Sashe 3
Yaro Ma Namiji Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a falo ta cire himar dinta sanna ta zuge zip din doguwar rigarta daga ita sai shimi da underwear yana kwqnce ya.a kallonta wani sabon al'amarine yashigo masa da ya gq hakika duk kayan jikinta xata cire gyaran murya yayi a tsorace tace " Abul..... "da gudu ta fad'a d'akinta shiru yayi yana tuno suranta ajiyar zuciya yayi kafin yace " Didi kin sheke min azumina....."
😆😆😆😆👌🏻 Muje zuwa
[21/12, 14:59] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦
_🌹LOVE STORY🌹_
*REAL ME DAMBU CE*🥗
_Sadaukawar ga duk ilahirin masoyan Yaro ma namiji ne na gode da soyayyar ku a gare ni_💘😘😍
*Hikima Asso Writer's*
9⃣🌹🔟
Can yaji sautin kukanta kaman wata karaman yarinya tashi yayi yaje har kofan d'akin gyaran murya yayi kafin yace " Didi ni ya kamata nayi kuka bake ba ai banga kome ba duk kawai ki kiyayye gane *i lve yuh* "
tashi tayi tad'auko wani bqkar jallabiyanta tasaka aranta tana ayna yanda zatama Abul rashin mutunci ko d'ankwali bata sakaba tabud'e kofar fuskanta a tsuke wani harar ta maka masa sanna tad'agokai ido biyu sukayi sai gashi duk fad'ar da tafitoyi takasa sabida wani irin kwarjinin da cika idon da ya mata kasa ta 6uka kome tayi sai wasu hawaye dake zuba mata da yake ya fita tsawo d'an rankwafuwa yayi yana smile yace " Didi kinfito fad'ane ko sai kika had'u da Yahya ko toh karki damu Ina sonkine Baby amma kina wani abu kaman yarinya karama akanki nasan me ye so nasan hakikaninsa karki k'i amsan tayyi na plss "yanda yake maganar har tana jin numfashinsa domin kad'an yarage fuskansu ya had'u da juna.
Tattaro sauran jarumtarta tayi tace " wallahi kabar gani ina sake makw fuska zansa6a kama ni ba sa'arka bace kaje kanemin yarinya karama irinka ko kunya bakaji ba wqini ce kake so shegan rashin kunyanku na Yaran yanzu yaro karqmin da kai har kasan kace wai nakarya maka azumin zan had'a kada Umma sai naga karshin rashin kunya " ranshin ba karamin 6aci yayi yarasa me zai mata kawai finciko tayi ya wani irin huci idanunsa sunyi jajar sabida kawai tace masa yaro bakinsa yakai da niyyar sumbatar ta sai yafasa amma ya matsita sosai da jikinki kofar d'akinta yace " wanna yazama kashidina dak na karshi inba haka saikin raina kanki turata yayi ya bar wajen ya koma mazauninsa yana tunanin banda abokinsa Ameer waye zai samu ya tayashi jawo hankalin Rukaiyya ne zurfi yayi cikin tunani har Inna ta shigo bai sani ba sai da tabuga kujeran kusa da shi kafin ya farga tace " tunanin me kakeyi haka na gama anan zaka sha ruwa ko agidan "
yace "Inna nagode gida zantafi dashi na sha a can "
murmushi tayi sanna "wato zaka kaiwa Ummanka ko toh kad'auki lema Deeja ta baka yana cikin y'arkaramin kwando asha ruwa lafiya "
yar dariya yayi yace " Innarmu Allah yabar manake nagode sai da safe "
tace " Amin Allah yakaimu "
fita yayi ya karbi y'arkwando yana murmushi aransa kuma yana tausayin Innane yazo yasata aiki gashi lokaci guda Didi yaga abinda yafi karfinsa tuno yanda take gudu yasa tsigar jikinshi soka mike tafiyar ma dakyar yakeyinta yana shiga cikin gidansu a falo yasa Umma da Y'arkanin Abbansu yasan halin yarinyar bata da kunya yanzu sai tace zata masa magana akan dinner ya aje kwando sanna ya shige d'aknsa kofar ya k'ule yacire kayan yashiga wanka yana fitowa yaji wayarsa tana ruri d'auka yayi ya sunan Abokinsa yace " kaii menakira na " daga can aka abokinsa yace "Ango tsohuwa ina kashi inata kira baka d'auka ba ko kaba waje sugar mommyn kane "
" Ina fa nashiga wankane kaddar ta fad'a kan azumin ne " Abu yace,
darian shakiyanci abokinsa yayi yace " taya haka tafaru "
"wallahi naga abinda yafikarfina nashiga gidansu preety ne " nan ya fad'a masa yanda sukayu yakara da cewa wallahi na narasa yanda zan b'uloma sabda tana da taurinka ga kafiya."
shawara me kyau Ameer yabashi daga nan sukayi sallama da juna.
🌹🌹🌹
Yanzu kan kowa yasan rashin jituwar da take tsakanin Abul da Didinsa kowanne su aka tambaya sai yace bakome domin basa son kowa yasan meke faruwa.
Ana cikin haka duk yaran gidansu Rukaiyya yan mata duk aka turo tambayansu inda Kanen Babansu Rukaiyya suka bata wahadin wata biyu tafi da
miji ko su had'a ta da duk wanda yayi musu.
Abin duniya duk ya dame ta tasar meke shirin faruwa gefe guda Abul ya hura mata wuta da na shi fitinan duk tafi haiyacinta ko abinci ta rage ci sai tunanin mafita.
🌹🌹🌹
Lokacin da aka d'iba mata ya kusan cika duk tasusuci Iyayenta ba karamin tausayi take basu ba Abul kasa hakuri yayi da halin da take ciki Inna ya tambaya meke damun Didi tace Yan uwan Babanku suka bata lokaci ta kawo miji shine hankalinta ya tashi " kallo Inna yayi sanna ya sunkuyar da kai kasa yace " Inna Inna Ina sonta da aure idan zaku bani ita zan sata farin ciki "
a razane Inna ta d'ago kai......🏃🏾♀🏃🏾♀🏃🏾♀🏃🏾♀ na fece
[21/12, 14:59] Hassan Atk: ☔☔☔☔☔☔
*YARO MA NAMIJI NE*
💦💦💦💦💦💦
_🌹LOVE STORY🌹_
*REAL ME DAMBU CE*🥗
*Hikima Asso Writer's*
ƒɑɾíղ cíkínku ѕhínє nαmu👌🏻
*Aisha Aliyu garkuwa*
*Yasin masoyan Namiji bayi kad'an suna suburbud'ana fa har wasu na tunani ko rєgínє ѕєr nαчí wato satan buk dinki na juya don Allah kifito ki shaida musu bashi bane sun biyoni har bauchi narasa yanda zanyi da su Yar manga tana neman a gaji kafin su kadani kasa😍*
_Wallahi sis Sharifat bansanta ba asalima ni yar jahar bauchi ce nagodo sosai_😍
1⃣1⃣🌹 1⃣2⃣
A razane Inna ta d'ago kai tace " kana da hankali kuwa ko so kake jawo min magana a ce mun lika maka ita ko toh wallahi kafita idanun kafin na had'a ka da Ummanka "
shiru yayi sanna yace " Inna don Allah kiyi hakuri amma wallahi ina sonta haka ni bai dameni ba duk wanda mutune suka d'auka ko'ajikina "
mamakinsa ne yakamata tace " toh kafita min bana son ganinka anan"
kintashi yayi cigaba da zamansa kaman ba dashi take ba abinda ta lura shine kuka Abul yake hawaye ne sosai ke zuba daga idanunsa sai jikinta yayi sanyin tausasa murya tayi tace " Yahya bawai ina k'inka da Rukayya bane a'a kawai bana son tashin hankaline nasan halinka nafi kowa sanin nagartattun halayanka amma me zamu cewa mutane ko a cikin gidan nan wallahi sai Rukayya ta fuskanci matsala ballatana a waje wasu hujjoji muke dashi da zamu kare ta dashi ga matsala kaduba dakyau kaje kayi tunani kadawo karka fad'awa kowa fa"
hawaye ya share yace " Inna kafin na fad'a miki wallahi sai da nayi har istahara nayi kuma wallahi har yanzu ina jin son abu sosai don Allah ki taimaka min ki ceto rayuwata Didi ce kome na"
shiru tayi takasa magana tunda taga yana share kwalla tasan ba karamin son Rukayya yake ba toh ya zatayi da mutane .
Ashe duk hirar da suke akan kune Inna Kulu murmushin mugunta tayi tace" Saima(sunan Inna kenan) wallahi idan ina raye ba karan da zaizo wajen Rukayya sai na hanata jin dadin rayuwa kwafa tayi dole gobe naje wajen me buzun kura asake samata mugun bakin jini wanda dole ka gudu da kafarka yanzu gidan zani na zuga Uwarka ta hanaka "
🌹🌹🌹
kewayarsu takoma tafinciko wani kod'ad'in gelaita tafita sai gidansu Abul tashiga tasame Umma da baki donko cikakiyar sallama batayi ba " gaisuwar ma sama sama sukayi sabida gulma ya ciwu ta kaman har tana tauna harshenta sabida gulma sannu sukaita mata tace "hmm Hajiya Abeeda kina nan ga Abul khairi yana can ana tusa masa wanca ragowar maza don haka kiraba su inba haka ba toh za'a kwaso miki damuwa "
Umma da ta fahimci maganar Inna kulu murmushi tayi tace "Kulu kenan wace miki muna hana yaranmu farin cikinsu duk abinda suke so indai ba sa6awa shari'a ba toh muna Son kuma kina magana ne akan Rukayya toh Wallahi in akwai wacce tafi Rukayya shekaru kuma yace ita yake so wallahi zamu nema masa ita balle kuma Rukayya yarinyar da ba ruwanta zaki iya tafiya"
kunyane yakama mata cike da borin kunya tace " ba kome na gode sai anjima ku"
fita tayi ranta a bace tace "wallahi koda zanyi yawo tsirara sai na hana aure "
wata daga cikin bakin Umma tace " da alamun y'ar kishiyatar ce ko takawo gulmarta "
takaice ne ya kama Umma tace " ko d'aya wallahi y'ar wan mijintane fa take kishi da Uwar yarinyar yanzu tanayi da y'ar kuma " tsaki tayi .
D'aya matan tace "Allah yakyauta "
"Amin "suka ce,
🌹🌹🌹
fitar Inna kulu kuwa ranta ba karamin 6ace yayi ba kasa hakuri tayi tace " indai ina raye sai na hana wanna auren zaku gani gobe me buzun kura zamin maganinku "kwafa tayi.
A zauren tsakiya suka had'u da Abul ko kallo bata ishe shi ba wucewa yayi abinsa.
koda ya isa yasamu bakin zasu tafi wajensu yaje ya gaishisu suka ce toh " Abul yaushe zaka kawo mana sirikar mu munganta "
murmushi yayi yana shafa kai yace "very soon "
suka ce " Allah yasanya alkhairi ." "Amin " Umma tace,
bayan tafiyarsu ne Umma ta harare shi kafin tace " yayi kyau kasan al'adan gidan nan bama hana kowa ra'ayinsa shine kake boye min damuwarka har sai wasu sunzo sun fad'a min bazamu hanaka neman Rukayya ba amma ninafi kowa dacewar kafad'a min "
shiru yayi har suka isa falo tana zama yazo ya d'aura kansa a cinyarta yace " kiyi hakuri ina tsoran kobazaku yarda bane amma kuyi hakuri bazan sake ba" nan ya fad'a mata yanda sukayi da Inna murmushu tayi tace ba kome zansame ta.
🌹🌹🌹
Washe gari da sa safe Inna kulu tayi sanmakon tafi wudil wajen me buzun kura ta fad'a masa kome zane a kasa yayi yagoge har sau bakwai kafin yace " tabbas auren zayu kuma duk wanda yayi kokarin dakatarwa mutuwa zai sabida rabon dake tsakaninsu "
tace " nashiga uku yazamuyi bana son tayi aurene a rayuwar duniya"
yace " akwai mafita d'aya shin..........