← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 12

Sashe 7

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```

*PAGE 51 TO 60*
.........Shila y'ar Minister tafara fitowa sanye take Cikin wani arnan yadi pich colour Wanda yayi matik'ar zama da fatar jikinta yalafe gashi da net Akayi Amfanin gurin K'awata d'inkin shine daga saman wuyan hakan yasaka duk saman rigar waje har zaka iya hango braziya d'inta wani bak'in glass tasaka Wanda yakusan rufe Rabin fuskarta kanta Kuwa yasha k'itson Attach harkan bayanta wasu mugun takalmi masu tsirnin gaske tasaka Ahankali take tafiya amma duk dahakan sassan jikinta sai motsawa suke, Ihu su Tman saki daganinta domin Kuwa tayi Kyau ba k'ad'an ba kusan dukanmu shiga iri d'aya sukayi dama d'inki iri d'aya hakama mazan dukansu sunsaka Suit saidai mafi yamasu suncire bak'ar rigar dake sama iya farar rigar taciki kawai sukabari, dukansu Zan iya cewa sunyi Kyau domin wankan yatsaru saidai batanan yakamata suyi irin wannan dressing ba,
Kid'a suka saki Suka Soma rawa gamida d'aukar photona dama video's Kuma sai posting suke A media, rawa suke irin Wadda tak'azanta musamman ga Addini domin Kuwa sungama cak'ud'ewa guri d'aya ba mazan ba matan saifaman gamewa guri d'aya suke,
Duk k'ok'arin Bash naganin yasamu dama Kan Ambi k'itayi hakan yasa batareda kowa yasani ba yasaka Mata wani Abu cikin lemo yabata saidai Cikin Rashin sa'a Bira Tasha take tafita hayyacinta takoma ciki ta kwanta baiso hakan ba domin ba ita yaso kaiwa hariba amma ganin itace ta fad'a hannu hakan yasa batareda kowa yasani ba ya Afkamata,
Acan waje kuwa rawa suke sosai gamida da video's da picture ba Mata ba Zama domin sungama gamewa gu d'aya, fita sukayi har wajen ruwan Suka cigaba da shak'iyancinsu,
Saidai Tman yagama ruguza rayuwar Bira yafito wajen Suka cigaba da Shirmensu itakuwa tanacan Kan gadon yashe cikin jini tamkar wata gawa domin illa yamata ba k'ad'an ba Kuma yatafi Abunsa yabarta Asume,..
Abas "wanake Gani haka kamar Zaliha taka,"?
Amsar wayar yayi yazubawa video Ido tabbas ba kamabace itace cikin k'azamar Shiga Kuma rungume jikin wani k'aton yazagaye West d'inta da hannunsa suna rawa , Ido yaruntse cikin Jin zafin ganin video gamida bak'incikin jikinsa yasoma rawa rik'esa Abokin nasa yayi suka zauna ,
"Itace itace wallahi Bilal saboda gudun faruwar wannan lamarin yasa nace kada taje Amma kaga Saida taje Bilal Zuciyata kamar zata buga Wanda Zan Aura ce rungume jikin wani k'aton Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn"
"Kayi hak'uri Abas ka d'auke lamarin Nan da sauk'i kafa ganin wannan video yasaka illata kanta kabi Sannu, kamanta da ita kanta tayiwa,"
Umma! Umma!! Umma!!! "Duba Abunda yarinyar nan taje suna aikatawa Ashe duk fad'anda Akayiwa Ambi gamida Jan kunne Saida taje gurin shaid'ancin Nan, kiduba duk duniya ta d'auka ko Ina Abunda ke trading Kenan Wai GRADUATION PARTY suke,"
Ganin video yasaka Umma fashewa da kuka take Kuma tafad'i Tasuma saboda bak'in cikin,
Sosai jikin Zaliha ke rawa tamkar wata mazari kallon video take Yarda Aman yake rungume da Shila suna kissing d'in juna suna rawa Ana d'aukarsu sai shewa Akemusu, sulalewa wayar tayi daga hannunta tafad'a Kan kujera itakuwa har lokacin Idanuwanta rufe ganinsu take kamar gata kusa suke Aikata hakan, daidai lokacin Kuma Abba da mama Suka shigo parlourn ganin Sam Bata cikin hayyacinta yasa Mama kamata tana fad'in lafiya meya faru,
Sam batada bakin magana domin izuwa Yanzu hawaye sunsoma wanke Mata fuskarta wayar Kawai take nuna musu da hannunta,
D'auka Abba yayi yaduba Zama yayi Kan kujerar tareda cire hularsa Yana fifita tareda nanata kalmar Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn, hakama mama data lek'a dukansu jumgun Sukayi musamman Abba da jikinsa yayi mugun Sanyi shi saiyanzuma yakejin Kunyar Y'arsa Zaliha nadagewarsa Kan Aman,.
"Nashiga Ukku Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn waini murja Wai y'atace jikin wani k'aton suke kissing juna Kuma duniya tagani inazan saka kaina," kuka Mai sauti tafashe dashi,
Daddy kuwa zaune yayi k'asa Yana fifita da hularsa domin k'aryarsa tak'are musamman ga Jama'a kasancewarsa d'an siyasa,.
"Alhaji jamilu kuwa sai safa da marwa yake shida kowa ciki face Shila y'ar Minister dake budurwarsa kuma shi Sam ba itace damuwarsa ba saidai Dan ganin mutane sunfara maida hankali kan gano hotel d'in Shine babban tashin hankalinsa,
Sosai Suke tik'ar rawa Abunsu, har kusan magariba bawanda yadamu datinawa da lokacin ibada kwatsam wutar duka hotel d'in har waje ta d'auke d'iff ruwan sukayi wani irin k'ugu tareda fira sama tamkar Anzubasu Akofi Ansake zubdasu, wani irin duhu yagame Gurin iska Mai matik'ar k'arfi tasoma tashi, Cikin tashin hankali Kuwa suka nemi hanyar gudu Cikin dajin Suka nausa suka fara gudu tareda zabga ihu sunyi gudu sosai kafin haske ya bayyana saidai me wata irin mummunar halitta ta bayyana ihu Suka sake saki tareda sake sakawani gudun saidai Kash Shila takalmin Shila suka sakata fad'uwa ai Kuwa Take mummunar halitta tad'auke shila hannunta tasaka tareda fisge kanta tamkar Anfisgo K'aramin mangwaro dake Kan iccen duk duk Abunda yafaru Kan idanuwansu hakan yasasu muguwar tsorata suka sake nausawa cikin dajin da mugun gudu, gabansu Suka sake ganin Aljanin tareda cafke Tman shima yasoma yagalgala namansa ihu yake har Ransa yafita shima nansuka barshi suka Soma canza hanyar Aguje........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 7 · 0% Book details