Sashe 11
Yaa Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tana nan Lafiya Abby, tace na gaisheka"
Abby yace "Ina amsawa, Ya shirye shiryen tafiyan naka? Gobe ne koh?"
Kai ya gyad'a, Abby ya masa Addu'a sosai sannan suka cigaba da hira. Sai bayan la'asar yaje yad'anyi siyaiya ya dawo. A daran ya shiga Yama Mamy sallama ya fito dan da asubah zai bar gida. Addua tamai sosai sannan ya fito.
Da Asubah ana fitowa a masallaci Abby yakaisa Airport da rakiyan su AbdulMalik. K'arfe Shidda jirginsu ya d'aga zuwa k'asar saudi Arabia.
K'arfe Sha biyu na dare wanda a k'asar Nigeria yake goma na dare ya sauka a Prince Muhammad bin Abdulaziz Airport dake Madina.
Taxi ya nema yahau zuwa masaukin shi........
Long lasting friendship, my in low. Ummy Abdul 😍khairaty ✍🏻
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*Yaa Sheikh*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*U. K. Y. For Real*😍
*Dedicated to Mmn Khairy*🤝🏻
*86 to 90*
*Ummy Abduol wannan page din nakine farar yarinya yar d'agwas*😍😅
Kafin Safiya Ciwon maran ya saketa haka Drip din da aka sa mata ya k'are. Saida Nurse din ta turketa tasha magani sannan ta koma hostel.
Koda ta k'arasa duk Student nata hada hadan shiryawa dan Attending Class, Da Nana taci karo tana ganinta tayi dariya tana girgiza jiki
"Su Jiddah an balaga sai aure"
Jidda ta had'e rai
"Auren lafiya?"
Dariya Nana ta sakeyi tana tafiya tana cewa
"Barin tafi kamin 'Yan iskan Seniors din nan suzo gwara ke zaki iya bada excuse din bakida lafiya"
Bata jira cewar Jiddan ba tayi tafiyarta zuwa Assemble Ground. Sauri sauri Itama tayi wanka ta sauya Pad d'inda Nurse ta bata sannan ta shirya tsaf ta nufi Assemble ground.
Ana gamawa suka wuce aji, Maths ne First Period yau, sam Jiddah ta tsani Maths ga teachern bai iya koyarwa ba wani lokacin har gyangyad'i take, ta juya ga Nana data hakince kan kujera tana nunama wata daga cikin 'yar class dinsu Note dazata kwafar mata
"Nana naga ranar dazakiyi note da kanki"
Wani Mugun murmushi tayi kamar na Boss tace
"Allah ya kiyaye, ai shiyasa Kikaga na bud'e wuta ban bari wata shegiya ta raina ni bah"
Kan Jiddah ta bata masa Maths Teachern su ya shigo Class din tare da wasu Student su biyu kyawawa d'aya bak'a d'aya fara. Gabatar dasu yayi a matsayin sababin student, sannan yasa su gabatar da kansu
Farar ce ta soma magana cikin tsantsar Turanci tace sunanta Firdausi Ahmad, d'ayar kuma tace sunanta Amina Ibrahim. Tunda suka shigo Nana ta kafesu da ido ko kiftawa batayi.
Teachern ya basu izinin zuwa su zauna, Ware ido suka soma dan neman inda zasu zauna, Nana ta galla ma wasu student dake kusada ita harara sukayi saurin mik'ewa ta juyo da fara'a tana cewa
"Kuzo ga wuri"
Ba musu suka nufi inda take suka zauna tare da cewa "Thanks" sai wani kaud'i suke suna jujuya ido.
********
A bangaren Yaa Sheikh kuwa bai samu ya shiga school ba sai washe gari
Da wuri ya shirya ya shiga makarantarsu, Direct Department dinsu ya wuce inda ya samu sauran d'alibai burjik kowa na harkan gabansa, hannu yasa a aljihu don dauko phone dinshi saboda ya kira Nu'aiym.
Dafashi yaji anyi ko ba'a fad'a ba yasan Nu'aym dinne neh dan haka da murmushi a fuskarsa ya juyo.
Hannu ya mik'a masa sukayi musabaha cikin harshen Larabci Nu'aym yace
"Ka dawo lafiya ya mutanen gidan"
Abdallah ya amsa da
"Lafiya lau wlh kagafa yanzu nake shirin kiranka sai gaka "
"Banason borin kunya faa abokina kawai shige muje"
Ba musu Yaa Sheikh ya bishi.
Cikin Hall d'insu suka shiga suna cigaba da tattauna yanda jarabawan tasu zata kasance gobe.
Ranar a library school suka yini suna karatu dukaninsu kwakwalwa tayi charji, sai dare suka koma masaukinsu.
Washe gari da wuri suka shiga makaranta cikin lumtsetsiyar Lambo d'in Nu'aym, a Parking space na makarantar sukayi Parking, kasancewar sabuwar fitowar motace yasa larabawan dake tsakar Wajan maida hankalinsu ga motar sai santin ta suke.
A tare suka fito dukansu suna sanye da doguwar jallabiya
Na Abdallah fara k'ar na Nu'aiym bak'i, dukansu suna sanye da jan rawani a kansu, sunyi kyau sosai bama kamar Abdallah dan shigar yasa kyansa k'ara fitowa kamar d'an Arab country.
Cikin department dinsu suka shiga, karatu suka d'an sakeyi sannan suka
Shiga Exams d'insu. Cikin ikon Allah basu wani d'au lokaci ba suka gama dan duk abinda suka karanta shi ya fito musu.
Suna gamawa suka sake shiga mota suka nufi wani Eatery dake kusa da makarantar tasu dan Karyawa.
*****
Allah Allah Nana take a tashi Break dan ta Lurah New Comers din nada d'an Maik'o Maik'o. Ana Ringing Bell Student suka Fita, Har Jiddah ta mik'e Nana tace
"Jiddah ina kuma zaki, ki tsaya mana muyi fira"
Ba musu ta dawo ta zauna tana d'an b'ata fuska
"Nifa yunwa nakeji idan ke bakiji"
D'aya daga cikin New comers din mai suna Firdaussi tace
"Ai muma yanzu zamuje muci abincin"
Nana ta soma murmushi tana kallansu
"Sunana Nana Khadija Idris amma Nana ake cemin"
Ta nuna Jiddah dake gefe tace
"Ita kuma sunanta Jiddah, dukanmu 'yan unguwa d'aya ne tun daga primary school muke tare"
Firdaussi ta yatsine fuska tana bin Jiddan da kallo sannan tace
"Ni kuma sunana Fiddy"
Ta nuna ta kusa da ita
"Sai Sis dina Meenah, mu 'yan Kaduna neh"
Nana ta gyad'a kai tare da rik'e hab'a
"Tun daga kaduna kukazo nan makaranta"
Kan Fiddy ta bata amsa Meenarh tayi saurin cewa
"Am Tired of all this dan Allah ku tashi muje muci Abinci dan am Hungry"
Nana tayi saurin mik'ewa suka fita. Dinning sukaje dan cin abinci, Kallan kallo Meenarh da Fiddy suka tsaya yi ganin abincin dake gabansu, Meenarh ta fashe da kuka
"Wallahi Uncle Sadiq ya cucemu, ya za'ayi ma mu iya cin wannan disgusting abincin"
Fiddy ta fara rarrashinta ta rik'e mata hannu suka bar Dinning arean, Summ Summ Nana ta bisu kamar jela, Jiddah ko binsu tayi da kallo tayi ta zauna ta soma cin abincinta.
Koda Aka koma Class mamaki ne sosai ya kama Jiddah ganin yanda Nana ke nan nan dasu Fiddy har abin ya soma bata haushi, ko kallansu bata k'arayi ba ta maida hankalinta zuwa karatun da Business studies Teachernsu keyi.
Saida aka tashi sannan Nana ta kulata, a tare suka nufi Hostel. Din su Jiddah kasancewar cen aka kaisu fiddy ita kuwa Nana tama gaba d'aya ta koma rayuwa acen in kin ganta a hostel dinsu to saida dalili,
Haka suka k'arasa hostel din Nana na binsu a baya. Bayan sun natsa sun cire School uniform Meenarh ta waiwaya ta kalli Jiddah wacce ta kwanta kan gadonta rik'e da English text book tana dubawa, sanan ta maida dubanta ga Nana
"Wannan Friend din taki bata magana neh? Ni tunda muke hira banji tayi magana bah"
Nana ta tab'e baki tace
"Indai Jiddah ce ba abinda bazaki gani bah, narasa ganeta taki ta waye ta saki jikinta"
Fiddy ta kyalkyale da dariya tana kallan Jiddah sannan tace
"Dani keda kyanki dana more,... kehh! Tab da sauranki"
Ta rik'e hab'a kamar mai tunani
"I will Ronse up wallahi"
Meenarh da Fiddyn sukasa dariya duka.
Haka dai Jiddah ta bisu da kallo har aka kad'ai c exter.
Khairaty ✍🏻
Ummy Abdul 😍
[7/13, 5:49 AM] 0mmer Farouk: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*Yaa Sheikh*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*U. K. Y. For Real*😍
*Dedicated to Mmn Khairy*🤝🏻
*91 to 95*
Basu suka samu zaman hira ba sai washe gari bayan an tafi break, bayan sun gama cin abinci Meenarh ta kalli Jiddah tace
"Jiddah kinada kyau wallahi, dani keda kyanki babu wanda ya isa ya raina ni wallahi"
Jiddah tad'anyi murmushi batace komai bah, Fiddy tadanyi dariya tace
"Kinga mu ada a Dambo intl school muke, Uncle dinmu ne ya chanza mana school ya kawomu nan wai saboda bamajin magana"
Ta kalli Nana wacce ta kafesu da ido tana murmushi kamar wawiya
"Wai dagaske Munada rashin ji?"
Nana tayi saurin girgiza kai Alamar
"Aa"
Fiddy ta juya tana kallasu duka tace
"Kinga a makarantar da mukayi a baya duk da mu yan primary ne amma we have class, sboda kowa ubanta yana biyan kudi mai yawa so ba raini. Kunsan meh?"
Dukansu suka girgiza kai
Fiddy tace
"Akwai yayamu sunanta Suhaima ranan naji tana cewa Sun hada squad itada kawayenta na manyan yara, so nima inaso muyi haka a school din nan"
Meenarh ta doka tsalle tana tafa hannuwanta
"Thats why i like uh Sis, haka wallahi za'ayi"
Jiddah sai binsu da ido take kamar wacce tayi k'arya sannan tana tunanin taya haka zata faru.
********
Abdallah da Nu'aym yawo ranar sukayi a cikin Riyad, Washe gari kuma suka shiga Jiddah, Shopping sosai Abdallah yayi ma Iyayensa da kuma k'annensa bama kamar Jiddah, duk abinda ya gani na mata sai ya daukar mata wani dan Bob short ya gani ya mashi kyau da kad'an yafi pant yayi sauri ya faki idon Nu'aym ya sa a cikin kayan sa . Babban burinsa yanzu bai wuce yaji result dinsa bah, dan hukumar makarantar sun shaida musu bayan Jarabawar da kwana uku result zai fito.
Ranar basu suka koma Madinah ba sai d'ayan dare, tun a k'asa sukayi ma juna sallama Abdallah ya kwashi ledojin dayayi shopping Ya Shiga lift ya nufi apartment dinsa.
Washe gari da wuri suka shirya, yauma sanye Nu'aym yake da bak'ar jallabiya wanda ya fito da kyansa da kuma hasken fatarsa.
Yana tsaye Abdallah ya fito cikin lift, baki Nu'aym ya saki ganinsa da kaftan abinda bai tab'a ganin yasa bah.
Abdallah ya k'araso inda yake yana 'yar murmushi
"Yadai?"
Nu'aym ya mayar masa da murmushin yana cewa
"Ka ganka kuwa? kayi kyau sosai, ban tab'a ganinka da irin kayan nan bah"
Dariya Abdallah Yayi yana kallansa tare da girgiza kai yana tunawa da bomsort din da yasiyama Jiddah wanda idan sunyi aure zatake saka mishi, kuma ya tabbata da Nu'aym yagani da yasha nagana , Nu'aym yadan b'ata fuska yana kallanshi
"What's funny"
Ganin ya b'ata rai yasa ya k'arasa ya rik'e kafadansa yace
"Am sorry toh, mu tafi dan lokaci na tafiya."
Ba musu Nu'aym yayi gaba suka shiga motan suka d'au hanya, waya Abdallah ya zaro ya soma neman layin Abby, Ringing d'aya biyu ya d'auka tare da sallama.