Sashe 8
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 5 min read
P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
cikin ko inkula iftihal tabude baki tace bakida matsala dasu, boodi zata kula dakomai kedai kikasance a cikin shiri kawai
ajiyan zuciya intisan tasauke tareda saukowa daga kan dutsen itama iftihal sauka tayi tabi bayan intisan cak suka tsaya jin alamar motsin mutane kamar kuma Magana sukeyi wanda alama yanuna cewan tunkaransu mutanin sukeyi, dasauri ifttihal tayi saurin rabewa bayan intisan dan ita tadan fita tsawo tace allah yasa ba mutanen rugarmu bane bata kaiga rufe bakintaba ta hango tahowar Ardo dashi da wasu mutanen wanda su basu sansuba basu ma taba ganinsuba dasauri intisan taja hannu iftihal dagudu suka ruga aguje zuwa bayan wata bishiya suka buya ziro da kansu sukayi suka shiga lekensu
. Ganin Ardo sun yin bangaren inda bishiyoyinda ake yanken magunguna gargajiyane yasasuyin saurin runtsa idanunsu tareda dunkula hanunsu guri daya nan take suka rigide zuwa wani irin jibgegiyar maciji
.tsakankanin dajin suka dingabi har sukan fita daga dajin, a haka suka dauki hanyar rugarsu,
MASARAUTAR GEMBUN MAMBILA
Zaune take asaman kujeranta ta sarauta saidai wanan karan babu kowa a tareda ita, a yayinda tadaura kafa daya kandaya hanunta rike yake da cufi lokaci zuwa lokaci takandan kurba jin alamar motsi taji daga karkashin kujeranta shuru tayi nadan lokaci tareda kasa kunne dakyau juyawanda zatayi danta duba, saidai me tana juyawa tayi arba da wani murtukekn maciji katon gaske saifaman kyali macijin yakayi har hasken yana shige mata ido
.fasa kai wanan macijin yayi yana huci. Wani iri mugun tsorone yakamata nan da nan jikinta ya kama rawa har batasan lokacinda tajefar da cufin lemon dake rike a hannuntaba yafadi kasa
..tashin hankali kenan wanda ba
a sa mata rana, iyakar rushewa da tashin hankali babu wanda gimbiya zaliha bata ganiba ko ince take kangani, zuba mata ido wanan macijin yayi saifaman fasa kai yakeyi
.ganin wanan katuwar macijin tana tunkarota da mugun sauri
aidasauri gimbiya tashiga daura hannu akanta hawayeko yanda kasan famfo tawani kwala uban kara, shi kuwa wanan macijin ganin yadda ta firgita sai ihu takeyi tana waige waige a lokaci daya kuma tana kalansa yasa shi ganin kamar makami take nema dan haka afusace yayi kanta
..ai gimbiya batasan lokacinda takwala wani uban ihu mai karfin gaske shiko wanan macijin yana zuwa yashiga nanadeta kam yatsayar da kanshi daidai fuskan gimbiyanda ta runtsa idanunta gam ya wani irin bude bakinsa da wani irin mugun sauri yakaimat
..a daidai lokacine ne kuma ta farka daga mumunan mafarkinda tayi, a firgice cikin tashin hankali tashiga neman dankwalinta, tana mai fadin innalillahi wa
ina illahi raji
un tareda daura hannu akai gaba dayanta a firgice take ga bala
in tsoronda yakamata, lungu da sako na ko ina nadakin tashiiga dubawa dan tabatar dacewa tabas mafarkine ba zahiriba, a hankali Takoma takwanta babu ko alawala bale a kaigayin sallah harma azo fanin adu
ar neman tsari wa;iaya zubillah allah yasa mudace, sai dai wanan karan bata kashe wutan dakinba
..dagyar baccin wahala yasaceta,
Washe Gari
shiryawa tayi tsaff ta aika wata baiwanta akan akirawo mata jakadiya, bayan kamar mint 5 saigata ganin yanayinda gimbiya zaliha take cikine yasa tayi saurin zubewa a gabanta cike da fargaban gimbiya zalihan tashiga yimata salon kirari
barka da hutawa uwargida na bango madafar bayi, uwar marayu hannu ta daga mata, cikin daga murya gimbiya tace jakadiya, cikin razana jakadiya ta dago a hankali tace allah ya huce zuciyarki uwargida a gidan sarki sulta bn maheer
.lumshe idanunta gimbiya tayi a hankali tabude baki tace talatu ina cikin mumuna hali wanda bansan yanda zanyiba cikin tashin hankali jakadiya ta dago tace allah yajada ran mata a gurin sarki meyake damunki a hankali tace nayi wani irin mumunan mafarki jiya akan macijin nan yasake zuwanmu ama wanan karan yazone daniyan sareni allah ne kawai ya tsareni, dagowa jakadiya talatu tayi tace rankishi dade ina ganin wanan karan saikin tashi tsaye saboda ni a nawa tunanin wanan mafarkin naki dakike yawan yinshi kamarfa ba alkhairi bane, cikin sanyi jiki gimbiya zaliha tace yanzu talatu menene abunda yakamata nayi
.kasa kasa jakadiya talatu tayi da murya a hankali tace akwai wani boka anace mishi boka kubus mezai hana muje gurinsa muyi masa dukanin bayani abundake faruwa
..inyaso sai mugani ko akwai taimakonda zaiyimiki
.ajiyan zuciya gimbiya tasauke kafin tace a ina yake jakadiya tace a nan kauyene kusa damu
..shuru gimbiya tayi tana tunani can tace yaushene yakamata muje, jakadiya tace rankishi dade duk lokacinda kika shirya zuwa, a hankali gimbiya tace to ki shirya zuwa yanma saimuje
angama ranki shidade, allah yaja da ranki allah yakara nisan kwana
.. Gimbiya ta amsa da ameen kafin tace zaki iya tafiya
a bangaren sarki sultan bn maheer, yau kimani shekara daya daya kenan har shabiyu da batar masoyiyarsa abun kaunarsa mace guda daya tak wanda babu irinta
..wanda koda yaushe yake fatan haduwar da ita
yana kuma rakon allah ubangiji yasake hadasu anan duniyan yasan zuwa yanzu allah yasauketa
..a hankali yadaga hannunsa sama yace oo allah ya allah ina rokonkka daka nuna mun ranarda zan hadu da iyalina alah ka nuna mun ranarda zanga gudan jinina nima mihz bareemah ina cewa ameen thuma ameen daidai nan tashigo da salama abakinta
Comment & share
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6
YANBIYUN MACIZAI
The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank God you for the support you people give to me
LAST FREE PAGE
FREE PAGE
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION