Sashe 6
Yaro Ma Namiji Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Masu min magana ta Pc ko ta group kuka ga ban kula ba don Allah kuyi hakuri ba wulakanci bane ko girman kai wallahi duk ba halina bane kumin uziri kuna da yawwa wallahi kuma bana ganin sakonku da wuri har sai nasake shiga group din kuyi hakuri*
_Wannan shafin nakune Hikima Asso Writer's Ina alfahar da ku nagode Allah ya had'e kanmu_
*Hikima Asso Writer's*
2⃣0⃣🌹2⃣1⃣
Ganin yanda aketa shigo da kayan yasa Inna kulu gigiciwa har takasa boye halinta cike da karfin hali tace "
duk wannan kayan na Rukayya ne akwati takwas da kite "
Goggo Haule Babbar yayarsu Baban Rukayya tazo itama karban kayan ita ta rangad'a gud'a sosaii sai kuma tasaka kuka tace "ashe zanga wannan ranar kai mahakurci mawadaci Allah na gode kai masha Allah Allah ya albarkaci su da zuri'a d'ayyiba Allah yasa auren mutu karaba Allah kabashi Ikon riketa da Amana itakuma kabata ikon masa biyayya "
kowa nawajen amin yake cewa amma banda Inna kulu addu'a take allah ya aikon gobara ya kona kayan
_kunji wata sabowa kuma_
bud'e kayan aka shiga yi duk wanda yaga kayan sai jikinsa yayi sanyin sabida yawansu har akwatin baya rufuwa duk cikin kayan babu wanda yaba kowa dariya sai akwatin hijabai sabida babu gyale ko d'aya Hameeda ta kalle Hafiza tace " ya haka banga gyale ba sai hijabai matar limance "
dariya matar Adamu tayi tace " wallahi shi yahana dakyar nasaka wanca sabida ranar bud'ankai shima baisan da shi bane "
y'an uwansu Umma ne da Abba dariya sukayi suka ce " toh ay shi ustaz ne baya hidimar gyale sai hijab "
wata kawar Umma ta 6ata rqi cikin wasa tace " d'an nawa kukewa ba'a zaku sha mamaki domin ustaz yafi kowa iya kula da matansa "
dukkansh dariya suka saka addu'a sukayi kafin suka mike da niyyar tafiya.
Hajjo da y'arta Rukayya da Hameeda kwaso musu kayan tarbansu sukayi tayi sannan Goggo haule ta d'auki kud'an tukwice ta basu naira dubu d'ari da talatin karin talatin din goggo taba da ashirin hajjo tabada goma godiya sosai gidajen biyi suke tayiwa juna sabida karamcin da aka musu.
sai da suka tafiya aka sake dawowa kan kayan inda akq shiga dubawa sosai turamen atanfa had'i da less da akwatinsu daban shadda y'ar asalin senegal da kamfala duk a waje guda aka had'a su
material da lafaya suma waje guda
dogayen riguna wajensu daban
sai kayan unders suma nasu daban kai idan nace zan lissafa abinda aka kawo na kaya iya cika shafin dukka bamu gama na kwashi kayan akayi aka shige da shi wajensu hajjo sai fatan alkhairi suke tayi .
Inna kulu kuwa tasha alwashin sai taga karshin Rukayya ta tsane taga cigabanta shiyasa tasa me buzun kura ya bata abinda zata iya juyata yanda zata zugata takashin auren ta domin maganin dake cikin tsimin na mallakane .
da d'an rawankai Hameeda taje fad'a mata abinda aka kawo cike da masifa tace " fita min daga d'aki bana son ganinki "
Hameeda da yake Allah ya d'aura mata tsokana dariya tasa tace " kai Abul zau gurji amarci fa irin wanga kayan alatun gaskiya ba dan kar yayi 6arana ba ay da na had'a masa kaya musanman Yasin kuwa "
da yake Rukky tafito wanka kenan daga ita sai towel shine Hameeda tasami abin tsokana bata kulata ba har tagama tafita.
🌹🌹🌹
Y'au sauran sati biyu bikin hidima kenan a gidansu Abul Abbansa yagina masa gida a bayan layinsu gidan d'akuna ukun ne sai kicin da store d'aki d'aya na Abul d'aya na Rukky d'ayansu an barshi wabaki
gyaran da Rukky take samu a wajen hajjo bana wasa bane don haka duk tafisu had'iwa
Abul har gidan Hameeda yaji ya tanbayeta me ye shirinsu tace " indai Didine bata da niyyar yinkome amma yanda na shirya shine kasan ba ita d'aya bace don haka suma zasu abubuwa yanda mukayi da sauran amaren shine akwai kamu, da waleema kasan gidan mu basa son hidama da yawa shiyasa muka dauki kamu da walima."
Yace "abokanayena sun shirya dinne sai kuma hotuna wasu naso kozaki mata magana gobe idan Yaseer yashigo muje muyi "
"tab kaje kasami Inna ka fad'a mata amma ni ay sai ta rufe nida duka " tace ,
"toh ba damuwa ga wanna kuyi hidma dashi nizan tafi " yace"
har waje tarakoshi yashago motarsa yatafi.
Washe gari Yaseer shima ya diro kano dama yasa da kome haka Inna ma sai da tama Rukky fad'a kafin tashiya suka tafi har da Yaseer hotuna shida suka cikin shugan mutunci sannan suka dawo gida.
🌹🌹🌹
Y'au bikin saura kwqna hud'u hankalin kowq yana kan aiki da wannan Inna kulu takira Rukky tace" kinsan me yasa nakirakine don na baki shawara akan yaron nan karki yarda dashi sabida zata yawo da ken........."
Na arce don Ina ganinku nasan kunji ba dadi😂
Mmn waleed ce
[21/12, 14:59] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦
_🌹LOVE STORY🌹_
*REAL ME DAMBU CE*
*H.A.W*
💧💧💧💧💧💧
*Khadeeja bee bee marubuciyar Rai da buri duniya kuma labari sannu da kokari a gaskiya kin fad'akar da ilimantarwa da tare da nishad'atarwa Allah ya kara baseera da hazaka Ina mika sakon tayaki murna kammala buk dinki lafiya inda kikayi kuskure Allah yafe min inda kikayi dai dai Allah yabaki ladan damu baki d'aya*
💧💧💧💧💧💧
🤦🏽♀ Wayo jiki da jini na gaji gobe da safe babu posting sai da Yamma da fatan zaku min uziri🤝🏼😍
2⃣2⃣🌹2⃣3⃣
"karki yarda da shi idan yayi kwanciyar aure dake zuwa zayi yana fad'awa abokansa har Yaseer kaninki zai fad'awa don haka naga bari nabaki shawara amma ba dole bane kiyi aiki da shi ." tace,
Gaskiya maganar bakaramin kunya yaba Rukky ba domin bata ta6a irin wannan maganar da wani ba balle ita Matar kanin Mahaifinta
kanta kawai ta gyad'a kaman wata kadangaria.
tace " kinji ko jeki karki fad'awa kowa kinji "
"toh " tace mata.,
tana fita tayi shewa tace " dani kike zancen duk gidan nan bawanda ya auri d'an masu kud'i saike da kanwarki zanyi maganinku shegu kawai ."
tayi kwaf.
🌹🌹🌹
Wato irin hidiman da ake a cikin gidan ba'a cewa kome y'au takama laraba kuma y'au sun warewa lalle ne duk amaren basu da matsala sai Rukky domin sai da Aunty larai kanwar Inna da tazo daga azare ta mata tatass kafin ta zauna aka mata gashi yayi mata kyau jan lalle aka zana mata kad'an yanda bazai cika hannun ba kowa ya gani sai ya yaba amma sabida kiyayya ita ganin munin lalle take.
Washe gari kuma sukayi *kamu* akayi kuma a cikin gidan da yake suna da wadatacen fili amare fa sunfito sosai karku so ganin yanda Rukky tafito duk sai da ta dakushe musu nasun tauraron.
Ana cikin shagali sai ga Abul da abokansa kaman yanda sauran angwayen suka halarci waje yana zuwa aka fara cashewa amare da angwaye Rukky k'intashi tayi sai da Aunty Larai taje ta mata magana kafin tataso tashigo filin.
Tana fitowa shima yashigo ya fara mata like dan ma taki rawa shima da yaga haka yaki ganin yanda yake zuba mata kud'i frnd dinsa suka rufa masa zuwa wajen.
Mc yayi yace " kasaka mana my woman ye "
mc yace" toh "
ay kuwa ana sakawa Abul ya fara takawa yana shirin rike mata hannu data wurga masa wani matsiyacin kallon dole yasa yafasa ya duk'a kad'an dai dai kunneta yace " idanun mutane yana kanmu kirage jin haushina karsu fahimcin auren dole aka miki kinji "
shiru tayi ta d'ago kai zata masa rahin mutunci ganin idankansu yasata yin murmushin dole tace " kai kasan "
haka suka gama kamun lafiya inda akayi rabun jaka da abubuwa a ciki kuma kowa yasamu.
Washe garin juma'a tunsafe aka had'asu kayi musu nasiha sosai wanda yaja jikinsu yayi sanyin kusan duk akan Rukky aka raja'a tayi kuka har ta godewa Allah wanda haka yajawo mata zazzabi me zafi sosai.
Karfe biyu dai dai aka d'aura auren Rukayyatu Alhassan Sa'idu jatau da Angonta Yahya Attahir Adam akan sadaki nera dubu d'ari lakad'an.
Ana d'aura aure. me shela yashigo cikin gida yace " yakowa jama'a Allah ya yarda Rukayya tq zama matan Yahya akan sadaki nera guga nera gugan nera har dubu d'ari sai abani ladan shela "
"Alhamdulillah Inna da y'an uwata suka ce "sai kuma gidan kaure da kukan farin cikin kowa nasawa Abul albarka.
dubu biyar Inna taba me shela yatafi yana addu'a da murna.
A waje kuwa abokan Abul sai murna suke taya shi yayinda Yaseer yazo ya rungume shi yana kuka bubuga bayan Yaseer Abul yake inda yake masa magana a dai dai
kunnensa yace " me haka kai da zama tayani murna sai kabuge da kuka a'a bana so nafi bukatar addu'arka fiye da kukanka"
Yaseer yace" kukan farin ciki nake nasan yanda kake sonta don Allah kayi hakuri da ita plss"
"Haba karka damu. "
🌹🌹🌹
Bayan d'aurin auren ne suka shiga cikin gida gaisuwar iyaye d'aki d'aki suka shiga a wajensu Inna yasha xolaya abokan wasan Rukky.
Tunda suka shiga yake neman ta da idanun baiganta ba Inna ta lura dasho don haka ta wa Aunty larai magana akune,
Aunty larai tace " Yaseer Rukky tana gidan baseeru"
da sauri yatashi sai da wani abokinsa ya dawo dashi yazauna da idon ya masa magana sai kunya takama shi godiya sukayi sanna suke fita kallo rainin hankalin yayi musu kafin ya tab'e baki yace " kujira ni "
kallonsa abokinsa wanda yamasa magana a gabansu Inna yace " banza kawai angon tsohuwa "
juyawa yayi da masifa yace " Abu zarri kazo ka zagi Iyalinane ko"
*Wayoo bacci nake ji Yasin*
Mmn waleed ce
[21/12, 17:28] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*REAL ME DAMBU CE*
_My Neenah nagode sosaii da kulawarki Allah yabarmu tare duniya da lahira_
*Ayya dear Batula Allah yabaki lafiya yasa zakkan jikine*
2⃣4⃣🌹2⃣5⃣
"Dariya suka saka harda kyalkyalewa suna nuna shi da hannu abin haushi har da Yaseer ake masa iya shege kad'a kai yayi yajuya yafara tafiya cikin kasaita da jin shima ango ne.
Abu zarri yace " abin a hankali karta koruka "