Sashe 5
Yaa Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiddah tace "ke kika fara ai, ni tashi muje ki rakani kar Mamy taga na dade."
"Tom naji, shine ko ki tambaye ni mutumin naki ko? "
Jiddah tace" wafa? "
Wani kallon kinma raina ni Nana taiwa Jiddah "oh kina nufin kice baki san wa nake nufi ba? To *FIGO* nake nufi jiya ya bani letter na baki."
"Uhmmm kanki ake ji" inji Jiddah
"Kema anajin Naki kan..... Yaro 'Dan gayu Kamar figo kiringa jamai aji "
Jiddah tace" nidai ba ruwa na ina yarinya ta bazan kula namiji ba don idan Mamy tasani Sai ta zaneni"
"Nidai bari na dauko miki letter in kin gadama ki yaga"
*birnin MADINA*
Ina Sau raron comment din ku😃09032749200 what's app only.........
[21/04, 10:00 a.m.] Shooly: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*Yaa Sheikh*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*BY:U. K. Y. For real*😘
🌈 *kainuwa writers asso*✍🏻
*Dedicated to mmn kheiry*
Wannan page din nakine my *zanna* I love ❤️ 😍 Ana tare🤝🏻
*35to40*
*MADINAH*
Yaa Sheikh ne ya fito daga wani hall yana ta sauri hannun shi dauke da takardu.
Yana cikin tafiyar ne yaga wata mota ta faka kusa da shi koda yajuya Sai yaga Nuaym ne.
(Nuaym shine abokin da Yaa Sheikh Yayi a garin madina kuma makocin shine don haka sun saba, Nuaym balaraben misrane shima karatu ne ya kawo shi madina)
Cikin harshen larabci suka fara magana Nuaym yake cewa Yaa Sheikh
"Abdallah yau da safe ina jiran ka kazo mu taho makaranta ashe kai kayi tafiyar ka"
Nuaym ya 'karasa maganar yana mai jin haushin jiran Yaa Sheikh da yayi.
Yaa Sheikh Yayi murmushi ya na mai bud'e murfin motar Sai da ya dai-dai ta zaman shi sannan ya kalli Nuaym da ya 'bata fuskanshi wai shi Yayi fushi, sannan ya ce
"haba abokina tun jiya na fad'ama ina so na gama komai yau a cikin makarantar nan tun 6:00 na taho nasan lokacin baka tashi ba, amma yanzu dai kayi ha'kuri mukarasa gida "
" Ok "
kawai Nuaym yace ya tayar da motor suka nufi gida.
Koda suka isa gida Yaa Sheikh gidan sa ya shige akan cewar da yamma zasu had'u.
******
Su Jiddah suna fitowa Nana tace"ke ni ungo letter ki, ana so Ana kaiwa kasuwa "
Ita dai Jiddah bata ce komai ba ta kar'bi letter suka cigaba da tafiya.
"Kinga Jiddah don Allah kizo mubi ta hanyar shagon askin su Figo dama jiya da ya bani letter Sai da ya cemin ya naso ya ganki"
"Gaskiya nidai bazani ba so kike ace mana Yan iska ko? "
"Kaiii!!...... Gaskiya ke Jiddah wlhy banza ce ina ruwanmu da mutane? Ay wlhy dama Figo ni face yana so"
"Mtswww to Sai me? Don Figo yace yana sonki mutumin da yake sa sar'ka yasa wando duk Bayan shi a bu'de, to ke Figo ya dama amma ni bai dameni ba"
Nana tace"to naji Kiyi hakuri Tunda bazaki ba ki tsaya naje na kirawo shi"
"Kinga Nana tunda bazaki rakani ba shikenan , nidai bazan tsaya ba"
"Kai don Allah ki tsaya haba kawata Zan rakaki har gida fa "
Da haka dai Nana ta ja ra' ayin Jiddah har ta tsaya ita kuma ta tafi kiran Fito.
"Kaganta can Figo muyi sauri in ba haka ba wlhy zata iya tafiya"
Bayan sun karasone Figo Yabi Jiddah da wani mayataccen kallo yana ayyana abubuwa da dama a zuciyar sa sannan yace
"yaaa! Baby Tunda ke bazaki zoba to ni gani nazo , baby kina kofsawa da yawa fa mene a ciki don kinzo gurina"
Jiddah da ta sunkuyar da kanta 'kasa ta Dan saci kallan sa sannan ta kuma kau da kanta gefe tace.
"Ke Nana tun da yazo to ki taho mu tafi "ta karasa maganar tana tafiya.
"To naji muje, Figo Sai anjima bari na rakata"
Figo da Yayi sa'kare yana shafa gefen fuskar sa yana sakin wani lalataccen murmushi gaba d'aya hankalinsa ya tafi kugin kallon Jiddah baima san me Nana ke cewa ba.
Nana ta sake mai mai tawa da karfi
"kai Figo mun tafi"
sannan ya dawo hayya cinsa
"ok tom see u leter "
Wane *FIGO*
Figo sunan shi na gaskiya musa matashi ne Wanda a'kalla zaiyi shekara ashirin da uku.
Musa (Figo) yoroba ne 'Dan garin Ibadon, yazo karatu ne kano to kunsan yoroba da neman kud'i wannan dalilin ne yasa ya bud'e shagon aski a Latin su Nana Figo abokin Ali ne shi kuma Ali yayan Nana ne shi yasa suka saba da Nana, don wani lokacin ma Figo a d'akin Ali yake kwana.
Iyayen Nana irin iyayen nan ne da basa 'kwa'bar 'ya'yan su.
Don haka daga Ali har Nana suke abinda ransu yakeso, wai don ma Maman su Nanan tana Dan 'kwa'bar ta sabo da ita mace ce.
Tunda Figo yaga Jiddah ya kwallafa ran shi akan ta shine yabiyo ta wajen Nana don yasan zata taima kama sa.
Ay kuwa hakan akayi don tun Jiddah bata kula shi har tazo ta fara duk da tai makon Nana.
Saboda Jiddah bata da wata 'kawa Sai Nana ajinsu daya a primary.
😍😍😍😍😍😍😍 bari nace muku see u😉👋🏻

🌈 *kainuwa writers asso* ✍🏻
*dedicated to mmn kheiry*🤝🏻
*40to45*
Tana shiga gida ta- tarar da Mamy tana sallah, itama alwala tayi ta shige d'aki.
Bayan ta idar da sallah tafito ta sami Mamy itama ta idar,
"Mamy wai Ummyn tana amsawa "
Mamy ta kalleta tana zargin ba a gidan Ummyn ta zauna ba har tsawon wannan lokacin ba amma Sai ta kyale ta bata ce mata komai ba.
"Ok nima ay yanzu Zan shiga ki tashi ki gyara min kayan miya Sai kizo gidan Ummyn ki same ni"
"Toh Mamy,.... wai goben Ya Abdallahn zai dawo ne? "
Mamy ta washa mata harara tace"kin bashi sak'o ne da kike tanbayar yaushe zai dawo? To idan ma so kike ya dawo ki mai maganar boding garama ki sake tunani don ko ya biye miki ni ba barinki zanyi ba"
Mamy tana kaiwa nan ta d'au mayafin ta-tafita.
Aykuwa Mamy na fita Jiddah ta ciro lettern Figo ta karanta, ba komai bane illa dai abinda ya saba rubutawa wato yaushe zata fito su ha'du, ... Ta'be baki tai tace,
"kaji da shi"
Sannan ta 'boye lettern a inda ta saba b'oyewa, sannan ta fara gyara kayan miyar.
Bayan ta gama ne itama ta kulle musu gidan ta shige gidan Ummy da niyyar idan ta shiga zata kar'bi wayan Ummy ta kira Ya Abdallahn ta, taji yaushe zai dawo.
A sa'a kuwa tana shiga ta iske ya kira suna ta hira da Mamy.
"Yawwa Ummy ya Abdallah ne ko? "
"Jiddah na shine yanzu shima yake tambayar ki "
Ta cuno baki cike da sgagwab'a sannan tace"Hmmm ke dai Ummy kina kare shine amma nasan bai tambaye ni ba"
Dariya Ummy tayi sannan tace "Auu hakama zaki ce to ay gashi nan ya kira saiki bari idan ki kaga ya kashe wayan bai neme ki ba Sai kice haka"
Ita dai Jiddah bata kuma cewa komai ba ta cigaba da cuno baki tana jira taga ko Ya Sheikh zai kashe wayan bai neme ta ba.
Ita dai Ummy abunma dariya ya bata kasan cewar wataran Ya Sheikh zai kira musammam don Ita amma 'kiri-'kiri zata ce baza ta karb'a ba, haka Ya Sheikh zai hakura,... Don haka yau abun yayiwa Ummy dad'i tana adduar Allah yasa Jiddah da fara son Abdallahn tane.
Mamy kuwa Sai hira suke ita da Ya Sheikh amma fa shi burin shi yaji tace ga Jiddahn amma shiru, hakane yasa yace "
"Mamy Ummy bata kusa ne inason na gaya mata me zata dafa min goben"
"Toh babana bari na bata"
'Kin kar'ba Ummy tai don tasan sarai so yake ta ha'da shi da Jiddah don haka tace Ayki take don haka Mamy kawai ta bawa Jiddah inyaso ko anjima ne za suyi magana.
Mamy mi'kawa Jiddah wayar tayi, tana cewa Ummy zata koma gida.
Koda Jiddah ta kar'bi wayar bata tsaya a tsakar gida ba d'akin Ummy ta shige,
"Hello Ya Abdallah nah"
Wani sanyi yaji yana ratsa shi gami da wata cikakkiyar nutsuwa kice da zumud'i ya amsa mata "na'am Jiddo nah ya kike? "
Kamar yana kallon ta-ta wani cuno baki cike da tab'ara tahau bubbuga 'kafa tana cewa "shine da ka kira waya ko ka tambaya ina nake ko? To Allah nayi fushi idan ka dawo bazan kula kaba "
Ay kuwa karkuso kuga yanda Ya Sheikh ya ru'de kamar wani wawa ko ince k'aramin yaro.
magiya ya shiga yi mata kamar zaiyi kuka
"please my Jiddo don't be angry with me,... Jiddo wallahi na tambayi Mamy tace ta barki a gida kina mata Ayki ki tambayi Ummy ma idan baki Yarda ba"
"Ok Toh na yarda"
"To kin hak'ura? "
"Eh na hak'ura"
Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke yana jin da'di har cikin ran sa sannan yana mamakin yadda Allah ya jarabce shi da son 'yar 'karamar yarin kamar Jiddah.
amma ko ba komai yasan Jiddah tana da duk wani Abu da yake so a tattare da mace.
Jiddahn ce ta katse mai tunanin da yake da shagwa'bar ta ta fara cewa
"Toh Ya Abdallah nah yau she zaka dawo 'din wai? "
Ya Sheikh da ya shagala da sauraron shagwa'bar ta mai sashi a wani hali a kasalan ce yace mata"Jiddah yau Zan hawo jirgi 'karfe Tara insha Allah Kinga zuwa gobe iwar haka muna tare "
"Kai amma naji dad'i Ya Abdallah dama Inaso in gaya maka wata magana ne sai ka dawo Zan fa'da ma"
(Har yanzu dai tananan da k'udirin ta na zuwa boring saboda Nana ta gama yima ta hud'uba)
"Ok tom shikenan Jiddahn Abdallah, bari na gama shiryawa Kinga lokaci yana tafiya amma kafin nan sai kin cemin kina so na"
Dariya tayi, ko ajikin ta tace ina sonka Ya Abdallah nah Kaima kana so na? "
"Kai Jiddah ina sonki mana"
Ya sake lumshe ido yanajin cigar jikin shi ha tashi saboda shauk'i (kamar wami mai magana da cikakkiyar budurwa lol)
Sannan Ya cigaba da cewa
" ay kaf duniya bacin Mamy ba Wanda ya fini son ki "