← Book details Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 31

Sashe 30

Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hakanne kuwa yafaru washe garin,Iyayen Abdul sukazo nema mishi izini Baban shine da makwabcin Shi sukazo,Yaya Babba shine yamusu jagora Kamar yadda shine suka Fara samu.

Bappa yayarda yakuma amince Abdul yafara nemana saidai bayyi mishi al'kawarin bashi aurena ba yace inmun daidaita shkn.

Inbakuma bamu daidaitaba Allah yaha'da Kowa da rabonshi.

Wannan izinin shine yabamu Daman cigaba da soyy nida masoyina zuman Raina Abdul 'kadeer,Abdul Yana Sona soyyrda baya iya 'boyeta agaban Kowa sbd Abdul irin mazan nanne 'yan son rayuwa Wanda basujin kunyar nunawa macen da sukeso soyy agaban Kowa.

Wannan halin na Abdul tuni nima yakiyamun dan banijin kunyar agaban Kowa Ince inasonka my bby.

Soyyrmu ta'kara armashine sakamakon wayar salula da Yaya Babba yasaimun,Sosai mukayi murna nida Abdul,Bini Bini zakuga Muna waya nidashi duk wasu ku'di da muka samu akatin waya muke kashewa Ko tunanin ajiyesu bamayi.

Munanan tare da Abdul Har Abdul yayi final exams nashi nagama Diploma, ranarda yagama Ko partyn schl nasu baitsaya yiba yawuce Kaduna,Yana sauke kayanshi agidansu yawuto gidanmu.

Lokacin Ina hadda bandawoba Abdul Zama yayi yakirani akofar gidanmu harsaida nadawo,tundaga nesa nahango habawa habawa Dagudu nabar 'kawayena Abaya na'karaso wajen Abdul sbd murna Kamar zamu rungume juna.

BAyan gama na Abdul baikoma Wani schl ba,bayi Kuma wata sanaar Nima lokacin Ina Aji shida wata uku Kawai yaragemun ingama secondary.

Akuma lokacinne Bappa yace Abdul yatura magaban Shi inagama schl ayimana aure.

Yaya Babba shine yace"haba Bappa a'danyu hkr mana tafara schl tunda babu wacce akaiwa aure agidan nan da secondary,Bappa yace"ah ah yayansu tunda tasamu mijin Kuma sunfahinci juna Babu alfanun jiran,Duk inda Yaya Babba yaso yahana aurena yanzu Bappa ya'ke'kashe 'kasa yace bayyarda ba.

Yaya Babba dakanshi yayi Sallama da maaifin Abdul yasanar dashi sakon Bappa, baban Abdul yayi shiru yakasa cewa komai,Yaya Babba yahishi da ido tare dacewa "Koda matsalane??

Baban Abdul yace"ko'daya Babu matsala Kawai nayi zaton tunda yarinyar tana makaranta mgnr aure bazai Tashi yanzuba shiyasa wlh bamu Fara tanadin komaina aureba.

Nasan Kai namijine zaka fahunceni Kuma mgnr aure tamazane bare Ince xanyi shawara da maafiyarshi.

Inda Hali Dan Allah ayimana hkr Abar mgnr Auren yanzu tunda yaran Suna son junansu inyaso konanda shekara uku Sai atada mgnr kafin lokacin muntanadi abunda yadace.

Plz my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.

Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine,Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.

Hakan duk wanda ta karanta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu???

Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai???

To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
*P**6
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
Yaya Babba Bai 'boyewa Bappa komaiba yasanar dashi Yanda sukayi da maaifin Abdul,Bappa mamakine gami da al'ajabi yakamashi tare da 'bacin Rai.

Yace," daman sunsan Basu shirya aureba shine suka jawo jikinsu suka zo neman 'diyata harda zuwa neman izini,lallai wa'innan mutanan banzane"Yaya Babba shikan hkr yashiga baiwa Bappa sbd yaga ran bappan ya'baci.
shikan Ko ajikinshi daman Yaron bayyi mishiba,Bappa fa'da yakeyi Yana girgiza Kai sosai abun yabashi haushi.

Inadaga 'dakinmu Naji Bappa ya'kwalamun Kira Dasauri nafuto a'dakin nazo daman tunda Naji bappan Yana Mgn Sama Sama ananne nagane matsalan daga gidansu Abdul ne,sbd inada sanin Bappa yace ace sutiro da sadaki dankafin yatura din saida yakuma tambaya Kan inason Abdul 'din Nace eeh inasonshi.

Da Sallama nashigo 'dakin bappa,kaina a'kasa gabana yana fa'din Nace da Bappa Gani, Bappa yacigaba da mgn",Ashe Iyayen Yaron nan mutanan banzane damAn sunsan Basu shiryaba sukazo neman izini,to wlh Bazan lamuntaba Daga Yau Sai Yau Kar inkuma ganin yaronsu akofar gidana,harsai ranarda suka Bada saki Kuma kod sunbayar wlh aurenki zanyi Babu jimawa tunda kina Ganda Gama haddarki ta ak'kur'ani gashi saura kalilan kigama zana jarabawan WAEC.

Dan haka inhar Yana sonki Nace suzo ayi aure inko baisonki yarabu dake,na tabbatr maisonki dagaskia zaizo,bansan lokacin da nafashe da kukaba,tare da dur'kusawa agaban Bappa,'kafar bAppan nariko Ina rikonshi arzikin yayi hkr yabarni da Abdul tare da fa'din wlh Bappa Abdul Yana Sona Nima inssonshi dangirman Allah Bappa karka rabamu.

Bappa ya'bata Rai Yana fa'din sakeni Tunkafin inmiki Duka,ninace Bazan baki shibane?enye ?

Karki Kuma tunzurani Kan wannan Yaron Mai gashi Kamar Arne.

Mgnr 'dayace kisanar dAshi yazo ayi aure koyabar zuwa wajenki,inko kinki wlh tlh Zan sassa'ba Miki yafa'da Yana Tari.

Yaya Babba,yace"shkn kayi hkr Bappa,wannan baabun damuwa bane, insha Allah, Allah zaishiga lamarin,kekuma Ramlah yafa'da Yana kallona kiyi abunda bappan yace inkuma kunki dukkanmu Zaki gamu DA fushinmu Tashi kibamu wuri.

Daren ranar bamuyi bacciba Nida Abdul munshiga tashin hankali sosai,nidashi Kuka muke sosai awaya,Abdul 'karshe shine ya rarrasheni tare da mgnr xaasan abunyi.

Washe gari DA,'kyar natafi hadda ta kasancewan asabarce,nidai Banda jarbawa nake ahaddan nagamawa dababu inda zanje, Adaddafe naje Hassan nadawo Koda naje DA 'kyar Na iyabada haddan Ali'imrana.

Bayan antashine muka jero nida 'kawata shamsiya,ahanyar dawowar mune nayi gamo da Chief Judge AZaid.

Wanda nibansan yanda akayiba Kawai washegari da safe saiga yaron makwabcinmu yashigo Wai ana sallama da Bappa.

Sa'ilin nagama Shiri Kenan zantafi hadda Yaron yazo,akofar gida 'katoton Mota nagani ajikin motar Wani 'dan kyakkyawan Babban mutum nagani tundaga futowata Naga Yana kallona sanin Bappa shimai jamaa ne yasa Na gaida mutumin nawuce alokacinne Kuma bappan yafuto nikan schl 'dina nawuce hankalina tashe Na rashin mafutan matsala ta da Abdul.

Ashewai wannan mutumin Dana gaisar awaje neman izinin Fara nemana yazoyi awajen Bappa,Bappa baiyi 'kasa aguiwaba yace Bari yakira yayanmu.

Yayanmu Yana zuwa yataras da Zaid agaban Bappa, kasancewa fuskan Zaid ba 'boyeyye bane yasa yayanmun yace",chief Kaine agidanmun sannu da zuwa,shikan AZaid ya amsane Badan yasan yayan muba saidan yasan shimai mutanene.

Anan bappa kesanar da yayanmu dalilin zuwan,AZaid yayanmu shine yake'be gefe da bappanmu yabashi shawaran amincewa.

Amincewar iyayena shine yasa chief zuwa zanhmce wajena,Daman kafin yazo Bappa yakirani yasanar dani,hmm ranar da chief yazo haka narufe Ido namasa Tata Nace nibani sonshi inada Wanda nakeso,abun mamaki Duk masifan Dana mishi shikan Ko ajikinshi murmushima yakeyi Wanda haushi yasa najuya gida da sauri.

Umman Abdul harga Allah tana son aurena da Abdul Kuma tafi kowa son abada sadakin ayi auren,saidai Duk wani tattalin arzikinta Babu Abdul yacinye Ahalin yanzu batada halinda zatace zatayiwa Abdul aure,dole tanaji tana Gani takauda kai daga halinda Abdul Ke ciki Na damuwar rasani.

Saidai Rarrashi da ban baki da kullum take Kan Yi,sbd Abdul Shima yadaina chin abinci yadaina Gaye Sai ummanshi ta tusashi agaba yake yarda.

Ansha artabu dani,agidakan chief indana dage Abdul nakeso,Bappa yace shibai'ki Abdul ba,baijima ce lallai inso chief ba Amman yabani wata guda lallai Abdul yafuto ayi mana aure.

Banyi 'kasa aguiwaba Ina Kuka nakuma sanarda Abdul yaturo Amana aure Abdul Shima kukan yafashe Mun Yana fa'damun Ahalin yanzu basuda ku'dinda Zai Isa aurena Bayan aure ga ciyarwa Dan Allah inyi hkr injira yasamu aiki.

Inakuka Shima Yana Kuka,sbd damuwa washegari gidan Yayanmu Babba naje,Babu Kunya nacewa Yaya Babba Dan Allah yabada Abdul kudinda zaija Jari inyaso ayimana aure nikan nayarda abada Abdul Ni sadaka nayafe mishi komai inyaso jarin dazai Fara shine zairinga cigar damu.

Yayanmu Babba,fatattakata yayi Babu Shiri Har get yabiyani da gudu Allah yabani saa nagudu ranar danaci Dukan tsiya.

Cikin wannan halin damuwar nagama haddata ta al'ku'ani ranar walimar makarantar mu da kyar na iya zuwa sbd zazzabi Domin ranar ne wata gudan da Bappa ya'dibamub yacika
A,Zaid baidana xuwa wajena ba,kusan kullum saiyazo da rokonshi Akan insoshi Niko banta'ba Jin sonshi daidai da second biyu arainaba,Babu ranar da zaizo banmishi Tatas nayi mishi rashin kunyaba Amman Hakan bashi xai Hana yadawo washe gariba.

Tundaga Kan 'yan uwana Mata Har Maza Babu Wanda bantunkara Kanta taimakeni yabaiwa Abdul jariba sbd yasamu ya aureni,Amman dukkan su Babu Wanda yabani voyan Baya hasalima shawara suke Bani da in auri A, zaid.

Yau lahadi shine yayi Daidai da Wata guda da Sati 'data da Bappa yabaiwa Abdul Kan turo sadaki,rashin turowan Abdul 'dun shine yasa Bappa sukayi meeting da dukkan 'yan uwana, Bappa shawaransu yanema Kan zaibaiwa chief aurena.

Abun mamaki dukkansu Babu Wanda Bai goyi Bayan Bappa ba,haka suka watse ataron,tare da baiwa Yaya Babba Daman yace chief judge yaturo anbashi nie.

Washegari ranar kuwa Yaya Babba ya isarda sakon,abun al'ajabi aranar baakwana ba A,Zaid yaturo da Dakin aurena,habawa ranar nayi Kuka nayi ihuu kAmar zanyi hauka.

Kawo sadakina shine ya'kara Sani adamuwa Domin Bappa yahanani fito Ko 'kofar gida saidai in A,Zaid ne yazo shima Saida 'yar rakiya Ummy sulaim.

Sati biyu da Bada sadakina aka Yankees Chief ranar aure wata biyu.

Achikin wata biyun nan nayi Kuka nayi ro'ko nayi magiya Kan Bappa yayi hkr yabani Abdul Amman Bappa Ko kallo ban isheshiba bare ya saurareni.

Abdul Ko kullum Yana karamin Kuka awaya Yana fa'din inbabuni bazai iya rayuwaba mutuwa zayyi.

Nidashi munshiga halin 'ka'kani 'kayi sbd zamu Rasa juna Amman kememe Bappa ya hanani Abdul.

Bikina Sauran kwana biyu,Bappa yakwace wayata sbd gulma da aunty Falmata Takai mishi cewan Ina waya da Abdul.

Inaji Ina Gani ranar ga watan biyu ,2022 dubban jamaa suka shaida 'daurin aurena da chief judge Zaid Ali,Kan sadaki dubu 500,000 lakadan baajalan ba.
Chapter 30 · 0% Book details