Sashe 27
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Agidanmu munraba kalane,wasu farare wasu ba'kake wasuko Suna tsaka tsakiya,Kamar Nima inaciki,Bani da irin shegen farin nan sannan niba ba'ka bace ataikace nidai chokulet colour ne Ni.
'bangaren karatun addini,Shima saidai muce mungode Allah Dan dukkanmu harni Babu Wanda baisamu hadddan al',kur Ani mai girmaba.
Yaya babba,Babban maaikacine Cikin NNPC,wannan yasa tun dajimawa dayafara samun Budi yagyara gidanmu,yakuma Saka kayan daki Mai kyau a'dakin innarmu da su fridge tv Plaks mah,harma da su AC.
Hakan side na Bappanmu Shima yagyara gwanin shaawa,Yaya Babba mutumne Mai zumunci da son 'yan uwanshi Domin inkunga yanda
'kannanshi Ke Hawa motarshi sa',ilin Basu dashi zakAyi zaton nasune,Dan harni kaina awajenshi Na koyi tukin Mota sbd dage mishi danayi Nace inason in iya Mota sbd watarana zayyimun amfani.
Baiyi musuba dakanshi yakoyamun Mota,haka matar Yaya Babba aunty Nafiya akwai kirki sosai,Danni nafi Kowa shakuwa da ita acikin Kannan Shi,sodayawa nakanje inmusu 2days indawo Anan Cikin Garin Kaduna yake da gida Cikin Mando 'yankifi.
Yawan zuwa Hutu Ko weekend danakeyi gidan Yaya Babba,Anan ne naha'du da saurayina Abdul 'kadeer,Abdul makwabcine ga Yaya bappa,tun da yarintana innaje gidan Yaya babba an aikeni sayo 'dan cefane Inna futo zanganshi Zaune kofar gidansu.
anan zance mishi Ina wuni inwuce,Ashe wannan gaisuwar danake mishi shine yasa natafi da imaninshi haryaji ina burgeshi,Sanadina Abdul yafara gayda Yaya Babba sa'banin da dabasu mgn.
Sbd Abdul irin gayun nannne 'yan Bana 'daya masuji da gayu gashi kyakkyawane fAri tass namijin nunawa saa, saidai aljihu babu Sisi.
Dafari Wasa yafaramun Inna zo anguwar zaice,dani Babban yarinya kina wuta,sbd Babu 'karya yayuna da iyayena Suna sayamun kayan gayu sosai,Wanda inbaka saniba Inkaga irin suturata zaka 'dauka ni'din 'yarwani hamshakin Mai arzikine.
Gashi Allah yayini mace Mai son zuga da yabo,gani rigimammiya Ina taku hannu Yana Sama Kamar Bazan taka kasaba,Zukin da Abdul yakemun shine yasa nafara sabawa dashi,yauda gobe yawuce Wasa,Har maaifiyarshi Baba furera tasanni Itama sbd ni tafara zumunci da Aunty Nadiyar Yaya Babba Domin dukkan aihuwanta Bayan sanina da Abdul zakuga tashigo tare da itaakeyin komai Har ayi shagalin Suna.
Abdul Shima iyayenshi talakane,Dan harga Allah Duk da bappa bamai arziki bane Sanadin 'ya'ya yakejin da'di tofa agaban maaifin Abdul bappan Mai arzikine.
Duk da lokacin bawai inada hankali da wayo sosai bane,Saida nalura da Abdul baya zuwa makaran sbd kusan kullum zanganshi amajalisan kofar gidansu yayi wanka fes fes yasa Kaya irin na swags Wando iyakarta guiwa Riga ta 'dame jiki Sai kum natace gashin kai da kullum zanganta ma'kale ajikin gashin Kanshi Bini Bini zakuga Yana 'dan taje gashin.
Wata Rana danazo weekend gidan Yaya Babba, Bayan nahuta sainace da aunty Nafiya barinje ingaida umman Abdul.
Shigana gidansu nasamu umman tana fa'dawa Abdul 'din Shiko Yana tsugune Yana sauraro harna juya zanfuta axatona Basu ganniba Kuma baidace inji sirrinsuba sainaji umman tana kiraa" Ramlah shigo mana.
Abdul Jin ankira sunana yasa yajuyo fuskarshi"dauke da faraa Yana fa'din Babban yarinya kece shigo mana Yaya Zaki juya,Murmushi nayi Cikin kunyar dana faraji nashi haka Kawai na'karaso wajensu.
UmmA nafara gaysarwa kafin na gaida Abdul,Umma tace aiyafi dakikazo Kinga gashinan ya'ki karatu yanzu haka mgnr da nake Kan mishi Kenan yayi kunnan 'kashi ya'kiji Sai gayen banza.
Itama sanaar Tashi saiyaga dama yake zuwa shiiyasa oganshi tuntuni yakoreshi ashagon Askin,murmushi nayi inajin nauyin Ummah dake kawomin'karan Babba Wanda yagirmeni Umma tace"Ramlah barin 'dan 'kasara ninke Kaya tafa'da tana juyawa uzuwa Cikin 'dakin.
Dagani Sai Abdul muka rage awaje,Abdul wucewar umma yasa yamike tsaye Yana karka'de hannunshi daya dafa 'kasa Cikin murmushi yace"Babban yarinya bakice komaiba gashi Kuma 'karata aka kawomiki.
Bakina 'karamie naturo gaba, Cikin rigimata da yazamomin jiki nace"wlh Babban yaro Daman hakan nima nakece mishi.
gaskia konima inason inmaka wannan Tambayar,meyasa baka zuwa schl wlh nayi zaton kagamane service kakejiran katafi???
Abdul ya 'kyal'kyale da dariya,tare da cire glass 'dinshi 'katotuwa ajikin gaban rigarshi daya ma'kale Saida yahureta yasaka afuskanshi kafin yace.
Babban" yarinya banje Ko Aji 'dayaba Cikin Jamia,iyakata secondary school saidai kinfi Kowa sanin ni'din Babban yarone 'kwanyata da ganewata wane Mai degree.
Ramlah tafashe da dariya,Saida tayi Mai isarta harsaida Shima Abdul 'din yadara dukda baisan dariyar me takeba,Saida tagama dariyar kafin tace"ashema Aji hudu Kawai kabani Abdul yace"Bangane yarenkiba Babban yarinya Ramlah tace eehmana bakaki zuwa Jamia ba,toni Ina Aji biyu asecondry kAga kai kagama Aji shida inkahada da Aji biyu na Aji 4 Kawai kabani.
Abdul dariya yayi yace"aigirman kine big girl, Ramlah tace"ah ah kaima sonake ka girman koka manta innagama Aji 6 na secondary nakamo ka agirman!??
Abdul yarike bakinshi Yana kallonta,Kanshi ya'daga Sama kafin yasauke yace"Kutmelesi gaskia fa mgnrki tana bisa Kan hanya,Kuma at d end mgnr tayi making sense.
Sbd Mgnr Ramlah Abdul yakoma schl,Zariya yanemi admission Cikin Nuhu Bamalli, diploma yafara duk da basuda 'karfi hakan ummanshi Ke wankau da guga tana biya mishi ku'din makaranta shikan Abdul daman umman kebashi ku'din kashewa harma yasai 'dan sutura Sai abokanshi dayake harka dasu yaran manya Ko kadan Abdul bayida abokai yaran Talaka.
Abdul ka'dai shine 'da agun ummanshi da Babanshi shiyasa suke matukar ji dashi.
lokacin da Abdul yashiga shekaran 'karshe a diploma, awani hutune da yazo gida Nima nazo Hutu gidan Yaya Babba lokacin Ina Aji 4 asecondry schl,Abdul alokacinne Abdul ya futomun da abunda yajima aranshi game dani wato soyy.
Yasanar dani ta hanyar wasika Wanda yabaiwa sabur Dan Yaya Babba yakawomun, cewan Yana Sona.
Nima daman yajima Yana burgeni,bantsaya Bata lokaciba nasanar dashi amsar na amince,tsorona Tunkafin wata tamun wuffff dashi sbd irin Abdul masu 'kyau Mata rubibi suke akansu.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na.
Duk wacce ta futarmin da book kowacece Ke banyafe mikiba,haka Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786.
Nima Babu Wani Jan Aji naamince sbd gayen yaha'du Tabbs mijine na Shiga Babban taro.
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu???
Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai???
To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
*P**6
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
Munfara soyy da Abdul, lokaci guda muka 'dinke nidashi mukazamo shakikan juna sosai muke zabga soyayya tare day l nunawa junanmu kulawa, Aunty Nafiya itace tafara gane nafAra soyy sbd wani wasi'ka dana rubutawa Abdul nabaiwa sabur yakai mishi,abunka da yaro babu wayo Bayan yaje saiya samu Abdul 'din bayi gida maimakon yazo yasanar dani hakan Kawai saiyakaiwa aunty Nafiya yace ",Mommy rikewa aunty Ramlah anjima innadawo daga schl Sai inkuma kaiwa.
Aunty Nafiya tace"awazaka kai?saiyace "wajen Abdul na aikeshi.
Aunty Nafiya,Takardan tabude tafara dubawa sbd tabbtr da zarginta kaina da Abdul din,Aiko farkon page'din taga anfara da bbynah,Hakan yasa bataje ga rubutun second page ba taninke takardan taajiye.
Koda natashi dAga baccina,bankawo araina komaiba,sbd nayi zaton sa'kona ya Isa wajen masoyina,Aunty nafiya itace tashigo 'dakina da Sallama bayan na ansa mata bakin gadona tazauna tana murmushi.
Cikin tsokana tace"Hjy Ramlah Ashe soyewa aka Fara da Abdul shine ake 'boyemana!!
Dasauri na rufe fuskana Ina fa'din kai aunty wayace Miki Hakan???takardana tamikomun tana fa'din ga sakonki Yarinki yace inbaki sbd zaiwuce schl kina bacci,yakuma cedani incemiki masoyin naki bayi gida,Tafa'da tana murmushin.
nima Cikin murmushi nakarbi Takardan ina 'boye fuskata ajikina,Aunty Nafiya tace"Menene na kunya ai nrml ne saidai Dan Allah ki Kula da mazan Zamani musamman irin swags 'din nan,sbd lalacewa tarbiya Kinga mazan yanzu majority virus ne acikin Mata musamman insunyi dace macen tana 'kaunarsu.
Kaina 'daga Ina fa'din insha Allah aunty zankula,barema Abdul'dina Sam bani tunanin Yana cikinsu,Aunty Nafiya tarike baki tace"ah ah Ramlah Tayaya kikasan haka?!Aibaki da bakin mgn yanzu Kan maza kidashi Abdul 'din sbd yanzu kika fara bakiyi komaiba Cikin harkan soyyr sainan gaba Zaki gane hakan nidai fatan alkairi tafa'da tana mikewa tsaye.
Nace"shikenan aunty I will kia.
Soyayyarmu muka cigaba da Kan bugawa nida Abdul dan har get 'din gidan Yaya Babba yafara zuwa Muna 'dan Hira,sabur shine 'dan aiken Abdul Kuma abokin tayamu hira, Yaya Babba daje ba mazauni bane Kuma Muma masu hiran Muna kiyaye lokacin Futarshi Dana dawowanshi shiyasa baisan da mgnr soyyta da Abdul ba.
Saidai mgnr Duniya bayi 'buya.
Cikin Yaya Babban bai saniba hardai mgnr tafuto Fili wato Yaya Babba,harma da gidansu Abdul suka fahinta, muna son juna nida Abdul.
Maaifiyar Abdul umma tayi murna sosai wannan yasa ta'kara ninka soyyta acikin zuciyarta sbd inason Shalelenta 'da guda Kamar tsoka 'daya amiya.
Shikan Yaya Babba baiyi wani farin Ciki dajjn hakanba aganinshi nayi yarinya afara soyy Kuma menayi akaratu ko secondary ban gamaba.
Duk da bainuna Mun direct bayi soba Amman yamun kashedin lallai inkula da karatu.
Soyayya nida Abdul kullum gaba takeyi,duk da nidashi Kowa Yana schl bamu ganin juna Amman soyyr juna Yana 'kan'kame acikin Zuciyar mu,Abdul gwanine wajen tsara kalaman soyy da wannan yagama fatattaka zuciyata ta inda bAna iya kallon kowa saishi Duk da mazan da suka Fara tururuwan sanar Mun da Suna 'kaunata.
Nikan Ko kadan bani kallon kowani namiji da gashi Sai Abdul,Shima Abdul yanuna duk Duniya babu macenda Takai daraja awajenshi.
Bappana Ko Addanmu babu wanda yakeda lbrn na,fara soyyrmu nida masoyina Abdul.