← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 12

Sashe 2

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
*PAGE 6 TO 10*
......."Dan Allah rufewa mutane baki Akwai Wanda yamiki dolene zuwanki Nan gurin ko Akwai Wanda yajanyoki da k'arfi yasaki dole saikinzo party ai yin kanki ne Saboda Haka idan kikasake d'aurawa wani laifi Anan Wallahi zamu taru muyimiki shegen duka,"
"Iyee tozaka dakeni bash kazo kadakeni waye babban shaid'ani cikin Wannan tafiyar face kai ai kaine kazodamu halaka dabaku shirya *GRADUATION PARTY* d'in Cikin wannan dajinba na tabbata bazamu halakaba gashi sai mutuwa muke mutuwa mafi muni da walak'anta gaban idanuwanmu Anata kisan y'an uwanmu amma bazamu wallahi kuncucemu,"
"Mundai cutarda kawunanmu dama duk Wanda yak'iji bazaik'i ganiba Domin Kuwa duk Wanda yabijire hanyar gaskiya yabiyewa son Zuciyarsa tareda rud'in duniya tofa Lalle zaiyi k'arshe mara Kyau, meye Acikin Amfanin *GRADUATION PARTY* d'in Banda kauce hanyar Allah Yanzu gashi Abunda yafaru damu fatana wasu suji labarin Abunda yafaru damu Koda zasu Samu izzina kuma sugano illar Wannan *GRADUATION PARTY* wallahi nayi nadama Allah sarki mahaifiyata," kuka Sosai Ramsy tasaka,
"Kunga duka wannan bashine Abunda zamuyi magana kanshi ba b'arnace dai ta auku kuskure mun Aikata Yanzu yarda zamu tsira yakamata muzanta Akai bawai muyita fad'a dajunanmu ba" cewar Aman
"Tsira! Tsirafa kace Aman? Hunmm kana yaudaran kanka idan kana ganin zaka iyabarin dajin Nan raye shin bakaganin Abunda yake faruwane? Shin bakasan cewar Aljanu muka tsokano ba, shin bakasan ba'a iya b'oyewa Aljanu ba Hunm kurik'a duban mutuwarku kawai domin bana sakaran fita, kuduba bawani Alamar gida Anan bamusan indamuke ba bamusan indamuka nufa ba, bawanda yasan inda muke kodama wani yasani waye zaisaka Rayuwarshi bala'i saboda mu, kawai dai mungayyato Ajalinmu dakanmune ta *SILAR GRADUATION PARTY!!!*,"
Dukansu shuru sukayi tareda fad'awa cikin nazarin Abunda ke faruwa dasu..........
"Dan Allah Umma kidaure kici koda k'ad'anne Yanzu kwana biyar kindaina cin Abunci Kuma kinsan ba lafiya ta wadatar dakeba Dan Allah kiyi hak'uri kici wani Abu"
Kallonsa tayi hawaye suna zuba idanuwanta tace"Meyasa kake tsammanin Zanyi farinciki bayan nuriyya Bata gidannan bansan inda takeba bansan wane hali takeba tana raye kota mutu duk bansani ba k'arin bak'in cikin duk labarin yakewaye duniya cewar *SILAR GRADUATION PARTY* yaranmu suka halaka shin kamanta Abunda muka gani cikin video's d'in Katina kayanda suke jikinsu fisabilillahi sungama zubdama iyayensu Mutunci dama daraja k'arfin bak'inciki Kuma sun halaka ne ta mummunar hanya *SILAR GRADUATION PARTY* Nuriyya tayi fatali da tarbiyarmu.... Kum......," kukane yaci k'arfin Umma takasa Ida maganarta
"Hakane Umma Amma kiyi hak'uri kicireta Aranki kada wani ciwon yakamaki ita tazab'arwa kanta hakan Bata cancanci tausayinki ba, kimanta da ita Kawai, hakan daya faru Shine daidai dasu Suma dawwama Cikin halaka domin sune suka kauce hanyar Allah"
"Mannir kanada hankali kuwa y'ar uwar taka tafad'a halaka Amma kake Mata fatan dawwama idan nasakejin kalmar bakinka wallahi sainayi mugun Sab'a maka,"
"Umma nadaina kiyi hak'uri bazan k'araba zamu cigaba da addu'a gamida nema zatadawo Yanzu daure kici wani Abun,"..
Sosai take kuka duk fuskarta takumbura tayi jajir saboda kuka, sai lallashinta suke Amma tamkar k'ara zukata suke Domin cigaba da kukan,
"Haba Hajiya kukanki k'ara d'agamin hankali yake Dan Allah kidaina in Sha Allah Ambi zatadawo gida lafiya kamar yarda tafita,"
"Wallahi kacutar dani Alhaji inayin yakar k'ok'arina gurin bawa y'ata tarbiyar Addinin masulunci Amma kullum saika rusamin shirina nasha fad'a maka banason riritawarda kake mata saboda watarana zata iya jefata halaka Amma Sam Baka saurareni ba Yanzu dube video's d'inda keyawo A media kowa yaga Abunda yarannan suka Aikata na shak'iyanci Kuma gashi daga k'arshe bala'i yafad'a musu tsawon kwanaki biyar babu labarinsu ba kalan nemanda ba'a musuba Amma shuru Kuma duka hakan tafaru *SILAR GRADUATION PARTY*,"
"naji nayi kuskure Kuma Zan gyara kuskurena fatana kidaina damuwa hakan Kuma kinatsu kidaina irin Wad'annan kalaman Kawai muyita addu'a in sha Allah zata bayyana"
Murmushi maiciwo tasaki"Wai Kaine yau da Anbaton Allah harda cewa ayi addu'a bayan komai kaine silar ruguzashi wallahi kacutar dani karabani da y'ata,"
"Abunda nakeso kasani Yallab'ai wallahi munayin iyakar yinmu gurin nemosu Amma shuru bawani Amo gaskiya lamarin nan Dole kusaka malaman Addini ciki domin harkarnan Koda ba'a fad'aba dakwai Aljanu cikinta,"
Ajiyar Zuciya Alhaji mamman ya sauke tareda yiwa DSP godiya yawuce tareda d'aukar shawara baza malaman Addini cikin lamarin..............
WhatsApp number 07064904617 or 07031013948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 2 · 0% Book details