Sashe 19
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida takwana guda a asibiti tadawo hayyacinta akuma lokacinne result yafuto,LikitA yamikawa AZaid hannu Yana mishi murna tare da bashi takardan tes dafari murna A,Zaid yafarayi sbd Shima xaiyi 'dAnkanshi saidai watannin Cikin dayagani ajikin Takardan shine yasashi mutuwar tsaye.
Idonshi yakurza yakuma budewa Yana kallon takardan, abunda yagani dazu shiyagani yanzuma cikine ajikin matarshi harna wata hu'du da Sati biyu.
Arude Cikin harshen turanci yace"Cikin wata 4 kai anya kuwa muje ayi scanning,dr yayi murmushi kafin yace"aimunyi scanning kaduba Cikin files din zakaga komai.
Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allahummah ajirni fi musifati wakalipni Khairan minha!!!!
Durshan Zaid yazauna a'kasa Cikin tashin hankali yana salati,daga bisani da Sauri yamike yafuce office din,Ko kallon dakinda aka kwantar da matar tashi bayyiba yashige motarshi yawuce gid.
Koda yaje gidan yakasa zaune gakasa tsaye Sai sintiri yakeyi adakin Cikin tsananin tashin hankali,Wayarshi yaciro yakira Ali Nuhu Ali Yana dauka Zaid yace.
Abokina inacikin matsala kaji kaji yakaronto mishi cikin damuwa,Ali Nuhu Shima salatin yayi Cikin damuwa Shima yace wht????
Zaid yatauna harshenshi Yana huci,kafin yace yanda kaji hakan likita yafa'da,Ali Nuhu yace"Cald down Abokina kayi hkr karka kashe kanka da damuwa,yanzu Abu mafi dacewa shine kasanar da iyayenku tunda zaman aure da ciki haramun ne.
Shawarwarin Ali Nuhu yabashi mai kyau kafin suka rabu awayar,aiko Zaid Yana kashe wayar,hjyrshi yakira yasanar da ita komai.
Hjy saboda rudewa Saida takusan Faduwa sbd atsaye take,banda 'kanwar Zain Rumana tazo gidan wuni Allah yasa tana Wajen ta tarota datakai harkasa.
Ihuuu Rumana tayi tana Kiran Abbansu dake karatu awaje, Abban Zain da Sauri yashigo dakin saidai ganin hjyr Zaune tana numfarfashi yasa yace"Subhanalla Yana rikota Cikin 'dimuwa yace Ruma bani Ruwan sanyi afridge.
Ruwan da hjy Tasha maisanyi shine yasa tasamu nutsuwa,saidai tashin hankali Kan tana cikinshi Kuka hjy tafashe dashi tana sanar da mijinta Abunda yafaru.
Ba Abba ba harta Rumana Saida tarude, tare da fashewa da kuka tana fadin"kinganiko?,kingani Mommy Saida broda yace ah ah Amman kika dage bayan Kinsan daman tarbiyansu ba iri 'dayaba,Abba yace"Rumanatu keda Zaki rarrashi Mommyn taku shine zaki'kara dagar Mata hankali bayan Kinsan tana da laluran hawan jini.
Rumana tashare hawayenta tana rungume mommynsu,sosai takejin tausayin 'dan uwanta.
Abba yace aizama bai gammuba gobe saimuwuce wajensu dan wannan matsalar dole Sai Malamai sunshiga ciki.
Washegari dukkan su suka,Harda Rumana suka wuce London.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
Dan Allah Dan Allah nahadaku da Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine, duk wacce ta futarmin dShi banyafe mikiba kowacece.
Hakan duk wanda ta karanta bata bani hakkina ba nabarta da Allah shkn.
My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786.
Thanks somuch my Frnds 4 patrocognaz.
*P**4
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
A London ansha artabu sosai da Badariya amaryan AZaid Kan tafadi waye Mai Cikin ammantaki fa'da saikuka takeyi sbd itakanta batasan waye uban cikinba sbd tayi mu'amalat damaza da yawa,Uncle Najeep Cikin kuka yafara kaimata duka Yana mata Allah ya Isa Kan 'bata mushi Suna datayi.
Hjy da Abba sune suka rikoshi Suna bashi hkr,maaifiyar Badariya Saratu tariko hannun 'yarta tana kuka tana fa'din"babu wanda zaikuma ta'ba mata 'diya dancikin shege bakanta farauba bakanta Zai 'kareba, baki dukkansu suka Bude Suna mamakin furucinta.
Uncle Najeep yace ohh hakan kikace?
Tokije keda 'yarkin nasakeki saki.....dasauri hjy tayi tsalle tarufo bakin yayanta Cikin Kuka tace"ah ah Yaya karka furta dan yarasulillahi karka futa,Miyau yahadiye Cikin bacin Rai yace barni Barni inmata saki 'daya Fatimah.
Hjy tace",shkn 'dayan ya'isa ya'isa Yaya,Ranar kan anyi Baran Baran da maaifiyar Badariya da Uncle Najeep, Abba shine yahana Saratu maaifiyar Badariya barin gidan yace tayi hkr zuwa gobe za'asan yanda zaayi alallaba uncle yanzu raine ya'baci,Itakan daman tanason zama bogine Kawai irinna matarda akasake.
washegari dakyar Abba da hjy suka lallaba uncle Najeep ya hkr ya Maida uwar Badariya dakinta, itakuma Badariya duk da Abban yanada Sani Kan addini gakuma uban gayya dake karatun sharia Wanda baayinta Saida ilimin addini sosai amman abban yace lallai adauko wani malami ta inda kowabazaice anmishi son zuciyarba.
Zuwan malamin shine yakaranto musu hukunci kaitsaye daga'kur Ani mai girma kancewan,babu aure tsakanin Badariya da Zaid harsai taaife Cikin dAke jikinta.
Kuma Koda taaihu Sai ansake 'daura sabon aure tsakanin su shine sun tsarkake aurensu.
nantake Kowa yayi na'am da hukuncin Allah,bayan tfyr malamin Uncle Najeep harkasa yana zubarda hawaye yake rokon Zaid Kan cewan Dan Allah Dan Girman Allah yayi mishi Alfarman bayan Badariya taaihu akuma 'daurA musu aure sbd mutumcin zuriarsu da taimakon jaririn dazata aifa tunda Badariya tace itakanta batasan uban 'yarba bare abashi Tabbs jaririyar itace zaataimakawa arufa asiri dan inda ace babu jaririyar Shima da bazai roki alfarma ba.
Shiru falon yayi na wasu second babu abunda kakeji Sai saukar numfashinsu duka, tabbas mgnr uncle Yana Kan gaskia.
Wannan yasa Abba yaari bakin Zaid yace"babu komai yaamince aiduk Wanda yarufa asirin Wani shima Allah zai rufa nashi musamman da wannan jariri kecikin mgnr Wanda bayida laifin komai, Zaid hawaye yafara zubarwa Yana rike kai saidai bayida Ikon ja da mgnr maaifinshi domin yasamu kyakkyawan tarbiya.
Itakan hjy taso A
abar Zai yayi za'bin zuciyarshi sbd tasan anshiga hakkinshi,Domin tariga tadawo daga rakiyar Badariya.
Zaid yayi gyaran murya,Yana fa'din uncle inada mgn,Abba yakalleshi Cikin dan daure fuska azatonshi musu xaiyi, uncle najeep yace "Yi mgnrka zaidu 'dan albarka.
Zaid yace"inarokonku dukkanku Domin girman Allah yanda Nima nayi muku biyayya,nima kuyarjemin inason zankoma Saudiya sbd karatun law 'dina sbd inafatar cikar burina na Zama cikekken al'kali.
Sannan nikadai nakeson tfy sbd wani dalilina,Abba yace",Zaid dalilin me?uncle yace"ah ah AhjiAli babu ruwanka, tunda alfarma yanema wlh anmishi.
Uncle yadubi Zaid yana kallonshi Cikin tausayi,yace"anmaka umurni Zaid yaushe kakeson tfy?Zaid yashare hawayen Idonshi kafin yace Nanda 1week,mgnr yacugaba dayi uncle in Badariya taaihu Bayan kundaura auren Sai tawuce Nigeria wajen hjy sbd nan inaga xaifi Mata zaman nan sbd nutsuwarta.
Badariya maras kunya,Itakan idonta atsaye tana kallon kowa,dan Cikin datayi ko ajikinta gani take nrml ne shiyasa take mamakin yanda Daddynta dasu Zaid suka dauki abunda zafi.
Taron yatashi lfy saidai rankowa da abunda yake sa'ka mishi musamman hjy da Hamdiya sunfashi cike da tausayin Zaid dabn harga Allah anshiga hakkinshi.
Acikin Sati gudan kuwa zai yawuce Saudiya,Itama hjy sunwuce da Badariya Nigeria duk da ita Badariya bataso hakanba sbd aikinta datakeyi na banki,saidai 'karfinta da akafi shine yasa tabi hjyr.
Dawowarsu Nigeria daki guda Hjyr taware wa Badariya,Abba dakanshi yayimata cukun cukun nema mata Wani aikin cikin Ikon akadauketa aiki Cikin GT bank.
Badariya tacigaba da rainon ciki tana Kuma zuwa wajen aiki amotarta,kasan cewan Daman Zaid ba aiki yakeba schl yake iyayenshi Daman suke turamishi kudinda Zai isheshi komai awata.
Wannan yasa suka cigaba da 'dawayniya da Badariya da Cikin jikinta Wanda basusan waye ubanshiba,saidai tunranar da sukayi Taron sukayi garga'de junansu Kan cewan babu wanda zaifirtawa jaririn sbd ingAnta Rayuwar abunda zata aifa.
Wata Tara da sati biyu Badariya taaifo 'ya'yanta biyu twins mace da namiji saidai macenne tazo darai namijinkan babu Rai aka aifeshi.
Ranar data aihu ranar Abban Zaid, yatara, tsirarrun mutane aka kuma sake Daura auran Badariya da Zaid,Zaman Badariya da hjy gida guda shine yasa hjy tagane futsara da rashin kunyar Badariya sbd yauda gobe yaki wasa sosai Badariya taraina hjyr sbd ganinta Yar boko yargAye Itakan hjy kallonta Kawai take aranta takance kafin kiyi bokon Saida mukayi anman bamuyi wannan futsaranba,saidai abunka da zumunci dole hjyrta hakura take Kan jure rashin ladabin Badariya.
lamarin Badariya gaba yake narashin Jin mgn,ga yawan waya da takeyi damaza gaban Kowa mazanda bamu harramantaba.
Wannan matsala yasa hjy ta tursasa Zaid saiya dawo Nigeria domin ganinta inyana kusa zaigyarawa Badariya zama tsoronta 'daya shine kartaje takuma 'duro Wani Cikin da aurenta.
Dole tasa Zaid yadawo Nigeria daga Saudiya, Koda yadawo baizauna ba Tuni yahada nashi inashi yawuce law school dake Abuja Babban binnin tarayya .Awannnan lokacin ne yaqarasa karatunsa natsawon shekara daya, wanda yafito da takardar LLM degree.Wannan ne yasa bayan kammala karatun yasama aiki a babban kotun kasa dake Kaduna Nigeria.wato federal high court dake NDA badarawa bustop .
Anan abujan yahadu da matarshi ta biyu Sadiya,Itama bawani Dogon soyy sukayiba 'diyace ita wajen ubangidanshi Bello bukar Barno.
Batare da 'bata lokaciba ya aureta,Sbd tabiyanta da yajegani dan Sadiya gwanace wajen Sanya bulabulan hijab tare da son fadin Allah yace annabi yace wannan yarinjayi Zaid dason aurenta duk da itadinma bawani sonta yake sosaiba saidai addininta da kirkinta sune suka rinjayeshi haryakai ga aurenta.
Wannan aure DA Zaid yayi shine yakara haddasa tsanar hjy azuciyar Badariya ganinta hjyrne tasa Zaid yayi Mata kishiya.
Badariya tadaina shigowa bangaren hjy saitaga dama saitayi 1month hjyr bataga idontaba duk da tundawowar Zaid Daga Saudi hjyr takarbi Hussaina sbd 'kaunar dake tsakanin hjyr da husaina itakanta Badariya bata damuba tabarwa hjyr ganinta tahuta da 'dawayniyar fitinar Yara.
Sadiya Aftr auren itama Daren farko hakan Zaid yasamu raminta abule ashe anguluce dakan zabo,wannan Karon Zaid Kuka yayi sosai Yana istigfari ganinshi Ko wani babban laifi yayiwa Allah yamishi wannan jarabawan.
Daga karshe dole yayi hkr yafauwalawa Allah tare da cigaba da rike 'diyarda baisan ubantaba tare da uwarta da SAdiya da yanzu tasane mishi arai tunda yasan tazubarda mutumcinta awaje.
Aurensu da Sadiya da month Allah yayiwa Abban Zaid rasuwa sakamakon ciwon ciki Na dare'daya,hjy da 'ya'yanshi Hamdiya da Zaid sunyi kukan rashin Abba sosai saidai dole Daga baya suka fauwalawa Allah.
Tashin hankali goma da ashirin,hatsarine na jirgi yaritsa da uncle Najeep da matarshi ahanyar zuwa Nigeria wajen taaziyar Abban Zaid.