Sashe 26
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kunnawa tayi taajiye agefenta kafin yafama bu'dewa,chokalin fok ta'dauka tafara chin abinta,tana kallon wayar da gefen Idonta har wayan tagama searching tabude kanta.
Ramlah taajiye abincin tana 'daukan wayar Wani no takira tana sanyawa akunnanta,aiko Kamar ita akejira takira,Taji an'dauka ana fa'din hello Ramlah.
Ramlah tace"Hauwa kinshirya Ko?kuyi hkr nima gani tafe,bbyn ya'isone banishi sbd nakira Wayarshi taki tfy, Hauwa tace"nashirya Tuni kefa nakejira meyasa kika kashe wayarki aiko tun'dazu nake Kira akashe,Abdul ma yakirani yasanar dani wayarki nakashe.
Ramlah taja tsaki tace"wlh jaraban wannan mutumin yarikeni bt yanzu nagama Shiri yanxu zanfito bani bbyn inkuna tare,Hauwa tace"kardai bakiga sa'konshiba????
Ramlah tayi saurin cewa"meyafaru??Hauwa tace"Kwantar da hankalinki nrmlne aiyacemun yamiki Sako,Ramlah saiyanxu talura da Enbulok na sako dAke rawa akan Wayarta,Cikin Sauri tace da Hauwan "inazuwa wYar tacire akunnanta batare data kasheba tabu'de sakon,Kamar haka.
Aminci agareki bbynah uwan 'ya'yana very soon,nakira wayarki Yana kashe wlh daren jiya nasamu lbrn kakata ta wajen uwa wato Baba Uwaliya Allah yamata rasuwa,wannan dalilin yasa mukayi sammakon wucewa'kauyen 'karaye sbd musamu jana'izarta so kimun afuwa,Kuma Ina rokonki dan Girman Allah Karki fasa zuwa wajen nan sbd rashina Domin fasawarki Yana nufin jinkirin aurenmu,tunda ga uwar tafiya hawwa nasan komai zaitafi nrml plz inkun dawo kiyi gaggawan sanar dani yanda kukayi da matar,naki har abada Abdul'kadeer Hashim.
Ajiyan zuciya Ramlah tayi bayan tagama karanta sa'kon,afili tace"Allah sarki Baba uwaliya Allah yagafarta Miki,tabbas Taji rashin dadi Na mutuwar Matan sbd tasanta by face.
agaggauce tayi mishi Replay da Allah yaji'kanta Kuma insha Allah zamu tafi yanzu inmun dawo zakaji daga gareni.
Hello takuma fa'di wa Hauwan dake rike da waya,Hauwa tace"yauwa kingani Ko?
Ramlah tace"nagani Bani Nanda 10 minutes insha Allah Zan sameki awajen, Hauwa tace"kihanzarta kawata dankar muyu dare,Ramlah tayi murmushi tana fa'din"Karki damu Koda munyi Daren bawani damuwa sbd Mayen yana Abuja,wayar takashe tacigaba dacin abincin Saida taci Taji ta'koshi kafin Tamike tawuce 'dakin samanta.
Bata Wani tsaya dogon kwalliyaba fauda Kawai tashafa Sai manbaki dogon rigar abaya tasaka tayi roolin da madaidaicin gyake Kalan tochis dake Jikin abayan,jakar hannunta ta'dauko tabude durowa dabin Kudi tazuba acikin jakan wajen 400,000 rimot ta'dauka na kofar bedroom tadanna yabudewa tafuta wayoyinta biyu Duka Suna hannunta tafuce adakin.
Matakalan benen tafara takawa tana sauka harta sauka Babban Falo kafin tafuce afalon rimot Na kofar futa takuma dannawa tayi waje tana futa Direban ta da already yasan zasu futa tabakin A,Zaid yace" sannu futowa hjy yafa'da Yana rissuna Mata.
Ramlah tace" lfy mujeko,Bayan motar yabude Mata tashige kafin yashiga mazaunin direba yatada motar Koda suka nufi get masu aikin gidan da masu Gadi Sai gaisheta suke itako tana 'daga musu Kai alaman taamsa.
Ramlah tace da Direban yakaita Malali Cikin gambiya yace"angama hjy.
Koda sukaje malalin akofar gidansu 'kawarta Najiha yaajiyeta Ramlah tace jeka innagama zankira yace"to uwar'dakina motar yashiga yatada yabar wajen.
Ramlah dake la'be tana kallonshi azatonshi tawuce Cikin gidan Yana tfy tafuto daga get din gidan,Maigadi Yana cewa"hjy ai masu gidan sunanan azatonshi kotayi zaton babusune agidan Ramlah tace"eeh nasani mantuwa nayi agida yanzu zanje indawo.
Ramlah Jafar Muryan Najiha Ramlah taci tana 'kwala Mata Kira, Ramlah Taji gabanta yayi mummunar fa'duwa saidai kafin taankara Najiha ta'karaso wajen Cikin dariya tana fa'din amaryan chief judge ne agidanmu kai inada Babban ba'kuwa Yau.
Ramlah dole tayi dariya itama,Najiha Tarungume ta tana fa'din oyoyo,itama Ramlah rungume tafa'din oyoyo,Najiha tace"inazaki Kuma naga kinason futa Ramlah tarasa amsarda Zata bata.
Najiha tace" kinyi shiru Ko keda angonne, Ramlah tayi murmushi tace",wlh Kamar kinsani shinefa dakanshi yakawoni gidan abokinsa 'dan Bayan gidanku sainace mishi zanshigo inganki tunda kusa da gidan kune,to kiji bawan Allah nazo Kuma yakira waya Wai inzo yanxu yanzu.
Najiha tayi dariya Mai Sauti,tace"Ai wlh dagaskiar shi banda kema Ramlah Jafar yaushe Zaki Wani Fara futa daga aure only 2weeks,aini innine Ke sainagama amarci infuta.
Kinsan Allah jeki wajen mijinki bansaniba Ko amarcinne ta motsa Kinsan ku Amare har amota chinku Ake tafa'da tana toshe bakinta, Ramlah tace"kai Najiha Sani Allah yashiryeki yaushe kika dawo 'yar iska.
Najiha tace"Yau nadawo,haka Kawai Daga fadin gAskia,Dan Allah jeki karkiyi laifi wajen ango tunda gaisuwa kikace aymun gaisa Nima daman aikena Mommy tayi Dan Futa zanyi agidan.
Wayar Ramlah tayi 'kara,Ramlah takalli wayarda Sauri,ganin Hauwa ne kekira yasa tace" 'kawata Kinga shine Akan layi,Najiha tace anyiririiiii gaskia cngrt Ramlah,sbd kinmore miji irin wannan lallaba haka aikoni nasamu sugar daddy irin naki Yaseen zanshige daga ciki, Ramlah tadoka Mata harara tana fa'din Zaki zageni da Wayo Ko?? sbd Kinsan tsohone.
Najiha tarike baki tana fa'din Tsoho ta Ina??lah lah wannan sugar Daddy sunansu wato zakiji sugar ajikinsu gakuma arziki Amman Tsoho ai ba irin chief akekira da tsohoba banxa Kawai saikace baki wayeba tafa'da tAna kaiwa Ramlah duka.
Tare suka futo daga gidan,Najiha tace muje insaukeki agidan da kukazo, Ramlah tayi saurin cewa ah ah jeki karmu 'bata Miki lokaci zaizo ya daukeni aishi yakawoni,Sallama sukayi Najiha tawuce amotarta itakuma Ramlah tayi bayan gidansu Najihan Cikin Ikon Allah tasamu Mai adaidaita sahu empty tsaidashi tayi tashige ciki ko ciniki babu.
Saida taga sunfara tfy kafin takira Hauwa,hawwan Zata fara masifa Ramlah tace gata kusa saura ka'dan.
Abakin titin tashan anguwar sarki suka ha'de,Hauwa tana ganin Ramlah tace"Ur wlcm frnd hannu Tamika Mata Bani 'yan ku'da'dena kinaji 'karfin guiwar tfy,Ramlah taja tsaki tana fa'din akan titin xanbaki kibari mana mubar idon mutane.
Shatan Mota suka 'dauka tundaga Tasha har Cikin 'kauyen turunku, motar tana fara tfy Ramlah tazare rafar dubu 'dari tahefawa Hauwa tana fa'din mayyan ku'fi gashinan,Hauwa tafyafe tana fa'din" wowwww dukka nasamu Kai nayi godiya 'kawar arziki,Itadai Ramlah Batace komaiba.
Tfy sukeyi Har suka iso 'kauyen turunkun,motar tanemi waje tayi parking ku'dinshi Cass suka caske mishi, daganan mashin suka nema suka hau suka.
Masu mashinan atare suka Fara tfy,sunyi tfy sosai Akan mashin 'din, tfyr kusan awa 'daya da 'dauri.
Adaidai Kan iyaka masu mashin 'din biyu suka saukesu,dagan Hauwa tariko hannun Ramlah suka fara keta dajin,tfy suke Suna hira, Daga baya Ramlah shiru tayi sbd tafara gajiya,daman ita raguwace ba gwanar tfyr 'kasa bane.
Tfyr ta'ki 'karewa,yaune zasu iso gobene,Ina Basu isoba Ramlah Tuni tafara futa hayyacinta da tfyr 'kafa tfyr akwai Nisa Hauwa kekan lallashinta harsuka Fara hango kogon da bokar kechiki.
Hauwa tace"yauwa Ramlah Mun iso Kinga wajen can tanuna Mata da hannunta, Ramlah tabi hannun nata DA kallo tundaga nesa suka Fara hango hayaki Yana tashi cikin kogon dutsen Ramlah Cikin tsoro tace",Hauwa Kamar wuta nakegani awajen ???Hauwa tayi dariya tafe'" kebanzace bawutar da Zai 'kona mutum bane wutan ifiritu minal jinnune.
Ramlah tafara tsiyayan hawaye tana fa'din Anya Hauwa zan'karasa kuwa nikan barin jiraki Anan,Hauwa tace"ah ah dole saidake riko hannunta Hauwan tayi tana 'kara mata 'karfin guiwa.
Tfyr suka cigaba dayi Har sukazo Jikin kogon, Ramlah Itakan atsorace take sbd rashin Sabo Hauwan Kan Ko ajikinta,Ga mamakin Ramlah layine ajikin kogon Na mutane layin Mata daban layin Maza daban ganin mutane yasata ta'dan saki jikinta.
Hauwane taje wajen na 'karshen tana Tambayar" inane 'karshen layi matar tace" mata bi bayana Ashe Bani ka'dai nazo amakareba Hauwa tayi murmushi tace" ehh hannu tayiwa Ramlah kantazo Ramlah tamatso wajen tabi Bayan Hauwa alayin.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu???
Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai???
To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
*P**6
Ramlah Jafar,shine cikekken sunana, Ni aifeffiyar Yolace, Maaifina ba fullatanine maaifiyarta ma haka auren xumunci akayiwa maaifiyarta da maaifina Wanda muke Kira Bappa da Adda mune yaranta muke Mata inkiya da Addanmu.
Tun taletale b4,maaifina,Bayan yagama karatun Allo Kaduna yatawo neman Kudi,Sa'ilin Yana saurayi,Cikin yardan Allah, Zaman Kaduna takarbeshi saigashi sanaar dayakeyi ta 'dinki Allah yasaka mishi albarka Kunsan telan Mata akwai samun manyan ku'dA'de.
Yana 'dinki Yana rufa asirin kanshi,harma yataimaki maaifinshi da cefanen gida, lokacin sunakan soyy da addarmu,addarmu dashi bappa gidansu 'daya sbd 'ya'yan Maza suke maaifin Addanmu wayake agun maaifin Bappa uwarsu guda ubansu guda.
Bayan anyi auren Addanmu da bappa Bada jimawaba,Bappa yanemi 'dakin haya ciki da falo naan Cikin anguwar rigasa kwanar Baba yalo.
Yola yakoma yake ya'dauko Addanmu iyayenshi Basu hanaba tunda matarshine yanada iko akanta saidai sun gargadeshi daya riketa Amana yakuma ringa zumunci karyaga yayi nesa yamanta da iyayenshi da Sauran 'yan uwa.
Alhmdullh Anan kadunan maafina yaha'da zuria, muwajen 9 Addanmu taaifa, Muktar shine vabbanmu Wanda muke kiranshi da Yaya Babba.
Sai Aunty Jamilah kebinshi Sai Yaya Adam Sai Yaya Tukur Sai Yaya Saad Wanda muke Kira da Baban gida sbd yaci sunan kakanmu Na wJen Ubah.
Sai Aunty Zahra Sai aunty Falmata Sai ni,Sai autanmu ummy sulaim, Alhmdullh bappan mu yayi kokari sosai akanmu Dan dukkan yayuna Babu Wanda bayyi karatu Har zuwa degree ba acikima akwai masu masters dan Yaya Babba har PhD Saida yayi.
Dukkansu yayuna yanzu sunyi aure Kowa yanada Mata,yayinda dukkansu Kowa Yana aikin gwannati wannan yasa Tuni suka dauke nauyin gidanmu wa bappanmu.
Acikinsu aunty Falmata kadai itace Bata Fara aikiba sbd yanxu take service,Saini da kogaba da secondary din banjeba Sai Auta ummy sulaim dake Aji biyar asecondriy.
Masha Allah dukkanmu munada kyau daidai misali,Kunsan fulani ba bayaba wajen kyau,Niko nace tafff saidai akwai wauta lolz.
haka gAshi munadashi bamai irin shegen yawan nanba bakuma ka'danba Dan dukkanmu Kowa tayi parking yakan sauka kafa'darta.