← Book details Zabin Mahaifiyata Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 6 OF 12

Sashe 6

Zabin Mahaifiyata Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Abdul mutum ne me son iyayensa da 'yan uwansa, hakan ne tasa suka fara samun sabani da ita. Wata rana da yayi mata maganar ta shirya suje su gaida iyayensa aikuwa ta rufe ido tace ba inda zataje. ranar taga bacin ran da bata taba gani tare da shi ba dan ce mata yayi indai bata je ba to saidai ta tafi gidansu. Badan ranta yaso ba ta bishi suka tafi.

Ganin hakan da yayi mata yasa ta koma gun malaminta aka hana shi zuwa wajen iyayen shi, a cewarta tunda akansu ne yace taje gidansu to suma seta rabashi da su. Indai kaga yaje wajen su to se dai ya saci hanya ba tare da tasani ba

Wani zuwa da yayi ne mahaifiyar sa take yi masa maganar karin aure,tunda shekaransu 5 da matar sa amma bata taba koda batan wata ba. ce mata yayi baida matar da zai aura se dai su zaba mishi kasan cewar sa mutum ne me biyayya, abinda basu sani ba humaira bawai haihuwa ne batayi ba, ta samu ciki har sau 2 tana zubarwa dan tace bata shirya haihuwa yanzu ba.

Aikuwa yasha albarka a wajen iyayensa. hakanne yasa suka aura masa 'yar kanwar Alh. Abdul-razak. kwata-kwata auren be wuce 2 month ba ya rabu da ita.

Bayan ita seda suka aura masa mata har guda 3,duk yana rabuwa da su. ta karshen kamma da hauka tabar gidan. saboda taso ta basu wahala kasancewarta ma'abociyar karatun al-qur'ani me girma. hakanne yasa tace kawai a haukatar da ita bokan yace gaskiya shi bazai iya ba, se dai a bari lokacin da bata da tsarki, Wannan ne dalilin dayasa ta samu galaba akanta. Tun daga lokacin basu sake aura masa wata ba dan ko sunje ba'a basu.

To a wannan karonne aka dace da mahaifinsa yazo wajen mallam Amadi nema masa auren salma,shikuma ya amince, saboda son abin duniya yajefa rayuwar 'yarsa a halaka.

yanzu labarin zai fara kudai ku biyo ni domin jin abinda zai faru nan gaba

🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳
[1:35PM, 2/7/2018] ‪+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
ZAB'IN MAHAIFINA
🌳🌳🌳🌳🌳

Written by SADIYA ALHASSAN (Ummu Affan)

ðŸŒHAJOW ðŸ“ðŸŒ

ðŸŒðŸ‘©â€ðŸ‘§â€ðŸ‘§ðŸ‘©â€ðŸ‘§â€ðŸ‘§ðŸ‘©â€ðŸ‘§â€ðŸ‘§HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS âœðŸ¾âœðŸ¾âœðŸ¾ðŸŒ

Dedicated to PRINCESS ESHAT AYSM
AYSHA BICHIKI

page 17

Bayan sady ta gama mata make-up din salma ta saka hijab d'inta tayi sallar magriba dan lokacinsa harya kusa fita, tana idarwa aka kira isha'i. Tashi tayi ta yi sallar isha'i. Bayan ta idar tayi addu'o'inta aka shiryata cikin doguwar rigan material fitted gawn, wanda A.A suka kawo mata akan tasa ranar dinner. tasaka mahadin kayan ta fesa turare. Gaskiya salma tayi kyau dan kuwa my namecy taci kudinta, inso samune ayi mata k'ari😜.dan ta'iya shirya amare.

Hajiya halimat ce tayi sallama ta shigo dakin. wawï¼ my daughter kinyi kyau sosai,ta kai dubanta ga sady tace gaskiya takwara kin iya tsara kwalliya,ai wannan indai baka santa ba baza ka iya ganeta bama. Lallai kina da kyauta me tsoka tunda kika sa daughter tayi kyau haka.

Ita kuma sady jin an yabeta ne yasa ta fara magana cike da iyayi,ai hajiya inayi fiye da hakama. murmushi Hajiya halimat tayi ta kama hannun salma suka nufi falo. Kawayen amarya na zaune sunyi kwalliyar su cikin lace orange da touch din blue a jiki, se suka saka head blue suma sunyi kyau ba lefi.

Har bakin mota hajiya halimat takai salma, wata had'ad'd'iyar mota naga ta bud'e ta saka salma a ciki, galases din motar tint ne baka iya hango wanda yake ciki.

ta dubi saleem dake zaune a gaban motar tace ga amanar 'yata,kar ku bari wani abu ya tab'a min ita dan kunsan bazan bari ba. Sake juyowa tayi ta kalli A.A wanda ke zaune a bayan motar. yana sanye da shadda purple colour anyi design fari a gaban rigan, ya saka farin hula da farin takalmi se agogo silver colour. Shima yayi kyau sosai a takaice dai sunyi anko ne da salma. Ya hade fuskarnan kanshi yana kasa yana daddana waya be ko nuna alamun yasan da zaman mutane a wajen ba.

Girgiza kai kawai tayi ta rufe motar ta juya ta koma cikin gida. Bayan k'awaye da sauran mutane sun shishshiga mota ne, motoci suka fara tafiya suka nufi hanyar da zata kaisu "ME SANDA GREEN GARDEN" sbd acan zasu gudanar da dinner. Tafiya akeyi amma ba wanda yayima dan uwansa magana. Salma kanta yana k'asa tana wasa da zoben azurfan dake hannunta shikuma ya maida hankali wajen danna waya ko me yake dannawa oho.

Da saleem yaji shirun yayi yawa ne yayi magana"amaryan mu yau ba gaisuwa ne?" murmushi salma tayi ta dago kanta ta kalle shi ta cikin mirro tace ina wuni yaya saleem. Lafiya lau ya amsa mata cike da jindadin girmama shi da tayi. Ya hidiman biki? Alhmdlhï¼ ta amsa. Duk abinda sukeyi A.A be ko d'ago kanshi ba balle ya tanka musu. Ba wanda ya sake magana har aka k'arasa wajen. Bayan motocin sun gama parking mutane suka fiffito suka nufi cikin hall din.

Juyowa salim yayi ya kalli A.A yace Friend dan ALLAh karka fita ku d'an jira ayi arranging din k'awayen,ðŸ™ðŸ™ðŸ™ be d'ago ba balle ya amsa masa. Bayan fitan saleem ne ya d'an juyo da kansa ya kalli salma da kanta yake k'asa, zuba mata ido yayi gabansa yana faduwa ya rasa dalilin dayasa idan ya kalli yarinyar se yaji faduwan gaba.

A gaskiya tayi mishi kyau sosai, daman haka take da kyau? duk da mata basa gabansa amma ya tabbatar wa kansa wannan ta dabance. dan tana da wani sirrin kyau wanda mutum bazai saniba d idan yana tare da ita ga wani kwarjini da tayi masa. Besan lokacin daya saki murmushi ba, adai-dai lokacinne salma ta d'ago da kanta dan taji a jikinta kamar ana kallonta. Suna had'a ido ya d'auke kansa ya murtuk'e fuska kamar be tab'a dariya ba.

Kallonsa kawai salma takeyi tana mamakin halinsa mutum se miskilancin tsiya, gashi dai ta kama shi yana kallonta amma ya kauda kai kamar bashi ba. Dani kake zance zakama dawo kan hanya indai nice ta fad'a a zuciyar ta.

muje zuwa

[1:36PM, 2/7/2018] ‪+234 808 677 7945‬: 🌳🌳🌳🌳🌳
ZAB'IN MAHAIFINA
🌳🌳🌳🌳🌳
Chapter 6 · 0% Book details