Sashe 5
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 6 min read
P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
MASARAUTAR JAM
Zaune suke baki d
ayansu cikin fada, a kasa suke su dukansu saman tankadaden reran (kasa fara tas) dake tsakiyar fadar baki daya ba saman tabarma ba
Su dukansu sun tantankwashe kaffafunwansu tun daga datijen dake zazaune a cikin fadar,
Saikuma manya manya mallaman fada dasuke zazaune da shiga mai afarma
. Saikuma dogarai daga gefe kuma dogare guda dayane a tsaye rike da wata jakar fata wace ke dauke da alkur
ani mai girma ya masa kyakyawan riko
a hankali sarki yadan daga kanshi yajuya yakali baban mallamin da yafi aminta dashi saanan yafi kowa tsufa a fadar yayi gyaran murya cikin nutsuwa yace
allah yaja da rai, allah ya jibanci lamuran sarkin garina, allah ya huce zuciya matashin sarkina mai cike da kamala, na miko gaisuwata ina kara jinjina da adu
ar gamawa da duniya lafiya
Saida ya numfasa kafin yaci gaba, cike dajin nauyin maganar da zaiyi duba da yanayin shari
yace mahaifin wanan yarinyane yashigar da karan daka bada rana yau a zo gabanka zaka wanzar da shari
a kwana biyar da suka shige
Baki daya aka kwashi gyara kimtsi, sarki mai adalci, sarki mai zartar da hukunci a kan dukan wanda aka cuta
Saida ya lumshe idannuwansa cike da wani irin jan aji da wani irin cika da kamala sannan da jin kunyar datijon dake zaune wanda ke tafe da yarsa da akayiwa fayde inda yashigarda karan saurayinda yayi faydan sunzo a masu shara
ar kafin yadaga yan yantsunsa yana kallon yaron da akace yayi wanan mumunan aika aikan sake lumshe idanunsa yayi kafin yasake budesu
.. da dan yatsansa yayi nuni kan yaron wanda kansa ke a kasa yana cike da kunyar sarki domin ya tabata babu shaka hukunci yatabata akanshi
..dasaurin nakusa dashi yafada cewa
sarki yabaka damar fadin abunda ke tafe daku a matsayinka na ja gaban wanan lamarin a hankali yamike tsaye tareda sada kansa kasa sannan a hankali yabude bakinsa yace dafarko dai sunana usman shima mahaifin yarinyar yagabatar da kansa dakuma abunda ke tafe dashi
sanan inason a masa tsakani da yata daga yau kuma anan wajen nagode sarki mai adalci
Gaba daya aka shiga yima yaron kallon mara imani fasiki
a lokacine itama ta dago kanta da wani irin sauri ta kai dubanta gurin yarinyan tasake kai dubanta gurin yaron a hankali tace lah
kara sasauta murya tayi kasa kasa tace,
..cab wadan nan ne akeson ashiga tsakaninsu to wlh wahalarda kaine kawai babu abunda zai rabasu barikuji asalima ba fyade yayi mataba da yardanta akayi hakan dasauri nakusa da ita tace ke IFTIHAL kiyi shurufa karfa ajimu
.tace dan allah waye zaiji dasauri kawartata tace kali can
.. hannunta na hagu ta dago takai wajen bakinta dasauri tana mai ruruko manyamanyan idanunta masu kyalin blue colour ama tazagayeshi da kajal dan kar agane tace au tareda maida duban ta wajen sarki wanda ya sauke mata kallon mamaki, dasauri ta kawarda kanta gefe tayi gagawan cema kawarta zainab zo mu tafi dasauri zainab tace kinganiko kinja mana
. Jin sarki ya danyi gyaran murya yana mai duban dogari mai rike da dorina a hannunsa, dasauri mai rike da bulalae nan ya tukari iinda suke zaune ko wace tayi fikfiki da idanunta da wani irin sauri yadaga bulalar sama yasaukeshi a daidai tsakiyar bayanta ko gizau batayiba zainab ce dai tashiga zubar da hawaye
.karanda abun yayine yasaka baki dayan mutanen wajen sada kansu sunna masu nutsuwa harma da hade kafafuwansu sunna kara kimtsa zamansu
.saida ya kuma dago kansa yakara bin yarinyar dakyau kafin yamaida dubansa gurin mahaifin yarinyar a hankali yamayar da dubansa gurinta ganin ko gizau batayi ba kamar ba ita aka gama duka yanzun ba to itadin
mutumce kuwa duba da wanan bulalan dai ko rakumi aka zubama sai yafadi kafin yasake mikewa saboda zafinta
sauke idanunsa yayi akan zainab da taketa sharban kuka harda majina kana yadauki ido a kansu tareda girgiza kai yana mamakin yaranda basa jin Magana wai shin ma me yakawosu suma sunzo ganin shari
a kenan ajiyan zuciya yasauke
.cikin haushi ta dago kanta tareda da kafeshi da ido har idanunta yanuna mata abunda takeson gani din kuma tagani daidai zata dauke idonta nan tasake hango yatsansa ganin wasu irin kwarine suketa yawo kamar dai irin kanan kwarinan sosai takafe yatsan da kallo hade yatsan yayi tareda dukuleshi a guri daya tayisaurin dauke idonta tamayar kan alqur
ani da ake mika masa hannunsa na hagu yasa yanuna kansa da wani irin mugun sauri tacire idonta daga kanshi gaba daya
.shi abunma yafara daure mishi kai meyasa take kallonsa haka karamar yarinya kamarta
wanda idan idanunsa ba karya yakeyi mas aba to zai iyacewa shekarunta bazasu gaza sha biyarba ama ta iya kallon mutanen haka da idanunta da yakenan kamar bana mutaneba
..sake maida dubansa yayi gurinta ama babu ita babu alamarta sai kawarta ce agurin waigawa yayi dama da hagu ama babu ita babu koda inuwarta
mamaki yashiga yi to tana ina ta ina tabi a iya saninsa babu kofar da za
a iya bi a fita harsai yagama shari
a nan tukuna ga kuma tarin mutanen dake a gurinan ta ina zata iyabi numfashi yasauke tareda cigaba da shari;ar
IFTHAL tunda tabi jikin mutane tafito babu wanda yalura da fitowarta tana zuwa daidai kofar farko inda dogarai suke a tsaye taja ta tsaya tareda rutse idonta na kusan mint biyar kafin tabbudesu idanunta ne yayi wani irin dark blue mai tsoratarwa a yayinda wasu abubuwa suka fara fitowa daga idanun suna ganin mata wasu irin namomin irin namomin dajin nan a zube a kasan gidan juyawa tayi damanta kasa ne taga yakoma mata jinni birjik a zube a gurin sake waigawa tayi nan tagan naman mutanen yankayanka a zube
..dasauri ta runste idanunta kusan mint biyar sanan tabude shi hanunta tasa tajawo jelan gashinta guda daya tazagayo dashi ta gurin bakinta sakashi tayi a baki tareda hade hanayenta ta dunkulashi a guri daya idanuntane suka shiga juyawa juya zuwa blue sosai
. nan take ta rikide zuwa wata katuwar blue colour maciji mai kyau da kyali gaba dayanta
macijin mai tsawon gaske sanan a hankali tashiga tafiya dan barin masarauta dan tariga da ta gama aikinta takuma samu amsar da take nema babu wanda yalura da ita danbataso hakanba bata kuma son taga tafara firgitar dasu din
.tana zuwa rugarsu daidai kofar gidan taja tatsaya
.. tareda daga kanta sama tashiga kallon mutane sirarunda suke wucewa ama basu gantaba dan haka tararafa zuwa zauren gidansu naneda kanta tashigayi sosai tananade kanta kafin daga bisani tarikide zuwa mutum
.gaba daya jikinta yasha kasa gashin kanta yasha datin kasa hannu tasa tashiga kakabewa tasa kai tashiga cikin gidan dasalam abakinta
..haja na ganinta dasauri tamike tace
COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/E4N9Uc4IW6GFA1ESf2AxmA
YANBIYUN MACIZAI
The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me
FREE PAGE 7
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION