← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 7 OF 9

Sashe 7

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel. · about 5 min read

P.E.W.A
Home of Perfect Writer's together we stand
ESSENTIAL WRITER'S
Pen
is mightier than the sword
_______________________________
_______________
BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me
via: 09167472935
GARGADI
KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
*Like always not edited
a hankali saigata ta tabayana a gabansu saidai wanan karan bakaken kayane sanye a jikinta a yayinda ta lulube kanta da bakin gyale hannunta rike yake da sandarta na sarauta......... dayan hannun kuma yana rike da dsame kwarya irin na wancan karan, mika musu kwaran tayi a hankali tace karba yanzu nan kunshayeshi jiki narawa intisan tasa hannu ta karba kafa kwariyan tayi tafara shanshi kamar ruwa, kafin ta dago dashi ta mikawa yaruwanta takarasa shayenwa, miko da hannunta tayi takarba kwaryan cikin daga murya tabude baki tace
. *JAZLA* dasauri iftihal ta dago da jajayen idanunta dasuka gama rinewa kamar garwashi, cigaba da Magana boodimaza tayi
..tace bani bayani akan masarautar danace kije
.cikin sauri *iftihal* tace naje, boodimaza tace mekika tarar a hankali tashiga yi mata bayani
.tace masarautace me matsukar hatsari haka zalika mutanen cikinta....... na kuma samu nashiga cikin fadar sarki, cikin daga murya bodimaza tace mekika gani a tatare dashi
.. tace akwai sihiri a tataredashi
.mai matsukar hatsari
mekika tarar a cikin gidan sarautan takara tambayanta
.a hankali iftiha tace bangaren gabas gaba daya kasansa jinnine, a zube bangaren yama kuma namomin mutanine matatu wadanda aka kashesu ta hanya zalunci...
dasauri boodimaza tadakatar da ita ta hanyar kiran sunanta cikin tsawa tace *JAZLA* tacigab dacewa
..yazama miki dole ki ziyarci masarauta *ASHRAB BIN ASHMAN* , dasauri iftihal tadago da idanunta cikin tsoro tashiga bin boodimaza da kallo, yazama dole ki zamo masa qarkuwa
.yazaman miki wajibi ki yakeshi kikuma yi kokari wajen kawo karshenshi a wanann masarautan duk wanan maganar da takeyi gaba dayan dajin yana amsa kowa kalma dayan da zata furta
.zuwan wanan lokacin iftihal tarigada tasaduda da rayuwarta ita kadai tasan abunda tagani a cikin wanan masarautan a ranar da taje, sosai ta firgita da maganarda boodimaza take fadin mata, hawayene yashiga zarya a cikin idanunta
..tsinkayo muryan boodimaza tayi inda takecewa nabaki daga yau zuwa nanda kwana uku kije ki gama duk shirinda zakiyi sanan kisakashi a ranki zuwa wanan ranar shine ranar tafiyanki masarautan, cikin daga murya dabada umarni tace ina fatan kin fahimceni
..cikin sauri *iftihal* ta gyada mata kai a sanyaye tace na
am nafahimta uwar gijiyarmu
.a tsawace tace *NAZLA* , intisan saida ta firgita cikin sauri tace na
am uwargijiyarmu, cikin bada umarni boodimaza tace kisaurareni dakyau
a hankali tace toh
boodimaza tace sako yazo mun daga masarauta *GEMBUN* *MAMBILA*
dan haka kikasance a cikin shiri, dakaina zanzo nakaiki abunda nakeso dake shine dolene saikin kasance mai taka tsantsan acikin lamuranki domin kuwa ana yawan kawo mun korafi akanki, dan haka yazama wajibun kukasance kunayin takatsantsan da abunda zaizamo muku barazana ga rayuwarku banason nakarajin ankawo min korafinki inafatan kin fuskanta, dasauri
intisan tace inshallah
tan agama Magana taciro hannunta tareda yin sama dashi a tsawace tace yakakakatata, wani irin tsawa akayi mai bala
in walkiya wanda yazo da kara sosai atake wani abu yafado hanunta
. Fuskantarsu tayi dakyau cikin bacin rai tace karba dasauri jikina rawa iftihal tasa hannu ta garba, tace idan kunkoma gida inason kujikashi a daren yau ku tabatar da yajiku sanan ku hadashi da ruwan shayinda mahaifiyarku zatasha
. A hankali intisan tace umanmu ce kadai zatasha, cikin bacin rai boodimaza tajuyo bangarenta a tsawace tace kikiyaye
maida kanta intisan tayi kasa cikin sauri tace a gafarceni uwargijiyarmu, a kiyaye gaba, a hankali tace zaku iya tafiya
..saikuma cikin sanyin jiki tace allah yayi muku albarka. Cikin farinciki da anashuwa duk suka hada baki wurin fadin ameen
daga haka iska mai karfi yazo yatafi da ita duniyarta, mikewa sukayi su dika biyun tareda fuskantar junansu zubama juna ido sukayi nadan lokaci zuut wani abu yafito daga idanun ko wanensu yashiga idon junansu, atake blue eye dinsu yadawo sak kamar nada sabani jan dayayi dazun bayan sunsha abunda boodimaza takawo musu a kwarya
. Juyawa sukayi suka fara tafiya danbarin gurin bishiyan, nan suka koma bangarenda aka kebe musu zama sukayi asaman wanan dutsen suka fuskanci junansu a hankali intisan tace yanzun menen mafita ni gaskiya nafara jin tsoro saboda kwata kwata bata bamu lokaci danzuwa muje mushawarta da junanmuba, dagowa iftihal tayi a sanyaye tace wani irin shawara kikeson muyi wanda bazamu iyayinshi a cikin kwana ukun da tabamuba ko ince tabani danke kam baki riggada kinsan ranar taffiyankiba
cikin bacin rai tace babu tsoro ko shaka a cikin zuciyata domin kuwa a shirye nake tsab danayi ko wani irin abu boodi tace na aikata to shaka babu sai na aiwatar
nuna kanta tayi tace zanje sainaje zankuma shiga zankuma tabatar da cewa nazamo musu hadari mai tatareda tsawa a cikin rayuwarsu
shuru intisan tayi tana mai zubamata manyamanya idanunta kafin daga bisani tabude baki tace iftihal anyako kinyi tunanisu Ardo inakika bar tunanin umanmu, sanan azo kan uwar gaya haja yakikeson muyi dasu mekikeson muce musu ina kikeson muce musu zamuje haaa kinyi tunanin wanan
..cikin ko inkula iftihal tabude baki tace
afuwan wlh uzirine suka shamun kai shiyasa banyi page din tsaho ba kuyi hakuri da wannan muhadu a next page
COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 2214100008 rabiat Ibrahim dari biyune kaca ban saka dayawaba allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07087134831 ina karban katin waya ta mtn 091674729335 itel 07083134831 ngd love you so much fans
[11/23, 1:49 PM] +234 916 056 1643: https://chat.whatsapp.com/IODG6CVfyVb9m3vQrw0vq6
YANBIYUN MACIZAI
The Twins Snake
By
MIHZ. BAREEMAH
Daga alkalamin
mihz bareemah
Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me
Free page9
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
Chapter 7 · 0% Book details