Sashe 5
Yaro Ma Namiji Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*REAL ME DAMBU CE*🥗
*Ba danku ba da daga y'au wanna buk din ya koma tarihi amma kuka bani kwarin gwiwan rubutawa har nake tashi da niyyar rubutawa dan haka bani da Bakin muku godiya sai dai Fatan alkhairi a rayuwarku* kuncire min tsoro kunsamin jarumta
ѕtαч ín вlєѕѕíng ѕíѕtєr'ѕ.
🎁H.A.W🎁
1⃣7⃣🌹1⃣8⃣
"Rintse idonsa yayi da danasani mata magana bai ta6a tunanin zata iya zaginsa ba don haka y'au sai ya ladabtar da ita akan laifinta.
harta bar zquren farko tashiga zaurem tsakiya yana biye da ita itama taji tsoro don sauri take sosai tashiga gida domin jikinta yana bata Abul baza kyaleta ba.
Suna shiga zauren cikin gida da yake yana da zurfi ga d'an duhu kafin ankara ya sha gabanta fuskansa d'auke da murmushin mugunta yace " nine d'an iska ko ? y'au zaki ga iskanci ya ganin idanunki "
jikintane ya fara rawa kaman wacce aka shekawa ruwan sanyin gashin garin ya d'au hadari har wani irin duhu yayi wanda yakarawa zauran duhu sosai.
Takowa yake ita kuma tana ja da bayan sai yarfe hannunta take ta raraba idanu kama kace kyasss ta zura a guje har takai jikin bango sai tsaya ta fara kokaran bashin hakuri had'a hannuwanta tayu alamun yayi hakuri ko takanta baiyi ba
hannunsa yasa ya dafa bangon d'aya hannun yana rike da phone dinsa mayar da phone din yayi aljuhun wandonsa kafin ya kama lips dinta da yatsan hannunsa
guda biyu ya d'anke su sosai yana murmushi mugunta yace Didina kenan dake a tunaninki sumbatarki zanyi koda wasa bazan fara ba amma wannan shine hukumcin laifinki don idan zamu kwana qnan bazan sake bakinki wanda bayi iya magana ba tunda ke haka Allah yayi harshinki muzuba waye zayi nasara ni da ke."
duka da yakushi yashata bana wasa na tun tanayi harta hakura hawaye nazuba shakaf fuskanta ya jike da ruwan hawaye yarfe hannunta take takuka amma ko ajikinsa.
Karshe dataga tana shirin illatata tureshi tayi amma yanda kukasan bishiyar rimi haka taji shi ta kid'ima ta gigice tarasa yanda zatayi dole ta had'a jikinta dana shi yayinda ta tura akanta a fad'id'in kirjinsa dole yasa yacire hannunsa wanda hakan yasa tasake kuka me cinrai jikinsane yayi sanyin domin yasa bekyauta ba kukanta yana dukan zuciyarsa dan haka ya cireta a jikinsa yace "kiyi hakuri haka bazai sake faruwa ba"
jakanta ya d'auka ita kuma tabi bayansa yana tafe yana ambaton Allah.
shigansu kenan wani mugun hayaki me shegen wari ya biyo iska tashiki kamshi amma abin mamaki shine Abul baiji ba sai ma ambaton Allah da yqke jin wanna warin yasa kanta yayi wani irin sarawa wanda sai da tace " wayo Allah na "
jirine yake nema kwashe ta yajuya da sauri ganin tana layi kaman wata y'ar maye yasa da gudu yaso tare tadaka masa tsawa tace" karka tabani na tsane ka bqna kauran ganinka kuma idan baka fita harkata zaka sha mamakina "
Baba Tanimu ne yafito ya ga dawa Rukayya take fad'a yana fitowa ya ga Abul yana kallonta kama wani dolo ranshi ya bace amma ya boye gani Baba tanimu.
Fad'a Baba tanimu yarufeta da shi sosai " yace" tunwuri ki kaman kanki domin baki da mijin da yafi Yahya mun bashi ke daga y'au karna sake jin magana me kama da haka shashasha kawai "
ihu ta saka ta zauna a wajen ta kuka tana cewa " wallahi bana sonsa gwara mutuwana akan na zauna dq shi wallahi kuka kashe kawai dana zauna da wannan d'an iskan Yaro "
tab da Rukayya tasan Kanen Babanta suna gidan dukkasu ta bata fad'i hakq ba abin yayiwa kowa zafi don duk suka fito suka ga yanda take birgima a kasa shi kuwa Abul mamakinta yake ji.
Komawa suka sabon shiri akanta basu fito ba sai da bulala dukkansu shidan suka rufeta da duka bana wasa sabida ransu yayi mugun 6aci a tarihin gidan itace ta fara musu jayaya akan aure idan suka ce farine to farinne Abul gani irin dukan dasuke mata yasa yashiga ya rufera ya rungumeta itama sabida azaba buya yatai a jikinsa duk da tana jin kama ta ana watsa mata ruwan zafi.
Dole suka hakura suna ce mata "aure babu fashi kokiyi rai ko kimutu."
🌹🌹🌹
A d'akin Inna kulu murna take har tana rawq shigowan Baba tijjani yasa ta zauna yana huci.
koda Abul yakai Rukayya Inna ko kulata batayi ba tace" Yahya jeka Allah yayi maka albarka"
"amin" yace,
🌹🌹🌹
gani abinda Rukayya tayi yasa aka saka bikin da yake har ankawo sadaki Abul da kayan na gani ina so kuma haka hanata zuwa aikin gaba d'aya Babanta yace don tana aikin yasa take bijiru musu
daga yau ba'aiki.....
*ABUL KHAIRI BASHI DA TEAM SAI RUKKY*
Inda kuna yinsa mun tani a kasa😜😎
Mmn waleed ce
[21/12, 14:59] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦
_🌹LOVE STORY🌹_
*REAL ME DAMBU CE*🥗
*H.A.W*
1⃣9⃣🌹2⃣0⃣
Duk abinda Rukayya keyi Inna bata kulata ba kullum Abul yana zuwa idan yazo Inna takan basu waje sai ta dawo kin sukuma suna falon bakar magana Rukayya ke fad'a masa indan ta fara sunkuyar da kansa kasa yake har sai ta gama.
Yayi murmushi yafita yasawa ranshi duk abinda zatayi wallahi bazai kulata ba gashin akansa an hanata aikinta don yau da yazo suka gaisa da Inna rukayya tana waje tana wankin unders dinta kallon d'aya wa brzy din ya kauda kai hankalinsa ya mayar wajen Inna
yace " Inna nazo ne akan maganar aikinta da aka dakatar mata da zuwa shine inda hali ta koma zai rage mata damuwa"
murmushi Inna tayi kafin tace " me na damuwa Abul duk d'an da yake jin maganar iyayensa burinsa ya kyautata musu ko suke balle ita da tafi karfin mu tana neman mu kasheta hmmm Allah yayi maka albarka kawai."
Tashi rukayya tayi daga waje takoma cikin inda tashiga d'akinta tana kuka kasa jurewa yayi ya bita har d'akin yana bata hakuri ko d'aga kanta batayi ba magana fara masa magana tace "
kimanin shekara guda kenan dq kashigo rayuwata karaba ni da masoyana karabani da iyaye Abul me nayi maka hakane me zafi da kake niman bayana eyye ?"
"kiyi hakuri "kawai yace mata kana yafita yayi alkawarin baza sake shigowa har sai dole ne zaisa yashigo.
🌹🌹🌹
Bikin na karatowa daga cikin wanda za'ayi bikin yaransu akwai,Baba hamidu yan mata uku ne,sai Baba tijjani yan mata biyu budurwa da bazawara kuma duk yaran Inna kulu ce, Baba hamisu guda d'aya ce,
Baba yakubu shi kuma duk maza ne zasu aure, sai Baban Rukayya ita d'aya ce,
don haka gyara suke samun daga Hajjo matan Baba baseer sai da akai ruwa rana da Rukayya kafin ta amince duk amare kansu na rawa amma banda rukayya.
Duk wani abinda yadace tayi taki yi karshe Hameeda da Zulfa sune akan kome duk amaran ankawo kayansu na Rukayya kawai ba'a kawo ba har anfara jefa mata magana Inna dai kota kula.
Y'auma kaman kullun tana zaune ta gyaran farcinta kira shigo wayarta tana dubawa ta ga nmb Hafiza yayar Abul da kama baza ta d'auka ba ganin irin kallon da Inna tamata yasa ta d'auka.
sai dasuka gaisa kafin hafiza tace " Didi don Allah kiyi hakuri mun had'a kaya saura abu biyu suka rage bamu san size dinki bane brzy dinki da shoe dinki"
shiru tayi tana satan kallon Inna kama zatayi kuka tace "shoe 37? brzy kuma 38 ne"
kashin wayar tayi ta fara guna guni tace " haka kawai an cuce ni an had'a ni da d'an is..." sai tayi shiru kallonta Inna tayi kafin tace "
ki godewa Allah da yabaki Yahya kuma bandan sonda Iyayenshi kemasa ba wallahi koda wasa babu wanda zaiso d'ansa yaro karamin d'anyan jini ya aure gusuma irinki wacce bata sanciwan kanta ba har shiyafiki hankalin kai Rukayya kiyi murabu lafiya in ba haka zanshiga jikinki wawiya kawa shashasha kawai,
🌹🌹🌹
gefe guda kuwa Inna kula bata bar Rukayya haka ba sai fa tasake komawa wajen me buzun kura ya bata maganin da zata ba Rukayya duk abinda tasata zata mata biyayya akai ba musu.
don haka yabata yace " kihad'a da wani kayanku na mata kibata tasha baki da matsala da ita sai yanda kikayi da y'ar banza tashi kitafi amma ki kiyayye rabo me karfi."
"tow boka me duniya nagode " tace masa,
🌹🌹🌹
cikin kuka tace " haba Inna yaron da na renishi kuma a ce shine mijina don Allah kufasa " tana kuka,
yanzu Inna ta daina jin haushin Rukayya saidai tana shakku akan al'amarinta tace " kina ja ikon Allah ne toh wallahi kukina so ko baki son magana yakare.
🌹🌹🌹
Umma da kanta takira Inna ta fad'a mata za'a kawo kayan Rukayya Inna tace " ba damuwa Hajiya yaushe don mushirya "
dariya Umma tayi tace "sai jibi za'a kawo Insha Allah "
da dare Baba na dawowa ta fad'a masa za'a kawo kaya jibi "
yace " Allah ya kaimu akwai me ko sau ankara"
tace " akwai saidai kud'in sallama masu kawo kayane wanda yake hannuna yakasa duba arba'ine "
yace " idan nakara sittin yayi ai ko"
" mungode Allah basu zaman lafiya" Inna tace "
Amin
🌹🌹🌹
Abul har gidan radio freedom yaji yanemin abata hutun karshe shekara kuma sun bata domun shekara hud'u tana aiku da su bata ta6a neman hutu sai akan auren.
Inna kulu ta had'a maganinta da tsimi ta bawa kowa marar magani tatura aka kira mata Rukayya ta bata tace " na ba y'an uwanki nasu maza sha ina gani dan naji ance baki shan magani "
sai addu'a take Allah yasa tasha ay kuwa ta d'auki goran faro da tsimin kecikin ta kwankwad'a sosai Inna kula tace " jeki kullun kisha fa "
Rukayya tace " to na gode "
🌹🌹🌹
y'au za'a kawo kayan tun safe su Inna da Hajjo da Babbar y'ar Hajjo itama sa'ar Rukayya ce da matan Sa'idu da Hameeda suke aikin abinci da wasu abubuwa sai karfe biyu da rabi aka fara shigo da akwatina har goma sha biyu ganin wanna kayan yasa Inna kulu zaman yan bori🤣
Maman Waleed ce🤝🏼
[21/12, 14:59] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦
_🌹LOVE STORY🌹_
*REAL ME DQMBU CE*🥗