Sashe 4
Zama Da Madaukin Kanwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"ni ba kudi na zo nema ba mommy..." daga haka ya tashi ya nufi cikin bedroom dinta bata yi masa magana ba dan ta san ta kwashe abinda yazo nema daga inda ya sani, key din motar da aka kawo mata sabuwa ta 70 millions ya dauka ya fita ba tare da yabari ta gane ba, kai tsaye ya koma hotel wurin Najla da motar ya bata key, tsalle Najla ta fara yi tana ihu dan bata taba ji a ranta ko cikin mafarki zata mallaki mota kwatankwacin wannan ba motar da sai manyan yan kasuwa wadanda suka shahara ko ƙusoshin gwamnati su ke hawa amma yau itace Anaam ya mallakawa. Mommy tana cikin gidan amma sam bata san abinda yake faruwa ba har sai da driver ya shigo yake tambayar ko an fita da sabuwar motar ta ne,
"malam bala.... Motar ba tana parking space ba?" ta fada cikin mamaki,
"ranki ya dade motar nan gaskiya bata nan amma bari in sake komawa in tambayi mai gadi sai muji yadda aka yi"
Da sauri ya fita, mintuna kaɗan ya dawo jikinsa a sanyaye "Hajiya ai Anaam ne ya fita da motar.... Haka mai gadi yace min" tunda mommy taji haka ta san idan ba wani ƙadari na Allah ba to kwanan motar nan ya ƙare, cikin ƙarfin hali ta sallami malam bala driver ya tafi yayin da ita kuma ta nemi wuri ta zauna tana tunanin me ya dace tayi ko kuma wanne mataki ya dace ta ɗauka akan Anaam, ɗaga ido tayi ta kalli Imaan wacce ta shigo ɗauke da wasu daga cikin kayanta wadanda ta wanke mata,
"Imaan..... Zan tura Anaam gidan kula da kangararrun yara ina ji wannan ita kadai ce mafita ta...... I have no option...."
"mommy....." ta fada a tsorace sannan cikin rawar murya tare da zama a kasa bayan ta ajiye kayan hannunta a gefe,
"Imaan na gaji da halin Anaam.... Na gaji da matsalolinsa.... Am tired.... Am tired of everything..... Ba fa shi kadai ne ɗa ba a duniya, haka sauran yara suke yi? Me yasa shi zai zama haka?"
"mommy kiyi hakuri, na san kinyi hakuri mai tarin yawa abaya, haka kuma kin hadiye abubuwa da dama..... Amma mommy karki manta naka nakane babu yadda zaka yi, kowa da yadda Allah yayi shi haka kuma da irin kaddararshi...... Yanzu idan kika tura shi gidan kangararru mommy kema hankalinki ba zai kwanta ba dan ba lallai ya samu kulawar da ta dace ya samu ba.... "
" Imaan na gaji...... " shine kawai abinda mommy tace ta ɗauki wayar ta ta soma kiran layinsa duk da tana da tabbacin ba lallai ta sameshi ba sai dai cikin sa'a taji wayar tashi ta shiga, ko ba a fada mata ba ta san acikin maye yake saboda yadda taji voice dinsa,
" mommy..... "
"Anaam..... Duk inda kake na baka 20 minutes ka dawo gida, kuma kar ka kuskura ka dawo har sai tare da mota ta....."
"mommy kiyi hakuri...... Motar nan bata tare dani fa....."
"Duk inda ka kaita kaje ka dawo da ita ko kuma kaga yadda zanci mutuncinka....." daga haka ta katse wayar tana huci saboda bacin rai Imaan na sake kwantar mata da hankali tana bata baki.
Daga inda yake kwance ya yunkura da kyar ya tashi zaune ya dauki taba ya kunna ya fara zuƙa yana tunani a ransa shin ya tafi gida yanzu kamar yadda mommy tace ta bashi 20 minutes ko kuma ya bari sai zuwa anjima? To ai ko ya tafi gida yanzu ma babu amfani saboda ba tare da motar zai je ba domin Najla ta tafi da ita Kaduna ɗazu, ɗan tsaki ya ja kafin ya miƙe duk da har lokacin cikin maye yake, drop ya dauka ta kaishi har ƙofar gida ya sauka ya shiga ciki,
Tun daga nesa da ya hango mommy ya san yau ta fusata sosai dashi irin fusatar da bata taba yiba, Imaan na ganin shigowarsa ta tashi zata fita, ita dai a duniya bata taba jin tsanar wani mahaluki ba kamar wannan bawan Allahn, ta tsaneshi irin tsanar da bata taba yiwa kowa ba, sam bata son ko zama inuwa ɗaya tare dashi,shima da kallon tsana ya bita a ransa yana faɗin "munafuka jibeta a haka kamar ta Allah",
"Anaam bani key din mota ta....." tsawar mommy ta dawo dashi cikin hayyacinsa, kallon mommy yayi da lumsassun idanuwansa yace,
"mommy na fada miki motar ki bata nan.... Na bayar da kyautarta...." ai tun kafin ya rufe baki mommy ta hau wanke shi da mari cikin bacin rai da takaici,
"mommy akan motar da bata wuce 100 millions ba......"
Ƙara masa wasu marikan mommy tayi kafin tace "kaje duk inda motata take ka dawo min, duk uban wanda ka bawa ka karbo min idan kuma ba haka ba ranka idan yayi dubu to sai ya ɓaci...."
Juyawa yayi ya fita cikin bacin rai shima saboda ta yaya zai yiwa Najla kyauta sannan yanzu kuma ya sake komawa yace ta bashi ai sai ta raina shi ko kuma ta guje shi ta koma wurin wani tunda shi ya kasa biya mata bukatunta, motar shi ya dauka ya fita daga gidan ya koma inda ya fito, mommy dai har lokacin bata huce ba saboda Anaam ya jima yana janyo mata asarori da salwantar abubuwa na ɗinbim kuɗi ko dan bai san zafin nemo su bane? A wannan Karon ta shirya kai shi inda zai horu iya horuwa ko zai yi hankali tunda abin nasa harda gata da yayi masa yawa sai dai amma Imaan ta dage tana ta bata haƙuri tana nuna mata kar aje garin gyaran gira a rasa idon gani gaba ɗaya............ ✍🏻
Ku garzayo kar ayi babu ku domin samun labaranmu guda biyu wadanda zasu nishadantar daku kuma su ɗebe muku kewa,
FARAR TASKA (600) tare da alƙalamin FATYMA XARAH
ZAMA DA MAƊAUKIN KANWA (600) daga alƙalamin UMMI A'ISHA
Dukka wadannan Labaran guda biyu zaku samesu kan naira ɗari shida shida, ga mai bukatar biya sai ya tura kudinsa ta 7044644433 Aisha Ibrahim Moniepoint micro finance bank sai a tura evidence of payment ta wannan no 07044644433 ko kuma recharge card na mtn ta wannan no 08169334980 da shaidar biya.
_*Ummi Shatu*_👌🏻
[8/4, 9:53 AM] Baby Aysher: https://chat.whatsapp.com/ER26gPFC7iT6v26Jyz8hCt?mode=ac_t
©️Love story 2025
*ZAMA DA MAƊAUKIN KANWA....!*
*_NA_*
_*UMMI A'ISHA*_
*Wattpad:ummishatu*
*Arewabooks:ummishatu*
*4*
***Mommy ba dan ta so ba ta hakura da maganar tura shi gidan kangararrun yara sai dan yadda taga Imaan ta dage, ko babu komai yarinya ce mai nutsuwa da hankali da kuma sanin ya kamata shiyasa ta ɗauki shawararta ta rabu dashi dama kuma tunda hakan ta faru da ya fita ya bar gidan bai dawo ba yanzu tsawon kwana shida kenan idan da sabo an saba idan ya kwana a gida yau to gobe ba lallai ba kai zai iya ma share sati guda bai waiwayi gida ba haka rayuwarsa take kullum yana hotel, kamar koda yaushe Imaan ke bawa mommy baki tana kwantar mata da hankali da kuma sake karfafa mata gwiwa akan taci gaba da yi masa addu'a karta ƙosa haka kuma kar ta gajiya domin Allah maji roƙon bawansa ne cikin kowanne lokaci, a duk lokacin da mommy taji Imaan din ta faɗi haka shuru take yi kawai tayi murmushi bata cewa komai saboda babu irin addu'ar da bata yiwa Anaam amma kamar sake tirawa ake maimakon lamarinsa yayi sauki ma a'a sai karuwa da yake sake yi,
A daren ranar ya baro hotel din da yake wanda ya mayar tamkar dakinsa na gida ya taho gida lokacin misalin ƙarfe 2:30 na dare, kasancewar cikin maye yake sama sama da ya hango motar jami'an tsaro masu patrol baiyi niyyar ya tsaya ba amma dan dole sai da suka tsayar dashi saboda wani babban karfe da suka yi amfani wurin ajiyewa akan hanyar wanda muddin idan mutum bai tsaya ba ya taka to tabbas zai yi masa ɓarna dan sai ya fasa masa tayoyin mota,
Tsayawa yayi sai dai sam bashi da niyyar fitowa hakan yasa su suka karaso inda yake suna tambayar sa daga ina zuwa ina cikin wannan daren, da yake koda yaushe cikin high temper yake kuma abu kadan ke fusatashi yanzu take ya soma fada da jami'an tsaron harda kokarin dambe nan suka kama shi suka saka a mota basu tsaya dashi ako ina ba sai office kuma suna zuwa suka saka shi cikin cell sai dai har lokacin bai yi shuru ba yana mayar musu da martani dan cewa yake idan wani abu ya samu motar shi wallahi ba zai yarda ba, dan bai so wani ya shigar masa mota ba ya tukota har zuwa station din,
Ba a kira mommy ba sai da gari ya waye misalin karfe 10 da wani abu ta gama yin breakfast kenan tana shirin barin gidan, ranta a bace tace ba zata je ba suje suyi ta rike shi a police station din har sai ranar da suka gaji sai su sako shi,
Malam bala driver da komai ya faru cikin kunnuwansa a ransa fadi yake "Assha.. Assha albasa bata yi halin ruwa ba" amma a fili sai ya kwantar da murya yace,
"Ranki ya dade hakurin nan dai da aka saba shi za ayi, yanzun ma kar a kasa ko kuma kar a gaji a daure aje a karbo belinsa, shi ɗan yau ne ka haife shi amma baka haifi halinsa ba...."
Fasa fitar da zata yi da farko tayi ta juya ta koma ciki ranta na yi mata wani irin zafi da kuma suya, Imaan dake tsaye tsakiyar falon tana yin mopping ganin mommy din ta shigo tayi saurin ajiye mopper din hannunta ta rissina,
" mommy ko kinyi mantuwa ne?"