Sashe 1
A Wani Company Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/I8iDBWAiJUS6qX9VZqRrlQ
# SQUAD 2024
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Page 2,
Washegari tun wuri ya tashi shiryawa yayi cikin cuz Black masu matuƙar kyau da shaƙi, hannunsa riƙe da yar ƙaramar back ya fito yana tafiya cikin isa da ƙasaita ya nayin yadda yake tafiya sai ka ɗauka ta zame masa dole ne. security ne suka rufa masa baya motoci uku suka yi combai jeri suke tafiya har suka isa cikin katafaren Company mai matiƙar kyau da girma suna isa ya ɓale murfin motar ya fito left ya hau zuwa bene na biyar in da office ɗinsa yake a hankali ya murda handle ya shiga, wow shikansa office ɗin abun kallone Office ne mai matiƙar kyau zama yayi ya na cire riga dake saman kayan
Zaune ya ke cikin Office talphone pole dage gefansa ya janyo wasu Numbobi ya danna da basu shige biyar ba "turomin Suhail" ya faɗa ya na aje wayar ɗago kansa yayi Masha Allah babban mutum ne wanda a ƙalla zai kai shekaru (60) haka farine tass ya ɗaure gashinsa da wani ɗan ƙaramin ribom. Nocking aka yi duban ƙofar yayi, da sauri kuma ya miƙe yana rungumar wanda ya shigo cikin office ɗin da kansa ya zaunar da shi shima ya samu waje ya zauna kallon Suhail yayi wande idansa ke lumshe wannan ɗabi'a ce ta Suhail koda yaushe zaka ga idanunsa a lumshe kamar wanda kejin bacci Suhail a salin kyakyawane kuma ɗan gayu irin dai mutanan nane da ake wa laƙabi da classic aje'butter ya na da pink leps sai ƙwayar idanunsa da ta kasance brown, gashinsa ya sauka har baya.
Miƙa masa takarda dake hannusa yayi duk da yasan haka bamai yuwa bane dan yana da tabbacin tun da suhail yace ba inda zasa to bafa zaije ɗin ba murmushi yayi yana karɓar takarda sai da yagama karantawa tass kafin ya ɗaga kai yana kallon datinjon wanda ya kasance mahaifi agaresa "yanzu dad da gaske sai na tafi wance garin? da ku ka turani kadai san babu wanda nasani acen kuma ban taɓa zuwa ba why dad mai yasa?" shiru mahaifinasa yayi yana kallonsa dan ya rasa me zaiyi tasowa yayi daga inda ya ke ya zo dab da ɗan nasa yana dafa kafaɗarsa "kayi haƙuri son wannan tafiyar dole ce kai ya kamata kaje ka cigaba da kulamana da wancen Company dake nigeria banaso abun da yafaru abaya ya sake faruwa" "shikenan dad naji na kuma amince zanje mudum hakan zai faranta maka rai" wani irin yalwa tacen murmushi yayi yana sake rungume sa "Thank y my son Thank you" "Never mind dad" ya faɗa yana fita daga Office ɗin shifa harga Allah baya son zuwa ko ina ya amsa ne kawai dan farin cikin mahaifinsa wanda ya kasance gatansa.
"Ayrah" "Ayrah" shine abun da Mama ke faɗa tana tsaye a jikin ƙofar ɗakin fitowa tayi tana turo baki ita ala dole an takuramata sanye take cikin atamfa maroon mai adon ganye green "ni zan fita ba daɗewa zanba kinji" "Tom Mama Allah ya tsaremin ke" tafaɗa tana shiga ɗakin murmushi Mama tayi tana fita abunta sai da tayi tafiya mai nisa kafin ta isa gidan alh hadi wanda ke nesa da anguwar su tana shiga ta isa part ɗin hajiyar, da karamawa ta tarbeta suka gaisa dan hajiya sarai matace mai matiƙar kirki da karamci abunta ko kaɗan bai rufemata idoba ta na matuƙar tausayin su Ayrah don yawanci ma anan suke samun abinci da zasuci.
"Dama Maman Ayrah abunda yasa nace a kiraki wani alkhairi naji shine nace zan faÉ—amiki ko Allah zai sa a dace" murmushi Mama tayi tana duban hajiya sarai "Wollah kinga É—azu ne alh ke faÉ—amin wai Company da suke aiki ana bukatar ma'aikata nayi matukar jin daÉ—in haka na ce masa kuma in Allah ya yarda zan kiraki na faÉ—amiki idan mun gama magana sai a samawa Ayarh ko ya kika gani?" farin ciki mara misaltuwa ne ya rufe Mama tama rasa mai zata ce murmushi kawai take tabbas wannan abun farin cikine agaresu "Nagode sosai tabbas keÉ—in ta dabance kuma ke mai son muce nagode sosai" Mama ta faÉ—a tana hawaye "haba Aminatu menene abun kuka anan shin dan nayiwa Ayrah abu shine sai kin tamin godiya karki manta Ayrah fa tamkar ya take a wajena " "Hakane hajiya tabbas Ayrah yar'kice"
A hankali ya ke É—agawa mutane da suka rakosa airport É—in hannu har ya yi gaba ya dawo da gudu yana rungume mahaifin nasa tabbas ya san zaiyi kewa zai yi kewar Daddyn'sa "I really miss you dad" "Miss you too son ka kula da kanka kaji" ya faÉ—a shima yana share hawayen dake zubo masa
Austiralia to Nigeria sai dai muce Allah ya sauke ka lafiya Suhail...

MARUBUCIYAR
A'ISHA LABIBA.
AND NOW
A WANI COMPANY.
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
*"Wannan labarin mallakin mai shine kawai ban yarda wani ko wata ya sauya min labari ta kowace sigaba idan kuma hakan ta faru bazan kyale ba"*
*BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
*Duk kan yabo da godiya sun ta* *bata ga Allah Subhanahu wata'ala* *mamalakin sammai da ƙasai*
*Allah kai daɗin tsira a bisa shugaban mu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama tsira da aminci su tabata a garesa da Ahalinsa da sahabbansa dama wainda suka bisa a tafarki mai kyau daga yanzu har izuwa ranar alƙiyama
Ep one.
Yau ta kama Ranar lahadi a yau kuma duk kanin wasu ma'aikata ke hutawa a gidajensu
Hadarine Sosai ya haÉ—o
Garin yayi baƙi wata irin iskace ke kaɗawa mai haɗe da ledoji da ƙura mai baɗe idanun mutane. Gajimare ta yi wani irin baƙi tsawa ake mai haɗe da walƙiya yanayin yadda garin yayi duhu na iya tabbatar maka dacewa ruwa na iya sauka a kowane irin lokaci.
tsugune ta ke a jikin bishiya ta kifa kanta a kan gwiwarta duk da wannan hadarin da ya haÉ—o hakan bai sa taji tsoro ba
wani bawan Allah ne yayo gurin, da sauri ya karasa ya na tambayarta lafiya?
Ɗago kai ta yi ta kallesa da rinanin idanunta wanda suka yi wani mugun ja daga gani kasan ba ƙaramin kuka ta yi ba
Woww Masha Allah tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala da yayi Wannan halita farace tass gashinta ya kwanta har gadan bayanta gawani saje da ya kwanta a gefe-gefe n fuskarta tana da ɗan ƙaramin baki sai hancinta dogo mai tsini masha Allah yarinya ta haɗu matuƙa ta na da tsayi sosai ga wani uban Sharpe da ya fita a jikinta. Tashi ta yi bata ce masa komai ba ta fara tafiya jijiga kansa kawai yayi yai gaba abinsa ya na tinanin ko me yasa yarinya kamar wannan tafito tsakiyar layi tana kuka duk da wannan uban hadarin da ya haɗo wanda a koda yaushe ruwa zai iya zuba..
Tafiya take a hankali kasan cewar ita ba ma'abociyar sauri bace wata tsawa da akayi yasa tai saurin rintse idanunta tana toshe kunnanta sunan Allah ta ke ambata cikin yar ƙaramar Muryarta wadda idan ba kana kusa ba bazaka taɓa jin abun da ta ke faɗa ba,ta kai kusan 5 minute a haka kafin a hankali ta buɗe idanun na ta kamar mai tsoron wani abu
Ruwane ya fara zuba kamar da bakin ƙwarya yayin da ruwan ke zuba tare da wata tsawa da ke tashi cigaba da tafiya ta yi a hankali duk da ta'taka abu a ƙafarta hakan baisa ta tsaya ba harta ƙarasa cikin ɗan ƙaramin gidan nasu dake anguwar lokogoma.
Da sauri ta ƙarasa cikin ɗakin tana haki faɗawa kan wata yar taɓarma tayi dake shimfiɗe a tsakar ɗakin a hankali kuma jikinta ya fara wani irin rawa tana fitar da wani irin wahalala numfashi
Gaba É—aya ta fita hayyacinta babu abin da take ambata sai Mamah Mamah washh Allah na mutuwa zanyi shine kaÉ—ai abun dake fita daga bakinta
Fitowarta kenan daga cikin bayin buɗe ɗan yalolon mayafin dake ƙofar tayi gabanta ne yayi wani mugun faɗuwa dan-danan zufa ta shiga keto'mata duk da ruwan saman da ake ƙarasa shiga cikin ɗakin tayi da sauri jawota tayi jikinta ta rungume wasu zafafa hawaye ne ke fita daga fusakarta da sauri kuma kamar wadda aka tsikara ta tashi ta nufi cikin ɗakin wata yar ƙaramar leda ta ɗako ta nufi yar randar dake ɗakin ta ɗibo ruwa tsayawa tayi tana nazari shin taya zata bata magani bayan tin safe ruwa ne kaɗai a cikinsu? hawayene ya ƙara gangaro mata. daga hanayanta sama tayi gaba ɗaya ta kasa furta komai sai hawaye dake ambaliya akan fuskart
Ƙarasowa wajan tayi a hankali ta ɗagota tana bata maganin, Kwantar da ita tayi a saman cinyarta ta na shafa sumar kanta a haka har bacci ya ɗauke su
Washegari.
A hankali take buɗe idanunta wanda suka mata wani irin nauyi kwance ta ganta kan cinyar Mamah da ke zaune ta jingina da bango kenan a haka Mamanta ta kwana tafaɗa tana jin wani irin tausayi mahaifiyartata da sauri ta ƙarasa jikinta ta rungume ta murmushi Maama tayi dama ta daɗe da tashi batason ta yi motsine ta tada yar'tata "yanzu Mama a haka kika kwana? meyasa baki tasheni ba?" ta faɗa idanunta na kawo ruwa "da ban tasheki ba ai gashi yanzu kin tashiko Maza tashi kije ki ɗauro alwala muyi sallah" tashi tayi a hankali dan har yanzu jikinta na mata wani irin ciwo
Austaraliya