi wata Wata ba Ya zu ba mata mari Jikake Tasss.Ai Malam Abubakar don yayi bakone shiyyasa da sai"Jamilu Ya Dan Dana Kudarshi.

"Haris Kuwa Yaga Abinda Yafaru Sai yayi Biris Kamar bai ganiba.Saboda Yaga Malam ma Yagani.Sai Malam Yace Innalillahi Haris Dan Allah Kayi Hakuri Yarinyar ce batada Kunya Kayi Hakuri.

" Haris Yace Babu komai Zankira Ola lekon,yakawo mun wata.
"Haris yana zuwa wajen " Malam Abubakar ne don Neman taima ko,Saboda Ana yawan kawo mai Hari Akan Aikinshi Na Soja.

*Wane ne Haris*
"Haris Shi ne A salin Sunanshi,Su Uku ne Awajen Mahaifinsu,
"Haris Shine Babba sai, Bashir Wanda Ayanxu shi likita Ajihar Kaduna State Yake Aikinshi Na likita Babban likita sosai Wanda bai fiya zama Akasar Ba yafi Zama Akasa shen waje,Sai Iklima Wanda Yarinya ce Shekararta Sha Uku daidai.

" Mahaifinsu Sunan shi General Abubakar Sadaa."Dan Asalin jihar Kano ne, Mahaifinshi su biyar Ya Haifa.
Aliyu,Abubakar,Usman,Umar,sai Autarsu Fadimatu Ayanzu Dukkansu Suna Kano A dorayi.
"Kuma Kowannensu Yana Aikinshi Mai kyau.
Chapter 1 · 0% Book details