← Book details Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 31

Sashe 6

Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ramlah Taji gabanta yace Ras.Tuni hawaye yafara zuba afuskanta,saboda tunanin virginitinta da Abdoul kewa k'ulafuci Tuni A.zaid ya b'arke ,ji take aranta Babu inda A,Zaid Bai hudaba awajen Infact Gani take daff yake da kure dick nashi wajen.

Plx my dear Frnds share nd comments.
*Taku har akullum Matar Faisal Zakhari.*
*Phone number 08100044786.*
*TSOHO KO YARO.?????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na kudine banyarda wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina, 'dari biyar kacal shine kudin littafina.*
*Zakuturo Kudin ku tacikin wannan accnt no,5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.*
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786,Niko xan sanbada Ku Cikin group na Tsoho Ko YARO.*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*.

What happen ?Abdoul, yafa'da Cikin tashin hankalisbd Jin Karan kukan Ramlah ta waya,Ramlah tahadiye kukanta babu shiri domin Ko kadan Koda tasha giyan wake bazata ta'ba sanar da Abdoul aika aikan da A,Zaid yayiwa tanadinshi gareta ba,dan tasan zafinkan Abdoul bazai jure Jin Jin kalmar anci mishi itaba sbd bazata manta irin wornin da yamataba kafin su rabu Kan lallai Karta kuskura A,Zaid yasanta amaceba.
waskewa Ramlah tayi Cikin dauriya tace" swthrt kukan sonka da son ganinka nakeyi Yaya zanyi?

Abdoul yaja numfashi kafin yace" sorry bby Nima hakan take bt gashawara why nt kidan sauke kaiwa mutumin nan nadan 3days ma'ana kirage mishi rashin mutumci inyaso kibujuro mishi da son futa,ta wannan hanyar shine ka'dai zamu samu ganin juna domin naji kince gidan matakan tsaro sunyi yawa ciki harda turawa right yafa'da yana hura hanci sbd tsanar A,Zaid dake huruwa acikin zuciyarshi.

Ramlah tace"bby Anya Zan iyakuwa wlh nifa innaganshi jinake Kamar zanmutu sbd haushi,wannan yasa nafara uzuri da matandake kashe mazajensu inhar anmusu auren dole wlhbanda nasan wannan hukuncine mai tsauri awajen Allah da bata record na rayuwa hmm uhumm yanda nakejin kin Mutumin nan dana aika dashi kiyama.

Abdoul yayi dariya sbd Jin sbd soyyr Shi Mace Ke ikirarin kisa.

Kafin yace bawannan mgnr bby aikoni bazanso matata tasan yanda ake kisaba sbd tsaro,bt kiyi yanda nace nasan Zaki samu futa anyway ki kirani da new no naki wlh haushin mgn da wayan mutumin nan nake Dan Ina kishin bbynah.

Ramlah tace "to bby zanyi yanda kace,I love you somuch nd I will marry you very soon bi'izinillah.

Abdoul yace"me to bby sainajiki wayar yakashe yabar Ramlah rike da nata wayar.
wayar tafara dannawa tana Jan tsaki,photon tane Akan screen din wayar Wanda tadauka ranar saukan karatun al'kur ani nata tana sanye DA hijab fari tayi kyau rike take da allo tana murmushi,aranta tace ina wannan yasamu photon oho tafa'da tana daga kafa'da alaman ko ajikinta.
wayarne taji yayi kara alaman ana kira,saidai tanagani har Kiran yatsinke bataga dalilin da zata amsa call din wayar da banataba.

'yar 'kara wayar tayi alaman anturo Sako Garin danne dannenta ta taba sakon nantake yabude sakon tabi da kallo.

Amincin Allah tabbata agareki my princess,i hop kina Cikin lfy,nakira Dan inji dadda'dan muryanki bt baki dagaba,daman sonake Ince Miki I sonki I love u,I love u nw nd always.

Ramlah ta tabe baki tana hararan wayar saikaceA,Zaid take harara,'kwan'kwan taji ana nokin hakan yasa tamike Daga Kwance Kan 3sita tawuce Jikin kofar remot na bude kofar dake sa'kale jikin maajiyinshi tadauka kamar yadda A,Zaid ya nuna mata hakan tayi ta danna numbers din,take kofar tafara zugewa harta Bude.

Ganin wanda batayi zatoba yasa tafasa ihu dagudu tafadi jikinta tana Ihun murna.

Aunty Jamila itama ta rungumota jikinta tana murnan ganinta,tace",oyoyo amarya Ramlah,falon suka shigo arungume Ramlah tayi saurin karban bbyn aunty Jamilah dake hannun yar aikinta.

Cikin murna tace" I miss u bbyna Kiss takaiwa kumatun yar bbyn tafara jefata sama tana chafeta, Aunty Jamila Sai dariya takeyi tana mamakin fresh da Ramlah tayi cikin lokaci kadan.

Ramlah tasauke bbyn Kan cinyarta tana turobaki Cikin shagwaba tace"wlh aunty nayi fushi tsakani da Allah ace tunda kukatafi bbu wanda yabiyo sawu Aiko kazane yadace abiyo aga lfyta.

Aunty Jamila tace"sorry amarsu amana afuwa wlh jiyan munso muzo to baki sunata tfy shiyasa muka tsaya munakan sallama dasu,Karki damu aigani kuma Zahra da falmata Suna hanyar zuwa Yau tare da amarsu 'yar kanwarmu Ramlah zamu wuni.

Ramlah tasake fuska tana dariya kafin tace"shkn nayi hkr auntynah,waya tadauka takira wayar 'yan aiki,babu jimawa daya daga Cikin Yar aikin tazo Wanda macece.

Cikin girmamawa tatsuguna tana gaida Ramlah tare da fa'din"gani mah.

Ramlah tace samowa baki abun motsa baki,tace" yes mah tana juya zuwa Cikin babban Kiching dake falon wanda yaji kyau da kayan 'karau na kiching saikace aturai.

Bata jimaba tadawo rike da babban fulet,lemune kusan Kala 4 akan tiren sai dambun dawisu daakazuba cikin kananun glas fulet sai Cake manya manya awani fulet na tangaran gefensu goron ruwane na ever water tare da cups na tangaran.

Mai aikin tana gama jerawa agabansu Aunty Jamila tace da Ramlah"Mah am finish tahade giran Sama dana 'kasa tana yatsina adole ita oganniya lolz.

Kafin tace "okey u can go.

Aunty Jamila tabi Ramlah da kallo tana dariya,saida taga futar yarinyar afalon kafin tace",ohh Ramlah wlh bakiga yanda Ikon yamiki kyauba Kinga yanda kike Sanya oda kuwa saikace Basakiya.

Ramlah ta turo baki waje tana fadin Aunty kinsanfa nibanison raini gara inkama girmata,Aunty Jamila ta kyalkyale da dariya kyalkyal tace"Sannu uwar son girma,Kinsan Allah Ramlah kina daga hankaline kawai amman daman Ke bamatar yarabane macece tazaman gaban mota da falo.
banda abinki mezakiyi dawani Abdoul khareem mai nasama yaci bare yabaiwa na 'kasa.

Ramlah ta'bata rai nan danan saiga hawaye Yana zuba afuskanta take tayi fushi da auntyn nata sbd kushe Abdoul datayi hakan yasa fuuu tamike zatabar falon.

Aunty Jamila tacigaba DA dariyarta sbd bayau shine farkon fushin Ramlah da ita akan Abdoul dinba.

Ita Kan san aranta bata wani 'kaunar abdul da Ramlah tunfil azal,harta shi A,Zaid wata Wani supporting nashi sbd rashin 'kauna da 'kanwarta Ramlah bata mishi, saidai tun daren farkon Ramlah dataga yanda A,Zaid din ke lallaba Ramlah itakan tundaga ranar tafara 'kaunar rayuwar Ramlah da A,Zaid din.

Ido tasaka sosai tana kallon yanda Ramlah Ke tfy,nantake taramfo zancen cikin Jin da'din yanda Ramlah tazamo cikekken mace tabi bayan Ramlah da dan gudu tana fadin sorry amarsu andaina.

Hannun Ramlah dake shirin hawa samanta tariko da sauri Ramlah ta kwanta ajikin aunty Jamila tana kukan shagwaba itako aunty Jamilah rarrashinta tafara.
tana haura step na Dakin saman Ramlah,hannunta Cikin na Ramlah,Ramlah tace" lah aunty inazuwa barin nunawa Zina pin Na bude falon nan sbd Kar su Aunty Zahra suzo muna sama.

Sauka tayi step din da dangudu taje ta nunawa Zina komai.

RAmlah tamikowa Amira hannu zata'dauketa tana fadin cm my bby amman Amira tanoke kafa'da taki zuwa,sbd Zina tana bata dambun 'dawisu.

Ramlah tayi dariya tana fadin Amie sarkin chi watoke indai in kikafara zubi baki da lokacin kowa.

Step din takuma hayewa tasamu aunty Jamila tana jirantatace muje Aunty, tace okey amarsu.

Aunty Jamila
saida tadanyi step 5 kafin tajuyo tace da mai aikinta" Zina kici inazuwa Karki bari Amira tayi 'barna.

Koda suka haura sama afalon Ramlah nasaman suka zauna,Aunty Jamilah Sai nan nan take da Ramlah dan tariga tagano Megidan yafasa 'kanwarta duk da Ramlah bata sanar da itaba saidai wanda yagurmeka yafikane haka Wanda yarigaka kwana dole yarigaka tashi dan su yanzu sunxamo expert harkan hq.
cikin hikima Aunty jamila ta tambayi Ramlah yanda takejin hQ nata yanzu,Dan gano kanwar tata bata samu matsalaba ta birnin tarayya hq daren farko.

Ramlah da kiris take jira daman tayi kuka, musamman da dazu sukayi waya da Abdoul yasake mata ksshedi kan hq din.

Aiko tuni tafara hawaye cikin kuka tace"Aunty wlh tsohon nan yacuceni yagama da rayuwata shkn yakarbe budurcina yaci bulus banyaf....karap aunty Jamila ta buge bakin Ramlah cikin fa'da tAfara mgn.

Haba Ramlah waike wata irin sakaran yarinyane,mijin naki kikeshirin zagi kuma agabana to wlh karki somabar ganin ina lallabaki wannan bazaisa inga kina Shashanci irin wannan inbarkiba.

Inhaka zakikeyi wlh sai insanar da Adda tunwuri kuma sarai Kinsan halinta basai namiki dogon takaraba.

Ramlah tace"Yi hkr Aunty kumun uzuri nimabada son raina Hakan kefaruwabaAunty kiduba kigani cikin dukkan zuriarmu wacece akaiwa auren dole ?Auren dolenma irin nawa mutun kusan saan ubana,tafa'da tana shekar kuka taciga da mgn kuyimun hkr kumun uzuri wlh tlh Aunty jinake kamar zuciyata zata fashe sbd zafi, yi hkr aunty Karki sanarda Addanmu bazan kumaba Aunty tafa'da Cikin Kuka harda shessheka.

Wani tausayine ya lullube zuciyar Aunty Jamilah na 'kanwarta Ramlah,itakanta Aunty Zahra da Aunty Falmata da yanzu suke shigowa falon na sama sakamakon sunzo gidan tundazu mai aikin Aunty Jamila tabude musu kofa,Cikin tausayi suka karaso falon.

Ramlah ganinsu yasa tamike tana rungume su duka
Aunty Zahra da Aunty Falmata.

Suma rungume tasukayi Suna rarrashi, Zama sukayi akan 3sita tare da ita,dukkansu uku suka Shiga rarrashinta.

Aunty Falmata tace"Ramlah aure kafin ayishi shine akeda gardama da rashin biyayya ammanfa dazaran anyishi Ko aurenso ko akasinshi dol
e mutum yanutsu yayi biyayya sbdneman kyakkyawan sakamako ranar gobe kiyama,dan haka kiyi hkr shine ka'dai Kalmar da zance dake domin nayi imanin Allah yafimu sanin kundace tunda yahada kene kadai kike ganin rashin dacen amman wlh komu ranar da muka Koma gida daga wajen dinner munsan mijinki yayi.

Aunty Falmata tayi shiru tana fadin koyaya Aunty Zahra?

Zahra tayi murmushi tana fadin sosaima wlh da munyi zaton tsohone sosai Kamar yadda akefada ashema wannan da sauranshi dan baifi saan Yaya Babba ba.

Musamman da naji Ali Nuhu yana Bada biography na ango naji Yana fa'din sgekaranshi 55 ashema tun yarinta suke abota da Ali Nuhu ashema Mijinki Safaine Kawai girman yarinyarshi da kikagani yasa kikeganin kamar yagama aiki.

Aunty Jamila tace"yauwa ashe kuma Kunga hakan,wlh koni nayi mgnr furtawane Kawai banyiba .

Yanzu in Ali Nuhu shine yafuto neman aure xaace mishi tsoho?
Chapter 6 · 0% Book details