Sashe 28
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Niban fa'daba Shima Yaya babba bai fa'daba,Har hutun mubya'kare nadawo gida Abdul yawuce zariya.
rayuwa yacigaba da tfy mun Yanda nakeso,Ina zuwa secondary Ina Kuma zuwa hadda Dan nasauke 'kur 'ani tun ina jass 2,yanzu ajin hadda nake Shima Haddan munyi nisa harmun kusa rabi wato Muna 28 izufi.
Wani hutun aka Kuma,wannan hutun banje gidan Yaya Babba ba sbd Addanmu batada lfy tana fama da ciwon ulcer gashi wannan Karon yamata mummunar Tashi harsaida yakaita ga kwanciyar asibiti.
Hankalin dukka gidanmu yatashi sbd ciwon Addanmu,haka akayi ta zaryan asibiti tare da mgnin gida Saida tayi 3weks tana jinya kafin tafara samun lfy.
Abdul acan anguwarsu ba'karamin damuwa yashiga narashin zuwana gidan Yaya Babba,gashi Alokacin banida waya gara Shi yanada ita saidai Koda yanadashi nibanda Shi Tayaya zamuyi mgn Babu.
Abdul Cikin Yana daurewa,Yana Kuma kansaka Ido shiru baiga Ramlah tazoba,Yana harkance da gidan Yaya Babba kusan kullum basunan harta 'dan aikenshi sabur yarasa inda zaiyi yaganshi kullum gidan basunan Sai Maigadi Kawai.
Kwanakin sunakan ja hutunshi harya kusa ya'kare yaudai da sassafe yakasa hkr akofar gidan Yaya Babba yazauna Yana jiran futowarshi dan yasan dole zaifuto yawuce,dan yakasa hkr lallai Yanaji aranshi Babu lfy rashin zuwan Ramlah.
Yana nan zaune,tun 6 na safiya harsai bakwai darabi kafin yaji megadi Yana Bude get.
'karan motar Yaya Babba yaji hakan yasa yamike tsaye.
kofar get 'dun Yana bu'dewa Yaya Babba yasa hancin motar zaifuta, Abdul Dasauri yamatso gaban motar Yana 'dan 'daGa mishi hannu tare da dunfaro gsreshi Yaya Babba daga motar yahango Abdul Hakan yasa ta'dan tsaya batare da yakashe motarba.
Abdul ya'karaso Jikin Murfin motar wajen mazaunin direba,Cikin ladabi yagaisar da Yaya Babba,Bayan sun gaisa yake Tambayar Yaya Babban Ko lfy wannan Karon banzo hutuba??Yaya Babba yakalleshi yana 'karewa Tarin gashin Kanshi daya sha Gyara kallo yace"eeh mamarta babu lfy Amman Jikin alhmdullh saidai bani zaton wannan lokacin zatazo nan hutuuuuu.
Abdul yasunkuyar dakai Yana Sosa gashin Kanshi,yace",ayya nima kan nace halan ba lfy ba,to Allah yasauwake yasa kaffarane aminn Dan Allah inbabu damuwa kozansamu address nata sbd inason inganta kafin inwuce schl nxt day.
Yaya babba baiso yabashi address ba,sbd Yaron haryau bai Shiga ranshiba duk da Yana samun lbr wajen sabur da Nafiya Kan soyyr da Abdul 'din da Nafiya keyiwa junansu.
Saidai,baishafe Shiba matsalar sune, tunda ita mai soyyr Ramlah tace tAji tagani bayida Ikon harabasu Kan rashin yimishi da Abdul 'din bayyiba Dan bayida hujja daya halatta yaraba su'din.
Wannan dalilin shine silan da Abdul yasan gidanmu,ranar dayazo Naji da'din ganinshi Shima Hakan sbd munyi kewan juna,nikan nafishi kewa sbd Abdul yasan Yanda Zai faranta mum ta hanyar kalaman soyy masu chaza 'kwanya.
Bazan mantaba aschl,akwai 'kawayena da tunda sukaga Takardan da Abdul ya rubutomin na zafafan kalaman soyy Shikenan suka rikiche suka Fara santin iya kalaman Abdul si dayawa inhar zasuyi wasi'ka wa saurayinsu zasuce Ramlah Jafar dan Allah kibani Takardan soyyrku da Abdul muyi copy.
Nikan da'dine Ke Kamani tare da girman Kai irin babban yarinyar nan,inada abunda har rubibin coppy akeyi.
Kalaman zoyyr Abdul duniyace dan inyamun wasi'ka ta Hausa habawa Kamar inyi ihuu sbd da'di hakan ta turanci ya iya tsarata tayi da'di Cikin ha'da'd'den Turancinshi Masha Allah Abdul akwai Jin turanci saikace 'dan degree shikanshi da turancin yake 'kara kashe zuciyar Mata harma da abokanshi da basu gwane wajen iya turancinba.
tunda Abdul,yasan gidanmu,shkn yake zuwa musha hira,Bappah Ranar farko Bai gammuba Sai ranar tabiyu Anan ne yagammu,DGa nesa tunkafin bappa ya'karaso Nace da Abdul ga Babana,Abdul yayi saurin rusunawa Tunkafin Bappan ya'karaso Nima kaina sunkuyar inajin kunya har Bappan ya'karso
Abdul yagaisheshi Yana tambayar maijiki,Bappa yace"dasauki saidai ban shaidakaba????Abdul yayi murmushi Yana shafan gashin kai waiyaji kunya Ganin hakan bappa yace to to Allah yasa mudace yafa'da Yana wucewa Cikin gida,wucewar bappa yasa na tuntsure da dariya sbd ganin Duk Abdul yarikice.
Abdul yaturomin baki Yana fa'din bbyna wato dariya kikemun Ko?nace"Eehhhh mana aikaine kabani dariya kaga yanda kAwani rikice kuwa!??
Abdul yace",aidole inrikice sbd sarkuwane Kinga dole innutsu,Nace "aikan Naga nutsuwa,Abdul yace"wlh insan zamu ha'du Dana gudu tun 'dazu Nace" akanme?yace" sbd Naji kunya dariya nakumayi Ina Hararanshi na Wasa kafin Nace"nikan naji da'dinda Kuka ha'du sbd yadace Bappa yasan da inada Kai sbd tsaro.
Abdul yace" wlh hakane big girl,shiyasa nake 'kara sonki always tare da karemiki kaina Koda bakinan sbd shegun matar nan sunga bbynki fari Kamar Madara sunfara ma'kale....kutumar uba nafa'da Ina hucii sbd kishiii Abdul yatuntsire da dariya yanamun gwaliyo.
Ba'kin cikine yasa nafashe da Kuka,inajin tsananin kishin Shi Kamar zuciyata zaifito.
Abdul yayi saurin cewa"Haba bbyna haba farar mace zinariyar Mata haba mace'daya datafi dubu enye haba Tauraruwan tauraru Zahra.
Nifa Wasa nake Miki,Har abada Babu macen da Zata iyatakara dake abirnin zuciyata,sbd kedin Ke,k'dai zuciyar Abdul 'kadeer keso kece wacce nake muradi murayu tare mu mutu tare am sorry bbynah Bazan Kuma wannan wasanba yafa'da Yana dur'kusa Mata akasa .
Bansan lokacinda dariya ya kufcemunba inAdariya hawayen idona Yana sauka,Cikin tsananin Jin da'din kalamun bbynah Nace.
Nabaka uwa da 'dan cikinta,much love u forever and ever my dearest,Abdul yayi dariya cikin kashe Ido yace"godiya nake bbynah yanzu Zan iya Tashi anmun afuwa???kaina na 'daga alaman ehhhhA ina dariya.
Hiranmu mukacigaba dayi,Anan yake sanar dani jibi zaikoma schl,da yaune sbd Ni yafasa,Rai Na 'bata Ina fa'din kai bbyna Bayan jiya Kawai naganka Kuma harzaka Koma schl???nafada Ina buga 'kafar shagwaba.
Abdul yayi murmushi Yana fa'din sorry once again dear,wlh hutun ta'kare Tuni Kuma Kinga shekarar karshe nake,danma umma Bata sallameni bane sbd yanayin Yau dafa dole yaudin xanwuce.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu???
Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai???
To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
*P**6
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
Ramlah takuma tura baki tace"shkn Allah yabada saa aigarama kayi kagama wannan diploma kokasamu kawuce degree,inbahakaba inmaka wayo inriga wucewa tafa'da tana mishi gwaliyo.
Abdul yayi murmushi,Yana kallonta Kafin yace"no vex ai nrml ne tunda kaida Kaya aiduk mallakan wuyane,Amman Bby kinmakara sbd Nifa wata 4 yaragemun ingama diploma keko Ko secondary'din baki gamaba kingako ai nagaba yayi Gaba eehee,dariya Ramlah tayi tace"shkn tunda Kaine nasayar Maka da musun yanzu dai mecece matsalar tafa'da tana chin serious.
Abdul yace"bbyna namefa?
Ramlah tasha mur irin no Wasa,kafin tace"Kan mgnr tfyr Naji kafe ummahce bata sallamekaba!??Abdul yace Kai bbynah nifa harna manta nayi mgnr asheke kina nan kina rike da ita, Ramlah tace" aidolena tunda dAmuwarka tawace.
Danhaka sanar dani karkaji komai,Abdul yayi murmushi Yana cire kum a ajihunshi gashin Kanshi yafara tajewa Wanda tayi kyau tayi luf luf gwanin shaawa.
Kamar baxaiyi mgnba saidai idonda Ramlah tasaka mishi shine yasa yafara mgn,hmmm bbynah"wlh Kinsan yanayin garin Sai aslow 'dan abubuwan abincine take Kan ha'damun tare da 'dan ku'din 'batarwa Kinsan nibani chin tuwo sannan bani iyashan ruwan famfo sbd inada tsoron typot.
Ramlah tasaki rai tana murmushi,Itakan bataga laifin Abdul ba aikowa yasamu rana dole yayi shanya hasalima sosai rayuwar Abdul dayanda ake shagwabashi keburgeta sbd itakanta tana samun kulawa wajen ummanshi Tunkafin suyi aure dalilin Abdul 'din tana da tabbacin Bayan sunyi aure itama haka umman zata kulada ita.
Domin tayard Abdul shi'din 'dan gatane gaba da baya gashi,shiyasa yake hutawa son ranshi bakace iyayenshi fa'kara'u alallalurati bane.
Dan 'dan hutune swgs boi San bayison har'kan 'kari,abokan Shi Duk irinshine manyan Yara masu tashen kyau da naira Abdul kadai naira kemishi cikas.
Shiyasa mafi yawanci inhar Yana gari baima damu da abincin gidansuba sbd har gida abokanshi kezuwa Suna 'daukanshi amota Wani sa'ilin Abdul 'dinma shike yin driving'din .
suke yawan futa chillins da Frnds nashi Yau Suna,Shawarma joint nakusa da sabon Gtbank kamin ka'karasa Msquare,ah ah Shifu restaurant, duk Wani big joint dake Kaduna nanne wajen yawonsu.
dukkansu 'yanson cin da'dine Abdul da abokanshi nanne wajen yawonsu.
Ramlah Ko ajikinta tabayin Abdul da abokanshi,sbd har Alfahari take Abdul abokan manyan yarane irinsu DJ Ab Jeep Son nd lill price.
Wannan ma shike sawa take 'kara ko'dashi aschl wajen 'kawayenta ganitake gayene Babu aibi acikinshi.
Ramlah ta'dan nufasa kafin tace"shkn matsalan???Abdul ya e"shkn babu matsala bayan wannan, Ramlah tace" no problems kaje kacigaba da Shiri insha Allah gobe zanshigo anguwan taku zankuma zomaka da abunda yadace,Abdul yarufe Ido yanajin kunya cikin"susa gashin kai yace"bbynah ayi Hakan??
Ramlah tace "anmayi karka samu damuwa tunda kayarda ka Koma schl sbd Ni insha Allah Nima zanyi iyakar ko'karina dankasamu kagama batare da matsalaba,Sallama sukayi Akan gobe Ramlah datazo da hantsi.
Gida Ramlah tawuce tana 'daga mishi hannu,shigarta gida Bappa Yana tsaye Yana alwalan sallar azahar,Yana ganin Shigowan Ramlah yamata alamu da hannu Kan tashiga 'daki tajirashi Ramlah da 'yan uwanta dukka sun Saba da mgnr Bappa da hannu shiyasa tagane meyake nufi 'dakin tayi Sallama tashiga gabanta Yana dukan Tara Tara.
Sallamar Bappa shine yakatse Mata tunani,Bappa yashigo 'dakin Cikin Sallama,tare da ajiye butan alwalan.
Ramlah tayi fi'ki fi'ki da Ido kamar tayiwa sarki 'karya lols.