Sashe 5
Auren Bauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"mlm garba tun É—azu hjy take ta jiran ka har ta gaji ta hau sama sai ku É—an jira kaÉ—an sai ta sakko naga ma kamar ba a samu masu girkin ba ko, ai dama na faÉ—a wa hjy ko miliyan zata basu baza su bata wacce zatai mata daddaÉ—an girkin da take siyar wa ba ita dai tafi son kawai ai ta siya a wajen ta" duk wannan bayani tunda ta É—auko shi bata numfasa ba sai da ta kai aya
Wanda aka kira da mlm garban wato drivern bai ce komai ba sai kawai ya nemi waje ya zauna, ni bece min ga guri ba don haka sai na ci gaba da tsayiwa ta
Ina da wani abu in ba bani abu kayi ba ko kuma ba nunain kayi ba bazan taɓa motsawa ba balle insan Allah ya yi ruwan abun anan
Sai daya ga na daÉ—e da tsayuwar sannan yace min
"baza ki zauna ba, ke gaki ƴar ƙaramar ki da ke amma zuciyar ki kamar ta kafirai tunda muke tafe nake ta miki hira amma kamar gunki yanzu kuma ki nemi waje kin tsaya an gayamiki hjy yanzu zata sauko ne"
Iskar da ta kwaso shi ban kalla ba balle shi, ya buɗe baki kenan zai ƙara magana aka buɗe ƙofar falon wannan dattijuwar ce dak ta kuma fitowa
"hjyr ta sakko" tace da mu, tashi yayi yai gaba ni kuma ina biye da shi a baya muka shiga fatana Allah yasa hjyr tace baza ta karɓe ni ba
👩ðŸ½â€ðŸ³ *menu of d day*👩ðŸ½â€ðŸ³
*chinese fried rice served with russian salad & mixed fruit juice*
*chinese fried rice*
```ingredients```
-rice (a tafasa sannan aka wanke)
-eggs
-carrot( a kankare shi a wanke sannan a yanka shi cubes)
-peas
-green beans(a wanke a yanka shi kamar girman carrot)
-man gyaÉ—a
-tafarnuwa
-albasa
-curry
-nama tafasashshe shima a yanka shi ƙanana
1) ki haÉ—a carrot, peas, greenbeans ki dafa su da gishiri, idan sun dahu ki sauke ki wanke su da ruwa, (wannan yana sawa suyi retaining colour É—in su)
2) ki É—auko frying pan, ki zuba mai da É—an albasa sai tafarnuwa, idan man ya É—an fara soyuwa sai ki zuba naman, da kayan veges É—in da kika dafa kiyi ta juyawa
3) idan sun É—auko soyuwa sai ki matsar da gefe, sannan ki É—auko kwai wanda kika fasa kika kaÉ—a shi sai ki zuba a gefen da ba komai ki bar shi ya É—ana fara soyuwa
4) da kinga kwan nan ya dauko soyuwa sai ki saka cokali ki fara dagargaza shi, kina yi kina juyawa haɗ ya soyu sannan ya zama dagargajajjen ƙwai, sai ki haɗe da ragowar veges ɗin da kika matsar gefe ki ci gaba da suya
5) idan sun soyu ko ince sun É—anyi laushi, sai ki É—auko shinkafar ki wacce kika tafasa ta kika wanke ta tsane sai ki zuba, ki zuba maggi curry da duk wani seasoning ko garnish da kike so sai ki cigaba da juyawa har sai ta soyu ita ma sai ki sauke a juye
*russian salad*
```ingredients```
-Dankalin
-peas
-cucumber
-carrot
-green pepper
-egg
- bama mayonnaise
```method```
1) Ki free dankalin turawan yanka shi ƙanana sannan a tafasa shi a sauke a barshi ya huce)
2) a kanakare carrot sannan ayi yanka shi kamar yankan da akai wa dankalin a haÉ—a shi da peas a dafa su (irin dahuwar da nake faÉ—a)
3) a yanka cucumber irin yankan carrot, dafaffan ƙwai shima green pepper ɗin
4)ki haÉ—a komai a roba, dankalin, carrot, peas, egg, cucumber, green pepper sannan a dan barbaÉ—a maggi saboda É—anÉ—ano sai a saka mayonnaise a juya sai a juye a mazubi
*mixed fruit juice*
```ingredients```
-Kowane kayan marmari da suke tashe
-sugar
-flavour
```method```
1) ki haÉ—a kayan marmarin nan tas ki markada kina makaÉ—awa kina tacewa kin sakewa har a samu yadda ake so
2) a zuba suga da flavour sannan a saka a jug a saka fridge don yayi sanyi sai sha
👩ðŸ½â€ðŸ³ *bon appetit*👩ðŸ½â€ðŸ³
*ASMA'UN SABIT*
🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*
ðŸ·ðŸ½ðŸ¥›
👩ðŸ½â€ðŸ³~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~👩ðŸ½â€ðŸ³
ðŸ³ðŸœðŸ¥˜ðŸ²ðŸ›ðŸðŸ¥—🌯ðŸ›ðŸ¢ðŸ¥
Ê™Ê á´á´É´ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (á´Ê€s ᴀʟɪÊá´œ)
P⃗a⃗g⃗e 5 🌹
Muka shiga falon ba abinda yake tashi a haɗaɗɗen falon sai ƙamshin turaren ƴan maiduguri da kuma sanyin ac
Falon ya sha gyara sosai na kayan ƙawata falon, duk da dai ban taɓa shiga haɗaɗɗen falo irin wannan ba amma hakan be sani na fara ƙauyanci ba
Kallo É—aya nayi wa falon na É—auke kaina inda kaina ya sauka kan wata farar mace kamar balarabiya tana zaune a kan couch É—in da ke falon
Fara ce tas da ita ta sha jan lalle wanda yake ƙara mata kyau da kwarjini, kana ganin ta kasan ta manyan ta amma gayun ta da ɗaukar wankan ta sai ya ɓoye mata tsufan nata
kusa da ita mlm garba ya zube yana É—iban gaisa inda nima na É—an tsugunna
"mlm garba ina masu girkin naga da wannan yarinyar" ta tambaya
"ai hjy babu yadda banyi ba akan ta bani masu aiki amma sai tace min sai dai mu tafi da wannan yarinyar wai babu wanda ya fi ta iya girki"
Ina jin shin shi yana ta bayanin yadda sukai da hjy munnira ni dai ban tanka ba kaina a ƙasa, ɗago wa tayi ta kalle ni sannan tace
"don ta raina min hankali wannan Æ´ar mitsitsiyar yarinyar me zata yi, duk irin kuÉ—in dabna bata na saka a jakar ta amma baza su sa ta bani su aro na kwana uku ba, shike nan ka mayar da ita kace nace wai ta baka kuÉ—in ka dawo mun da su na samu wasu cooks É—in"
Tana gama faɗar haka na miƙe don dama ni haka nake so
"a a tsaya mana, hjy ita hjy munnirar tace ki fara cin girkin ta kafin ki yanke hukunci"
Musu suka shiga yi da hjyr da mlm garba kasancewar yana shegen surutu yasa shi yin galaba akan ta don haka sai tace min in shiga kitchen É—in ta mata abinci dare
Miƙewa nayi sannan da dakakkiyar fuskata nace mata
"ina kitchen É—in yake"kallo ta bini da shi
"bakya fara'a ne, ko gidan ne bakya son zuwa" ƙara cunkushe fuskata nayi, don naga alamar waɗannan masu kuɗin da ka sakar musu fuska sai raini ko su mayar da kai wani ɗan iska, don haka sai nai shiru nayi kamar banji ta ba
"hjy ina jin haka take don tunda muka fito banji tace ƙala ba, itama hjy munnirar da take mata magana bata kula taba" mlm garba ya faɗa
Bata kuma cewa komai ba sai sallamar mlm garba da tayi sannan ta kira wannan dattijuwar akan ta nuna min kitchen
INa shiga kitchen ɗin fridge kawai na nufa na buɗe, tsayawa nayi ina kallon abinda ke ciki, babu ba abinda babu ta ɓangaren nama da veges
Kallon fridge É—in kawai nayi na gane me ya kamata in dafa
``` chicken soup served with bread``` shine starter na
Sannan nayi ```grilled catfish served with jollof spaghetti with side salad``` a matsayin main dish
Sannan sai ```water melon cocktail``` a matsayin dessert
*zaku samu recipe ɗin a ƙasa page ɗin in shaa Allah*
Na riga na saba da three course meal, duk ina in dai lunch ne kÆ™ dinner, ina gamawa nayk serving É—in shi a kan dinning table sannan nazo nace mata na gama
Ok kawai tace min bari inyi sallah magariba sai kizo kiyi serving É—ina,
Ban tanka mata ba sai ta kira wannan dattijuwa akan ta nuna min inda zan yi sallah, bin ta nayi naje na gabatar da sallah magariba ta nai nafilar dana saba yi ta bayan magariba sannan nai addua ta dana saba akan Allah ya zaɓa min komai na al khairi sannan ya haɗa ni da miji na gari in dai ina da rabon aure
Tunda gaskiya ni bana sha'awar komawa azore har abada, anan kuwa wa zai auri ƴar baƙa kamar ni
Sai da na idar sannan naji matar nan tace min hjy na kiran ki, ƙarasa wa nayi falon nata na shiga da sallamata, tana zaune ita da wani ɗan matashi,
Bazan iya kallon fuskar sa ba saboda ya juya wa ƙofar baya itace ta amsa min inda shi kuma hankalin sa yana kan wayar sa yana ta daddanawa
"kin ƙarasa ko zo kiyi serving ɗin mu don har na fara jin yunwa tun ɗazu ƙamshin abincin nan ya dame ni" ta faɗa da fara'ar ta wanda nima yakamata in mai da mata da martani amma sai na share ta kawai nayi wajen table ɗin
"auta zo muyi dinner" naji tace wa saurayin ok, kawai yace sannan ya ajiye wayar ya ƙaraso wajen dinning kallo ɗaya yayi min inda ya ɗauke kansa dama ni can bashi nake kallo ba
"mummy me kwashe kwashe ina kika samo ƴar somalia" ya faɗa yana ƙoƙarin zama akan kujera, dariya mummyn tayi
"asmaun ce ƴar somalia, zo kiyi serving ɗinmu kinji ƙyale wannan he likes to joke alot"
"sincerely speaking mum am not joking, kamar aljana haka take ga baƙi ga fuskan ta sam ba fara'a balle annuri"
Ga mamakina sai naji mummy na dariya har da ƙara kallo na na ɗauka ,zata kwaɓe shi amma sai naga saɓanin hakan wannan ne yasa na ƙara ɗaure fuskar tawa na fara serving mummy da soup ɗin wanda za a ci shi da bread
Na gama sai na matso zanyi serving É—in
"in kika taɓa bowl ɗin nan bazan ci abinci ba" naji ya faɗa, ai kuwa da sauri na na ɗauki bowl ɗin na zuba soup ɗin sannan na dangwarar masa a gaban sa
Tsayawa sukai suna kallo na inda ni kuma na gyaÉ—a tsayuwa ta irin ta cooks waÉ—anda sukan abinda suke yi sannan na É—auke kaina daga gare su
BuÉ—e baki yayi zai yi magana sai naji mummy ta dakatar da shi
"asmau me yasa kika zuba bayan yace idan kika taɓa bazai ci ba" kallon inda take banyi ba balle in kula ta
"mummy wallahi bazan ci abinda wannan ƙazamar yarinyar ta taɓa ba" ya faɗa yana miƙewa hana shi mummy tayi sannan ta ɗauko sabon bowl a kitchen ta sake zuba masa ta miƙa masa
"mummy bazan ci abinci ba wannan abun tana nan don sai in ƙware"