Sashe 3
Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
*PAGE 11 TO 20*
........"Wai Abbas bazaka cirewa ranka tunanin Wannan y'ar iskar yarinyar ba, nafad'a maka kacireta ranka kadaina tunaninta domin daga Randa wannan video's d'in nasu na *SILAR GRADUATION PARTY* yabayyana ta Haramta zama matarka Dan bazaiyu ka d'aukowa yaranka Uwar banza ba bazaka kawomuna mugun iri cikin dangiba wallahi"
"Umma Dan Allah kiyi hak'uri Yanzu maganar dawowarsu gida yakamata Ayi"
"Uhunm kadaiyi kagama bazan Bari ka auromin y'ar iskaba domin Abunda sukayi y'an iskane Kawai marasa mafad'i suke Aikata hakan"
Baiyi magana ba saida tagama yamik'e yafice, sosai Ransa yake suya Akanme Ambi zatamin hakan meyasa zata Aikata wannan b'arnar gashi suna tsakanin Rai da halaka,................
"Nifa Kawai inafatan kub'utar Aman ne Mama bawai inafatan yadawo na aureshi bane domin daga Randa idanuwana Suka kalle wannan video's d'in na *SILAR GRADUATION PARTY* yafice Araina wallahi bazan iya Zama dashi ba domin Inada kishi kawai inayin addu'a gamida damuwa ne domin Yana Cikin halaka"
Hunmm"nikaina Zali bana fatar ki aureshi domin duk mutum Mai kunya da Addini bazai tab'a Aikata Abunda suka Aikata ba, Shine fatanmu Allah ya kub'utardasu Kuma kosu samu Damar shiriya"
Had'uwa iyayen duka yaran sukayi suka nemi malaman Addini suka Soma yin addu'a gamida saukar Qur'ani,......
Ganin dare yanasomayi cikin tsoro sukamik'e dukansu suka fara tafiya cikin tsoro gamida fargaba,
Tafiya mainisa sukayi suka sami wani k'aton kogo na icce Suka b'uya Anan Saidai dukansu tsorone fall cikin Rayuwarsu Domin basunan mezai sake faruwa cikin Wannan daren ba,.
Bacci b'arawo ne yasoma satarsu can cikin baccinsu sukaji wata irin k'ara cikin tsananin tsoro gamida firgita Suka farka suka Soma duban ko Ina saidai bakomai Amma Kuma k'arar tanaci gaba datashi Kuma tunkarosu k'arar take,
"Zamen me muke wallahi munzo cikin gidansune kutashi mugudu," Abbas yafad'a Cikin Alamar tsorata
Dukansu suka mik'e Suka nufi hanyar fita saidai me wani Aljani ne Maid'auke da k'aho guda biyu Asaman kansa dagon gashi Wanda yarufe masa fuska bazaka iya kawo kalarsa domin cikin muguwar halitta ya bayyana,
Tman ne gaba ganinsa yasashi sakin Ihu saboda yayi mugun k'ad'uwa daganinsa, cikin tsananin Rashin Imani Aljanin yafisgoshi yasoma yagalgala namansa, hannunsa Mai zaratan Akaihu "k'unba" tamkar takobi mai matik'ar kaifi yasokawa Tman Aciki take yalume jini yayi tartsatsi harkan fuskarsu Sau d'aya tak Tman yasaki ihu Nan duniya na biyun Kuwa saidai yayishi lahira domin Kuwa yagama k'arb'ar katin gayyata ga muguwa,
Juyawa sukayi suka nausa cikin kogon da mugun gudu..................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_