Sashe 3
Auren Bauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yo ina ma suka ga iyayen nasun balle su kwaɓe su in suna ba daidai ba, kuma cikin hukuncin Allah sai ya shirya musu ƴaƴan babu me abin ashsha masu zuciyar samun na kansu ne amma batu addini sai a slow
Badia sun haÉ—u da sabit ne lkcn da ya zo bank É—in su bayan ya samu matsala da master card É—insa sai ya kasance badia ce ta gyara masa matsalar
Badia irin dogwayen matan ne masu ƙirar coca cola, fara ce amma duk da farin ta hakan bai hanata shafa man da zai ƙara mata haske ba, Allah yayi da son gayu, don haka take da manema dayawa, gayun ta da kyan ta da kuma iya ɗaukar wankan ta yasa take taƙama da kanta
Tunda ta É—aura idon ta akan sabit taga gaskiya wannan yayi mata don haka sai tai tayi masa salo salo daban daban ko zai taya, amma ga mamakin ta sai taga kamar ma tana yi da dutse ne
Don haka sai ta kau da Æ´ar kunyar nan tamu ta mata tace masa suyi exchanging contact incase ko wani matsalar zai kuma tasowa ba sai ya sha wahalar zuwa bank ba
Sabit be kawo komai ba don haka sai ya yadda da abinda tace, ko bayan da to koma gida ta É—auka zai kira ta amma sai taji shiru, kwana da kwanaki kullum jiran call É—in sa take amma shiru
Rannan sai ta kira shi inda ga mamakin ta wai yama manta da ita, sam bata ji daɗin yadda yai mata ba amma kuma sai ta ɗau ƙudurin in shaa Allah daga lkcn ba zai kuma cewa ya manta da ita ba
daga lkcn ta zama me kiran shi, tun yana basarwa har yazo yana É—an dauka har kuma cikin hukuncin Allah suka fara soyayya har gashi suna shirin gabatar da junan su ga gabatan su don a tabbatar da soyayya su,
******************
Sabit ɗa ne na huɗu kuma ɗan auta a wajen hjy fatima da kuma alh bashir, mahaifiyar shi shuwa ce mace me kyau da kwarjini ga ƙaunar ƴaƴan ta, ita bata damu ba ko zata ɓatawa kowa indai hakan zai farantawa ƴaƴan ta wannan soyayyar da ƙaunar da take wa ƴaƴan natan ne ma har yasa ta sa mijinta ya gina wa kowanne daga cikin ƴaƴan natan ɓangaren shi a cikin tafkeken gidan da suke,
Sannan ƙwararriya ce wajen haɗa sanwa, idan ta shiga kitchen ta haɗa dinner sai mutum ya manta sunan sa saboda tsabar daɗi da kuma tsari, wannan ne ya sa ta sha alwashin duk ɗan ta daya yi aure matar bata iya girki ba sai ya ƙara kuma a hakan ake har yanzu
Alh bashir mutumin adamawa ne fulani ne fari kyakkyawa da shi, wannan kyan na bayin Allahn nan yasa idan kaga ƴaƴan su sai ka saki baki barin ma ace sabit wanda kamar su da hjy fatee har ya ɓaci, don haka duk cikin ƴaƴan su ya fi su fari da kyau
Ƴaƴan su huɗu isma'il shine babba, likita ne matan sa biyu, ta farkon auren soyayya ne, amma matar bata iya girki ba don haka sai ta saka shi ƙara aure inda ita ma ta biyu ya kasance da babu ce hausawa suka ce gwanda ba daɗi
Wannan yasa har yanzu isma'il a ɓangaren iyayen shi yake cin abinci, na biyun su shine sulaiman shi ma matan sa biyu duk babu gwanda wajen girki sai na uku mansur wanda shima matan nasa biyun amma su da ɗan sauki sauƙi
Sai auta sabit wanda ake ta shirye shiyen auren sa tooo shin badia ta girki kuwa bari dai mu bisu mu ji ita kuma ya nata yake
********************
Sai ƙarfe 06 :30pm na yanna sanna ya shigo gida duk saurin sa na dawo wa gida da wuri don ya samu ya shirya ya tafi wajen badia amma hakan bai samu ba
Wanka kawai ya shiga yana cikin wankan ne ma yaji wayar shi na ringing ko be gani ba yasan badia ce don ringing É—in daya saka mata ne
Hankalin sa akwance ya ƙarasa wankan sa ya fito, yana fitowa wayar tana kuma shigo wa, towel ɗin da ke hannun sa ya ajiye sannan ya ɗau wayar
" *SD* sai yaushe zaka zo tun 05:00pm nake jiran ka amma shiru kamar bazaka zo ba"
"only yi haƙuri wallahi aiki ya tsare ni a office, more over ina son mu haɗu da alh ku don ina son jin yadda za a tsara wannan lamarin don na ƙagu in ganki a gidana"
ÆŠan dariya tayi irin na nuna jin daÉ—i sannan tace masa
"kamar kasan kuwa ya dawo shima, bari in gaya masa kana son ganin sa don kar ya fice"
"dats my only shiyasa nake son ki, kuma nake ce miki only don daga ke ba ƙari" ya faɗa hankalin shi a kwance don shi mutum ne da baya son tarkacen mata
Tayi bala'in jin daɗin wannan maganar tasan wanda har ta kasa ɓoye murnar ta ta fara zuba masa shagwaɓa
inda shi kuma wannan abun nata na bala'in birge shi yana bala'in son yaga mace ta iya shagwaɓa, haba me zakayi da macen da babu wani sanyi a tattare da ita, shi ya fi son mace faran faran wacce kullum zaka ganta very lively sannan wacce ta iya shagwaɓa
Ta kasance fara doguwa kyakkyawa duk wannan abun daya ke nema a mace ya same shi a badia shi yasa yake tunanin daga ita babu ƙari, haba gashi fari kyakkyawa ai sai fara me kyau inji sabit
Sauri yai ya ƙarasa shiryawa inda ya shiga masallacin gidan su yayi sallah magariba daga nan ya wuce gidan sahibar tasan
A ƙofar gidan su ya faka motar sa sannan ya kira ta, tana zaune a gaban dressing mirrow ta gama tsara kwalliyar ta irin yadda sabit yake so taji call ɗinsa
Ɗauka tayi a yangance sannan cikin shagwaɓa tayi masa magana
" *SD* sai yanzu ka zo duk na bushe kwalliyar da nai maka duk ta goge" ta faɗa kamar gaske, wannan maganar tata har cikin ranshi ya ji ta yadda ta kashe muryar ta sannan cike da shagwaɓa
"awa nawa kike ki sake min wata zan iya jira a waje"
"wasa nake maka bari insa a shigo da kai"
"ok " ya amsa tare da maida wayar aljihun sa sannan ya tsaya gana jiran ai masa iso zuwa cikin gidan, bai daÉ—e ba sai ga me aikin su ta fito inda ya bita har farfajiyar gidan inda suka saba taÉ—i ya samu wuri akan É—aya daga cikin fararen kujerun da suke wajen ya zauna
Ko da ta gama kwalliyar tata da fesa duk wasu turakan da ta san masu ƙamshi ne sai ta ɗauko hijab ta saka, tana ta mita a ranta
Ita ta rasa irin sabit, duk irin kwalliyar da tayi sai dai yace tabi kwalliyar da hijab, sannan kuma ya hana su taɗi a ckkin sitting room sai dai a waje yacce duk wanda zai shigo ko zai fita sai ya gansu, wallahi daba dan san da take masa ba da tuni sun rabu don wani lkcn abin nashi kamar ɗan ƙauye haka yake yi ba wayewa ta faɗa tana fita wajen sa
👩ðŸ½â€ðŸ³ *menu of d day*👩ðŸ½â€ðŸ³
```Alala```
Ingredients
_Wake
Kwai
Hanta
Dankali
Alayyahu
Oil
Maggi
curry
Attarugu,
albasa
Leda
```method```
1) surfa waken ki saiki wanke shi sosai kisa attarugu , albasa da ki kaishi inji a Markado miki
2) ki wanke hantar ki ki dafa ta da albasa,maggi thyme idan ta dahu saiki sauke ki aje gefe
3)ki fere dankalin turawanki ki yanka shi cubes ƙanana, sai ki yanka dafaffan ƙwan ki shima ƙanana, alayyahu a fara wanke shi sannan shima a yanka shi sannan a ajiye
4) sannan sai ki ɗauko markaden ki saiki dauko mai ki zuba aciki kisa maggi da curry ki kara ruwa in ƙullun yayi kauri amma ruwan da kika tafasa hantarki kikara yanka albasa ki buga kullon ki ɗauko hantar ki da ƙwan ki, da dan kalin da alayyahu kixuba ki ƙara bugawa, sai ki ɗan ɗana, idan komai yayi sai ki saka cray fish (niƙaƙƙe amma optional ne)
5) sannan kije ki ɗora tukunyar akan wuta kisa ruwa bayan ki ɗora saiki zo kina ɗiban ƙullun kina sawa aleda kina ƙullawa kina sawa cikin ruwan zafin nan har ki gama ki rufe har ta dahu saiki sauke .
*Minced meat sauce*
Niƙaƙƙen nama
Attarugu
Oil
Green papper
Maggi
Albasa
Tafarnuwa
```method```
1) ki ɗauko frying pan sai ki zuba ɗan man ki ki saka masa albasa kaɗan idan ya ɗan yi zafi sai ki zuba niƙaƙƙen naman ki sannan ki ƙara zuba albasa, tafarnuwa maggi sai ki ta juyawa har sai ya koma brown, ba a ɗauke masa hannu don sai ya ƙone
2) idan naman ya koma brown sai a É—an zuba ruwa a rufe ya dahu, ruwan kadan ba dayawa
3) idan naman ya tsotse ruwan sai a zuba niƙaƙƙen attaruhu, da albasa curry sannan sai a rage masa wuta har ya soyu, shima a dinga juyawa don kar ya kone
Sai aci da alalan
*Pineapple drink*
madara
sugar
abarba
flavour
1)ki fere abarbar ki ki markaÉ—a a blender sai ki tace saboda ba duka bane suke markaÉ—uwa ba
Sannan sai ki ƙara mayar da wadanda basu markaɗu ba ki ƙara markaɗawa suma ki tace ki ci gaba da markaɗawa har dai ki samu yadda kike so
2) ki juye a cikin roba mai kyau sai ki É—auko wannan madarah ki juye a cikin wannan ruwan abarbar ki zuba sugar (amma nafi gane in dan tasafa sugar da É—an ruwa idan ya narke sai ki sauke ki barshi ya huce) kisa flavour
3) a juye a jug a saka a fridge don ya yi sanyi sai sha ðŸ¸
👩ðŸ½â€ðŸ³ *bon appétit* 👩ðŸ½â€ðŸ³
*ASMA'UN SABIT*
🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*
ðŸ·ðŸ½ðŸ¥›
👩ðŸ½â€ðŸ³~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~👩ðŸ½â€ðŸ³
ðŸ³ðŸœðŸ¥˜ðŸ²ðŸ›ðŸðŸ¥—🌯ðŸ›ðŸ¢ðŸ¥
Ê™Ê á´á´É´ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (á´Ê€s ᴀʟɪÊá´œ)
P⃗a⃗g⃗e⃗ 4🌹
Da sallamar ta ta ƙaraso inda yake cike da tafiya cikin yanga da karairaya sai kace zata karye, iskar farfajiyar sai ɗauka hijabin da ke jinkinta yake inda ƙamshin turaren ta yai masa sallama