← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 12

Sashe 9

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
_2/10/2024 WEDNESDAY OCTOBER_
*51 TO 60*
..............Wasu masu kamun kifine suka nufo gurin daniyar shiga ruwan sukayi Arba dasu cikeda mamaki da tsoro suka k'arasa tabbatarda mutane ne yasa d'ayan yaruga yafad'ama Mai Hakimin k'auyen sukazo shida Jama'arsa Suka d'aukesu bayan sun tabbatarda suna raye Suka kaisu Asibiti treating Raunukansu Alkayi musu tareda Alluran bacci mutanen Sai ta'alimi suke kosuwaye haka Kuma daga ina, oho sai sun farkane zasu Sami labarin,.
B'angarensu Zaliha da Abbas kuwa lafiya k'lau suke zamansu cikin kulawar juna saidai Shi so d'ayane Hakan yasa Abas yakasa cire Ambi Aransa musamman kwanakinnan yana yawan famalki da ita,.
Tinda safe Abas yafita gurin Asp faruk yawuce magana suka tattauna Kan B'atansu Amby suna Cikin maganar ma saiga Mahaifin Asha yazo Hankali tashe tareda Bira domin Kuwa wanine ya tsinceta A hanya cikin yanayi Mara Kyau yakaita Asibiti to Asibitin yagansu Shine yakawowa hukuma labarin,
Ai kuwa take Suka d'unguma zuwa hospital d'in tabbas Bira ce saidai tayi mugun Rama da bak'i domin idan bakamata farin sani ba kaganta Sam bazaka ganetaba,
Iya kakece zaune jumgum Domin Yanzu itace Kawai taragemata sai babanta dake zaune gefe domin mahaifiyarta tajima da rasuwa,
Fitowa doctor d'in yayi tareda cewa "kusameni office"
Dukansu suka bishi Nan Asp faruk ya gabatarda kansa ga doctor sanin tana d'aya daga Cikin wad'anda sukaje PARTY yasa yafara Magana
"Wannan yarinyar dai taji jiki Sosai domin bincike yanuna Anyimata fyad'e cikin Rashin Imani kaca kaca Akayi mata, gashi tajima bataso Asibitin ba Hakan Yasa cuta masu yawa Suka shiga gabanta to Atak'aice dai Yanzu tana fama da yoyon fitsari Had'ida H.I.V Kuma gabanta yasamu muguwar matsala tayarda bana tinanin gurin zaisake moruwa gaskiya"
"Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn, nashiga uku Ni ladi wannan wane irin bala'ine Haka Kai koma waye wannan yaron Allah ya Isa tsakaninmu dashi bazamu tab'a yafemasa ba," Sosai Kaka tasaka kuma
Jinjina kai baba yayi cikin k'arfin hali yace"Wannan Shine daidai gaduk Wanda yabijire fad'ar Allah da manzonsa wannan Shine daidai ga duk Wanda yak'iji maganar nagaba dashi wannan Wa'azine da Allah gaduk Kan masu Zuwa party wannan shine daidai ga duk Wanda yafitsar k'afarsa gashi ta *SILAR GRADUATION PARTY* tarasa dukan martabarta dama mutuncinta Nima danake Ubanta,"
Sosai tsoro yakama Abas Domin Kuwa baisan wane hali ita Ambi takeciki ba,
"Doctor kozamu iya ganinta dama magana da ita,"
"Eh zaka iya Amma saita farka domin Yanzu munyi mata Alluran bacci"
Jinjina kansa yayi Alamun gamsuwa,
Fitowa sukayi suka kasa suka tsare saida tafarka Suka Shiga gurinta,
Da ihu tafarka domin ganintayi kamar Tman Yana kanta yanamata aika aikar,
Rik'eta Kaka tayi tareda cewa"ke rabi mune kanki kiyi shuru" sai Alokacin tabud'e idanuwanta tasaukesu kanka, kuka tasake Mai zafin gaske
Gyaran murya Asp yayi tareda cewa............
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 9 · 0% Book details