Sashe 31
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 2 min read
Aranar bankwana agidanmuba Sai adakin A,Zaid,Daren DA aka kaini shine 'yan uwana suka dage Saida Na halicci Babban Taron dinner Na Mata da Maza Wanda akayi Cikin event center dake hanyar water reasucces.
Bayan antashi ataron tare muka kwana Nida 'kawayena da 'yan uwana washegari wunin biki akayi Wuni mairai da lfy Dan anci hanian Maria.
Adaren ranar ne kowa ya watse yabarni agidan dagani Sai Halina Sai soyyr Abdul tare da 'kiyayyan Zaid.
Ajiyan zuciya Ramlah Tasauke tana kallon tsohuwar bokanyar,Bokanya ta kyalkyale da dariya,Saida wajen ya amsa Kasar wajen ta girgiza,Lokaci guda ta 'bata Rai tare da zazzaro Ido waje saikace idon Zai fa'do kasa.
Mgn tafara da Sauri da Sauri, Kamar haka.
Yarinya mgnrki dutse hakane Komaida kika fa'da yafaru,aljannu suntaba Miki wajen fadin komai,naki aikin yagama yanzu namu aikin xaifara.
Chikin awa uku,Cikin awa uku bukatarki Zata biya Mike Mike tsaye Yarinya, Ramlah Tamike tsaye da Sauri bokanya tace tako tako kizo gareni Ramlah jitayi tana tawowa gareta Babu 'digon tsoro aranta.
Bokanya tabuga 'kasar wajen saiga fararen Kaya ahannunta,Mikowa tayi Ramlah tace hanxarta kisaka, Ramlah takarba awajen ta tu'be najikinta tasaka,'kasa bokanyar Takuma bugawa saiga gadon karfe farisol Mai 'dauke da gatifa Harda shinfi'da ya baiyana agabansu.
Cikin kyalkyale dariya,tace da Ramlah Hau yarinya Ramlah tadoshi Gadon gadangadan Zata Hau.
Alhmdullh Anan nakawo 'karshen labarin TSOHO KO YARO Kashi Na 'daya,da izinin Allah gobe zancugaba da 'dauramuku lbrn littafi na biyu.
Allah yabamu Ikon kaiwa goben darai da lfy,yakuma bamu Daman gamawa Cikin koshin lfy.
Thanks somuch my Frnds 4 sayan book 'dina Allah yabarmu tare aminnn.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
My phone number 08100044786.
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
3fc3afb35acc4c78a0cbd6f59ad0ff13