Sashe 6
Auren Bauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mummy ce ta kira ni sannan ta sallame ni juyawa nayi zan fita inda naji yana cewa
"haba mummy me zakiyi da wannan fuskar ta kamar ta aljanu, gata ƴar ƙarama da ita dai dai suffar aljanun wannan in ka ganta cikin dare ai sai ka zura a guje" yana ta kushe hankalin sa akwance kamar be san cewar ina ji ba inda ita kuma mummy abin yake ta bata dariya
Takaici me kawai ya gama kamani ina fita na samu wani É—an lungu na zauna sai kuka, mutum be sanni ba amma kalmar daya fara jifa na da ita shine kalmar kama da aljanu
Sai da suka gama ya fita daga part É—in natan sannan ta kira ni na shiga, na tarar da ita tana waya daga ji da hjy munnira take don naji tana cewa
"lallai na yadda Æ´ar baiwa ce kinga yadda sabit yake ta santi wai ya É—auka ni na girka" shiru tayi daga gani hjy munnira tana magana ne
Ban hana su hirar su ba sai da suka gama sannan ta juyo gare ni
"asmau sannu da ƙoƙari gaskiya naji daɗin abincin ki, kuma ina fatan har a gama bikin nan zaki ci gaba da kawo mana daɗaɗan abincin ki"
Ban tanka ba ta ci gaba da min bayanin irin yadda take son abincin baƙin ya kasance, breakfast, lunch, and dinner duk ni zan dinga yi amma da taimakon ma'aikatan gidan
Sai da ta gama bayanin sannan ta sa aka raka ni boys quaters inda main kitchen na gidan yake, na gani kuma naga komai sannan aka nuna min É—akin da zan zauna wanda bashi da nisa da kitchen É—in sannan anan ne ma'aikatan gidan suke
Sallah isha kawai nayi na kwanta dama ni hira bata dame ni balle raba dare, ina kwanciya nayi addua sai bacci 😴🤤
*******************
Kashegari da sassafe na tashi na haÉ—a breakfast aka kai wurin mummy, sai gata ta aiko wai in zanyi lunch inyi dayawa domin yau za a fara zuwa
Kasancewar bansan mutanen da zasu fara zuwa ba sai nayi waina da sinasir da miyar taushe me tantaƙwashi, domin kuwa ɗai ɗai ne za suce basa son waina
Sai ƙarfe 01 :00pm sannan na gama inda aka zo aka kwashe, kafin kace me wannan an dawo da coolers ɗin wai a kuma ɗaura wani abincin akwai baƙi masu zuwa da yamma
Haka na dinga girki in sauke wannan in É—aura wancen kamar ba gobe, kusan duk ma'aikatan yan iska ne sai dai su saka min ido ni kuwa da ince wance zo kiyi kaza gwanda nayi da kaina
Wannan ne yasaka bana samun zama kuma cikin hukuncin Allah kowane course a kan lkc nane gama shi,
Abinci ne kamar ba gobe nake dafawa don ma banayi wani dayawa amma sai dai ina yin abinci kusa kala goma a lkc É—aya banda soups, snacks drinks duk course sai na haÉ—a da waÉ—annan
*******************
Sabit ango sai ƙamshi ake ta zuba wa burin shi ya kusa cika ya mallaki macen da yake ganin kamar babu kamar a duk faɗin duniyar nan
Duk wani preparation da za ayi na bikin anyi shi kuma an shiga bikin lfy, inda aka abokanan sa suka haÉ—a masa dinner a sheraton hotel, sannan akai arabian night sannan a kai mothers eve ranar kai amarya a nan gidan su sabit É—in
Duk wanda ya ga amarya badia sai ya yaba kyan ta don kuwa gaskiya ta É—au wanka da gyara sai dai muce Allah ya bada zaman lfy
Duk wannan abunda ake yi asmau tana kitchen tana ta faman sarrafa abinci kala kala wanda yake barin mutane da tanÉ—e hannu sannan ga santi
Sai da aka gama biki sannan ta nemi tafiya, mummy sam bata so amsau ta tafi ba saboda ta riga ta saba da abinci yarinyar amma ya zata yi
Ta haɗa mata kayan gara sannan ta saka driver ya kai mai da ita, inda ita kuma asmaun take jim kamar an mata bushara don kuwa gaskiya ba ƙaramin gajiya take yi ba ga rashin sabo da muatanen
Duk da dai nan ma É—in ba wani jan mutane take yi a jikin ta ba amma ai nan ta riga ta saba da nan É—in,
****************
Amarya badia ta tare lfy, to akwai wani al ada da suke yi a gidan inda É—uk wacce ta shigo idan tayi sati biyu zatai girki duk a haÉ—u a babban falon gidan gabaÉ—ayan su aci girkin amarya
To itama amarya badia mummy ta aika mata da wannan saƙon cewar zatai girki, hankalin badia ne ya tashi domin ita tunda take tafasar ruwan zafi ma bata sani balle wani girki
Bata ji komai ba ta kira sabit ta faÉ—a masa ita fa bata iya girki, sam sabit be ji komai ba, ai ba lalle ne ba ace mace dole sai ta iya girki
shi wannan karin maganar da ake cewa ```women belong to d kitchen``` sam be yadda da ita ba taya zayi ace don namiji be iya girki ba ba komai kuma wai mace idan bata iya ba sai ya zama tashin hankali
shi zai nuna wa duniya cewar matar sa bata iya girki ba kuma ba wani abu bane kawai ra'ayine kuma da ita kaÉ—ai zai zauna har iyakacin rayuwar sa har illa maa shaa Allah
waya ya É—auka ya kira mummyn sa ringing É—aya ta É—auka
"yau matar ka ce da girki da fatan ka bata kuÉ—in da zatai cefane"
"mummy dama abinda yasa na kira ki kenan gaskiya badia bata iya girki ba kuma ni dama ban damu ba ace wai lallai sai mace ta iya girki don haka a cire ta a cikin wannan tsarin, waÉ—anda suka saba girkin su ci gaba don matata bata iya ba kuma ni ma nayi supporting É—in ta ai ba dole ne mace sai ta iya girki ba"
Mummy mamaki ne ya kamata har ta kasa cewa komai, har sabit É—in ya kashe wayar, wai matar sabit bata iya girki ba kai wallahi da sake
Nufin ta abincin masu aiki É—anta zai dinga ci ko me, mitar ta ta dinga yi har ta gaji tayi shiru tunda babu me lallashin ta
Takan yi takaicin rashin haihuwar Æ´a mace da batai ba, don wani lkcn Æ´aÆ´a mata ma daÉ—i gare su, barin ma a irin wannan lkcn da tana da mace da ba sakata ta mata maganin su ba
Kuma gashi ikon Allah dukkan nin Æ´aÆ´an natan ukun da suke da aure da Æ´aÆ´a babu me Æ´a mace, duk jikokin natan maza ne, kullum burin ta Allah ya bawa Æ´aÆ´an ta Æ´aÆ´a mata lallai da anga tarbiyya
👩ðŸ½â€ðŸ³ *menu of d day*👩ðŸ½â€ðŸ³
```chicken soup served with bread, grilled fish served with jollof spaghetti and side salad, melon cocktail```
```chicken soup```
```ingredients```
-chicken breast (tsokar naman na ƙirjin kaza)
-albasa
-tafarnuwa
-maggi
-curry
-flour
_method_
1) ki sami chicken breast din ki, sai ki wanke tas sannan ki yanka shi ƙanana yankan cubes
2) ki É—auko tukunya ki saka naman, maggi, tafarnuwa albasa, sai ki rufe don ya dahu
3) idan kazar ta hadu sai ki tsame naman sannan ki sai ki sauke ki tace, ruwan naman kawai ake so, sai ki ƙara mayar da tacecen ruwan namaki akan wuta don ya kara tafasa ki zuba naman kazar ki zuba curry
4) ki dauko flour ki kwaɓa shi da ruwa kamar zakiyi wainar flour sai ki zuba a ruwan idan ya tafasa sannan ki rage wutar sai kiyi ta juya wa kar ki ɗauke hannu don sai yayi miki gudaji, idan yayi ɗan kauri sai ki sauke a ci da bread
```grilled fish served with spaghetti and side salad```
```Ingredients```
_grilled fish_
-kifi
-albasa
-tafarnuwa
-citta
-attaruhu
-curry
-man gyaÉ—a
```method```
1) ki wanke kifin ki tas sannan sai ki ajiye shi a gefe
2) ki É—auko kaskon gashin ki sai ki É—an goga masa mai, sannan ki saka kifinki,
3) ki barbaɗa masa maggi, ki yanka albasa slice, a jajjaga tafarnuwa da citta da attaruhu duk a zuba akan kifin sannan ki barbaɗa curry sannan a gasa a oven kar ki sakar mata wuta don sai ya ƙone idan ya gasu sai ayi serving
_spaghetti_
```ingredients```
-spaghetti
-kayan miya
-mai
-maggi
-curry
-albasa
1) ki zuba mai a tukunya da Æ´ar albasa idan ya É—auko soyuwa sai ki zuba kayan miyar ki ki ci gaba da soyawa
2) idan kayan miyar sun soyu sai ki zuba ruwa da maggi curry sai ki rufe
3) a wata tukunyar daban kuma ki zuba ruwa idan ya tafasa saiki zuba taliyar ki, kar ki bari ta dahu tafasa É—aya biyu sai ki sauke ki tace sannan ki wanke ta (wannan yana sawa idan kin gama taliyar ki ruwan taliyar bazai yi kaurin nan ba)
4) idan ruwan kayan miyar ya tafasa ki ki zuba tafasasshiyar taliyar ki sannan ki rage wuta ki zuba lawashin albasa, idan ya É—an kara tafasa sai ki sauke
_side salad_
```ingredients```
-tomato
-gwanda
```method```
1) ki yanka tomatoes É—inki sannan ki yanka gwandar ki duk cubes zaki yanka sannan sai kiyi serving kusa da taliyar ki da kuma kifi
_melon cocktail_
```ingredients```
-kankana
-sugar syrup
_method_
1) ki yanka kankanar ki cubes ƙanana bayan kin cire ƙwallayen,
2) ki zuba sugar da ruwa a tukunya ki É—ora a wuta idan ya tafasa sai ki sauke idan ya huce sai ki juye a kan cubed kankanar ki ki saka a fridge idan yayi sanyi sai ayi serving a ci da spoon
👩ðŸ½â€ðŸ³ *bon appetit*👩ðŸ½â€ðŸ³
*ASMA'UN SABIT*
🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*
ðŸ·ðŸ½ðŸ¥›
👩ðŸ½â€ðŸ³~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~👩ðŸ½â€ðŸ³
ðŸ³ðŸœðŸ¥˜ðŸ²ðŸ›ðŸðŸ¥—🌯ðŸ›ðŸ¢ðŸ¥
Ê™Ê á´á´É´ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (á´Ê€s ᴀʟɪÊá´œ)
P⃗a⃗g⃗e⃗ 6🌹
Mummy rasa yadda zatayi da sabit gashi kowa ga san ran girkin matar sabit gashi shi kuma ya kira yace baza tayi girkin ba
Ita ba wannan ne ya fi damun ta ba tunda yarinyar nan asmau mara fara'a ta tafi abincin gidan kamar cusa shi take sam bata jin daÉ—in sa
Juyi ta dinga yi akan gado tana ƙarawa daga ƙarshe ta tashi ta dauki land line na gidan ta kira kitchen knda ta shaida musu suyi musu dinner gabaɗaya gidan
Abin yabawa ma'aikatan mamaki saboda da safe ta kira tace karsuyi amma kuma yanzu ta kira tace suyi