Sashe 20
Tsoho Ko Yaro Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan mutuwa na manyan family har mutum uku yatashi hankalin su Zaid ba ka'danba musamman hjy data rasa miji tarasa 'dan uwa,Itakan Badariya Kamar zatayi hauka sbd ihuuu taringayi ana tarota daga'karshe Saida aka dinga mata Alluran bacci.
Wannan family sunjima sosai sunajin wannan mutuwa, wannan shine dalilinda hjy Zaid Hamdiya suke tausayin Badariya sbd batada uwa batada uba Sai 'kanwarta guda Fatima da dangin saratun suka dauketa.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine,Duk wacce ta futarmin dShi banyafe mikiba kowacece, sannan Duk wacce takaranta matukar ba freepage bane nabarki da Allah.
My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.?????*
*Book one.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina.
Zakuturo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786.
Thanks somuch my Frnds 4 patrocognaz.
*P**4
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
haihuwa shiru awajen dukkan Matan Zai Babu wacce tasamu Rabo,aganin mutane Zaid Yana 'diya mace Hussaina da itakanta Hussaina ganin Zaid take amatsayin uba,Domin ra'do ra'do sunanta yake aschl Hussaina Zaid Ali.
Amman ga Zaid hjy sunsan Hussaina bajininsu bane,harta Badariya tasan Hussaina ba 'diyar Zaid bane,saidai wannan sirrine da babu wanda yasani daga Allah saisu.
Danko uncle Suraj Babban yayansu hjyr dake zaune da iyalinshi a Abuja baisaniba,bare Kuma Sadiya wacce tazo gidan anyi abun har ankashe wutar rikichin.
Hussaina sosai takeji da Abbanta sbd shine menuna mata kulawa Itakan Badariya bata da lokacin 'yartata,Zaid soyyr gaske takeyiwa 'diyar Badariya Hussaina tare da jin tsananin tausayinta sbd yarinyar ta taso cikin tarbiyan hjyrshi shiyasa take da 'dabia maikyau gata da ilimi kunya saikace ba 'diyar cikin Badariya ba.
Abangaren Halitta kokadan Hussaina bata kama da Zaid,sbd Zaid dogone black beauty maidauke dA dogon fuska dogon hanci Kamar Biro,Idonshi manya manyane farare Tass masu tsananin kyau gefen kumatunshi duka biyu dimple ne Wanda inyayi murmushi yake Kara mishi kyau,atakaice Duk Wanda yasan kyakkyawan matashin nan Mai kunya da farin jini, nacikin garin Kaduna dake anguwar mando Faisal Zakhari pressdor lallai yasan Zaid Domin kamarsu 'daya Kamar antsaga Kara ankarya lolz.
Bayan 8yrs, hajjrcewan Zai akan aiki DA rikor amanar shi, gamida kokari sosai dayake kan aikinshi tare da biyan tara kan lokaci shine yasa,Manyan masu fa'da aji acikin ogoginshi sukayi mishi hanya yazana jarabawa ta al'kalai.
Cikin yardan Allah dakuma adduar iyaye Zaid yaci Na 'daya Cikin jahar Kaduna.
Batare da bata lokaciba Hukumar tantance al'kalai tazabi Zaid matsayin chief judge na Babbar kotun jahar Kaduna.
Alhmdullh nasara Kan nasara Zaid yaringa samu saidai haryau bausamu magajiba wannan yakuma 'daga hankalin hjy ganinta harta mutu bazata 'dancikin zaidba.
Hakan yasa tashiga tafuta takekan karbawa matanshi mgni sbd Zaid yasamu Rabo.
ranar jumaa,zaid yayi Shirin tfy Abuja sbd Wani taro da zasuyi na al'kalanci,yayi Sallama da duka matarshi zaitafi saidai sbd hazo daya rufe sararin samaniya yasa jirgin batakai ga tashiba,dole Sai zuwa gobe inmai Kowa Mai komai yakaimu.
Dayawan al'kalan basukoma gidaba hotel suka wuce sukayi masauki shikan Zaid direct gidanshi yanufa DA Daren Cikin motar haya.
Koda yaje kofar gidan Maigadi yataras bayinan inayashiga oho shikan Bude get yayi yawuce Cikin gidan.
Dakinshi yawuce yayi wanka kafin yacanza Kaya,yayi mamaki dabaiji 'duriyar sadiyaba saidai baikawo komai acikin ranshiba.
Hakan yasa yafuto zuwa falonta Zama yayi kankujera Yana Danna laptop.
Jin mitsin tfy yayi alaman zaashigo saidai Jin dariyar mace dana miji yasa yayi Sauri yabude labule yaboye aciki.
Sadiya tashigo itada Wani rungume da juna Suna kyalkyale dariya,direct bedroom nata suka wuce Akan idon Zaid, Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Zaid yafa'da cikin tashin hankali.
Idonshi yarufe yabude Yana ganin Kamar mafarki yakeyi saidai babu mgnr mafarki wannan zahirine.
Bedroom na Sadiyar yanufa Cikin tashin hankali harbaya ganin hanya sosai.
Abunda Idonshi yagano mishi shine yasa yayi 'kara tare da Shiga dakin kaitsaye.
Bakomai yaganiba illah sadiya rungume da Wani Kato Suna tsotsan bakin juna yayinda dukkansu hannunsu yake rike da tsuliyar juna.
Ihunda Zaid yayi shine yadawo dasu hankalin su,Sadiya Cikin rawan jiki tafara kokarin buya Shima saurayin hanyar futa yanufa,saidai kafin yafuce A,Zaid yadanko wiyarshi tare da kaimishi naushi afuska A,Zaid dukanshi yakeyi Yana Kuka Kamar yayi hauka.
Saida yayi mishi lilis yaga bayi motsi kafin yariko Sadiya dake kukan Muna furci,itama maruka masu jidarai da lfy yaringa'daura Mata Saida yaga tadaina Kuka Sai Nishi sbd azaba kafin yabarta.
Cikin Kuka yace kije keda Allah,Bazan sakekiba bare kimun mummanar tabo nasake mace,saidai zangana Miki axabar da keda kanki Zaki gudu.
Janyo kwarton nata yayi fiiiii yafuta dashi waje,Maigadi dake Jikin get hamdala yayi aranshi sbd yajima da sanin anacin amanar oga saidai baida Ikon fa'da domin koyafada ba lallai ogan yayarda ba.
Fiiiiiii fiiiiiii A,Zaid yabude kofar yajefarda 'katon awaje,Cikin masifa yanufi Maigadi shako wuyanshi yayi Yana fa'din Dan ubanka tunyaushe akecin amata Baka fadamin ba tunyaushe yafa'da Yana shakarshi sosai.
Maigadi dayaji Shaka yace "wlh megida naso infada maka saidai inajin tsoro danba dole kayarda daniba,Amman dan yarasulillahi kaimun rai natuba inada iyali.
Wannan shine cikekken abunda yasa A,Zaid yadauki 5yrs bayi kusantar Sadiya,Duk da shidin mabukacine nagasken gaske,haryau Cikin wannan halin suke Sadiya tayi magiyan tabada hkrn tayi kukan A,Zaid yace yaji amman saita yarda tasanar da iyayensu abunda tayi da bakinta ananne zaiyanke hukuncin zama da ita Ko ah ah Kuma bazai yardaba Sai Sunje anmata medical cakeuf.
A,Zaid Yayanke shawaran hkr da rayuwar aure yaji aranshi Babu mata masu gaskia Babu macenda Ke rike budurcinta infact jiyake yagama aure aduniya.
Daga hjyrshi Har Hamdiya sunsan A,Zaid bayyi dacen mataba sunsan kokadan AZaid baida nutsuwa indai wajen matane itakanta Badariya sbd rashin kunyarta A,Zaid baicika kusantar taba saitayi 4 month bai kusancetaba Itakan Ko ajikinta,Domin a'biye Tuni tasai roba tana gamsarda Kanta da Kanta so in A,Zaid yazo fine inbaizoba Ko ajikinta.
Haka rayuwar tacigaba da tfy,hjy da Hamdiya suntace zasu zabo mishi Mata Amman yace bayiso,Daga 'karshe Hakan suka barshi,shiyasa kusan duk Monday da alhamis yake yawan azumie sbd ragewa Kanshi shaawa.
Hjy sosai take tausayin 'danta ganin yashiga jarabawar da Ko maaifinshi baishiga irintaba haryabar Duniya,Daga karshe addua da sadaka ta tsanantayi burinta Allah ya amsa yabaiwa A,Zaid Macen kwarai Wanda Shima zaisamu 'dan Kanshi.
Kwatsam watarana,ranarda A,Zaid bazai taba mantawaba,yafuto Daga gidan taaziya sbd direbanshi maaifinshi yamutu.
Ahanyar dawowanne yaga chinchindon mutane 'daliban islamiya zasu wuce atiti 'daya Daga Cikin malaminsu shine tsaye akan titin, inda yatsare motoci dayawa Yara Suna tsalkakawa dagufu shikanshi A Zaid yana 'daya daga Cikin Wanda yayi parking.
Kamar ance yakalli gefenshi,Aiko caraf Idonshi yagano mishi Ramlah tana nufo motarshi sanye da uniform,tagan motarshi Ramlah tawuce itada 'kawarta batare da sunkula da Mai motarba.
Dan dam ras ras.gaban A,Zaid yafa'di lokaci guda kifiyar 'kaunar Ramlah yashiga zuciyarshi baitsaya Bata lokaciba gangara da motarshi gefen hanya kusada masu Saida fruits.
Dakafarshi yafara bin Ramlah baidamu da kallon da mutane suke mishiba sbd shidin sananne agarin,saidai Koda yabi bayansu baiga Ramlah ba Sai kawarta dake tfy itakadai wannan ya tabbtr mishi Ramlah tashige nasu gidan Kenan.
Hakan yasa yayi Maza yatare 'kawar tata, abakin kawar Ramlah yaji sunan Ramlah tare da gidansu,duk da da 'kyar kawarta ta tabashi amsa sbd tace dAshi Ramlah tana da Wanda takeso saidai baikawo komaina aure gidansuba.
A,Zaid murmushi yayi Yana fa'din"alhmdullh insha Allah rabonane kyauta yayiwa kawar nata nakudi saidai firrr taki kar'ba wannan yakara mishi sonyajega Ramlah dan tarbiyan kawarta yanuna mishi itama hakan take.
Cikin Ikon Allah dayardan Allah saigashi yasamu nasaran auren Ramlah Cikin wata uku kacal da saninta,dafari soyyrta kadai yakeyi,Babu trust musamman da yadingajin 'kananun mgn akan Ramlah kafin aurensu nakushe da hassadan ma'kiya sbd bazai mantaba akwai Wanda takanas ta Kano yataras da A,Zaid din yake fadamishi Ramlah mutumiyar banxance harda rantsuwar Shi wai Abdul Yana chin Ramlah.
A,Zaid yayi murmushi Yana fa'din "nasani Kuma Hakan nakesonta haka mutumin yatafi Cikin borin kunya,A,Zaid yace"jimana dafari harbazaizo ba aganinshi Kamar tusa 'keyarshi zaiyi suje gidansu Ramlah saidai ga mamakinshi naira dubu ashirin A,Zaid yakirgo yamika mishi Yana fa'din kasa sweet.
Mutumin karba yayi Cikin borin kunya Yana godiya,wannan abu irinsu da Wanda suka fisu Duk A,Zaid yafuskanta wajen neman auren Ramlah adaya bangaren ga wulakancin da itakanta Ramlah kemishi sbd bata sonshi.
Amman dake Allah ya amince,Kuma matar mutum kabarinshi saigashi yayi nasaran auren Ramlah.
Sbd sosai Allah yadaura mishi sonta aranshi,Kuma tuntuni takudura aranshi Koda baisamu budurcin Ramlah ba shikan yanasonta zaicigaba da rayuwa da ita,sbd Ramlah itace macenda yafara Mata original lov arayuwarshi.
Allah buwayi gagara misali saigashi Ramlah daake kushewa Ake aibantawa Daren farko tazo mishi da budurcin ta,tazo mishi da mutumcinda duk wani namijin kirki yake fatan Hakan ga daren farkonshi.
Wannan dare shine yarikice yadawo da soyyr Ramlah azuciyan A,Zaid izuwa 'kauna da tausayi, daren shine yasa A,Zaid yagane Mata Suna suka Tara kowata mace da irin halinta da irin da'dinta.
Adaren saida A,Zaid yayi waya da hjyrshi Bayan sungaisa bai 'boye Mata komaiba yasanar da ita yasamu budurcin Ramlah.
Hjy tace", Alhmdullh Alhmdullh nayi murna sosai al'kali tare da mishi nasihan kanya rike amanar Ramlah,A,Zaid yace Insha Allah.
Dama yabaiwa hjyrshi Kan cewan safiyar gobe tanemo talakawa 5 sufadi dukkan damuwarsu indai takudine zaiyi musu.
dogon ajiyan zuciya A,Zaid yaja Yana sauke Kanshi kasa hawayene zurrr suka cigaba da zuba sakamakon tariyo rayuwar Shi dayayi.
Motsi Ramlah dAke Kwance acinyarshi tayi sbd zuban hawayen A,Zaid afuskanta,A,Zaid yayi saurin share hawayen Yana bubbuga bayanta alaman Rarrashi dankar ta tashi.

Dan Allah Dan Allah karku futarmun da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin dShi banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.
Hakan duk wanda ta karanta matukar ba freepage bane lallai tanemeni tabiyani hakkina inko taki itada Allah.