Sashe 3
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 5 min read
P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
4:58 daidai sanyine da iskar asuba, mai tatareda ni
ama kana kuma yake sanyaya jiki shine yaketa faman tashi a cikin wanan dajin
ayayinda bishiyoyi dakuma shukoki suketa faman kadawa
.. adaidai wanan lokacine kuma nahangota
..tsaye take da wata katuwar riga wanda tsawonta ya zarta ta sau goma a rigar irin na sarautane wanda ake daura mata kambu akanta mai bala
in daukar ido sai kyalli yakeyi kana ganinshi kasan na zalar zinarine
..kallo daya zakayi mata ka fahimci cewan aljanace idanunta jajir dashi ayayinda gashin kanta suke abaje iskar damuna tana kadata
. Hannunta daya yana rike da sandan irina sarautarnan dayan hannun kuma tana rike da wata katuwar kwariya wande aka zuba wani abu mai kama da jinni
.sosai takura ma wadanan majizanda suke nanade da jariran ido
. Kusan mint 10 tayi tana kalonsu
da wani irin kara ta ambaci wani suna
..zulfa
an kusan sau uku
..adaidai lokacine kuma akayi wani irin tsawa mai matsukar razana tareda walkiya
.. nunasu tayi da sandarta atake wani abu mai hasken balayi yafito daga sandan yashiga jikin yanbiyun nan guda biyu a hankali a hankali macizan suka shiga warwarewa tareda barin wajen gaba daya
takawa tayi zuwa kusa dasu tareda durkusawa
. Sandar hanunta ta ajiye tasaka Hannun ta dago da kan gimbiya aleesha
wanan abundake cikin wanan kwariyan tadauko tareda dibawa ta watsa mata a fuska sake debowa tayi ta watsa mata kusan sau uku
atake jikin gimbiya aleesha yashiga karkarwa
..wani abune yafara fitowa daga cikin hancinta da bakinta kusan mint 6 kafin komai ya lafa
..kwantada ita tayi tajuyo bangaren yanbiyu suma tayi musu irin abunda tayima gimbiya
ama su ko gizau basuyiba sai blue eye dinsu dayaketa kyali kamar wasu abubuwane suke fitowa daga idonsu yana shiga idon wanan aljanar
.shafasu tayi daga kai har kasa a hankali tace
Jazla
.nazla daga kanta tayi sama tareda fashewa da wani irin razananiyar dariya mai tsoratarwa
. A cikin dariyan ne tashiga fadin
. Jazooooo jazooooo jazooooooo lokaci yayi dazankawo karshenka
a hankali tasauke kanta kasa zut wani abu yafito daga idonta yashiga idon yanbiyu
.. mikewa tayi tareda saka hannunta taje daidai inda gimbiya take takwantar dasu a kijinta
.. Takoma tadauko sandarta da kwaryanta
.daura sandar tayi a jikinsu itama tarike bangare daya tareda rutse idanunta nan take wata iska tataso mai matuk
ar k
arfi tazo takwashesu tayi sama dasu gaba dayansu..
Basu sauka a ko inaba sai a garin jama
are a cikin wata ruga maisuna ruga faiko
.a nan tsakar gidan suka zube dukansu
. A hankali ta mike ta taka har zuwa wata kofar dake a bude
. Daidai bakin kofar taja tatsaya da wata irin murya mai amo da sauti tace Ardo
. Ardo wanda yariga yagane muryan ko wacece mikewa haja matar Ardo zatayi dasauri Ardo yace dakata hajara inazakije kizauna bari naje naduba tareda mikewa
a hankai yadaga Labulan dakin ganinta yayi a tsaye kamar gunki dasauri yakarasa fitowa daga dakin jiki narawa yace BOODIMAZA ganin wata mata da jaririya a yashe a kuma tsakar gidansa dasauri yajuyo yace boodimaza wadan nan bayin allahn fa daga ina kika samosu, dago da jajayen idanunta tayi takaleshi tajuya takali gimbiya, tasake juyowa bangaren Ardo
Ta bude bakinta da muryanta mai tsoratarwa
..tareda mika masa kwaryan hannunta tace gashi karbi wanan katabatarda kayi musu aikin yanda yakamata inason daga yanzu zuwa wayewar gari katabatarda tatashi
..hannu yasa yakarba kwaryan tareda kyada mata kai juyawa tayi tadauko yaran Tamika masa
dasauri Ardo yaja da baya saboda firgitan dayayi yadago yakaleta yace boodimaza ina kika samo yayan jinsinku gaskiya bazan iyaba dama ace mutane ne shine zan iya karbansu ama daga masa hannu tayi a kausashe tace dakata
..zuwa yanzu ranta idan yayi dubu yabace idanunta sunsake rinewa harwanin wuta wuta yakeyi
.. da wani irin razananiyar murya tace mutanene ba aljanu bane saidai kakiyaye, daga haka tabace bat
ganin matar Ardo zata fito daga daki
.mallam lafiya kaida waye kak
.kasa karasawa tayi ganin ardo rike da yara yaranma yanbiyu
. Dasauri cike da murna tace mallam a ina kasamo mana yanbiyu
. Tana karasowa tawani ja dasauri tashiga fadin inalillahi mallam aljanu llahila
a illahu tashiga tafa hannu tana dura hannu akai cike da tsoro tace mallam
A hankali mallam yace ya isa hajara karki taramun jama
. ba aljanu bane kingama mahaifiyarsu can dasauri haja tajuya takali bayanta
ardo yaci gaba dacewa sudin bayin allah ne kuma suna neman temako nikuma nadau alkawarin zan taimaka musu ki kwantar da hankalinki
..sosai tafahimta takuma yarda da mijinta dari bisa dari
Hannu tasa takarba yanbiyu daga hannun ardo
tashigar dasu daki tareda kwantardasu tadawo ita da ardo suka cicibi gimbiya suka kaita cikin wata daki daban kwantarda ita sukayi asaman katsifar dakin
.dasauri ardo yace jirani ina zuwa yana fita yaje yadauko wanan kwaryan
shigowa yayi haja nagani abunda yake cikin kwaryan saida jiri yakusan dibarta
..ita a ganinta jinnine dan haka tayi sauri fitowa daga dakin
bin bayanta da kallo ardo yayi tareda girgiza kanshi
.dawo dakalonsa yayi kan gimbiya hannu yasa yadabo wanan maganin yawatsa mata kamardai yanda boodimaza tayi kusan sau uku yayi hakan
. Sake debowa yayi a karo nahudu zai sake watsa mata
..tawani irin bankaro kirji tareda sakin wani rirn atsishawa mai bala
in karfi ajere tashiga sakin atsishawan. Kusan sau uku
a hankali Takoma takwanta
.cikin nutsuwa tashiga bude idanunta bata iya ganin komai sai duhu duhu, take gani a hankali ta dan budeshi nan tafara ganin bib biyu
..kusan mint 5 daga bisani ta washe idanun tundaga cilin din dakin tashiga bi dakallo
. A hankali tasauke idonta akan Ardo daya zuba mata ido yana maiyi mata kallon tausayi, cikin tausayawa Ardo yace

COMMENT & SHARE
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/E4N9Uc4IW6GFA1ESf2AxmA
YANBIYUN MACIZAI
The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me
FREE PAGE 5
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION