← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 12

Sashe 8

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design g
raphics```
*PAGE 61 TO 70*
.............. MUNDAWO LABARIN..........
Ayanzu su Uku Rak sukarage Duka sauran sun hallaka Yanzu Abas Ambi, samaira zaune suke gurin sai fidda ido suke Domin tamkar wata sabuwar duniya sukashiga komai yazama wani iri garesu,
Wani Irin huci da numfashi sukasomaji cikin tsananin firgita suka waiga bayansu take sukayi Arba dawani k'aton macici bak'ik'irin Girman macijin k'adai ya isa yafirgita duk wani Wanda yaci Arba dashi hilda halshensa kawai yake yana k'ok'arin saukowa k'asa,
Cikin tsananin tsoron da firgici gamida razana suka Soma ja baya macijin kuwa k'ok'arin saukowa dagakan iccen kawai yake,
"Mugudu nacemuku" Abas yayi maganar cikin matsanancin tsoro,
Juyawa Sukayi tare suka Soma zabga gudu tamkar zasubar k'afafuwansu, macijin kuwa tuni yabiyo bayansu cikin mugun nufi da fatan hallakasu dukansu dukan nisanda zasuyi idan Suka waiga bayansu saisunga macijin yana saf da cinmusu wani wata irin sufa macijin yadaka saigashi tagabansu cikin tsautsayi Kuwa yana waigowa yasami damar d'auke Samaira yayi sama da ita Ihu take tana neman taimakonsu Amma Ina suma takansu suke Haka sukabarta sukacigaba da zabga gudu wani irin k'aton gulbi Maid'auke da Rami suka hanga gabansu suna kawowa Suka tsaya cirko cirko Macijin kuwa ganin suntsaya yasashi daina gudu yasoma sulalowa Ahankali sam bashida kyan Gani gashi Yanzu duk yab'aci da jini saboda kisan Samaira dayayi, jadabaya Suka Soma Cikin tsaminsa tsoro, rik'o hannunta Aman yayi batareda ta Ankaraba kawai taji sunyi cikin Ramin gulbi, Ihu tasaki take Kuwa Sukayi Cikin ruwan dammmm suka fad'a, ganin hakan yasaka Macijin jadabaya yawuce Abunsa,
"Umma Taya za'a d'auran nawa bayan ko shawara Dani ba'ayi ba"
"Saboda na Isa dakai Abas shiyasa na Aura maka y'ar Abokina Zaliha Kuma yau zata tare komai Bai sauyaba nadaga bikin naka kawai an sauya Amarya ne Kuma Wllh idan kacutarda yarinyar banyafe maka ba,"
"Nima Haka bazan yafekaba Abas yarinyar tanada kirki dama mutunci,"
"To Umma kuyi hak'uri zanyi komai kukace," jiki sanyaye yafita Dole Suka Soma Shirin bikin dashi
Anata b'angaren ma hakan taji bikin saidai idan tanina kamun kai irin na Abas jikinta yakanyi Sanyi Kuma takanji dad'i Amma Allah yasani taso Aman d'in saidai Yanzu bazata iya Rayuwa dashi ba, hakan yasa ta watsar dashi,
Kai Amarya Akayi hannu ya k'arb'e ta harda mamakinta domin kamar sunsaba haka yasake da ita lokaci k'ad'an Suka sake dajunansu,
Su Ambi kuwa suna fad'awa ruwan Suka Suma domin itadai Bata iya Ruwa ba Aman Kuwa igiyar ruwa tajashi wani gefen tabugashi da dutsen bakin ruwa, dukansu Ruwan suka watsasu gefe can waje saidai duk sunjima da Suma.....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 8 · 0% Book details