← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 9 OF 9

Sashe 9

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read

P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
Like always not edited
a hankali yadaga hannunsa sama yace oo allah ya allah ina rokonkka daka nuna mun ranarda zan hadu da iyalina alah ka nuna mun ranarda zanga gudan jinina nima mihz bareemah ina cewa ameen thuma ameen daidai nan tashigo da salama abakinta, zuba masa idanu yayi shi gaba daya mamakinta yakeyi saboda rashin nuna damuwarta akan abunda ita tafi kowa sani cewa shine baban matsalarsa ama ko inkula bata taba nuna masaba, sosai ya zuba mata ido hartakaraso kusa dashi tanema wuri tazauna abakin gado
hankali tace allah ya huce zuciyar sarki, sarki mai adalc
..daga mata hanun yayi ranshi abace da mamaki take kallonsa, cikin bacin rai yace zaliha ina ALEESHA
ai gimbiya zaliha azabure tamike tsaye cikin tashin hankali tajuyo dakyau cikin barin jiki tace mememe kake fadane ranka yadade nuna kanta tayi tace nikuma meyasa kake yimun wanan tambayan cikin rashin walwala yace zaliha ina cikin matsinacin damuwa ina cikin tashin hankali, dasauri gimbiya tasauke ajiyan zuciya kafin Takoma ta zauna cikin kisa tace,
mai martaba wanan yanayin sam bai kamace kaba, tadora da allah yakara lafiya da nisan kwana shugaba kamar kai gaskiya wanan yanayin baidace da kaiba, ko ka manta kaidin bango madafar mune, idan har zaka dinga shiga cikin damuwa, to mu da sauran talakawanka ya zamu kasance kenan. Mai martaba cikin damuwa yace wlh zaiha ina yawan yin mumunan mafarki akan iyalina ina tsoron kar mafarkina yazama gaske bansan a wani hali takeba nasan zuwa yanzu yayana sun girma zaliha bansani bako tana raye ko tana a mace a zuciya gimbiya zaliha tace saikayi ama a zahiri tace inshiallah dukaninsu suna cikin koshin lafiya kuma inada yakinin sunfada a hanun nagari
. Runsta idanunsa yayi a hankali yace allah yasa ta haifomun magaji kafin yasake wani irin lalausar murmushi cikin shauki yace allah yasama yanbiyu ta Haifa
gaban gimbiyane ya mumunan faduwa jin yana fadin wadanan munanan kalmomin (a cewarta,)
bacin raine yasauka a zuciyarta ama babu yanda ta iya dole tanuna itama ta damu da damuwarsa
cikin jarumta da damuwar da ta arowa kanta ta yafawa fuskarta, tace haba mana takamar mu aiko baka fada bama haka din ne, kai gimbiya aleesha mutuniyar kirki allah dai yadawo mana dake lpy allah ameen a zuciya tace ba ameen ba, shegiya tsinanuya kina lahirarma bazaki barmun mijinaba acan dinma saikin asiriceshi, niko nace toh inbakeba gimbiya zaliha dama ana kishi da wanda yamutune kutayanijin wanan zancen na gimbiya masu karatu dama wanda yamutu yanayin asirine ooooo kishi kishi kishi kenan kumalon mata
tadora dacewa ai inba kaibama zakarar da allah ya nufa da cara ko ana munzuru ana shaho sai yayi, dan haka ka kwantarda hankalinka gimbiya aleesha zata dawo cikin koshin lafiya kuma tasake Haifa maka wasu yayanma banda magajinka
.farin cikine karara ya bayana a fuskar me martaba, yasa hannu yajanyota tareda sumbartarta, kafin yace allah yayi miki albarka yace kedin tadabance saboda haka kike kara burgeni, naji dadi dakika nuna damuwarki da batan yaruwarki kike kuma binta da adu
ar fatan dawowa lafiya, shiyasa nake tunanin ko bayan raina zuri
ata zatayi kyau batareda babewa ba
.murmushin yake gimbiya tashiga sakewa kafin tamike daga tsaye tace rankashidade nabarka lafiya gyada mata kai yayi kafin yace ki huta lafiya
INTISAR & IFTIHAL POV:
Zaune suke a bakin raffi a yayinda suka zubama ruwan rafin ido a hankali intisan tabude baki tace hmmmmm ifti dagowa daga cilin dutsn da takeyi tayi tareda zubama intisan ido daga bisani tace na
am a hankain tace kali can waigawa intihal tayi tasake kalonta a hankai tace meyafaru intisan tace mekika gani shuru tayi kafin tace korayen bishiyoyi mana intisan tace to ba bishiya bace dasauri ta waigo takaleta kafintace to macece idan ba bishiya bace shuru inntisan tayi mata a hankali tashi mutafi gida meyasa to bakince zaku hadu da wata bane kinfasane eh tace kafin tamike daga tsaye tashiga gyara igiyar rigarta ta daura shi tabaya juyawa tayi takali iftiha saikuma tasake murmushi kasa kasa tace bari yau nagwada yin wani abu mugani
..mekikace iftihal ta tambayeta, babu komai a hankali iftihal tafara tafiya tana mai cewa muje gidan to kinga garin har yafara canzawa alamar hadari, eh tace iftihal tayi gaba
tsayawa intisan tayi tareda zubama intisan ido tayi tana kare mata kallo (nikaina mihz bareemah saida abun yabani mamaki) a hankali cikin dabara dan kar iftihal taganta tashiga dunkula hanayenta kafin ta runtsa idanunta tashiga girgiza sosai gashin kanta suka fara kadawa iskar damuna suna ratsata (koni yau saida na tsorata) kafin kiftawar gira naga ta rikide ta zama shirgegiyar macijiya blue sai faman sheki takeyi,
shurunda iftihal tajine gashi har ta danyi nisa ama bataga alamar tahowar inti ba yasata juyowa hango shargegen maciji tayi yana tunkarota, mamaki abun yabata saikuma tajuyo dakyau tareda gyara tsayuwarta forwordin hanayenta tayi tazubamata ido tanason taga iya gudun ruwan intisan ko meyasa tayi hakan oho ita dai tasan cewa basa rigidewa haka kawai saida dalili ama yau ko meyasa inti takeyin wasu abubuwa oho ama bari tazubama sarautar allah ido dai tagani karasowa intisan tayi gabanta kafin tawani fasa kanta ta hanzari tayi kan iftihal
.. wani irin guguwane yataso tundaga sama da wani irin sauri yafado kasa kyam yatsa a tsakakaninsu cak, intisan taja ta tsaya kafin tarigide gida biyu rabbi mutum rabbi maciji
..itadai iftihal abun mamaki tatsaya kallo gaba dayansu idanu suka zubawa wanan guguwa da take tafaman juyawa a tsakiyansu, mikar da hanunta iftihal tayi tareda nuna wanan guguwan da dan yatsa wani irin haske ne yashiga fitowa daga hanunta yana ratsa wanan guguwan ita kanta intisan hasken yana kusan kasha mata ido, a hankali tasaka hannunta takare hasken,
.sosai wanan guguwan yake juyawa dasauri dasauri cikin kankani lokaci saigashi tatsaya cak kafin giftawar ido kuma kawai sai ganin mutum sukayi a tsaye a gabansu sanye da bakaken kaya fatan jikinsa baki kirin a yayinda ya sunkuyar da kanshi kasa gaba dayan gashin kanshi ya barbaje ko fuskarsa basu samu daman ganiba, ga iskar damune da take ta faman kada su
.daga intisan har iftihal Wani irin razana sukayi saboda arba dasu kayi da wanan abun, jikinsu ne yashiga rawa a take intisan ta rigide zuwa mutum gaba dayanta
jin ance hhhhhhhhhhhhhh dani kikeyi boodimaza ninini jazoooooooooo hhhhhhhhhh gaba daya saida muryan yakarede ilahirin wanan rugan da sauri intisan tasa hanunta ta toshe kunuwanta itako iftihal kyam ta zuba masa manyamanyan idanunsa ko motsayi batayiba, ya ambaci sunayensu jaaaazla naaaazla ne yasa su yin saurin dagowa yace dukansu biyun kafin kuma yafashe da wata razananiyar dariya hhhhhhhhhhhhhhhhh a daidai wanna lokacine kuma
wani irin guguwa mai tatareda iska wanda yake da matukar karfin
kafi kuma akayi wani irin tsawa wanda nan take ta taho da wata irin goguwa mai karfin bala
I saikuma a hankali wannan guguwan tashiga saukowa cikin zafin nama tasauko babu bata lokaci ta bayana a gabansu
.. cikin daga murya tace
LAST LAST LAST FREE PAGE DAGA WANAN SHIKENAN FREE YAKARE KIBIYA KUDINKI KISHA KARATU LAFIYA 200 NE KACAL BAN SAKA DAYAWABA ALLAH YA RUFA ASIRI
COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudin
su zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
Sakon gaisuwa zuwaga
Maman Abdullah
Farida sa'adu
Mrs isham
Oum haneef
Maman khairat
Sharantee ghayu
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
SM-A022F
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
a9633259043e49e2821bba840480c06c
Chapter 9 · 0% Book details