Sashe 12
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
Bby kina sonah??
Abdul yafada Cikin serious,Ramlah tazare ido waje tanamashi kallon mamaki!!
Abdoul yadaga gira sama yafana fadin yes Kawai answer my question.
Ramlah taja numfashi tana kallonshi ido Cikin ido kafin tace"Inasonka inasonka inasonka sosai my bby infact inasonka fiye da yanda nakeson kaina tafa'da Cikin zubar DA hawaye, Abdoul yayi murmushi hannunshi yatafa tare da mata jinjina da babbar yatsarshi,cikin kallonta yace"nasan kinasona Ramlah nima kuma Kinsan inasonki kuma namiki uxuri nayarda auren dole akaimiki sbd yarda da kina Sona tsakani da Allah.
Nidake babu mgnr rufa rufa 'yan uwanki sunrabu ne sbd rashin aikinyi to albishir.
Kawuna yasamomin aikin koyarwa wani private schl harnaje nayi interview insha Allah nanda lokaci kadan zasu kirani infara aiki,Kinga yanzu ankusa awuce wajen.
Saidai abunda nakeso dake yanxu ,shiru yayi Yana nazarin abunda zaifada,Kafin yacigaba lokaci yayi dazaki datse wannan tsinannar auren naki kifuto dan musamu mu mallaki juna,sbd hkrna na sha'awa yafara gazawa musamman innatuno kina gidan wani'kato wannan abu yana tadamun hankali.
Kinji dalilin dayasa nafara tambayar kina sona dan insake tabtrwa Ramlah ta haryau tana kan bakarta bata canzaba.
Wani farin cikine mai dadi yaziyarci zuciyarRamlah harsaida tayi dariya,cikin faraa tace"u mean kana nufin yanzu kawun yayarje maka ka aureni?lallai wannan baban lbrne mai girma wacce take da dadin saurare dan haka ga tukuici tafa'da tana zuge zip na Jakarta kudin cikin jakar duka taciro 3k Kawai tacire sbd mashin din komawarsu itada Hauwa sauran duka tatura gabarshi wanda akallah yakai kusan dubu dari da talatin.
Abdoul yace"Wow bby duk wannan nikadai!
Shkn sai inje dasu infara mana tanadin aure, koya yafa'da Yana dariya tare da karkada rafar 100k.
Ramlah tace",as u wish bby,Wht is d next??Abdul yace shine dalilin dayasa nace lallai kizo muhadu sbd muna bukatar shawari nidake.
Ramlah tace"no sai abunda kace dan ni tawa jidabi shine kadai,Abdul yace "Wonderful,tunanina 'dayane zuwa biyu wanda nasan dolen ubanshi yasakeki nafarko shine sonake kisamo hanyarda zanshiga gidan inzo har gadonki yakamamu Kinga dole yasakeki kobai shiryaba.
Amatsayin 'kwarto kake nufi??shawarar batayiba hauwa dake shigowa dakin tafa'da sbd saida ta kufcewa Naseer abokin Abdul tazo dan ita azatonta Ko Sex Abdul din yakeyi da Ramlah shiyasa Naser din yakemata wYo wanda baisan tanada wayonda Shi Kanshi baije wajenba.
Dukkan su suka kalleta,musamman Ramlah da tunda Abdul yafara mgnr taji baihau rantaba sbd bazata iya abunda zata tozarta iyayenta aduniyaba dazata iya dabata yarda da auren Wanda bata 'kaunaba,Abdul yadubi hauwa yata'be baki sbd yasanta ba sanin shanuba Ko kadan bayi 'kaunar alakarsu da Ramlah sbd hauwa bataji ja'race na gaske.
meyasa kikace haka wayakasa dake?
Abdul yafada yana hararanta Hauwa tayi dariya mai Sauti tanemi gefen Ramlah tazauna.
Kafin tace"Sbd inhaka tafaru Anbata sunanku duka,kuma balallai iyayenku suyarda kuyi aureba tunda damancan suna da ruwa da tsaki Cikin hanaku auren,inhar kun amince to zankaiku wajen wata Boka hatsabibi yace ,aikinta sha yanzu magani yanzune nataba raka innata namuku Alkawarin zanmuku jagora harcikin 'kauyan,saidai kusani Sai kunyi Alkawarin nima inada 'kaso maitsoka wanda zaku biyani inhar aiki yayiwu rabi b4 aftr Bayan cimma buri.
Abdul yadubi Ramlah da ido yamata alaman Yaya tace?"Ramlah ta'daga gira tana jinjina Kai alaman mgnr taimata Abdul yayi dariya Yana kallon hauwa yace "lallai mgnr bahaushe yau tayi amfani wato Kalmar nan na karema yana da rana.
Hauwa tayi dariya itama tace "u see,Ramlah ikan Murnane fal ranta da akacanza shawara sbd ranta bayyi akamasu DA sharrin kwartoba Kan abunda batayi da budurcin taba Saida igiyar aure yahau Kanta.
Duk da wannan ma taji wani iri sbd rashin Sabo nazuwa wajen boka,musamman da takaranta Cikin 'kur'an tasan zunubine vabba,saidai tazabi wannan shawara Dari bisa dari Akan mgnr kwartanci.
Hauwa tace,Kunga daganan saimusa arufe bakin iyayenku duka tayanda babu wanda zaiga laifinku,dakansu ma zasu muku aure Kuma cikin da'din rai.
Ramlah tayi murmushi tace"Alhmdullh Daman wlh kamar Kinsan inajin shakkar Addanmu da yayanmu babba,ngdmiki Hauwa hakan zaayi yanzu nawa yadace murike dan tfyr?hauwa tace"Dubu dari biyu,nikuma dubu dari zaku biyani kinga farko hamsin Zaki fara caske mun.
Ramlah tace"shegiya maiyar kudi wannan ba matsala bane zaabaki,yanzu yaushene yadace muyi tfyr tafa'da tana kallon Abdul.
Abdul yace"aike zan tambaya sbd kece ake kullewa nikan koyaushe ina free, Hauwa itama tace"nima bani da matsala ko yanxu kukace inashirye.
nan sukayi shawara kafin suka yanke ranar da zasu ha'de dan tfyr,nanda 1wekk ranar ita yau Kenan.
sbd bokanyar baagari takeba tanacan wani'kauyene tawajejen Kaduna waishi turunku.
A,Zaid dake Abuja tun fyrshi yake Kan Kiran wayar RAmlah amman bata daukaba tesis wajen hudu yamata no reply,wannan yayi bala'in 'dAga hankalinshi agurguje yaketa gabatar da aikin daya kaishi wajen sbd yadawo gida yaga Rabin ranshi Ramlah.
Itakan Ramlah wayar tasaka asilent sbd tasan Mayen nata zai nemeta,Ko kadan batason abunda xaibata ran masoyinta Abdul,ganinta da ranAbdul ya'baci gara ta A,Zaid ya lalace.
Ramlah basu rabu da abdul Saida sukasha hiransu sosai badan Suna 'kaunaba suka rabu Sai karfe 2 Keke nafef yasauki Ramlah da Hauwa kofar gidansu Hauwan saukarsu gidansu Hauwan suka Shiga.
Ramlah anan tagabatar da sallar azahar kafin taci danwaken alabo da fulawa Wanda innarsu Hauwa tayi musu tayi dadi sosai sbd Yau hannunta akwai Kudi wacce Ramlah tabada.
'karfe uku darabi Direban Ramlah yayi parking akofar gidansu Hauwa,yaro yasamu yaturo yace ace anzo daukar hjyr Ramlah,Hauwa har jikin motar taraka Ramlah tana maikara bata shawaran lallai tanemi hanyar futa kwana kusa suje wajen bokar dan tayi mata rantsuwa da Allah zataga biyar bukata.
Ramlah tace"Karki damu Hauwa nafiki zakuwa da samun cikar burina anan ne zansan nayi aure zansan da'din dake cikin auren soyy.
Ramlah tace"af sory Hauwa,hannu tasa taciro Dubu biyu da dari hudu sauran canjin dake jakarta tamikawa Hauwa Karbi wannan ko kati kyasa awaya,Hauwa tace" ngd kawata aiwannan hartsire zanci anjima in sule mai nama yafuto.
Ramlah murmushi tayi tana shiga motar Wanda Direban tundazu yabude Mata bayan motar,hannu suka daga itada Hauwa alaman bye bye direba yatada motar sukabar kofar gidan.
Ramlah ranta fess tashiga Cikin falonta,sosai takejin farinciki aranta,batazaci abun zaizo musu dasaukiba saigashi Hauwa takawo hanyar da zaawanye lfy batare da anga laifinta agidaba.
Abaya duk da tana 'kaunar Abdul sosai amman tana shakkan iyayenta yanzukan jitake babu tsoro Ko fargaba aranta burinta ma shine tayi luff dakai tayanda A,Zaid zaikuma barinta futa nanda sati guda.
Dariya tayi afili tana fadin shegen Tsoho nanda lokaci kadan zanrabu dakai inhuta Mayen tsuliya Kawai.
Samanta tawuce batare da taduba Kan dinning table taci abinciba kamar yadda taganshi ajere.
Kayan jikinta tacire,sakayau tajita sbd kayan akwai nauyi sallar laasar tagabatar kafin tashige wanka,kwanciyarta tayi acikin ruwan wankar tana Jin da'din ruwan dumin yanda yake shiga jikinta musamman yanda yake dumama Mata shakiranta.
Saida tafarajin kamar ruwan nason sakata bacci yasa tayi wankan tafuto,baccinne kuwa acikin idonta,tana futowa daga bandakin lafiyeyyen gadonta tafadi tare.
Da jefar da towel na wankan tajawo bargo tashige ciki tuni bacci yayi awun gaba da ita.
Hauwa tayi dariya maisauti bayan tfyr Ramlah,sosai takejin dadi aranta yanda Ramlah da Abdul suka aminta DA ita,gareta farin cikine yacika ranta domin tasan tabbs bokar takadarace wajen aiki daman haushin Ramlah takeji ta auri mai kudi tayiwa dukkan 'kawayensu zarra.
Bugu da'kari lokaci yaxo da Addanmu zatagane ba itakadai bace bazaura harda diyar cikinta,dan Hauwa tasani sarai addar bata'kaunarta da kawance da Ramlah dolene take ganinsu take bari.
Nan take Hauwa takudura aranta,dole saitakai Ramlah wajenda aurenta zai mutu koda bazata bata kwandala Cikin Alkawarin su ta dubu 100k.
Kudin hannunta takalla,tanajan tsaki maimakon tawuce gidansu ah ah wajen mai soya kifi dake gaban gidansu tayi dantaci dadi Hauwa ja'irace.
bacci takeyi bilhakki sbd tAgaji sannan ranta fes babu Sauran kunci,tanajin ana kiran sallar magriba amman baccin yahanata tashi,lokacin ma takejin sabon bac
cin.
Adaidai lokacin ne direban AZaid yadauko shi Daga airport,tun ahanya yake Kuma sake kiran Wayarta dan sanar da ita yana hanya saidai bata daukaba shima baidaina kiranba ahalin yanzu atsorace yake dan bayajin aranshi tana lfy.
Ayya Ramlah batacire Wayarta asilent ba fidis tamanta,Ita kan ma Ramlah baccinta take batasan yana kiraba,saidai Abunka da wacce tasaba Sallah dole inlokaci yayi mutum yakasa samun nutsuwa.
Dole yasa Ramlah tamike tashiga bayi alwala tadauro tazo tagabatar da sallar magriba,anan Kan sallayar baccin yakuma daukanta.
A,Zaid amasallacin kofar gidanshi yatsaya gabatar da Sallah,yana idarwa ko addua bayyiba Kamar yadda yasaba, futowa yayi daga masallaci yawuce gidanshi,tundaga falo yake kiranta.
My Ramlah my Ramlah where r u ??amman shiru hakan yasa yaaciye briefcase nashi akan Kujeran falon dasauri yafara hayewa samanta hankalin Shi tashe.
Kai tsaye bedroom nata yawuce,Handalah yayi aranshi ganin Ramlah Kwance Kan sallaya tana bacci.
Cikin tsananin kaunar ta da kewanta yakaraso jikin sallayar,hannu yasaka Yana shafa fuskanta Mai tsananin kyau.
Ramlah dake bacci Jin Kamar ana Tabata yasa tabude ido Cikin bacci tafara ganin fuskarshi,Idon takuma warewa akanshi harta bude baki zatayi masifa mgnr Abdul yafado mata Arai.
Bby kidan saki rai dashi, kinuna Kamar kin hakura tanan ne Zaki bijuro mishi dason futa,Kinga dazaran kinsamu kinfuta saimuje wajen inda matsalarmu Zata kau.
Tariyo mgnr tayi aranta radau tajishi Kamar yanzu Abdul din kefada,hakan yasa tahadiye fushinta,Cikin sanyin murya tace"Lfy?A,Zaid yayi fari da manya manyan idonshi Cikin Shaukin soyyr Ramlah yace" balauba.
Mgnr yacigaba,haba Ramlah ta Wai menayi akaki dagamin waya,Aiko laifi nayi bai kamata amun hukunci darashin Jin dadda'dan muryarki ba.
Kinsan Allah damuwarki itace tahanani aiwatar da dukka abunda yakaini abuja,dole nadawo.
Sbd tunda naje nake Kiran wayarki baki daukaba,shiyasa nakasa nutsuwa inajin kamar babu lfy gareki,shiyasa nace habu yaje yadaukoki yagano Ko lfy.
Shima habun tunda laasar nake Kiran Wayarshi Amman kashe saiyanzune yake sanar dani tadauke babu chargy.
Haba Ramlah ta,aymun sassauci mana,enye Kinga kinsa nadawo babu Shiri dole nxt time inkoma Abuja,Ramlah Cikin Jin da'din zaikoma batasan lokacin da tace yaushe?
A,Zaid yayi murmushi yana shafan hancinta,kafin yajawota jikinshi yana fadin Ina!?Ramlah ta turo baki Cikin Sakalci wanda itama batasan tayiba tace"Abujan.