← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 12

Sashe 6

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
*PAGE 41 TO 50*
.........A yaune BASMITH INTERNATIONAL SCHOOL take bikin gudanarda yaye d'ibanta ko wanne zakagani cikinsu cike yakeda d farinciki gamida nishad'i ganin wannan ranar Duk uniform ne jikinsau lemon colour Had'ida rigunar da masu kammala Karatu suke sakawa, jawabin malamansu sukayi gamida musu kyautuka hakadai Akayi shagalin dasu da malaman nasu dama y'an uwansa saidai su ko k'ad'an baiyimu yarda sukeso ba Hakan yasa suna Gama k'arb'ar kyautukan da photonan da Sukayi Suka bar makarantar izuwa wannan lokacin Tman yasamamu inda zasuyi partyn motoci su Aman sukazo dasu duk Suka shiga suka nufe ka bayan gari domin can ne zasuyi bikin,
K'arfe 05:00 daidai Suka Isa gurin Koda suka Isa Wurin Angyara komai yazama ready K'asaitacciyar hotel ce wadda ta Ansa sunanta Wadda wani d'an siyasa yagina iya Had'uwa tahad'u Domin Y'ay'an manyane Kawai suke Kama hotel d'in saiko su Y'an siyasa da manyan k'asa dataimakon Y'ar minister suka sami damar Samun hotel d'in bayan gari take Domin sunacin garinsu Babu babba bakane maza dadama sukanyi k'aryar tafiya ga iyalansu saisuzo da Mata can su zauna, wajenta wata k'atuwar Gina Akayi tazagayeta sai gate d'inta babba shima sai tafkin Waka na turawa wato Swimming pool dake tsakiyar idan kafita waje kuwa zaka hangi k'aton gogi daga gefe dake ta namaka naruwa gurin dai gwanin ban sha'awa yayi Kyau Sosai tamkar k'asar waje,
"Wooow Kunga had'uwar gurin nan kuwa,? Kai gaskiya Y'ar minister keda Tman Kun San Abubuwa masu Kyau gaskiya gurin Nan yayi had'uwar banmamaki tamkar ba'a Nigeria muke ba," Shila ta fad'a tana k'ara zubawa gurin idon,
"Lalle dana biyewa wancan gaulan wallahi Dana cuce kaina Domin da Anyi bani Kai gaskiya gurin Kam ba k'arya"
"Nikaina tawa beb d'in sotayi tamun bak'incikin Zuwa Nan to tinda Ina tsayayyyen Namiji ai Macce k'aryatake tace zata bani k'aida,"
Dariya Tman yasaki yace"Wallahi kuwa kawai fa bagidajiya kakeson aura gaka gentle Amma karasa Wadda zakaso Wai sai Zaliha bawai kyaune batadaba A'a kawai dai kanta yacika marfi, kema fa Ambi Saurayin Bai wani waye ba sosai," yak'arasa maganar yana sakin dariya,
"Kunga guy's muje mushirya musauya Kaya mufito mufara Shagaliiiiy yamma tanayi," Shila y'ar Minister tayi maganar tareda shigewa cikin hotel d'in bin bayanta Suma sukayi suka Shiga kusan bakowa sune Kawai Domin hotel d'in kamar sirrin Mai itace Jama'a basusan da itaba indai bakakai wani shege ba to bazaka San da hotel d'inba...
D'akunan ne birjin ko wannensu yashiga d'aya domin sauya kayan jikinsa, wanka sukayi ko waya yashiryo yafito
Nidai kallo d'aya nama shigar jikinsau na d'auke ke domin Kuwa duk Mai Kunya da k'arfin tauhidi bazai iya Koda kwatankwacin shigar ba,...................
_BASEERA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 6 · 0% Book details