Sashe 1
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 6 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/E4N9Uc4IW6GFA1ESf2AxmA
YANBIYUN MACIZAI
The twins snake
BY
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me
FREE PAGE 2
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
*Naceba duk inda kukagan typing error to kawai kubasar wlh dakyar nayi editing
tana kaiwa daidai wani katoton dutse wani irin jirine ya kwasheta tim takife cikinta saman wanan duten wani rirn razanan kara tasaki
. Dakyar tamike tareda jan jikinta jin alamar tafiya tayi dakyar dasauri ta rarafa zuwa bayan wani bishiya rukubewa tayi a bayan bishiyan ciro dankwalinta tayi tacusashi cikin bakinta ga azababen ciwon ,marandake adabarta, alamar naguda ce take shirin zuwan mata kara tura zanin tayi abakinta ganin harsun karaso cikin dajin
.daga inda take tana iya hango yanda suka dage sai nemanta sukeyi
waigewaige suka shigayi ama ko digon alama mosti basujiba
daya daga cikinsune yace oga ina ganinfa bata a wanan dajin babu inda bamu dubaba ama babu ita babu alamarta, gaskiya ni nafara gajjiya mukoma kawai dasuri dayan yace ni wlh nama fara tsorata wanan dajin fa mai hatsarine gwara tunda wuri mubar wanan dajin tunka
. Shuru yayi saboda mugun kallonda ogan yabisu dashi a nitse wani daga cikinsu yace taya kake tunanin mutafi idan muka koma me zamuje muce da
.. gimbiya zaliha
dasauri matsoracin cikinsu yace aha kawai muce mata muriga mun aiwatar da aikinmu. Dayan yankuma yace eh wanan shawarar tayi muce mata munkashate. Munkuma zubar da gawanta. Dasauri ogan yajiyo yakaleshi yace kanada hankali kuwa a ina kuka kasheta din
yace oga karyada wanan shawaran dakake ganin shawarace mai kyau. Shuru ogan yayi yana nazarin maganar can dai yace ina zuwa kuji rani
juyawa yafara tafiya, daidai gurin bishiyan yaja yatsaya jin alamar motsi a wajen
kara kankame jikinta tayi tareda danna abunda ta toshe bakinta dashi sosai take shan azaba ga azaban naguda daya taso mata gadan gadan
.ama babu yanda ta iya dole tasamu tasteratar da rayuwanta ko dan cikin dake jikinta
.. tsayawa yayi yakasa kunne yaji dakyau
.jin kamar saukar numfashi
. Cak ta tsayar da numfashinta kudun karya yaji ganin alaman yakasa kunne ne, yakuma so yagane akwai mutum a wajen
saida yazo gab da bishiyar yaja yatsaya kuma motsi kadan zatayi yagane tabas akwai mutum a nan gurin. Sosai tayi namijin kokari danganin tarike numfashinta
.kusan mint 10 yayi a gurin a tsaye aman shuru babu alaman komai
can dai yagaji da tsayiwa. Ya fara tafiya dan barin gurin
yana zuwa yaceda guys dinsa sutafi kawai juyawa sukayi suka fara tafiya dan barin dajin
a galabaice tasauke hanunta kasa tareda yin zaman dirshan tawani sake wani irin marayan kuka, sosai take kuka cikin kukane tashiga fadin inalillahi wa inna ilaihi raji
una wanan wace iriyar rayuwace, dasauri takai hanun ta dafe cikinta jin maranta yasake kulewa motso mosto tashiga yi, kowace adu
an da yazo bakinta tashiga karanto wa wani irin kara tasake jin
Afuwan inshallah gobe Zaku gan long page
COMMENT & SHARE PLS
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6

Free page1

GEMBU MAMBILA TARABA STATE
Wani irin hadarine mai masifar karfi, dakuma duhune yamamaye illahirin yankin gembu membila, yayi masa kewanya tako wani sashi gabas da yama kudu da kuma arewa gangami yaketayi, a yayinda ya hade da duhun dare mai gauraye da duhun damina hakan yasa babu abunda yake tashi a wanan yankin sai wasu irin tsawa dakuma rugugin da aketayi babu gaggautawa, wata iriyar iska mai dan Karen karfine dayake tatareda sanyine keci gabada kadawa da karfin tsiya a dai dai irin wanan lkc ne kuma gaba dayan bani adama mazauna cikin gidaje, sunyi nisa a bacci kasancewar karfe biyun darene,
A cikin babbar masarautar membila katuwar masarautace da bazan iya misaltashi ba wanda inka shiga cikinta garine guda danko tako ina kaikawo aketayi dukda kasancewarsa darene shiyasa ama kasancewansa gidan sarautane shiyasa haryanzu aketa kaikawo, kama daga bayi dakuyangu kuwa da posion din aikinsa
masarautace babba wanda kedauke da bamngarori daban daban hakama kuma ta kunshi kofofi kala kala, masarautace maikyau dan tundaga wajenta zaka gane an zuba kudi gurin tsarashi
Gudu takeyi da iya karfinta a yayinda gashin kanta yake abaje tamkar mahaukaciya ga kuma turtsetsen cikin dake gabanta
. Gudun takeyi sosai tanayi tana waiwayan bayanta, kara karfin kudun tayi ganin alaman sunkusa cinmata, daidai tayanko wata kofar dazata sadaka da kofar karshe wanda daga shi kabar masarautan kenan, tana fita cak ta tsaya, ganin hanyar takasu kashi biyu
juyawa tayi takali hagu da damanta ko ina shuru babu alaman motsi dasauri tadoshi hanyar dajin mambila
daidai wata baiwa datafito danyi fitsari, yunkurawa tayi tareda daga rigarta sama
fara fitsarita keda wuya, kamar walkiya taga giftawar abu dasauri tamike tareda jan rigarta kasa
.. juyawa tayi danbin bayan abun, taku daya ana biyu taji ance ke da mugun tsoro tajuyo, wani irin mumuna faduwan gabane ya ziyarceta, ganin wasu garda gardan mazane guda biyar a tsaye a gabanta ai batasan lokacin da tasake fisarinba
da wani irin murya mai amo taji daya daga cikinsu yace kifito da ita yanzun nan kokuma na lahira yafiki jindadi.. cikin tashin hankali baki na rawa tace wac wa wace a tsawace yace tana ina nace cikin rawar baki tace wlh wlh bangantaba ama dai nag ke yasake fada a tsawace bazaki fito da itaba kenan saina sa miki wuka, alama yayi wa daya daga cikinsu dasauri wanda akayima alama yazaga tabayanta tareda saka mata wuka a wuya
yace yi Magana kona datse miki numfashi, jiki narawa tace danallah karka kasheni wlh niban san komaiba
Banma san wakuke Magana akaiba
a tsawace yace to meyakawo ki nan gurin a daren nan, dasauri tace fitsari nazoyi ama kuyi hkr bazan karaf bata kaiga kara sa mgn dake bakintaba
.. daidai tsakiyan bayanta yacaka mata wukan tareda yin cilli da ita juyawa sukayi tareda bin bayanta
DAJIN MAMBILA
Sosai take gudun danko kallon gabantama bata iyayi ga maranta dayake kokarin kulewa, numfashinma dakyar take saukewa
.tana kaiwa daidai wani katoton dutse wani irin jirine ya

The Twins Snake

FREE PAGE 3