Sashe 12
Auren Bauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Asabe ta kira ta sata ta wanke hannun ta yafi a ƙirga sannan ta saka ta wanke naman
Idan ta wanke sai ta kawo mata da ta kalle shi sai tace
"je ki ƙara wanke wa har yanzu be dena ƙarni ba" lallai manya na girki nace a raina
Girkina kawai nake tayi amma ita uwar iyayin tana can a kan kaza har na gama jollof ɗina da taji kayan lambu ba a gama wanke kaza ba 🤔
Komawa gefe nayi ina kallon ikon Allah duka an gama wanke zaƙin kazar ma ko wane zaki zatayi oho, sai da ta gaji don kan ta sannan tace a bani in tafasa ta, duk wannan fa acikin koyon girki ne lallai mata nada aiki a gaban su
Tafasa ɗaya kazar tayi duk na gama haɗa mata kayan ƙamshi sai tashi suke yi amma baiwar Allah nan abinda zai fito daga bakin ta shine
" ki kashe gas ɗinnan ki sauke kazar na ki ƙara wanke ta sai ki mayar da ita don wannan ƙarnin natan in ba an kuma wanke ta ba bazai rabu da ita ba"
Matsawa nayi na bata wuri sannan nace mata
"zo ki sauke ni bana taɓa abu idan yana tafasa aljanuna basa so" tsorata tayi sai kuma tai gum da bakin ta
Sai can ta kira asabe wai asabe ta sauke, ganin yarinyar zata cutu ya sani na sauke da kaina a guje ta fice daga kitchen É—in wai kar aljanuna su tashi da ita
Tukunya kawai na canza na ƙara kayan haɗin na ƙarasa kazar sai da aka gama tas sannan ta shigo ta saka yaran wajen binta da abincin part ɗin ta ina jinta tana kiran mijin wai ta gama amma fa ta wahala ashe girki da wuya
Ban san me yace mata ba naji dai tana dariya sannan tai masa fatan dawowa lfy sukai sallama ni dai asmau nace to ayi dai mu gani in man kitso zai soya ƙosai
👩ðŸ½â€ðŸ³ *menu of d day*👩ðŸ½â€ðŸ³
*chicken pepper soup, jollof rice served with cole slaw, fruit salad*
*chicken pepper soup*
*ingredients*
-chicken
-attaruhu
-albasa
-thyme
-curry leaves
-lawashin albasa
-green pepper
-maggi
-tafarnuwa
-egg
*method*
1) a wanke kaza sai a saka ta a tukunya a saka curry leaves, thyme, maggi albasa da tafarnuwa sai a rufe a barshi ya ta tafasa, a sakar mata ruwa
2) ki jajjaga attaruhu da da albasa, idan kazar ta ɗauko dahuwa sai ki zuba attaruhu ki ɗan ƙara maggi sai ki rage wuta ki rufe
3) ki yanka lawashin ki da koren tattasai sai ki kaÉ—a kwai ki ajiye
4) idan kazar k…