Sashe 6
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read
P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
Duk inda kugan errors to kuyimun afuwa da gyar nayi editing
haja na ganinta dasauri tamike tace haba Ifthal ina kika shiga tunsafe munata faman nemanki
shuru tayima haja sake maimaita tambayan haja tayi
..saida tawaro manyamanya idanunta kafin ta wani yamutsa fuska tareda turo bakin sanan a hankali da siririyar muryanta tace fadar sarki naje
.salalami haja tahauyi tashiga tafa hannu tace meya kaiki fadar sarki
.shuru tayi bata tankawa haja ba
.karasowa tayi wajen ranta abace haja tayi saurin juyawa bangarenta
.. cikin hasala tace ke kuma ina zaki
murgudawa haja baki tayi cikin ina ina tace ina ruwan mutuma da inda zanje, mutum sai shegan bincike saikac
shuru tayi saboda buge mata baki da Iftihal tayi
..dasauri takai hannu bakinta tace wayo baki na ko takanta Iftihal batabi ba
.tajuya takali haja a hankali tace haja kiyi hakur
.bata kaiga karasa Maganarba intisan tasa kai tafita aguje, tana kaiwa daidai kofar zaure taja tatsaya juyowa tayi tareda daga murya tace da iftihal inkin gadama kizo mutafi, kisameni a waje
.daga haja har iftihal da ido suka bita
.girgiza kai kawai iftihal tayi itako haja ajiyan zuciya tasauke a hankali tace allah yashiryamunku
. Ko darajar amen haja bata samu daga bakin iftihal ba saima juyawa da tayi tashiga fadin haja ina ummanmu, da kallo haja tabita can tace umanku tana ciki tana bacci
.. bari naduba ta, can takara tsayawa tareda juyowa tafara tafiya tana zuwa kusada haja tace haja ni ina abincina yunwa nakeji sosai wlh, dogon tsaki haja taja taredace mata tace baki ci abinci a inda kikajeba yara ace basu da aikinyi sai yawo da zuwa tsokano fada haba wani irin nasihace bamuyi mukuba akan kudaina fita da wanna idaunun haka ama bakuji haka zaku saka kai kuyi tafiyarku da gari yawaye saidai anemeku a rasa ninama rasa ina kuke zuwa
cikin sanyin jiki taceda haja haba haja duk wanan masifar saboda na tambayeki abinci shine kike fada haka shikena ai kirike abincinki nama fasaci kuma wlh idan Ardo yadawo saina fada masa baki bamu abinci sai in yana nan dake da umanmu kulum fada kuke yimana kuyita dukanmmu takarashe da falawa da kudu tanazuwa bakin zaure tajuyo tareda yima haja kwallo oho dai bilobilobilo, tace bade abinci kike dafawaba kuma kika hana niba to zamuga tayanda abincin zai nuna tana agama fada tasa kai tafita
dasauri haja tabiyota dan tsayarda ita suyi Magana tafahimta ama ina tariga ta tafi kuma kafin a ganta kuma sai allah yayi
..jiki a sanyaye haja Takoma cikin gidan tana maiyin adu
ar allah yasa koda daya daga cikinsune tadawo dan indai Ardo yadawo bat agama girkiba tofa akwai matsala dan shifa idan zaka shekara kana fada masa abunda IFTIHAL da INTISAN sukeyi a gidan nan ne to aikin banzama kakeyi yanzuna zaku samu matsala dashi indai akan iftihal da intisan ne bashida kara ko kadan akansu tana nan zaune gimbiya wanda yanzu suke kiranta da umma tadaga labule tafito daga dakin kallon haja ta tsayayi ganin ta zauna tayi tagumi
..da siririyar muryanta tace lafiya naganki haka meyafaru
.ajiyan zuciya tasauke cikin jimami tace shikenan mudacin abinci a gidan nan yau sai yanda allah yayi damu
cikin mamaki umma tace meyasa kika ce haka a hankali haja tabude baki kenan zatayi Magana dasauri umma ta tari numfashinta tahanyan cewa intisan ko
..haja tace aa iftihal ce ajiyan zuciya umma tasauke shine kike damuwa karki damu ainama zata intisan ce,
kallonta haja tayi cikin mamaki haja tace inagani Kamar baki san halin yaran nan bane to wlh kwara intisan akan iftihal ita intisan idan tace zatayi abu to idan kikayi mata dadin baki kokika samu kika lalabata to zata hkr ama iftihal cabdi ai wanan yariya dutse ce wlh gashi babu dama suyi abu kayi Magana yanzunan mallam zai fara fada
.murmushi kawai umma tayi a hankali tace karki damu insha allah zasu dawo da wuri ma tasake cewa oh ni allah tow allah dai yashiryasu a hankali haja tace ameen,
INTISAN bata zarce ko inaba sai dajin bingo wanda yake dajine mai matsukar hatsari babu dajinda yakaishi hatsarin gaske a garin jama
are daga rigarsu zuwa wanan dajin tafiyace mai zaman kanta dakuwa saika shafe kusan hour 15 kana tafiya bako bane yake zuwa wanan dajin sai irin mutani masu bada magani dakuma matsafa a cikin wanan dajin akwai aljanun kala kala akwai kuma bangarori kala kala ma
ana bangaren aljanu masu shan jinni daban bangaren aljanu masu tsafe mutani daban akwai kuma bangare wanda yake bangarenne wanda aka wareshi saboda mutane biyu kuma ba kowa bane wadan nan mutane biyunba face Jazla dakuma nazla
.. a bangaren akwai wata katuwar dutse maikama da dutsen tsauni dutsene mai matsukar kirma to akan wanan dutsen ne intsan take a zaune inda tasauke kanta kasa tana mai jiran karasowar yar uwanta iftihal
a hankali take tafiya kanta a kasa tana zuwa daidai inda wanan dutsen yake taja tatsaya tareda mikar da hannunta a hankali tabude baki da siririyan muryan tace na rigada na ganki tun tahowata kwara kawai kifito yarin takarashe da sikin wani iri lalausar murmushi
.jin motsin mutum a bayanta ne yasata yin saurin juyawa, intisan tagani a tsaye cikin bacin rai
.a sanyaye tace lafiya meyafaru kika kike hade rai haka me akayi miki , zuburo da baki intisan tayi cikin sansanyan muryanta mai dadi tashiga fadin
..haba mana tundazun fa nake ta faman jiranki ama ace sai yanzu zaki wani karaso
..murmushi iftihal tayi tace to yi hakuri
..allah ya huce zuciya yaruwata ta hade hannunta waje daya tareda sunkuyar da kanta tace afuwan bazan kara ba a hankali tace kinji
intisan bata san sanda murmushi yakubuce mataba itafa a rayuwanta idan yawuce daga boodmaza sai yaruwanta sauran ko sunbiyu bayan ne
..niko nace a a intisan ina kuma kika ajiye umma mahaifiyace fa, kai ama dai muje zuwa
.. dago da kanta tayi tareda neman waje suka zauna daga gefen wanan dutsen
fuskantan ta intisan tayi cikin nutsuwa tashiga fadin ina kikaje dazu dazafe
.fada iftihal ta bata amsa
.dasauri tadago dakanta takali yaruwanta tace ama meyakaiki fada, wakika sani acan din
zuba mata ido iftihal tayi kafi tabude bakin a hankali tace tace bincike, bincike intisan tamaimaita mgn, eh bincike najeyi kuma nasamu
..bude baki intisan tayi tace, to ama mek
daga mata hannu iftihal tayi tareda mikewa tayi taso muje muyi abunda yakawo mu idan muka koma gidan zanyi miki bayanin komai na kuma warware miki komai itama intisan din mikewa tayi tabi bayanta tana maicewa
ama ai kinsan a gida bamu da daman yin irin wanan maganar ko eh
..juyowa iftihal tayi tace eh nasani zamuyi maganar a daren yau karki damu umma bazata saniba bazata kuma jiba
daidai sunkai wajen bishiyan binda, ajiyan zuciya intisan tasauke a hankali tace shikena
.kawunansu suka kai kasa tareda hade hanayensu runtsa idanunsu sukayi
..sanan daga bisani suka bude bakinsu da muryansu wanda yacanza daga lokacinda suka karaso wajen wanan bishiyan
cikin daga murya suka hada baki wajen karanto wasu kalmomi kuda biyar kamar haka
f=a=n=d=I kusan sau uku suka karanta wanan kalman kafin cikin daga murya suka ambaci suna BOODIMAZAAAAAAAAAAAA daidai wannan lokacine kuma wani irin guguwa mai tatareda iska wanda yake da matukar karfin
kana kuma gaba dayan dajin saida ya amsa wanan suna a lokacine kuma akayi wani irin tsawa wanda yashiga nanade wannan guguwan tashiga saukowa kasa a hankali yana zuwa gabansu a hankali a hankali saigata ta tabayana
afuwan wlh uzirine suka shamun kai shiyasa banyi page din da tsawo ba kuyi hakuri da wannan muhadu a next page
COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6
YANBIYUN MACIZAI
The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me
Free page8
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION