Sashe 4
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 5 min read
P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 07083134831
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
A hankali tasauke idonta akan Ardo daya zuba mata ido yana maiyi mata kallon tausayi, cikin tausayawa Ardo yace sannu sannu ko, allah yabaki lafiya,
Lumshe idanunta tayi tasake budewa a hankali da muryanta da baya fitowa sosai tace ina yarana
. Cikin nutsuwa Ardo yace suna nan cikin koshin lpy ki kwantar da hankalinki insha allah zaki gansu
. Tace danallah yakayi nazo nan
shuru ardo yayi tasake cewa danallah kataimaka kakawo mun yarana nagansu takare da sauke hawayen dayake tabin gefen idonta
sosai Ardo yake yimata kallon tausayi, tunani yashigayi allah kadai yasan daga wani masarautar take dan allamu yanuna itadin daga gidan sarauta take
.koyaya akayi ta tsinci kanta a wanan halin wallahu a
allam, firgigit yadawo daga dogon tunaninda yalula, jin ta fashe wani iri kuka mai tsuma zuciya mikewa Ardo yayi yafita daga dakin, zuwa tsakar gidan haja yagani a cikin dankaramin kitchen dinsu wanda akayi mishi rufi da kara inda take kokarin hada wuta dan daurawa mai jego ruwan wanka
. Ganin Ardo yafito daga dakin ne yasa itama ta fito tana mai tambayanshi mallam lafiya naga kafito haka meyafaru shuru Ardo yayi nadan lkc can yace hajara ina tausaya ma wanan baiwar allah nan, kikaletafa da dukan alamu kamar daga gidan sarauta tafito kuma alamu yanuna tana cikin matsinancin damuwa
a hankali haja tace to mallam koma menene allah shine masani tunda allah yakareta daga sharinsu ba shikenanba
tasake cewa danallah mallam kadaina nuna mata haka mudai kawai mudinga sakata a cikin adu
a hankali yace insha allah yace kishiga ciki ki kwantar mata da hankali nagani haryanzu kuka takeyi takuma ce tana son ganin yayanta bari naje nasanarda mai gari kafin yaji a gari
shikenan mallam adawo lpy fita Ardo yayi tareda barin gidan danzuwa fadar maigari ita kuma haja Takoma kitchen duba ruwan tayi taga har yayi zafi
baban baho tadauko ta juya ruwan a ciki sake daura wani ruwan tayi tareda fitowa daga kitchen din da ruwan a hanunta can kusada bandaki taje ta ajiye ruwan tasake komawa tadauko wani bahon tareda bokiti tazuba ruwan sanyi a ciki tazo ta ajiya dauko kujeran zaman tsakar gida tayi shima tazo ta ajiye. Tareda juyawa tashiga dakinda yanbiyu suke cikin dauriya tasaka hannu tadauko daya. Wanka tayi mata ta gyarata tareda nanadeta a cikin zani komawa tayi ta kwantar da ita tabiyuma wankan tayimata tareda gyarata tanadeta a cikin zani
..zuwa lokacin har ruwa nabiyu yayi zaffi sosai juyawa tayi takai tasurka shi da ruwan sanyi ban daki takai ta ajiye
.fitowa tayi direct dakinda gimbiya take tashiga da salama abakinta dasauri tajuyo ganin haske kokarin yunkurawa takeyi a hanakli haja tataimaka mata tazauna a tausashe haja tace nakai miki ruwan ki lalaba kisamu kuda wankan ne kiyi ko
Dago da jajayen idanunta daya gama yinja saboda kukanda tasha tayi takali haja a hankali tace ina yarana
.murmushi haja tayi tace yaranki suna cikin koshin lpy ama yanzu dai zomuje kiyi wanka daga nan kici abinci kingan sanan saina kawo miki kyawawan yaranki masu kama da mahaifiyarsu ko
. Murmushin gefen baki tayi daga Nan tafara kokarin mikewa haja tataimaka mata takaita bandaki haja tace Ina fatan zaki iya yin wankan ko, kyada ma haja kai tayi
tace shikenan tareda tafitowa daga bandakin,
Koda tafito daga wankan kwanciya tayi akan katsifar, kana haja ta kwantar mata da yanbiyunta a gabanta.
Tajuya tafita danzuwa kawo mata abinci
..ajiyan zuciya ta sauke mai karfi a hankali ta lumshe idonta, tunanin abunda yafaru daga daren jiya zuwa yau ne yashiga dawo mata kwakwalwa, tana cikin tunanin ne haja tadaga labulan tashigo da salama abakinta ajiye mata abincin tayi daga gefe a hankali tace kitashi ki karya ko gyada mata kai tayi murmushi haja tayi mata tace to aci ko daga nan asamu a shayar da biyuna ko murmushin itama tamayarma haja
.shikanan bari nabarki kcii abinci haja tafada tareda fitowa daga dakin
.bin bayan haja tayi dakallo tana mamakin dama a duniya akwai irin mutanin nan kuma daga ita har mijinta mutanen kirkine itadai daga safiyar yau harzuwa yanzu a zamanda tayi dasu ta fahimci sudin masu kirkine kai ama allah ubangiji yasaka musu da mafificin alkhairi ya biyasu da gidan aljana
nidai mihz bareemah nace ameen
BAYAN SHEKARA SHABIYU
Garin jam
are garine mai albarka da yawan mutane yana d
aya daga cikin garuruwa da ake alfahari dasu.
MASARAUTAR JAM
Kakakaka kaka masu karatu yanzu wasan zata fara shin kusan dacewa this is just the beginng, kucigaba dabina danjin yanda zata kaya tsakanin wanan yanbiyun da mutanin garin JAM
ARE dama mutanen wajenta kamarsu masarauta GEMBUN MAMBILA wai shinma ina gimbiya zaliha da jakadiyarta suke wai shin sunmata shukinda sukayine
. Hausawa sunce idan maye ya manta uwar da baizai taba mantawaba dan haka ku kasance taredani mihz BAREEMAH danji yanda zata kaya tsakanin wadanan bayin allahn
..amafa kuyi kokarin tanadan dari biyunku 200 kacal. Danjin yanda wasan zata kaya yanda macizai zasu zamanto hadarin dake tatareda tsawa a ciikin garin GEMBUN MAMBILA dakuma garin JAM
ARE karkumanta pagi 10 shine kadai free page kuma yanzu saura 5 page nagama free page ga wadanda sukeson fara biya zasu iya farawa ta wanan acct din kamar haka 2214100008 ibrahim rabiat uba bank sainaji ku
Kuhuta lafiya
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6
YANBIYUN MACIZAI
The Twins snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me
FREE PAGE 6
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION