Sashe 8
Auren Bauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"yanzu sabit rayuwar da ka ɗaukar wa kanka kenan ta horƙn yunwa, baza ka zauna ka faɗawa matar ka gaskiya ba ta tashi ta zama mace ta iya girki don ka dinga ci amma sai ka dinga ɗaurewa karya .....🙊 kullum kai kenan zama da yunwa wai akai a matsayin na me mata to meye amfanin auren kenan"
Ta ɗauka zai tanka ko ya kare matar tasa sai taji yayi shiru yana gama ci sai ya miƙe
"mummy don Allah ki neman mana cook me tsafta wacce zata dinga mana girki" yana gama faɗar haka yai ficewar sa maganar tayi mutuƙar ƙona wa mummy rai wato har yanzu shi ba daddara ba
👩ðŸ½â€ðŸ³ *menu of d day*👩ðŸ½â€ðŸ³
```danbun shinkafa served with offal pepper soup and kunun zaƙi```
```danbun shinkafa```
_ingredients_
-shinkafa
-zogale
-gyada
-mai
-maggi
-cabbage
-carrot
-green pepper
-albasa
-attaruhu
1)ki ɗauki tukunyar ki ki zuba mata ruwa ba dayawa ba idan kina da colander ki ɗora idan ba colander kuma sai ki saka murfin tukunya wanda zai shige cikin tukunyar a tabbatar ruwan yana ƙasan murfin yadda idan an saka buhu ruwan bazai taɓa shi ba, ki ɓarza shinkafar ki sai ki tankaɗe ta ko za a samu gari a yi amfani da barjajjen kawai, ki wanke sai ki zuwa a buhu ko colander, sai ki saka a tukunyar sai ki rufe
2) ki samu zogalen ki (idan ɗanye ne ki zuge ki wanke, idan bushash she ne sai ki jiƙa shi da ruwan zafi ki ajiye shi)
3) ki É—auko gyaÉ—ar ki ki É—an daka ta sama sama kar ta dake
4) idan shinkafar ta fara tirira sak ki sauke ki juye aroba ki zuba zogale gyaɗa ki juya ki ɗan yayyafa mata ruwa si ki ƙara mayar wa
5) ki wanke cabbage, green pepper, carrot (bayan kin kankare shi) sai ki yanka yadda kike so ki ajiye,
6) ki yanka albasa manya manya, jajjaga attaruhu duk ki ajiye, idan shinkafar ta tirara sosai sai ki sauke ki juye a roba ki zuba ƙayan cabbage ɗin nan albasa attaruhu maggi mai, gishiri ki juya a ɗanɗana idan komai yaji sai a ƙara yayyafa mata ruwa a kuma mayar wa a buhu a mayar tukunya sai a barshi ya tirara sosai har sai komai ya dahu sai a sauke ayi serving
*p s* a dinga yi ana duba ruwan ƙasan tukunyar idan ya ƙone sai a ƙara, ga masu amfani da buhu kenan
_offal pepper soup_
```ingredients```
-kayan ciki
-dankali
-attaruhu
-albasa
-maggi
-curry
-thyme
```method```
1) a wanke kayan ciki tas da kyau yadda za a cire duk wani ƙazanta da ke tattare da su sai a ɗora a tukunya a sakar masa ruwa sosai ya sha kansa, a zuba thyme albasa tafarnuwa, maggi sai a rufe a barshi yai ta tafasa
2) ki fere dankalin turawanki ki yanka shi irin yankan da kikai wa kayan cikin sai ki ajiye a jajjaga attaruhu, a ƙara yanka albasa sai a ajiye su
3) idan kayan cikin ya dahu sai ki zuba dankalin ki da albasa da attaruhu da curry da maggi in baiji ba ki ƙara ruwa sai ki rufe ki rage masa wuta ya ƙarasa dahuwa a hankali idan ya ƙarasa saiki sauke sai aci shi da ruwa ruwan sa da danbun shinkafa
*KUNUN ZAKI*
*ingredients*
_Gero_
_Citta_
_Sugar_
_Lemun tsami_
_Flavor_
_kanunfari_
_kimba_
*method*
1) Ki jiqa geronki a ruwa tare da in da hali da daddare kafin safiya ya jiƙu
2) ki wanke a ki haÉ—a da citta kanunfari da kimba a markado ki tace. Sai ki dibi kadan ki dama koko dashi ki ajiye shi ya huce
3) idan ya huce ki zuba ruwa ciki, Kisa sugar da flavour da ruwan lemun tsami kisa a fridgeyayi sanyi, idan an tashi sha sai an É—an juya shi kafin shaaðŸ¸
👩ðŸ½â€ðŸ³ *bon appetit*👩ðŸ½â€ðŸ³
*ASMA'UN SABIT*
🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*
ðŸ·ðŸ½ðŸ¥›
👩ðŸ½â€ðŸ³~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~👩ðŸ½â€ðŸ³
ðŸ³ðŸœðŸ¥˜ðŸ²ðŸ›ðŸðŸ¥—🌯ðŸ›ðŸ¢ðŸ¥
Ê™Ê á´á´É´ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (á´Ê€s ᴀʟɪÊá´œ)
P⃗a⃗g⃗e⃗ 7🌹
Duk a tunanin sabit mummy zata nemo musu cook amma sai yaji shiru kamar an shuka dusa don haka sai ya yanke hukunci tunkarar ta ya tambaye ta
Ai kuwa yana kawo mata zancen cook ɗin ta rufe idon ta tai masa tas tai masa wankin babban bargo sannan ta kore shi jikin shi a saɓule haka ya fita daga part ɗin nata
Shi sam ya kasa gane mummy to menene don macr bata iya girki ai shi be ga wani abu ba ace mace bata iya girki
Shi wai ace ai wacce ta iya girki shi sam abin baya birge shi, ko yaga abokan sa suna kurin matan su sun iya girki shi tausayin matan ma yake ji gani yake yi kamar an tauye wa matar haƙƙin ta
Don haka in shaa Allah zai ci gaba da neman cook har su dace amma badiar sa fara tas da ita ga gayu ai kitchen be dace da ita ba
*******************
Bayan kwana biyu sai mummy ta tashi da zazzaɓi me zafi inda aka kai ta asibiti bayan test ɗin da akai mata sai aka gano damuwa da kuma rashin bacci yake damun ta
Haka ƴaƴan suka tasa ta a gaba sukai tai mata faɗan wai me ta rasa, aka bata magani aka sallame ta, ko da ta dawo gida sai ta kasa cin komai duk abinda aka bata sai tace baza ta iya ci ba haka suka yi da ita har ta kwana bata ci komai ba ciwo kuma sai ƙara gaba yake
Kashegari tana tashi sai taji sha'awar wani pepper soup da asmau ta taɓa yi lkcn zamata da bikin sabit don haka sai ta faɗawa sabit akan ya je yasa a yi mata
Be wani ɓata lkc ba ya karɓi address ɗin restuarant ɗin hjy munnira, yana zuwa ya ci karo da hjy munnirar ashe ma mummyn ta kira ta faɗa mata har tasa asmaun ɗaurawa
Don haka bai daÉ—e ba ya karbo ya taho, ko da ya kawo yadda ya ga mummy tana shan pepper soup É—in nan ya saka shi ma É—an zubawa don sha
Ai kuwa daga ƙarshe tas ya shanye har mummy na cewa ya bar mata na anjima, sai a lkcn ya faɗa mata ai ya shanye
"ai yarinyar ce ta iya girki ga ƙanƙanta amma girkin ta ko babba sai haka" shi dai sabit don santi ko tankawa be yi ba
Tun daga lkcn ya zama daily customer na restuarant É—in kuma yana zuwa zaice a sa yarinyar da mummy take son girkin ta tayi masa
Tun daga lkcn ya kasance kullum shi yake zuwa yana yi musu order shi da badia
Baya iya cin abincin ko ina sai na restuarant É—in safe rana yamma kullum yana hanya
Rannan sai yaje da safe wurin mummy tana zaune ta gama breakfast, tayi masa tayi sai ya ƙi ci, gyara zama yayi sannan ya fara koro mata bayani
"mummy tunda mun neman cook me zai hana kije restuarant É—in nan kice su bamu cook É—aya ta dinga mana girki, wallahi kullum na fita daga gidan sai na cen cin abinci
Kuma idan aka taso haka har na fara gajiya"
Taɓe baki mummy tayi sannan tace
"yo me kake son inyi maka tunda kai ka riga ka yadda matar ka ba matar kitchen bace ai sai kaje kai ta muku order É—in tana zaune ba abinda take yi" ta faÉ—a tana mikewa don barin wajen
Binta yayi yana mata magiya tare da faÉ—a mata irin wahalar da yake sha wajen yin order É—in kullum
Buris tayi da shi kamar bata ji ba duk da dai abinda ya faɗa mata ya taɓa mata zuciya sosai, amma saboda tana son ya gane kuskuren sa sai ta yi kamar bata san yana yi ba
Magiyar yaci gaba da yi mata kamar zai yi kuka kun san tsakanin ɗa da mahaifi ai kuwa nan da nan zuciyar ta ta tsinke inda tai masa alƙawarin zuwa da yamma
Murna yayi mata sosai hadda bata kuɗi wai ko da za abuƙaci payment a take kuma cash, tausayin sa ne ya kamata, ohhh Allah Allah be haɗa shi da mace da ta san darajar aure ba ga shegen ra'ayin shi na ƴan boko ta faɗa tana mita
Sai bayan la'asar sannan mummy ta saka driver ya kaita wajen hjy munnira, don ta gabatar mata da buƙatar ta na son karɓar asmau a matsayin cook
Kasancewar mumy ta nuna wa hjy munnira Æ´aÆ´an banki ya sa maganganun nasu basuyi wani tsaho ba hjy munnira ta yadda da zata ba mummyn asmaun inda za adinga ba hjy munnira kuÉ—in aikin natan
Asmau bata san hawa ba bata sauka ba kawai sai ce mata akayi ta haÉ—o kayan ta, ta É—auka azore za ta koma har ta fara jin ba daÉ—i,
Ko da suka fito ta ci karo da mummy sai ta ƙara haɗe wannan fuskar tata da sam ba fara'a, mummy tana hango ta ta saki murmushi duk da dai asmaun ranta a haɗe yake
"wai ni hjy munnira yarinyar nan bata fara'a ne", mummy ta tanmbayi hjy munnira dariya kawai hjyr tayi bata tanka ba don itama bata taɓa ganin murmushin ta ba balle dariya, babu bayanin da hjyr tayi wa asmaun kawai dai tace mata zaki koma gidan hjy ki dinga musu girki
Ƙara haɗe girar ta tayi wai me yasa mutanen nen suka son mai da ni wata mara gahilu ne daga ni ce nan sai nice nan
Gani bata tanka musu ba yasa mummy ta miƙe
"to hjy mudai mun tafi fatan mu Allah ya bamu damar riƙe wannan amanar"
"to hjy na gode ai asmau bata da matsala sam baza ki ji ta tana cecekuce da wani ba magana ma bata dame ta balle kuma faÉ—a"
"ai ba sai kin faÉ—a ba daga ganin yanayin ta" sukai sallama sannan suka kama hanyar gida
Ko da suka iso gida sai mummy ta sa aka bata tsohon É—akin da ta zauna lkcn biki sannan mummyn tai mata bayanin yadda take son abincin ya dinga kasancewa