← Book details Yaro Ma Namiji Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 13

Sashe 7

Yaro Ma Namiji Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suma juyawa suka suna jin dadin yanda baya boye son da yake ma Rukky.

Da sallama yashiga falon Hameeda da Zulfa suka amsa masa.

Hameeda ya kallan yace " Momin yusra ina Didi natake ana ta hotuna a waje amma bata fito na lafiya,"

"hmmm tana ciki halin ya motsane shiyasa taki shiryawa domin tund'azun tayi wanka tana amma sabida kafiya da taurin rai yasa taki fitowa wancan d'akin kashiga ko zata tashi ta shirya. "

Tashi tayi yashiga d'akin tana kwance cikin bargo ta lullub'e kanta duk jikinta yana cikin bargon .

Murmushi yayi yana me jin dadin wannan ranar me d'ebun tarihi a rayuwarsu babbar rigar jikinsa yacire sannan ya haura gadon ya janye bargon abinda ya gani shiyasa shi kawar dakai gefe guda ga wani huccin zafi dake fita a jikinta sauka yayi yasaka rigar ya koma falo yace "Momin yusra Ina son ruwan zafi da d'an karamen towel a d'an roba me fad'i "

tashi tayi tashiga kicin ta kawo masa ruwan zafin sanna tace " a cikin toilet a kwai karamin towel amma me zakayi da ruwan zafi da towel ?"

harararta yayi kafin " yace kina nan tana can jikinta ya d'au zafi da zazzabi kinsa bazayu nafita da ita bane shiyasa zan mata anfani da wannan ."

Shigewa yayi yabarta a tsaye da mamakinsa,

yana shiga ya surka ruwan ya d'auki towel din yajefa a cikin ruwan sannan yacire babbar rigar jikinsa sannan ya haura wajenta yaja bargon sannan ya yacire towel din da tafito dashi daga wankan "Ya salam " abinda ya iyacewa kenan sabida yaga abin mamaki.

Tana jinsa amma tarufe idanunta dakyar tasa hannunta takare kirjinta hawaye nazuba daga idanunta sabida bakincikin ga wani irin tsanarsa da takeji yana fusganta.

Shi kuwa goge mata jiki yake bai sake kallon wani waje ba domin karfin hali yake baik'i ya murzutaba amma ganin halin da take cikin yasa ya kyaleta har ya gama amma zafin jikin yana nan k'ura mata ido yayi yaga yanda take rawan sanyin cike da tausayinta domin ba karamin tausayi tabashi ba yace " Rukayyatu Ma'arufa meke damunki fad'a min ,"
muryansa har rawa yake sabida tausayinta.

d'ago ido tayi ta kalle shi sai tarufe bata sake bud'ewa ba amma yanda yakira sunanta ya bata mamaki sabida kaman a bakinsa ta fara jin sunan.

shiru ya biyo baya karshi dai cire rigar ciki yayi da shimin ya ajiyi su a kusa da babbar rigarsa shiga bargon tayi ya had'a jikinta dana shi wani yarrr duk suka ji sabida had'uwa farko kenan da kawane
sun yayi da wani a rayuwarsu.

Jikinta ba karfi amma don masifa ture shi take shikuwa rungumeta yayi kam kama za'a kwace masa ita ,

ransa yake aiyana wasu abubuwa shi dake taimako sai gashi ya sauya salon taimakon zuwa wani shafi dabam inda yashiga romantic da ita kuka tasaka tana girgiza kai da ya bar amma ko ya kulata cigaba yayi da wasa da ita tuntana kokarin kwace kanta har ta hakura wani bakon yanayin tashiga wanda tunda take bata taba shiga ba jikinta har wani rawa yake sai hawaye ne ke zuba sharr.

shi kuwa abinda yake burkita masa yanayi shine irin kayan alatun jikinta

duk wani karfi najikinta tattaro ta hakad'ishi tayi wanda yayi dai dai da aka buga kofar d'akin tashi yayi yasa kayansa ya bud'e kofa ya fita yana me jin dadin yanda ya kasance da ita.

Hameeda ce dama tabuga kofar domin shirun yayi yawa tana shiga tasami Rukky tana kuka ganin yqnda gadon yasha yamutsa tayi saurin d'ago kome wajen Rukky taje tace " tashi kishiryar mutane na jirqnki musu tafito bayan ta shirya.

Shegen zazzabi ya ware da leg dinsa haka tafito aka ta hidima da ita da yamma akayi waleema da dare aka kaita gidansu Abul bayan tasha nasiha daga Inna da Babanta da sauran mutane.

Bayan ankaita aka shirya dinne inda tasa líght blue gown shima yasa shadda kalan nata.

Wajen waleema kome yayi kyau bayan antashi shi da Ameer suka mayar da ita gidan Umma tun a hanyan yake yamutsata amma
gani basu kad'ai bane yasa tature shi suna isa gida Ameer yafita daga motar yana tsaki.

Fitarsa daga motar yajawota ya had'a bakinsa da nata k'in bud'ewa tayi sai da yatoshe mata hanci kafin ta bud'e baki yana kiss dinta hannusa bai zauna waje d'aya ba hawayene yashiga zuba domin bata rena abin kuka.
Zip din rigarta ya zuge ya 6ale brzy dinta yashiga wasa da kayan alatun d'auke wuta tayi domin.

bata ta6a shiga wannan yanayin ba shima haka muryansa na rawa yace " kin gamsu ni ba Yaro bane ko sai na had'a da sauran "

jikinta rawa yake sosai tce " kayi hakuri nan dina yana min zafi don Allah "

jin yqnda take magana yabashi tausayi sabida yasan bata da wani sani akan haka dole ya kyaleta sannan ya gyara mata rigarta da brzy dinta kafin yace " "zan kiraki ki dauka "

bata amsa ba tunda tasamun tafiti da sauri ta shiga ciki tana mai da numfashi sabida yanzu ta fara tsoran Abul mutum sai kace wani mayye .

😜😜😜
Su Didi ana d'aukan Karatu Abul fa

srry Wallahi waya tana min inkance ne

Mmn waleed ce
[22/12, 00:24] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦

_🌹Love story🌹_

*Real me dambu ce*🥗

Hikima Asso Writer's

*Wayo Allah Aunty Zakiyyah Y Lambisa dake da Y'an grp dinki sakonku ya iso gare Allah ya saka da alkhairi Ubangiji yajinbanci al'amuranku Yaro ma namiji ne yana godiya Abisa kaunar da kuke masa* na gode nagode sosai❤🌹🤝🏼 #Ana tare#

_Maman4 nagode da supporter din dakike bani nagode❤😘🌹❣_

*Hi my dear sisters bani Bk, Madeena, Star nuce, Meelat ahk, Aunty fauzah,My amnour,My Sajeeda,Y'ar marad'i, dear biebie de, Neenah tawa, bee bee khajeeda,Feena durling* Allah ya barmu tare kunfi karfin kome a wajena kaman yanda nafi karfin kome awajenku #Ana mugun tare ku kam kame kam🕴🏼

*_Kungiyata Abin alfaharina wallahi ina jin dadin yanda kuke bani kwarin gwiwa akan novel din nan Maman Fareed, Mrs Aliyu,Mom Teema, my lazy writer Mmn sadeeq_* muaaaaam ina sonku sonku sosaiii Allah ya had'i kanmu😘

2⃣6⃣🌹2⃣7⃣

Bata lura da mutane ba a falon sai da ta gama surutunta kafin ta d'ago kai sai a fuskan Umma duk sun zuba mata ido sunkuyar da kaitayi kasa wani kunya ne yarufeta kaman kasa tabud'e tashiga domin tasan sunji maganar da tayi.

Kasa tafiya tayi tana tsaye Umma tace " Rukayyah lafiya kuwa na ganki haka kaman an koru ki ?"

muryanta na rawa tace " bakome Umma " sumsum ta shige d'akin da aka kawota Deeja tasamu da wasu y'an mata y'an uwansu gado ta fad'a ta kwanta hankalinta a tashi domin yanzu ta fara hango maganar Inna kulu bayan tayi dogon nazari kafin tace " dole ma karabu dani in ba haka ba zaka sha walaha domin nina san me zan maka"

murmushi tayi sannan tatashi ta shiga wanka ta sauya kaya tayi addu'a ta kwanta.

🌹🌹🌹
Shima anashi 6angaren murmushi yayita sakewa duk abokansa sai ya zama musu kama hoto wato shi aure rahamane fa
yaushi yake layin samaruka amma yanzu ya koma me gida yafita daga jerensu sai kuma yaburge su har suna cewa ina ma sune haka tasame su.

Abu zarri da ya gaji da murmushi da Abul ketayi shi kad'ai duka yakai mishi yace " kai banza ka bud'e idanunka fa ana bibiyar matarka amma banga wanda yake bin inuwarta ba kayi hakuri da abinda na fad'a kasan kome akaina ba sai kayi dogon tunani ba akan me maganin haka a'a kaine maganin yanda nalura kenan kuma kasan gidan dana fito ae "

kurawa Abu zarri ido yayi sannan yaja numfashi yace " nasan daga gidan da kafito Abu amma abinda ka fad'a ina da kusan yarda akan haka domin nasha mafarkin akan wasu suna binta zasu turata a rami nine kawai nake iya taimaka mata gaf kafin auren nan har gargad'i ake min a mafarkin sai da natashi dagaske nanemi taimakon Allah shine har yanzu bansake wani mafarki ba ..... Amma yajikin Asalamiya "

murmushin yake Abu zarri yayi sannan yace " da sauki tunda yanzu tana shiga mutane ba kasan itama bayan rasuwa su Baffanta uwar mijinta datasa yaronta yasake ta shine tayi mata wannan asirin abin takaice shine inda tatuna iyayenta da D'anta haukar tuburantake sosai wanda idan bani ba toh sai Abbu muke iya mata magana ta nutsu "

yakarshi maganar kaman zayi kuka. *Shima yana daga cikin sabin buks dina na sabon shekara ABU ZARRI*
insha Allah.

Haka suke tattauna matsalarsu

🌹🌹🌹
a can gidansun Rukky dakyar Inna kulu tayi bacci sabida tashin hankali duk abin duniya ya dameta ita bata
ma damu da bikin yaranta da ake ba can wani dariyar mugunta tayi tace "ina nan na hana kaina bacci na manta da har na binne layar da me buxun kura ya bani zaki san dani kike wasan haka tayi ta haukan surutu ita kad'ai a d'akinta."

🌹🌹🌹

Washe gari ana sallar asuba Deeja ta gaida Rukky sannan tace " zamu tafi sai anjima zamu dawo domin tun jiya Inna taceu dawo da wuri akwai aikin da zamuyi "

d'aga kaitayi musu sabida tana azkar nasafe sallama suka mata sanna suka tafi.

itama tana idarwa ta koma ta kwanta bacci ne yayi gaba da ita .

Su Abul nafitowa daga masalaci abokansa sun koma masaukinsu shi kuma gida yazo gaida Umma ya kuma duba *preety* dinsa yana shigowa da Umma suka had'u zata shiga kicin.

Durkusawa yayi kasa yace " Ummana ina kwana ya hidima da jama'a ya bakuwa ta kwana "

dariya tayi tace " ay nasan abinda ya kawo ka da sasafe haka toh duk mun kwana lafiya jama'a kuma Alhamdulillah zaka iya tafiya"

tabata rai kaman ba ita tayi dariya yanzu ba.

kintashi yayi karshe kujera ya koma ya kwanta.

Rabuwa da shi tayi tashiga kicin yana gani haka ya tashi ya shige d'akin tana ganisa murmushi tayi domin Allah yasamu su son Abul shiyasa duk abinda yake son indai befikarfisu ba suna masa.

yana shiga yasame tana ta bacci kallon rigar bacci jikinta yayi kafin ya had'i wani yahu bakinsa zuwa yayi bakin gadon yana karewa kome na jikinta kallo.
Chapter 7 · 0% Book details