← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 12

Sashe 10

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
*PAGE 81 TO 90*
_Socond to the last page in sha Allah_
........... gyaran murya Asp yayi tareda cewa"bira kiyi hak'uri wannan yanada cikin k'addararki so kada ki butulcewa Ubangijinki ki k'arb'e k'addararki hannu biyu biyu da..."
"K'addara kodai son Zuciya! Nice dakaina najanyowa Kanna wannan Lamarin Sam baza'a kirashi k'addara ba saidai son Zuciya domin Zuciyata nabiyewa gashi nafad'a ramenda bazan tab'a fitowa cikinsa ba, inama Ace namutu tun lokacin, nayi nadamar Rayuwata dama banyi Bokoba Gaba d'aya gashi nayi Bokon Amma Bai Amfaneni da komai ba face k'unar da b'acin suna Wanda Kuma nice nasiyowa kaina da kaina Domin nidakaina nataka k'afata naje gashi *SILAR GRADUATION PARTY* narasa farincikina, darajata, k'imata, martabata, dama mutuncina duka ta *SILAR GRADUATION PARTY* ya Allah natuna ka yafemin," kuka tasaki sosai
Cikin tsananin tausayawa suka Soma lallashinta da k'yar suka Samu tayi shuru daganan Asp yasoma yimata tanbayoyinshi, bayan sunbawa y'an jaridan dake waje damar Shigowa domin haskawa duniya labarin, take suka saita camera d'insu gareta suka Fara d'aukar ta
"Kimanin ku nawa kuka tafi partyn,"?
"Ak'alla zamukai Ashirin da biyar"
"Akwai maza cikinku, kamar y'an Ajinkune kawai Koda wasu"
"Eh damaza sosai ma, saidai Mata sunfi yawa domin mazan gomane mu kuwa matan mu goma Sha hud'une mota uku mukacika muka tafi, gaskiya bamu k'adai bane harda y'an diploma sunje suma saboda dukanmu muka had'a partyn Domin munyi graduation Rana d'aya"
"To Ina kuka samu motar,"
"Dagacin mazan class d'inmu na HND munada masu mota kamar Aman Bash sai Kuma Y'ar minister wato shila"
"A'ina kukayi partyn"
"Wata had'ad'diyar hotel ce wadda tamkar kana k'asar waje Ankashe Mata kud'i masu yawa duk Wanda zaishiga hotel d'in to tabbas indai bamai k'arfin Imani bane zai Manta da mutuwa domin Aljannar duniya ce, bazance ga indatake ba saidai tanacan bayan gari domin Koda ba'a fad'aba mamallakinta yabartane matsayin sirrinsa,"
"To Amma takasance safe kumma sirri Yaya kuda kuke students kuka santa har kuka d'auke partyn naku kukayi shi can,"
"Shin kamanta munada manya? Shila y'ar Minister itace tasamo Hotel d'in wadda ta Saurayinta ne,"
"Saurayinta,"?
Gyad'a masakai tayi Alamar eh
Jinjina kansa yayi yace"Waye Saurayin nata to,"?
"Taya zansani Bayan shi Saurayinta ne, bansani ba gaskiya amma dai Koda ba'a fad'aba to tabbas yanada k'arfin fad'a aji"
Jinjina kansa yasakeyi Alamar gamsuwa
"To Ina y'an uwannaki suke Yanzu,"?
Kallonsa tayi Cikin Alamun mamakin tanbayar tace"y'an uwana Kuma bayan Wad'annan Ni Banda Wasu dangi ,"
Murmushi yasaki yace"A'a wad'anda kukaje partyn tare dakukayi *GRADUATION PARTY* d'in"
"Bansani ba domin Ni iya Abunda nasani Shine munje Kuma munyi shiri saidai muna cikin rawar tareda Ambi Tman yayi kiranta taje saidai Bata Jimaba tadawo cikin B'acin rai tareda komawa can nesa damu tazauna ganinta yasa naje saidai Kawai tacemin Tman shine Babbar matsalarta idan baidaina shigemata ba zata Masa Rashin mutunci, Muna Kan maganar saiga Tman d'in Yazo hak'uri yahau Bata tareda Ajemuna kowa kofin lemu yawuce, saidai Sam Ambi batasha lemun ba domin Aman yazo yajata suka shiga rawa tare nikuwa na d'auke lemun nasha daganan nasoma Jin bacci maitsanani cikin rufewar Ido nashiga d'aya daga Cikin d'akunan hotel d'in nakwanta tabbas Naga shigowar Tman Kuma Naga bakinsa Yana magana saidai bansan meyake fad'aba daganan bacci Mai nauyi ya d'aukeni tindaganan bansake sanin Abunda yafaru ba duk da inajin yana b'atamun Rayuwa sama sama Amma nakasa Koda motsi K'arin Azaba kuwa shine suka k'ara narkani cikin Wani dogon baccin tindaganan bansake sanin meke faruwa daniba kawai naganni cikin Wannan Asibitin ne," kuka tafara natuna Abunda yafaru da ita,
Ba iya y'an jaridarda ke gurin ba hatta mutanenda suke gida sun tausayamata Had'ida fad'awa tunanin Ina sauran suke!!!!
Hakadai suka watse Kuma Suka d'auke hanyar zuwa hotel d'in tareda bira har can takaisu saidai bako mutum d'aya Ciki ko gawarsa kayansune kawai Akayi tsinta ciki d'an fita Sukayi gamida zagaye nanma wasu daga Cikin kayansu Akasamu k'asa kamar takalmi d'ankwali dasuka k'ara matsawa Kuwa jini suka gani harya bushe Sosai Suka tsorata hakan yasa sukayi d'aukar photunan gurin Sukadawo gida, Alhaji maman kuwa haye jirginsa yayi tareda kwashe iyalansa suka bar k'asar, labarai sukafito nacewar duk yaran sundai mutu tinda basu Yanzu tsawon wata d'aya Kuma gajini ta takalma Ansamu sosai danginsu Suka Shiga kuka da jimami......
Labarin yasake bazuwa Kan Media haryakai k'auyen lokacin kuwa su Ambi sunfarka ganin video yasa suka Soma kuka musamman Ambi dataimakon Mai Unguwar Akamaidasu garinsu saidai Gurin Police Aka kaisu, Asp ne yafito daniyar wucewa gida kamar daga sama yagasu Ambi hakan yasa yatsaya mamaki Mai yawa Kan fuskarsu isowa Mai Unguwar yayi yad'an bashi labarin Yarda suka tsincesu Hakan yasa yashiga ciki dasu, take da gaggawa yasa Aka sake had'a y'an jarida, ai Kuwa take labarin ya d'auke duniya cewar mutum sundawo Basu mutu ba za'a tattauna dasu, ai Kuwa take Station d'in tacika hakan yasa Dole Suka fidda runhuna tanti Aka zauna waje taredasu, sauran iyayan yaran kuwa Cikin tashin hankali suma suka iso,
"Cikin jin kishi tace to ai saika jirani mutafi tare Tinda Nima Abun yashafeni" tak'arasa maganar tana k'ok'arin saka hijab d'inta Domin Yanzu ciki gareta zai Kai wata takwas ma,
Girgiza Kai kawai Abas yayi baiyi magana ba domin yahangi kishi cikin idanuwanta tare suka fita harsuka Isa bawanda yayi magana, suma Isa gurin sukayi suka zauna aikuwa had'a idanuwansu da Ambi yasaka Zaliha Jin mugun zafi kamar Yarda dukansu sukaji zafin Aman Ambi lokaci d'aya fad'uwar gaba tasamesu.............
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 10 · 0% Book details