Sashe 12
A Wani Company Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tura ƙofar office ɗin ta yi ta shiga ɗa ga idanu ya yi ya kalleta zama ta yi ta na gaidasa bai amsaba ya ciga da abun da yake. Kirane ya shigo cikin wayarsa ganin ya na murmushi ya sa da sauri kuma ya miƙe ya na yin gaba kobin takan Ayrah baiba ya kara gaba abunsa kai tsaye ya nufi airport da gudu ya karasa alokacin da jirgin ke sauka farin dattijo ne ke sakowa daga matata kalar jirgin da gudu ya nufi gun ya rungumesa "Oyoyo dad" murmushi dad yayi ya na shafa kansa kama hannunsa yayi suka nufi wajan motar, kai tsaye gida suka wuce dad zama yayi akan kujera Suhail yayi murmushi "Amma wallahi dad kamin bazata" "Ai dama na gaya maka ba zata zan maka" hira suka shiga yi "Dad amma dai nasan akwai abun da ya kawoka ko?" "Nazo ne kawai na ga ka my son Sannan akwai maganar da zamu yi da wani ne anan so ya ce min shima zai dawo daga uk yau shiyasa na zaɓi nazo nan saboda na ganka kuma naga yadda kake gudana da aiki a Company" tunawa ya yi da Ayrah da ya bari a office, da sauri ya miƙe yayi hanyar waje "Ina zaka kuma son?" "Ina zuwa dad company zani akwai abunda na manata acen ɗin" "Okay sai ka dawo" dad ya faɗa yana miƙewa dan haurawa sama
Buɗe ƙofar part ɗin ya yi, ya shiga zaune ta ke ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya sai taunar cingom ta ke baƙace mai jiki ta na da katon baki amma saboda gyara da kuma wadata ya sa idan kaganta ba zaka gane hakan ba gefanta kuma wata yarinya ce wace aƙalla bata fi shekaru 22years a duniya treecotar ne ja a jikinta sai white riga mai adon ja yar karama hula ce akanta ba laifi yarinya ta na da kyau sai dai ita chocolate color ce. Zama ya yi akan kujera "Momy barka da safiya ya ku ke ya gida" ya faɗa duk lokacin ɗaya wani banza kallo ta masa kafin ta ce "Lafiya qlau ta na yatsina fuska, wani kallo ya watsawa suhaima da sauri ta duru kasa "Yaya barka da safiya" banza ya yi bai bata amsa ba Yusra ce ta shigo cikin falon da gudu sancewar dawowar su kenan daga makaranta ta na ganin Abrad ta karasa da sauri ta faɗa jikinsa ta na dariya shima dariya yayi "I miss you ya Abrad" "Miss you too baby ya school ɗin?" "Alhmdllh" "Masha Allah har yanzu baki daina wannan guje gujen ba ko hmm naga Ranar da zaku girma ya ranan" dariya ta yi ta na miƙewa da nufin haurawa sama tashi ya yi shima ya fice abinsa ko magana bai karawa Momy ba ya na fita taja tsaki da sauri suhaima ta miƙe ta zauna kan kujera "Wallahi Momy bakiji yadda najiba da naga ya Abrad ohh" ta faɗa ta na sauke numfashi "Ke dallah rufemin baki sha-sha-sha kawai duk ba tsoransa da kuke jibane ya kawo haka wallahi na tsani yaranan ita kuma Wannan shegiyar yar kullum ina nuna mata abunda ya dace bata ganewa" ita dai Suhaima shiru ta yi dan ta fahimci Momy ta ɗau zafi da yawa
Ya na isa Company da sauri ya fito ya na shiga left, Zaune ya sameta akan kujera murmushi ya yi kawai "Ta so mutafi" babu musu ta miƙe tabisa, suna fita cikin mota ya shiga shiga ta yi itama yaja motar su ka tafi. Ya na sauke ta a gida ko magana bai mata ba yaja motarsa dan babban burinsa ya isa wajan dad ɗinsa tabbas ya san yau zai kwana cikin farin ciki gashi ga mahaifinsa
"Ammi" "Ammi" shine abunda Jiddah ke faɗa ta na futowa daga bedroom "Menene haka Jiddah kike min irin wannan kira? wai ni yaushe zaki girma ne?' "Turo baki ta yi toh ni ba Abbey ne ya ce ya kira wayarki baki ɗaga ba shine ya ce na kawomiki" "Amma Jiddah fisabililahi sai ki dunga min irin wannan kiran" miƙa mata wayar ta yi ki sauri ki gama wayar Ammi ni game na ke" banza Ammi tai mata ta na ɗaga wayar sai da su ka daɗe su na waya kafin ta miƙa ma ta lokacin Jiddah ta cika fam kamar ta yi kuka, miƙewa ta yi za ta haura sama Yusra ce ta shigo cikin parlon da salama sanye ta ke cikin riga har ƙasa mai matukar kyau ba laifi Yusra kyakayawa ce sosai fara tass dan suna matuƙar kama da Jiddah gashinta ta zubo har baya, karsowa ta yi ta na faɗawa jikin Ammi "Oyoyo daughterna" "I Miss you Ammina na yi kewarki sosai" "Nima haka daughter na yi kewarki" tsaki Jiddah ta yi tai wuce warta kyale-kyalewa da dariya Yusra ta yi "Uwar kishi kawai wai Ammi ita Jiddah sai dai kita kulata ni banda ni" ta faɗa kamar zatayi kuka "Rabuda ita daughter ai bata isa ta raba ya da uwa ba"
"Kinga ta so ni kiraka ni" tashi Suhaima ta yi su ka fita "Amma Momy drive zaki sa ya kimu ne?"
"A'a wane irin drive dama kinga ina irin wannan tafiyar da drive ne" girgiza kai ta yi buÉ—e motar ta yi su ka shiga cikin sauri taja motar wani irin gudu ta ke akan titin tun su na cikin gari har su ka bar gari gaba É—aya.
"Ayrah" "Ayrah" ki tashi fa karki makara yau wane irin bacci ki ke haka sai tashinki na ke kinƙi tashi?" buɗe idanunta ta yi wanda har yanzu su ke ɗauke da bacci "Wallahi Mama yau wani irin bacci na ke ji" "Toh ya zakiyi ki tashi kar mutum yazo ya yi ta jiranki" miƙewa ta yi dan watsa ruwa. Ta na fitowa ta shirya miƙe ma ta kunu da ƙosan da ke gun Mama ta yi atsai tsaye ta ci ta fita dan tafiya ta na fita taga drive zaune acikin motar ƙara sawa ta yi ta shiga ta na gaidasa su na isa ta sauka ta yi ciki. Zaune ta samasa ya na duba wani File ƙarasawa ta yi ciki ta zauna "Good Morning sir" "Morning" tashi ta yi dan haɗamasa coffee "Ayrah" taji ya ambaci sunanta dawowa ta yi ta zauna dan tasan tunda ya kirata akwai wani abun ɗagowa ya yi ya kalleta harya buɗe baki zaiyi magana sai kuma ya cije laɓe ya na murmushi "Kawai jeki haɗomin coffee ɗin" miƙewa ta yi ta na tafiya cikin tafiyarta mai kyau da burgewa lumshe idanunsa ya yi ya na kallonta bazaka taɓa cewa ita ya ke kallo ba
"My man kude ba'a ganinku sai shekara shekara" murmushi Abrad ya yi ya na kallon abokin nasa "Ina ta magana kamin shiru kaifa daÉ—ina da kai mutum ya yi ta ma ka magana ka na jinsa" kwanciya ya yi ajikin kujera ya lumshe idanunsa ko kaÉ—an Abrad bai da yawan magana idan kagan shi ya na magana toh da Ammin sa ne ko kuma Jiddah da Yusra ya na matukar ji da su. Sai kuma dad É—insa wanda ya kasance sanyi idanunsa
Gudu su ke kawai a tsakiyar falon Jiddah ce ta ce "Wallahi Yusra ki bani ni bana son haka" gwalo ta mata ta na cigaba da wulla taddy da ke hannuta ganin sun dage su na gudu akan taddy ya sa Ammi yin magana "Wai nikam dan Allah bazaku barni ba haba tun ɗazu kun sani gaba" gudunsu su ka cigaba dan su bama jin abunda ta ke faɗa su ke ba "Ai shikenan tunda na ce ku bari kunƙi bari na kira yayan ku na faɗa masa" da sauri su ka karaso gurinta suna rungumeta "Am sorry Ammi mun daina" A"u da kuna jina kenan shaƙi yanci ya sa kuka ƙi magana"
Zuwa ta yi ta aje masa kan table É—in har lokacin kuma idanunsa a rufe ya ke murmushi ta yi ganin kamar ya yi bacci ta sa ka hannuta ta na wulwulawa a wajan fuskarsa shiru ya yi kamar mai bacci, murmushi ta yi "Tunda dai ya yi bacci bari na tafi office É—in Aunty Suhailat" gyaran murya ya yi, da sauri ta juyo ta na zare idanu
Ina ma'abota son littfin a wani Company na ce shin kunsa dacewa littfi na na kuɗine shin me kuke jira saura ƙiris fa na gama free page har yanzu ba muyi komai ba cikin tafiyar littfin a wani Company ki hanzarta yin payment yar uwa saboda kar ayi wannan tafiyar babu ke kin san dai daɗi littafina da kuma ma'anarsa ba sai na faɗamiki ba shin kin shirya yin payment na littfina idan kin shirya
2318541707
Hauwau Umar Abdullahi UBA Bank
Kowane mutum ance da ƙaddararsa Tabbas haka ya ke kamar yadda ƙaddara Ayrah ta fara da wani Company mai ɗauke da mabanbanta mutane masu halaye da ban da ban
Ayrah ta haÉ—u da masoya wanda su ka nuna mata soyayya sai dai cash ashe wannan soyayyar zata zama matsala a cikin rayuwata
Sister ki hanzarta kiyi payment ni na tabata bazaki Dana sani ba
*Karku manta sunan littfin*
*A WANI COMPANY*
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Fallow my account
Arewabook@hauwauomar
Page_18_19