Sashe 17
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786 Niko xan sanbada Ku Cikin group na Tsoho Ko YARO.
*'korafi haba my Frnds naga Kamar kuna manta, Abaya littafi Saya Ake akasuwa watakila yanda mukai cacan Kudi kansayan book halan Ku bakuyiba ku'di Mai yawa wanda yafi namu na online writers,Sai namune danmunce na kudine zaizamo aibi??ayya my sister's kunmanta shimanshi datan sayamuke da ku'dinmu olz nd plx yadace kuringa mana adalci Domin Allah.*
*P**3
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
Ramlah ihuuu tayi tana rike wuyanta da hannu,Kuka tafashe Mai sauti tana burgima akan gadonta,sosai ma'koranta kemata ciwo jitake zuciyarta da ma'kogoranta sunbushe Kamar tunda tazo Duniya bata taba shan ruwaba.
dagudu tasauko daga Kan gadon tanufi fridge babban goron faro water ta'dauko takafa Kanta,shatakeyi tana nishin wahala harsaida tasha fiye da rabi yayinda tazuzzubar da ruwan ajikinta sbd Sauri wajen Shan ruwar.
saiyanxu tafarajin sanyi awajen hakan yasa,takuma fashewa da kuka tana fadin"tamutu talalace tare da tsinewa A,Zaid acikin zuciyarta.
Mugu Allah ya'isamun tafa'da afili,lokaci guda wani tsananin tsanarshi yakara tokarin zuciyarta, jitake kamar tawuce gidansu yanzu tafake da uzurin A,Zaid kasheta yakesonyi.
Saidai tasan badole bappa da Addanmu su yardaba,wannan yasa tafadi akan kafet din tacigaba da kukanta.
Futarshi dakin Ramlah samanshi ya Koma,sosai yakejin zafi acikin zuciyarshi yayinda yakejin kishin Ramlah yana dokan kirjinshi.
Agurguje yacanza dress yafuto daga side dinshi, Direban shine yazo Dasauri yabude mishi motar,A,Zaid bayan Mota yashige Cikin Yana cizan baki.
Sosai yakejin tsananin bacin rai,jiyake Kamar yawuce gidansu Abdul yaci durun uwarshi,domin tsab yasan gidansu Abdul din wanda makota suke da yayan Ramlah babba Yaya Buhari.
Nan danan yace da direba kaini Mando,Cikin Abekuta.
Direba yace "angama my boss,juyawa yayi da motar yadauki hanyar Mando,harsun fara nisa, zuciyar A,Zaid tafara tunasar dashi cewan inhar anbi ta 'barawo dole abita mabi sawu,yanzu in bappa yasan abunda Ramlah tayi yasan dole sa'bawa Ramlah rai sbd Ramlah itace sila.
Musamman daya tuno Ramlah itace umul aba'isin dabata Kira wayarba Abdul bazai samu no dinba,A,Zaid ya kumayin tsaki yace da direba kaini office.
Ko a office din kasa komai yayi sbd damuwa,duk da yabada aiki masu muhinmanci amman haka yakasa sbd bacin rai,Dole office din yabari yawuce, Gamji gate Anan ne yasamu waje yazauna yanakan Kalle kallen namomin daji.
Ramlah vaccine yadauketa baccin bacin rai da wahalan Shaka,Koda ta tashi abaccin wuyanta yarike jintake Mura maizafi yariketa da kyar take ha'diyan miyau.
hawayene yafara zuba afuskanta,sbd tasan shakan da A,Zaid yayimata shine Silan ciwon,Saida ta'dan huta kafin ta tashi tashiga bayi tayi wanka alwalan sallar azahar tadauro tazo tayi Sallah.
Daga ita sai karamin towel na wanka tafuto falo,abincine jere akan dining table saidai Ko kallon abincin batayiba domin yanda take jin bushesan Zuciyarta babu abunda zata iyaci.
Kiching tanufa dakanta tajawo tukunya ta'daura ruwan zafi, Lipton tasaka aciki tabude fridge ta'dauko Danyan citta tajefa kanunfari tadebo tea spoon tazuba aciki tana tsaye shayin yadafu nan da nan 'kanshi yacike Kichin din kamshin kayan kamshin shayin.
Zuma ta'dauko akwalba tazuba akan shayin tare da daukan karamin chokali tafara juyawa.
'Karami Plaks ta'dauko tadauraye kafin tajuye shayin aciki, cup ta'dauko tafuce akiching din,anan falon tazauna durshen Kan Kafet tazuba shayin acup,tanakaiwa bakinta ahankali tanadan kurba zafin shayin yana Shiga makoshinta tana 'danjin da'din wajen.
Ahaka taji motsin bude kofar sanin waye yasa ko kallon kofar batayiba ranta tahade Kamar bata ta'bayin dariyaba,shayin tasake tsiyaya acup tacigaba dasha abunta.
Cak yatsaya yana kallonta,wani sanyine lokaci guda yaziyarci Zuciyar Shi,naganin Ramlah Zaune ta towel nanda nan dick nashi taharba daga Cikin Wando yayinda shaawar daya danneta tun safiya yataso mishi.
A,Zaid sosai Allah yadaura mishi 'kaunar Ramlah wanda Sam baya iya dogon fushi da ita duk da yakanyi da sauran matanshi shikanshi baisan daliliba,saidai a'kasan ranshi yajin sbd takawo mishi budurcinta'dakin sunnarshi shine yasa zuciyar Shi Ke girmama Ramlah.
Babu wani jan Aji Ko fushi yanufi wajen Ramlah fuskarshi yadan sake Yana takawo Wajenta,jin takunshi Yana nufota yasa Ramlah dasauri tamike da cup ahannunta tana Shirin gudu,saidai karfinta Arce tuni yarikota.
Rungumeta yayi sosai ajikinshi Yana Yana ajiyar zuciya,Ramlah tasaka duka'karfinta Zata fusge Cikin tsautsayi ruwan shayin yasubuce yazuba Mata acinya.
washhhh Allah na tafa'da tare da fashewa da kuka,cikinnrawan jiki da tsoro A,Zaid yace" subhanalla yafa'da yana tsugu nawa 'kasa,cinyarta yariko Yana mata sannu,Ramlah itakan kukanta takeyi sosai sbd Jin zafin wajen.
A,Zaid yakuma dagota ya rungumeta yanakan lallashi,Chikin Sauri yahaye da ita samanshi.
Wayarshi yaciro yakira Dr Amina,yasanar da ita tazo urgent,bayan yaajiye wayar Rarrashinta yacigaba dayi.
Dr Amina itace tayi waya tana sanar dashi gatanan ta'iso,Drowanshi yabude yadauko jallabiyan shi yasakawa Ramlah daukanta yayi akafadar yafuto da ita falon.
'kofar yabude Yana fa'din dr Bismillah Ramlah Kwance akafadar bai soketaba sbd ru'dewa,Dr Aminah,da wata nurse suka shigo falon waje suka nema suka zauna dr Amina,gaisuwa dukkansu biyu sukayiwa A,Zaid dr Aminah tace" Yaya mejikin meyafaru?
A,Zaid yace "hmm dr wlh tsautsayi ruwan tea yazuba mata a'kafa,dr Aminah tadago kai tana kallon Ramlah dake kuka tana fadin wayyo 'kafata.
Murmushi tayi,itakan tana murna wannan yarinyar dan billahillazi tatsinci dami akale domin Cikin maza irin A,Zaid basuda yawa.
Itakanta nurse din da sukazo Kallonsu take Cikin shaawa.
Dan sosai maauratan suka burgeta ranta take fa'din banda tana da aure tsab data kawo harinta wajen A,Zaid.
Dr Aminah tace" sannu madam Allah yasauwake kiyi hkr insha Allah Zaki warke,A,Zaid takalla dake zaune da Ramlah ajikinshi tace"sir ajiyeta mugani insha Allah Bama Wani Babban ciwo bane.
saiyanxu A,Zaid yasauke Ramlah tare da riko hannunta Yana rarrashinta,dr Aminah tadaga cinyar ahankali Ramlah tace"washhh da Sauri A,Zaid yace "plx dr don Allah kimata ahankali,dr Aminah tagyadakai.
Treatment wajen taiwa Ramlah Cikin Ikon Allah bawani konewa tayi sosaiba yarfatar ne tadan tashi kadan,banda itadin Yar gatane Kuma 'yar hutu aiwannan ciwon Ko ajikin jaririne baabun damuwa bane bare ita 'katototuwa da ita.
Magani dr taciro Cikin akwatin aikinta tabaiwa A,Zaid tare da mishi bayanin yanda zatasha mikewa sukayi Suna fadin zasu wuce,A,Zaid yace "Yana zuwa, ahankali yaajiye Ramlah yahaura samanshi dayar gudu gudu dukkansu suka kalleshi Cikin shaawa da burgewa.
Ramlah Itakan idonta tarufe tana Jin haushin A,Zaid jitake Kamar ta kikkifa mishi Mari sbd sosai wuyanta kemata ciwo sbd shakan da yamata dazu.
A,Zaid yasauko daga samanshi hannunshi Rike da rafar 500,000 yamikawa dr Aminah Yana fa'din ngd dr wannan Kisha Mai Amota.
Dr takarba tana fadin"Sir baka gajiya da 'dawayniya to angode Allah yakara arziki,A,Zaid yace"Aminn dr Karki damu indai akan my princess ne zanmiki hidiman datafi wannan fatana inhar bukatar zuwan tayi kichigaba da zuwa Kan lokaci,dr Aminah tace "angama yalla'boi.
Sallama sukayi da A,Zaid tare da Ramlah suka wuce sosai suke mamakin irin soyyrda A,Zaid kewa Ramlah,Itakan Nurse dafutarsu Saida tayi mgn"tace Kai dr wannan yarinyar ita tazo Duniya acikin saa,ji Yanda Chief yakeyi akanta saikace Zai maida ita cikinshi sbd so.
Dr Amina tace" hmm aibakiga komaiba,ai sir yawuci hakan indai Kan madam dinshine.
Nurse tace"Kinsan Allah dr banda inada aure tsab dana Shigar dakaina sbd man din yatafi da imanina dr Aminah tayi dariya y
tana fadin Kibaki da aure sir Alluran chikin ruwane mairabo ka'dauka Kuma madam Ramlah tadauka.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786.
Thanks somuch my Frnds Allah yakara Mana xumunci aminnn.
*TSOHO KO YARO.?????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba.
Dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786 Niko xan sanbada Ku Cikin group na TSOHO Ko YARo.

Duk wannan lallabi da A,Zaid kemata kokadan bai sassauta haushin Shi dake tare Cikin zuciyata ba,hasalima jitakeyi kamar tarufeshi da duka,tfyrsu dr Aminah keda wuya A, Zaid yadauketa yakuma sakata ajikinshi yana rarrashi Cikin sanyin murya yace"Ramlah nine Ko?
Ramlah takauda Kanta tana hadiyar miyau da kyar,batasan lokacin da ruwan hawaye yafara bin fuskartaba,A,Zaid yayi saurin fadin" ayya My princess dan ALLAH kukar ta'isa kiyi hkr kinji rainane ya'baci dakuma tsananin kishinki daya rufe idona.
Bt am sorry once again,yafa'da Yana share mata hawayen da babbar yatsarshi,Ramlah tafusge fuskanta tana fashewa da kuka,tare dafadin wayyo wuyata wuyata zanmutuuuuu.
AZaid gabaki 'daya yarude Cikin damuwa yake riko Ramlah Yana fa'din"Ramlata meyasamu wuya??Ramlah tadaka mishi harara tana cigaba da kukanta,bakaramin haushi yakuma bataba watoma Shi harya manta da irin sha'kar daya Mata,A,Zaid sake rungume ta yayi yana Kan lallashi saidai Ramlah uwar rikichi takiyin shiru.
Hakan yasa yakaibakin Shi Cikin nata dasauri yafara tsotsa,Ramlah tafara fusgewa tana dukanshi da hAnnunta amman ina'karfin ba iri gudaba.
Ramlah tacigaba da kukan zuci tana mur'kususu,AZaid shikan fara tsotsan bakin nata shine yafara bugar dashi.
Tuni yafara futar hankalin Shi already daman ahannu yake,murgina Ramlah yayi akan Kujeran yamaida ita 'kasa shiko ya 'dale samanta bakinsu hade,Cigaba da tsotsan harshenta yakeyi yana shafan Gashin Kanta.
Towel dake cikinta yazare,dasauri yafara shafan 'kirjinta,Ramlah itama lokacin tafara karban sakon,A,Zaid ganin tadaina mutsu mutsu yasa yacire bakinshi anata yamayar Kan nononta,da sauri Sauri yake tsotsan nonon Kamar yaronda yakwana da yunwa,Tsotsar Kan nonon yakeyi Yana murzasu da hannunshi.
Babu abunda kakeji Sai nishinsu duka biyu,A,Zaid ya 'daga bakinshi akan kirjinta yafara tsotsan kunnanta Yana murxa nonuwanta duka biyu.
tare da hura mata iska acikin kunne yanda kasan ana lallashin bby tayi bacci Hakan yasa Jikin Ramlah yamutu murus babu abunda takeyi Sai ajiyan zuciya,Sosai Ramlah take karban wasan tuni tayi likis tadaina mishi gardama.