Sashe 4
Tawa Ta Sameni Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jiranki da alkhairi anty Faty tace ni kuma da sharri nake jiranki yau da nai nasarar rava alkhairi da tunanin wata ya mace haka zan rabaku da gidan nan mama ta ce to ai Allah ya fiki kuma ba ya barci kuma yana tare da masu hakuri ta cigaba da cewa ke ko nasan baki san haka ba tunda kin yi nisa ba zaki taba jin kira ba to sai muce Allah ya shiga tsakaninmu da ke in kuma mai shiryuwa ce Allah ya shiryaki,Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 ta shigo ta sameni inata faman kuka ta zauna kusa dani ta jawo ni jikinta tace iman wace adduar kike min,nace ina rokon Allah yasa ki daina samun matsala da baba,mama tace ki hada da babanki shima ki dinga yi mishi ki roki Allah ya kareshi sannan ya raba shi da dukkan sharri da ake mashi,nace mama wanene yake ma baba sharri?tace aa mugun abu ai ba sai kasan me maka zaka roki Allah ba,nace to insha Allahu zan dinga yi mishi,da dare sai ga dan aiken baba,yaya Ibrahim ne baba ya aiko wai muzo ni da mama babban falo babu neman ba'asi ya dauki hannu a gaban mutane ya mari mama ga yan aiki ga yayyena ga ni ga anty faty bayan marin ya cigaba da fada wai kar ya kuma jin an taba mishi mata inko ta kuma marinta ta mari aurenta mama tana rike da kumatu sai nan tace cewa tayi maka na mareta?yace to yau kuke me yasa tun da kuke tare bata ce kin mare ta ba sai yau kuma tace tana son in rama mata shi yasa mama tace shi kenan ni Allah ya rama mani ta shige daki,duk da karancin shekaru na sai da nayi mamakin baba wai ya rama wa anty mari?na juya na dubi anty sai naga tana wani ciccika tana batsewa wai an rama mata, na bi mama daki na iske tana kuka na dafa ta nima na soma kuka ina cewa mama kiyi hakuri Allah ya saka maki. Anyi haka da kwana biyu na dawo daga kitso in da yaya Abubakar ya kaini tudun wada na mari yaya Abubakr din da wasa don ya dameni da tsokana tun a mota wai tsohuwa mai dan koko Allah kashe ki musha gumba,nayi banza dashi sai da ya tsaida mota sannan na dan kai mashi marin wasa kadan na bude motar nayi cikin gida da gudu,yace ni kika mara?sai na rama shima ya fito yana dariya ya biyoni yana kirana nayi falo da gudu ina cewa so kake in tsaya ka rama ban kula ba na bude labulen falon na fada sai kawai naji na bige mutum lokaci guda kuma naji anyi jifa dani ashe nayi karo da anty faty ne shine ta jefar dani kuma ta biyoni da duka takeyi yaya da har ya juya da yaga na shige falo sai kuma yaji kukana nan da nan ya dawo ya iske anty nata faman dukana cikin zafin rai yake ma anty magana yace don Allah me yarinyar nan ta yi maki kike dukanta haka?yanzun nan fa muka shigo?ta juyo kanshi da zagi da gori,jin hayaniga shi yasa mama ta fito ta dubeni ta dubi yaya sannan tace Abubakr ba zaku daina daukar min magana ba ko?yaya yace wllh mama bamuyi mata komi ba niko sai faman kuka nake ita ko anty faty sai zage zagenta takeyi jin mama bata kula ta ba sai kawai ta shaki kwalar rigar mama tana cewa yau din nan na tsara zaki bar gidan nan duk na cinki miji ya wulakanta ki amma don bakin naci kin dage kin ki tafiya ko,ta cigaba da cewa to yau din nan za'a kama kai a koma wurin mai dattin hula,yaya ya fincike hannunta a wuyan mama sannan ya daura mata mari yace marar mutunci yar dangin jaraba rigima dai ta ki karewa har yamma sai da tayi ma babana aike har kasuwa wai yazo nan da nan sai gashi lokacin ma kowa ya kama gabanshi yaya Abubkr bai ma nan ni kuma ina daki mama tana koya mani karatu sai ganin baba mukayi ya shigo ko sallama babu ya jawo ni a gaban mama ya hau duka da wayar wuta ina ta ihu gami da neman taimaki amma ina mama ko kallo ban isheta ba sai da ya gaji sannan ya barni don kanshi,sannan ya dubi mam yace ke kuma in tambayrki?mama ta dubeshi ba tare da tayi magana ba yace dake muka hada muka sayi gidan nan?mama tayi shiru yace ba dake nake magana ba mama tace ai ina jinka yace to ina son daga yau na sakeki saki daya sannan na barki minti goma ki barmin gidana.....Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Duk da nike karama ina jin ya ambaci saki sai na kara yanka ihu itako mama duk da dauriya da tayi don kar tayi kuka ace gabana sai da kuka na ya sata hawaye koda mama ta gama kimtsa kayan ta ta fito falo zata tafi na biyo ta da gudu ina kuka babana yana zaune yana cin abinci da bai tanka ba sai da anty tayi mashi wata magana sai yace da mama ki tafi da yarki in kinji shawarata don ni ynxu nafi son yaya maza daga tsatson faty ga mamakina sai naji mama tace to Allah ya baku sannan na gode da shawara amma ko mun tafi da iman ai kanan nan a matsayin ubanta ko?maimakon yayi magana sai kawai ya kalli anty faty komi tace mashi oho sai ya juyo ya kalli mama yace kuje dai sai yanda hali yayi idan nine ubanta to na aiko maki amma fa gunki zata ci gaba da zama ba ba tare da mam tayi magana ba ta jani ko takalmi babu mukayi waje,wannan fita da mukayi itace fita ta karshe daga gidan babana mahaifi kuma har yau ban kuma zuwa ba ban kuma ganin babana ba ko anty fati ba. Muka koma gidan kawuna marikin mamana daki guda kato bayan sati biyu babana ya aiko ma mama da dukkan kayanta haka mama ta cigaba da zaman iddarta har ta gama, itace tayi mani komi na shiga SS1 a makarantarmu wato salma,ina jin dadin zama da baba uwa wato matar kawuna suna da yay biyar yaya suleiman shine babba sai yaya nura,anty rukayya ke binshi sannan sai nana itace sa'ata sai karamin su mai sunan kakanmu liman ake kiranshi don sunan liman din yaci wato isuhu,nana maimuna gwarO take itama js1,yaya suleiman tela ne kuma yana zuwa poly ko da yake san da muke a maigidansu saura yan kwanaki ya gama shi ko yaya ustaz ne don yanzu haka ya na koyarwa a wata islamiya nan kusa da gidansu,sannan shima zuwa tashi wato sanawiyya a unguwar ma'azu,anty rukayya kuma tana aure ne a badarawa yaya suleiman yana debe mani kewar su yaya Abubakar don shima yana tsokanata kasancewar mu abokan wasa ne ya kance mani matar ni kuma ince mashi ya mani tsufa bana sonshi yaya nura baida faraa shiya sa nima ban cika kulashi ba,Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 wata rana ina zaune daki sai mama ta shigo lokacin kuma gab da babbar sallah ne mama tace iman shirya muje kasuwa nace to dama na riga nayi wanka sai kawai na dauki hijabina mai less a kasanshi nasa takalmina nace mama na shirya muka nufi kasuwa,bayan mama ta gama mana yan saye sayenmu nida nana sai tace muje wajen yan zinari zata sai wani nace to muka je shagon shi makare da gwala gwalai kala kala da fara'arshi ya tari mama,naji yana cewa haj Habiba sai yau kikazo kasuwa?mama tace wllh ko Alh mukhtar maska inafa son nazo amma ban samu lokaci bane sai yau ya turo mana kujera yace mu zauna ya nunani yace wannan yarki ce ko?mama tace aa yace ke yarta ce ko yan mata?nayi murmushi yace ga murmushin nan irin naki ke ya sunanki?nace sunana iman yace suna mai dadi,sannan ya juya gun mama yace kin sami sakona a gun yagana? don tazo shekaranjiya ta kawo wasu karyayyun yan kunne,mama tace bamu hadu ba gsky mun dai rabu akan zata zo nan din yace sakona bai isa ba kenan?mama tace eh sai ya dubeta ya ce zaki samu ganina zuwa yaushe?sai nazo gidan naku,mama tace lafy dai ko?yace sai alheri mama tace to ko yaushe kaxo zaka sameni sai dai da safe ina zuwa islamiya yace ba matsala zan shigo tudun wadan yanzu me kike so?mama tace ina son in saima Iman dubai ne kasan da na daukar mata a cikin kayan da ka kawo mana wancan sati ukkun da suka wuce to sai na ga kuma sun mata girma sai naba yagana tace kace mata sai bayan sallah shine nace bari nazo gunka ko zan samu wani,yace ba zaa rasa ba in kuma kinga ba wanda yayi miki to ki sai mata saudiyya mama ta zabar kirar dubai na wajen dubu tamanin har da abin hannu guda biyu yace gasky kina ji da wannan yar taki mama tace kai maska don na sai mata yan kunne?yana dariya yace sai nazo zan amshi kudin mam tace a'ah ga dubu hamsin nan bansan zan sami masu tsada haka ba mukayi sallama ya bani dubu daya yan hamsin hamsin a cikin kudin nayi godiya muka tafi,bani manta ana jajibir sallah Alh mukhtar maska yazo gun mama ni dai na dawo daga kitson sallah nida Nana na iske bako a dakin yaya suleiman da zai tafi mama ta shigo tace naje na gaida shi don yana ta faman magana in na shigo nazo mu gaisa,na zauna a kasa dashi na gaishe ahi yace kin dawo muga kitson na nuna mishi yace iyye yayi kyau sosai yasa hannu a cikin aljihun shi ya dauko kudi sababbi yan naira ashirin bandir daya yace ga goron sallah don kilan ba zaki ganni ba naki karba nace ka barshi muna musu mama ta shigo jin musun da mu ke ne tace sunyi yawa ne alhaji ka