Sashe 2
Auren Bauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can bayan gidan muka je inda anan ake duk wani hada hada na girki, ƙaton kitchen ne, sai kuma wajen wanke wanke sai kuma wasu ɗakuna guda biyu da ke can gefen daga ƙarshen katangar inda anan akace mu ajiye kayan mu
Kowaccen mu aka haÉ—a ta da aikin daya dace da ita, ni dai kitchen aka kai ni inda wacce muka zo da ita aka kai ta wajen wanke wanke
Ina shiga kitchen, naga girman kitchen ɗin, ban taɓa ganin irin wannan kitchen ɗin ba sai yanzu
Girki ake yi kamar ba gobe, tsayawa kawai nayi ina kallon ikon Allah tare da ƙarewa kitchen ɗin kallo,
"ke ya sunan ki" naji wata ta faÉ—a
"asmau" na faÉ—a a hankali, kallon banza naga ta bini da shi
"ke amina waye yace a kawo mana Æ´ar jaririyar nan kitchen mu da muke aikin wuta" ta faÉ—a kamar taga kashi
"hjy ce tace a kawo ta nan" inji wacce aka ƙira da aminar
"to sai sa ta tsabtace jikin ta don nan bama gayyata ƙazanta" sim sim sim na fice inda na nemi hanyar da ɗakunan kwana suke
Ƴar jaka ta na ɗauko, sam babu wasu kayan arziƙi don duk kayan da nawan yawancin su ba wanki, wasu kuma a yayyage
Zama nayi ina kallon ikon Allah, ban jima da zama ba sai ga wata ta shigo
"me kike yi a É—akin nan bayan kowa yana waje yana aiki, kar dai bincike kike mana a kayan mu"
"wallahi ba haka bane, wanka akace inzo inyi in canza kaya kuma naga kayan nawan duk babu wanki" na faÉ—a d ido na duk ya kawo ruwa saboda banji daÉ—i zargin da tai min ba
Jakar tawa ta zazzage a ƙasa ta fara duba kayan cikin ta, bakin ta a taɓe
"kije wajen wanke wanke ki samu ƙananan sabulai ki haɗa ki zo kiyi wanki"
Miƙewa nayi na fita, nai mamakin dana ƙarasa wajen wanke wanke na samu sabulai, kamar ba da kuɗi a ka siye su ba, tsinta na fara yi har na haɗa iya wanda nasan zai ishe ni sannan na tafi ɗakin
Kaya na na É—iba sannan na je bayan É—akin inda banÉ—akin mu yake na wanke kayana tas sannan na shanya
Wanka na shiga da ragowar sabulun na saɓi jikina kamar ba gobe, don a
Don kuwa a azore ban isa in samu wannan damar ba, sai dana gama wanka na sannan na fito
Sai yamma sannan kayana suka bushe na kwashe, a ranar dai ban koma kitchen ba sai kashe gari
Cikin hukuncin Allah na fara aiki a kitchen amma ba abinda nake yi sai aike, dauko wannan É—auko wancen haka dai
Kafin ka ce me wannan har na zama Æ´ar gidan, na son komai na kitchen, sannan na san inda ake ajiye komai
Gidan cin abincin hjy munnira gidane da a kullum a ke dafa kusan buhu biyu na shinkafa da ta tuwo
Babu irin variety na abincin da ba a yi, waina sinasir, alkubus fankaso, ta ɓangaren shinkafa ma
Jollof rice fried rice, duk dai wasu sunfari na dafa abinci ana yi, ba wai duka a ke ci anan ba, akwai waÉ—anda ake fita da su,
Don kuwa akwai certain hotels É—in da suke zuwa suna yin order abinci anan gidan, ga kuma costomers da suke zuwa suna siya su tafi da shi
Ga waÉ—anda suke siya su ci anan, akwai wasu mutane ma da ake musu abincin gidajrn su anan, kullum akwai abincin da za a dafa na certain gida akai masa
Nakan yi mamaki amma dana ji cewar yawanci gidanjen ministers ne da house of reps da senators ake kai musu waÉ—anan abincin saboda mutanen da suke tarawa sai na daina mamaki duk da dai ban san ko su waye ba
don haka aiki a gidan nan in aka tashi tun safe sai mukai ƙarfe 10 :00pm bamu gama ba
Amma kuma mu girki ne kawai akwai Æ´an wanke wanke, akwai kuma Æ´an service, akwai masu kaiwa gidaje, group group ne kowa da group É—in sa kuma kowa ya san aikin sa
******************
*b̫a̫y̫a̫n̫ s̫h̫e̫k̫a̫r̫a̫ b̫i̫y̫u̫*
Na zama ƴar gida yanzu don kuwa ba abinda bana shiga ayi da ni ta ɓangaren girki,
A lokcn ne hjy munnira ta ƙara buɗa restuarant ɗinta inda yanzu babu abinda ba a yi, snacks ne ɗrinks ne, duk daia abinda kake so idan ka zo restuarant ɗin mu,
Kuma kullum cikin hukuncin Allah ƙara samun costomers muke yi, yanzu ba a shakkar bani girki ko ya yake don kuwa a gaskiya na iya
Kasancewar ni ce ƙarama a kitchen yasa kowa sai kaji yace asmau don Allah juya min kaza, kwashe kaza, wannan ne ya sa ni ko wane ɓangare na kitchen ina shiga
Ba kamar cooks ɗin kitchen ɗin ba, yadda in a ɓangaren sarrafa shinkafa kake to ana zaka zauna, in a ɓangaren snacks kake to anan zaka zauna, haka ma in a ɓangare drinks kake ko miya ko salad ko wani abu na kitchen
Ma'aikatan a rarrabe suke kowa yasan aikinsa, amma banda ni, ni ina kowane ɓangare kuma duk inda naje sai na tabbatar da cewar na koyi abunda suke
Wannan ne yasa a kitchen ɗin nai fice tunda komai aka bani zan iya kuma zan yi shi kamar ba ƴar ƙaramar yarinya ce tayi ba
*****************
Sabit yana zaune a office ɗinsa cikin fararen yadinsa waɗanda kana kallon su kasan ba ƙananan kuɗi aka sa wajen siyan su ba, wayace a hannunsa yana ta danna wa
Tun É—azu yake kiran ta amma bata É—auka ba, tsaki ya ja tare da ajiye wayar
"wallahi sam banga amfanin wayar mata ba ace mutum sai yai ta kiran ki a waya amma wai bakya kusa da wayar" be gama mitar sa ba sai wayar tashi ta fara ringing
Tune É—in daya saka mata kenan don haka wayar tana fara ringing ya gane ita ce, idon shi ya kai kan screen É—in wayar inda aka rubutu *only u*
ÆŠan tsaki ya kuma sannan ya É—auka a yangance kamar wani mace
" *SD* don Allah kayi haƙuri wallahi ina sallah ne ka kira" duban shi ya kai kan agogon bangon ɗakin inda ya ƙarfe 03 :15pm
*only u sallah me kike yanzu kar dai kice min azahar"
" wallahi *SD* na shiga meeting ne shiyasa ban samu nayi sallah akan kari ba, ya kake "
"amma meeting sai ya hana ki sallah wai sai yaushe zaki san mahimman cin sallah haba only yanzu haka zamu yi aure ki dinga nuna wa yaran mu, yanzu lkcn sallah bazaiyi ba a bar abinda ake yi a tafi ai sallah ba"
" *SD* kasan matsalar bank fa su koman su a ka'idance yake kar ka damu in shaa Allah tarbiyya me kyau zan muyi wa Æ´aÆ´an mu, kaji"
Ta shiga kalailaye shi da kalaman da tasan suna kwantar masa da hankali kafin kace meye wannan har sun koma kamar ba abinda ya faru,
Sai da suka gama shan soyayyar su sannan sukai sallama akan zai zo da daddare, daga nan sukai sallama kowannen su zuciyar su tana alfahari da kuma ƙaunar junan su
👩ðŸ½â€ðŸ³ *Menu of d day* 👩ðŸ½â€ðŸ³
ðŸ²```Veg cous cous with kidney sauce``` ðŸ²
```ingredients```
_Cous cous_
_Butter_
_Cabbage_
_Peas_
_Carrot_
_Canned sweet corn_
```recipe```
1) ki wanke carrot ki yanka shi size É—in da kike so, sai ki wanke peas sai ki haÉ—a su ki tafasa su da É—an gishiri, tafasa É—aya sai ki sauke ki wanke su da ruwan pampo wannan wankewar zai sa su suyi shar kuma su rike kalar su sai ki ajiye a gefe
2) a wanke cabbage a yanka sannan a ajiye shi aside, sweet corn É—in shima a tsane ruwan shi a ajiye shi gefe
3) ki É—aura ruwan zafi, idan ya tafasa, sai ki É—auko cous cous É—inki a cikin bowl, sai ki É—an zuba masa dan ruwan zafin, ba dayawa ba ya É—an sha, *a zuba yadda bazai yi wa cous cous yawa ba* sai ki É—an bari ruwan ya tsotse
4) ragowar ruwan daya ke tasafa a kan wuta sai ki saka colander ```(in babu colander zaki iya yin na buhu amma a tabbatar da buhun be taɓa ruwan ba)```a kan sa, sannan ki kawo jiƙaƙƙen cous cous ɗin ki, ki zuba, ki kawo kayan peas da carrot ki zuba ki rufe ya turara
5) idan ya É—anyi wani lkc kika buÉ—e kika ya dahu sai ki sauke, ki juye cous cous É—in a wata roba, ki zuba melted butter, da sweet corn da kuma cabbage sannan a juya a zuba a food flask
~bon appétit~
```kidney sauce```
```ingredients```
_Kidney_
_Attaruhu_
_Albasa_
_Maggi_
_Man gyaÉ—a_
_Tomato paste_
_Curry_
_thyme_
```recipe```
1) a wanke kidney a cire tsakiyar nan don kuwa wataran har tsakuwa ake gani
2)sannan sai ki tafasa ta da albasa da maggi da thyme, idan ya tafasa sai ki tsame ta a gefe
3) a grating attaruhu da albasa, ki saka man gyada kaÉ—an a tukunyar ki sai ki dan bishi da albasa da tafarnuwa, idan man ya É—au zafi sai ki zuba attaruhun ki da albasa a barshi ya soyu
4) idan ya ɗauko soyuwa sai ki ɗauko kidney ɗin nan ki saka ki ƙara maggi, tomato paste sannan ki sa curry sai ki rage wuta ki bar shi ya ƙarasa
👩ðŸ½â€ðŸ³ ```bon appétit```👩ðŸ½â€ðŸ³
*ASMA'UN SABIT*
🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*
ðŸ·ðŸ½ðŸ¥›
👩ðŸ½â€ðŸ³~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~👩ðŸ½â€ðŸ³
ðŸ³ðŸœðŸ¥˜ðŸ²ðŸ›ðŸðŸ¥—🌯ðŸ›ðŸ¢ðŸ¥
Ê™Ê á´á´É´ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (á´Ê€s ᴀʟɪÊá´œ)
P⃗a⃗g⃗e⃗ 3🌹
Badia Æ´a ce a wajen alh hamza da matar sa hjy bilki, dukkan su ma'aikatan banki ne, inda alh hamza yake aiki a *CBN* ita kuma hjy bilki take aiki a zenith bank
Ƴaƴan su uku mata biyu sai namiji 1 hauwa ita ce babbar ƴar su dr. ce a asibitin general hospital dake abuja tana da aure da ƴaƴa biyu
Sai badia wacce a yanzu take aiki a zenith bank amma ba branch É—in su É—aya da mmn ta ba, sai É—an autan su nura wanda yake karatu har yanzu a china
Rayuwar gidan su badia irin rayuwa ce ta western style babu ruwan iyaye da matsawa ƴaƴan su duk abinda kayi dai dai don haka rayuwa ake yi ba kwaɓa balle harara